Chapter 71
Chapter 71
ƙarishe mgnar tana kallonshi, Murmushi yayi mata shima cikin son ƴarinyar yace. "Haba dai, tsoron me kuma zakiji, tunda gani, babu abinda zai sameki muddin ina raye, zan zame miki Garkuwa". Da sauri tasa hannu ta rufe bakinta tare da cewa. "Kai! Kai! Ya Junaidu, sunan Babanmufa ka kira". Murmushi mai kama da dariya yayi kana yace. "Au na manta ashe sunan surki nane". Kai ta gyaɗa mishi kana tasa hannu ta amshi, nonon inabin da yake miƙa mata, baki ta buɗe da nufin sawa a baki, sai kuma ta tsaya tare da tura baki jin yana ce mata. "No kada kici ba'a wonke bafa." Sai kuma ya ajiye kondon, ya amshi inabin ya ɗan gangara, gefe kaɗan ya wonkeshi a bakin ruwan wutsiyar Kogin da yayiwa Rugar tasu ƙawanya. Ya tahowa tana kallonshi. Koda ya iso miƙa mata yayi, kana ya ɗauki kondon, ganin still tanata kallonshi ne ya sashi cewa. "Ya dai?". Kai ta kauda tare da fara tsinkar ƴaƴan inabin tana afawa a baki tana taunawa, Murmushi ya kumayi ganin yadda ta lumshe idonta. A hankali tace. "Ya Junaidu kayi kyau sosai yau, har kamar ka fini kyau". Dariya ya ɗanyi kana yace. "Yo dama ai na fiki kyau". Maƙe kafaɗa tayi tare da cewa. "Uhum a a kam". A haka dai suna tafe suna hira. Can cikin gida kuwa, Ummiy ce zaune bisa kujera ƴar tsuguno da buta a gabanta, alamun al'walan sallan walaha, zatayi. Inna kuwa, da wasu maƙotansu uku Biba, Hari, da Innawuro. suna zaune bisa taburma a tsakar gidan. Suna amsar gaisuwa. Can cikin garin kuwa su Alhamdulillah Manu dasu Siddine da dai sauran dattawan garin ne zaune a fada. Sai yara daketa kai komo. Da sauri su Siddi suka miƙe tsaye ganin, matasan mayaƙan ƙabilar ɓachama, sunata shigowa garin tako ina gabas da yamma kudu da Arewa, bisa dukkan alamu zobe sukayiwa garin Kana ga zurma-zurman makamai masu tsawo tamkar raƙumai. Sai sheƙi sukeyi. Cikin ɗaga murya, Alhaji Manu yace. "Kai lfy? me haka?". Ganin sun nufosu gadan-gadan ne yasa, suka miƙe gaba ɗayansu, kowa ya fara, neman makari, to amman ina, basu da zato ko sanin za'a far musu, shiyasa basu da shirin komai na kare kai. Ɗaya daga cikin sune, yace. "Mu gudu kashemu sukeda shirin yi ba tare da laifin komaiba". Siddine ya kuma ɗaga murya tare da cewa. "To in mun gudu matanmu da yaranmu fa". Ihun da sukajiyo tako wani sashi na garinne ya tambatar musu, ana karkashe su. Gudu suka farayi kowa ya nufi hanyar gidanshi dan ɗaukar matakan kare kai. Sai dai ina basu da hanya duk inda suka ɓullo sai sunci karo da, mayaƙan. Lokaci ɗaya garin ya ruɗe ya birkice kota ina sai ife-ife da gudun ceton rai da makiyayan Rugar Kikan keyi. Wani irin sauti mai baiyana azabar fitan rai Alhaji Manu yayi, lokacin da wani kafurin ya caka mushi sitaka a ƙahon zuciyarshi. Siddine ne ya juyo da azaban razani, amman sai shima ya saki wani sauti mai gigitarwa jin azaban sara da sukan da akeyi mishi. Garifa ya kacame, Hadi ne babban ɗa ga Alhaji Haro mahaifinsu Junaidun Junainah, ya nufi cikin gidansu da azama, Yana cike da fargaba, da tashin hankali domin wasu irin ihu da yake jiyowa a cikin gidan nasu. Yana kusa kai ya samu, makasan suna cike a gidan. Suna ta'addanci, sun kashe kowa na gidan. Ganin haka ya juyo yana juyowa. Yayi kiciɓis da abokinshi Sale, yana tafe jini na zuba an farka mishi ciki. Cikin magagin mutuwa yake cewa. "Hadi sun kashe kowa na garin nan sai wanda baya nan. Hadi na kira Hukumar yan sanda ta nan cikin Numan na shaida musu, amman kafuran nan maƙiya Allah da Manzonsa sai cewa sukayi, A kashe mu mana, ai an rage musu aikine. Na kira su Arɗo Bani, suna ɗagawa katin wayata ya ƙare. Hadi sun kashe kowa na gidanmu. Taroshi Hadi yayi suka faɗa nan suna kuka mai cike da taraddadin rabuwa. Cikin ƙarfin hali Sale ya ture Hadi tare da cewa. "Ka gudu Hadi ku gudu, Ni nasan bazan rayuba. Ka gudu. Sun kashe min Kowa har jariren tagwayen da aka haifa min shekaran jiya, sun kashesu. Cikin kuka Hadi yace. "Bazan iya guduba Sale su kasheni kawai, ina zanje bayan sunyiwa garin zobe. Da ƙarfi Hadi ya abka jikin Sale Jin ansa gatari an sari kafaɗarsa ta dama, Juyowar da zaiyi kuma aka tsira mishi mashi a ƙirji. Nan take ya cika, hakama Sale. Cikin gidansu Shatu kuwa. Ummiy ta sallame sallan kenan, taji. Inna dasu Innawuro suna kurma ihu da salati. Yunƙurawa tayi da azama jiki na rawa ta nufo woje. Fitowanta yayi dai-dai da lokacin da aka sare kan Innawuro, wanda kan yayi tsalle ya faɗo kanta, kana ya gangara ya faɗa gabanta. Wani irin ihu mai cike da karaji gauraye da salati ta kurma lokacin da taga an burmawa Inna mashi a ciki. Ihunta da salatinta ya jawo hankalin su, sukayo kanta. Sai dai kafin su isoma ta yanki jiki ta faɗi babu numfarfashi tamkar matacciya. Koda suka iso, dariya suka kece da ita cikin rashin imani ɗayansu yasa ƙafa, ya taka ruwan cikinta, tare da cewa. "Shegun FULANI ku mutu, mu huta, da ganinku a garinmu, gonakinku da dabobbin ku duk sun zama namu. Mu ɗauke yaranku mata mu maidasu karuwanmu, muyi musu ciki su haihu mu bawa dodo. Muji daɗi dasu. Ganin kamar ta mutune yasa suka tattakata suka wuce suka fita daga gidan. Junainah kuwa da Junaidun, suna gab da shigowa garin suka fara jiyo ihun mutanen garin. Cikin azaban firgici Junaidu ya wurgar da kondon ƴaƴan itatuwan dake hannunshi, da gudu yabi bayan Junainah data ruga a guje sabida hango, anata kashe mutane a gabansu. Cikin kuka da tarin kiɗima da fita haiyacinta take cewa. "Wayyo Ummiy Wayyo Inna Wayyo Bappa, zasu kashemu. Wayyoooooooo Adda Shatu zasu kashemu". Riƙo hannunta yayi da ƙarfi cikin rawan jiki da murya yace. "Junainah bazasu kashekiba, zan kareki da izinin ubangiji, zaki rayu, Shatu bazata rasa kowa duniya ba. Junainah zan zame miki Garkuwa zan fanshi ranki da nawa ran. Ki zama tamkar yar tsira, Shatu ta zama tamkar yar jarida, ta rubutawa mutanen duniya su karanta, kisan gillan da akeyiwa Fulani mazauna daji. Da ƙarfi yasa hannu ya zaro wukar dake ƙugunshi wanda da ita ya yayyanki nonunan ayaba dasu inabi. Wayarshi ya kuma zarowa Ya Salmanu ya kira, Salmanu kuma dake, kwance a gadon asibitin nan Genaral Hospital Numan. Wanda bai workeba tun dukan shaɗi da ba'ana ya mishi. A hankali yasa hannunshin ya amsa kiran wayarshi ganin Junaidu ke kiranshi. Cikin kiɗima da firgici Junaidu yace. "Ya Salmanu, mayaƙan ƙabilar ɓachama sun shigo Rugar mu, sunata kashemu, mazanmu da matanmu. Ya Salmanu Junainah ina son ta tsira, ko dan ran Junainah ka kira mana hukumar yan sandan cikin Adamawa, ina son su iso su ceci Junainah kada Shatu ta rasa kowa a duniya. Ban saniba ko zan gazawa bawa Junainah tsaro". Gaba ɗaya jikin Salmanu rawa da tsuma yakeyi, katse kiran yayi da sauri ya kira. "A.S.P Kabiru Nasir. Wanda yake, Hetkotan Adamawa. Koda ya mishi jawabin abinda ke faruwa, a take. A.S.P ya kira. S.P Daniyel dake Numan ya bashi doka da oda maza-maza su
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185