Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 144

Chapter 144

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Arish ɗin". Ajiyan zuciya Ummi tayi tare da cewa. "Mugamshin". Babbar robar dake gefenta ta jawo tare da cewa. "Gashi kinga yayi yawa wlh mancewa nai sai naga kamar na gidan Gimbiya Aminatu zan jiƙa shiyasa, kinga da na haɗa da wanda kika jiƙan yayi yawa sosai, ko zamu rabashi biyu". Murmushi Shatu tayi ganin shinkafar tanada yawa, kai ta gyaɗa tare da cewa. "Ba matsala hakanma yayi dama mai yawan akeso". Kai ta gyaɗa tare da cewa. "Ga kuma ƙullun na dafa tun ɗazu har yayi sanyi, shiyasa nake sauri in kai markaɗen naga lokacin yayi nisa". Motsowa tayi inda take tare da cewa. "Ɗauki markaɗen ki kai bari in ƙarisa wannan aikin". Cikin mamaki tace. "A a bar". Da sauri ta katseta da cewa, jeki". To tace cikin mamakin sauƙin halinta ta ɗauki robar jiƙeƙƙiyar shinkafar da ta kai mudu biyar har ta ɗaura a kai, Ta kuma sauke jin Shatu na cewa. "Yauwa naga akwai murjejjiyar gyaɗa, ɗebo, da wata shinkafar kizo ga dabino da kwakwa a nan ki haɗa ki jikasasu ki tafi dasu, na kunune kafin a markaɗa wannan na masan shinma ya jiƙa sai a markaɗa miki shi. Da sauri ta juya tayi yadda tace ɗin tanayi tana nuna mata dai-dai yadda takeso, saida ta gama kana rufe babban roban da marfinshi sannan ta ɗaura ƙaramin a kai ta tafi. Ita kuwa Shatu matsowa tayi taci gaba da tsinkan ganyen, ita kuma Ummi freezer'n ta buɗe tare da ɗebo kayan ciki mai yawa, tazo. Ta wonƙeshi fes, kana ta watsa al'basa mai yawa a ciki, Sannan tasa citta,kanamfari, cory tare da sauran kayan ɗanɗanon. Gas ta kunna ta ɗaura tukunyar, sannan ta dai-dai-ta wutar. Wani babban roba ta ɗauko kana ta nufi Store Arish ta ɗebo mai ɗan yawa tazo tana fereshi cikin ɗan injin ɗin firar lokaci ɗaya tayi nisa a fitar. Ita kuwa Shatu tana gana gyaran ganyen ta ɗebo kayan miya tazo ta jajjagasu yadda takeso. Kusan a tare suka gama da Ummi. Wankeshi Ummi tayi bayan ta yishi tsillk-tsillk kana ta sashi a tukunya, tare ɗan yaryaɗa gishiri, ta rufeshi. Ta ajiye gefe. Ita kuwa Shatu cikin kula ta kalli Ummi tare da cewa. "Ummi me za'ayi da ganyen?". "Miyan da za'aci masar dashi". To bata amsa tana komawa cikin Freezer'n fruits ta ɗebo. Tazo tana wonkesu tare da shiryasu cikin tray mai girma, kana ta shirya wasu kuma a wani ɗan madaidaicin tray mai masifar kyau. rufesu tayi kana taje tasasu cikin Fridge. It's kuwa Shatu can nama ta ɗebo dai-dai misali wonƙeshi tayi tasa a tukunya tare dasa kayan ƙamshi dana ɗanɗano. ta ɗaura a wuta. Ummi kuwa ruwan tea ta ɗaura a ɗaya murhun dake gas ɗin babbane. Naman na sulaluwa ta kwasheshi tasa mai saida yayi zafi tasa al'basa, ya soyu yana ƙamshi kafin tasa jajjagen kayan miyar ta, Ya soyu kana ta ƙara wonƙe ganyen miyar yazo tasa, ta soyashi da kyau. kana ta zuba naman da sauran ruwan miyan. Tasa duk sauran kayan hadin ta rufe tukunyar. Sosai Ummi tayi mamakin yadda ta haɗa miyar, to sai dai bata damuba sabida sanin ko wacce mace da yadda take sarrafa girkinta, kai yadda kakeyi daban in wani ya gani yayi mamaki, yadda wani keyi da ban in ka gani kayi mamaki. Cikin ƙanƙanin lokaci dai suka haɗa duk aiyukan da zasu iya ajiyesu ba tare da sun samu matsalaba. Ita tayi miyar masan, ta kuma ƙarisa ferfesun kayan cikin da Ummi ta fara. Ummi kuwa ta tafasa musu tea ta ɗuɗɗura a flaks, Kana ta tafasa Arish ɗin. Dai-dai lokacin kuma Saratu ta dawo. Ita Ummi ce ta ɗan amshi ƙullun masar tare da cewa. "Gskya mun ɗan makara aikin Masar nan gashi ni hannuna baya tashi da wuri". Da sauri Shatu ta matso tare da miƙawa Ummi roban markaɗen kunun. Tace. "Ba matsala Ummi ni hannuna na tashi da wuri. Yanzu tace mana marƙaden kunun bari in kwaɓa mana Masar." Haka kuwa akayi Ummi ta fara tacewa. Ita kuwa kulun dafaffiyar ɗanyar shinkafar ta murmusa cikin marƙaden Masar, Kana tasa fulawa tare da yis kaɗan sannan ta tarfa gishiri kaɗan. Kana ta rufeshi a robar dan babbace, motso da robar tayi kusa da Gas ɗin yana ɗan jin ɗumin wuta. Gefen Ummi ta dawo wacce ta gama tace markaɗen A babbar tukunta ta zuba shi kana ta ɗaura kan wuta tare da dai-dai-ta wutar tanayi tana motsa kunun. tare da ɗan tarfa wanda ta rage, da surkin lemun tsami. Cikin Sa'a ɗaya ta dama kunun shinkafar fari ƙal tamkar madara. Sugar tasa ta juye a a ƙatuwar kula kana tasa a maidaciyar kula, Sannan tasa a flaks ɗaya, sai kuma tasa a Mug mai marfi duk ta kimtsasu gefe. Tuni Side ɗin ya ɗin ke da ƙamshi miyar masan da ferfesun nan. Buɗewa tayi ganin miyar tayine ta sauƙe ta maida gefe. Kana ta kalli Ummi tace. "Ummi je kiyi salla la'asar tayi, in kin dawo sai inje inyi". To Ummi tace ta fita tana mamakin saurin aikin Shatu. Koda taje tayi sallan ta dawo ta sameta tana sauƙe tukunyar ferfesun. ganin Ummi yasa tace. "Yauwa Ummi komai yayi dai-dai yanzu kaskon tuya zamu daura kinga kullun ya tashi". Cikin mamaki Ummi ta kalli Robar da taga har kullun na shirin zubewa. Ita kuma ɗiba tayi a wata roba kana duk tasa yankekken al'basane a ciki Sannan tasa sugar ta gauraya, sannan ta matso da kasko biyu, juyowa tayi ta kalli Saratu tace. "Yauwa Sara matso. Ke ki rinƙa yi kina sawa a wannan babban kulan in ya cika kisa a wannan shima. Ummi ke kuma kisa mana namu anan suyanki mukeson ci". Murmushi Ummi tayi kana tace. "To jekiyi salla". To tace kana ta fita. Ita kuma Ummi ta juya ta kalli Sara tare da cewa. "Kema kije kiyi salla". Cikin ci gaba da aikinta tace. "Ai nima nayi". "To shike nan". Ummi tace kana sukaci gaba da tuyan. A falo ta haɗu da Hibba da Jamil, sai dariya yakeyi cikin dariyar yace. "Yauwa Aunty Shatu dama idonki nazo in gani, dan ga Hibba kam ta kusa kasawa". Murmushi tayi dan bata da sauran ƙarfin yin dariya. Cikin ɗan fito da idanunta da suka ɗan faɗa tace. "Gani ras dani". Dariyar ƙeta mai cike da alamun yunwa da ƙishi yayi tare da cewa. "Inafa ras kalli yadda idonki ya fito kamar kinyi azumi goma". Murmushi tayi kana tace. "Um bari inje inyi salla". Sai ta kuma kalli Hibba dake lankwabe tace. "Sannu Hibba kwanta ki huta". Jalal da yanzu ya shigone ya ɗan taɓe baki tare da cewa. "To me tayi da zata huta tunda fa gari ya waya in anga ta tashi dai yin salla ne, tun tuni birgima take a tayis wai sanyi take nema". Dariya sukayi mata baki ɗayansu, Ita dai Shatu ciki ta wuce. Salla tayi kana ta fito. Koda tazo kitchen ta samu Hibba na suya musu Arish ɗin, tayi mamaki. Cikin wasa tace. "Kawo in karɓeki jeki kwanta". Cikin sanyi tace. "Ai Hamma Jabeer ne yace min in ina aiki bazanji wuya ba, zanfi ganin lokaci ya gudu". Dariya sukayi mata kana kowa yaci gaba da aikinshi. Ita Shatu miyar sahur na asuba ta ɗaura musu. Cikin

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});