Chapter 161
Chapter 161
kayan haɗi ta kulla alala. Ta ɗaura a gefen tukunyar zabbin. A ƙalla awa ɗaya zabbin na ɓararraka kana tazo. Tasa jajjagen taruhu da al'basan, A ciki. Sai ta ɗan tarfa soyayyan mai kaɗan a ciki ganin kamar man jikin zabbin bazai mata yadda takeso ba. Kayan ɗanɗano ta kuma sawa, da yankekken al'basa mai yawa ta zuwa a ciki. Kana ta maida marfin tukunyar ta rufe. A hankali danderun zabbin ya fara taushi yana lugub cewa, Ƙasusuwan suna saɓulewa daga jikin naman. Tuni su Sara kuma sun gama soya ƙosan, nan ta ciccika kulolin da za'a fidda kana ta ɗiba musu nasu, daban. Sannan suka tattare mata wurin suka tafi sabida ita ta kusa gama nata aikin. Koda alalan ya nuna ta kwashe tasa a kuloli biyu. Sai kuma ƙaramar kula daya. Ya rage zabbin ne kawai a wuta. Rage wutan tayi sosai yadda zasuke jin wutar na ratsasu da kyau. Tattare wurin tayi ta kimtsa komai. Kana ta fito falo. Ƙarfe biyar da rabi. Tace lokacin data zauna ta ɗauki wayarta Ummi kuwa na cire lallenta. Ya kuwa yi baƙi yayi kyau. Hibba ce ta shigo cikin Langwaɓe kai tace. "Aunty Shatu me ake dafa mana yau tun waje can ake jiyo ƙamshin na fitowa a gidanki". Cikin gajiya tace. "Tuwone miyar taushe". Cikin zumbura baki tace. "Tab wlh bazanci ba, inyi azumi a bani tuwo ta yaya zan haɗiyeshi, yaseen zan koma wurin Aunty Juwairiyya nagama tayi awara, ƙamshin gidanki na jiyo na gudo". Dariya Ummi tayi tare da cewa. "Hibba dai cokali a saki a daɗi ko?". Murmushi sukayi dukansu kana suka konta A kan kujerun. Ganin Ummi ta miƙene yasa Shatu cewa. "Yauwa Ummi duba mana kitchen ɗin kiga ko Danderun yayi". To tace kana ta shiga ta duba. Sannan ta fito tare da cewa. "Yayi sosaima, kai gskyar Hibba nima da bana jin ƙamshi yau naji ƙamshin girkin. Jeki sauƙe kawai kiyi wonka kuzo ki huta kafin a kira salla". To tace kana. Ta miƙa taje ta sauƙe. Binta a baya Hibba tayi tare da cewa. "Wai Aunty Shatu bakuga lallena bane banji kunce yayi kyau ba". Murmushi tayi tare da cewa. "Kayya Hibba ai yanzu kam idanunmu basa gani". Ta ƙarshe mgnar tana sauƙe tukunyar, Kana ta ɗauki Foodflaks guda uku biyu manya ɗaya karami. Gaba ɗaya ƙasusuwan sun saɓule. Romon yayi kaurin diddigin nama. Rabin zabuwa ta sawa Sara da Larai a ƙaramar kular. Kana tasawa Gimbiya Aminatu gudar. Su kuma tasa musu ɗaya da rabin a kularsu. Kular datasa alala data kosai ta jere a babban tray'n. Da tray'n fruits, ɗin a gefe. sannan da flaks ɗin kunu ta bawa Hibba tare da cewa. "Ki kawai Gimbiya Aminatu. Na ƙaramar kular nasu Sara ne". Amsa tayi kana ta fita. A can ta samu Ya Jafar shida Lamiɗo bisa alamu yau tare zasuyi buɗa baki. Ita kuwa Shatu Hibba na fita. Ta sauƙe babbar tukunyar tafashen naman kajin ta ajiye gefe. Dama zabbin duk a freezer'n suka sasu. Ɗan buɗe bakin tukunyar tayi yadda zasu sha iska su kama jikinsu. Jajjageggen Attaruhu da al'basan kuma ta sashi a Fridge. Kana ta fito da komai ta jere musu a dinning table. Sannan ta wuce ɗakinta. Wonka tayi da ruwan sanyi duk da bata son sanyi To amman duk jikinta huruwa yake tamkar wuta. Haka yasa tayi da ruwan sanyi. Tana fitowa ko mai bata shafa ba. Wata atamta mai taushi riga da zani, ɗinkin Borno sitayel yayi masifar yi mata kyau. Ɗan kwalin ta ɗaura a sauƙaƙe sabida duk jikinta rawan yunwa da azaba yakeyi. Cikin falon ta fito nan ta samu Hibba ta dawo. Jalal, Jamil, suma sun zo. Ummi ma ta fito da alamun tayi wonka. Tana isa ana kiran salla. Nan sukayi buɗe baki da fruits kawai sai kunun suka ɗansha, kana kowa yaje yayi sallan. Sannan sukazo sukaci sauran kayan kwalamarsun. Suna tashi sukayi sallan isha. Zuwa lokacin kuma anata raɗe-raɗin ba'aga wata bafa. Wannan lbrin shiya tada hankalin Hibba da sauran mutane irinta, a gefe harma da Jamil Sabida azumi ɗayan nan da za'a ƙara wasu ganinshi suke kamar shekara ɗaya za'ayi ana azumin sai kaji anata gunaguni da cewa wai anƙi a faɗa ne. Shatu kuwa murna tayi dan ita bata samu tayi lalle ba. haka yasa gobe zata ƙarisa aikinta a nitse. Jin an kira salla za'ayi Asham ne yasa Hibba zubda hawaye tare da cewa. "Wlh zan kira Umaymah da Hamma Jabeer ina dai saudi sunyi salla Ni babu ruwana salla zanyi". Ta ƙarishe mgnar tana kiran layin Umaymah yanata ringin ba'a ɗagawa. Hamma Jabeer kuwa data kira baya shiga ma gaba ɗaya. Haroon kuma shima yana shiga baya ɗagawa. Dariya Shatu tayi tare da kunna tv tace. "kalli Hibba suma asham sukeyi". Da sauri tace. "A a kam Isha'i ne". Ganinfa da gaske Hibba keyi yasa suka sherata sukaje sukayi asham kana suka dawo. Kitchen suka shiga, soya kajin sukayi suya mai kyau kana suka ajiye. A gefe. Jalal ne ya leƙo kitchen yace. "Ummi azumi talatin zamuyi bana". Dariya tayi tare da cewa. "Aiko gacan Hibba nata fushi." Shigowa yayi plate ya ɗauka ya miƙawa Shatu tare da cewa. "Aunty a samin nan". Amsa tayi tare da saka mishi soyayyen naman kazan. Dakekken yaji ta saminshi a gefen Fridge ya buɗe ya ɗauki Du-du tare da cewa. "Wannan fa yaushe aka fara kawoshi". Ummi ce ta kalleshi tare da cewa. "Naga Shatu tafi sonshi ne yasa nace akawoshi". Kai ya gyaɗa tare da cewa. "To nima bari in taɓa shi". Nan ya fita falon. Su kuwa suka ƙarisa aikin. Suna ƙoƙarin fitowa ne. Jamil ya leƙo tare da cewa. "To yau kuma meye za'ayi mana na sahur ne". Jalal dake bayanshi ne yace. "Yo azumi ɗaya ai ko tazarce zamuyi". Hararan Jalal yayi tare da cewa. "Hege daka ci kaji kayi tak ba, mutun kamar kura". Murmushi Jalal yayi tare da cewa. "Yes naci in kuma ƙara". Hararanshi Jamil yayi tare da cewa. "Mutun sai son nama kamar ba bafulatani ba sai kace babarbare". Da sauri Jalal yace. "Yo dama aini Arbabarbare ne". Dariya Ummi tayi, Ita kuwa Shatu Jalal ta kalla tare da cewa. "Me zan dafa mana to?". Tsaki ya ɗan ja tare da cewa. "Kiyi mana Coucous da miyar hanta kawai". To tace kana ta juya ta fara aiyin. Cikin sa'a ɗaya ta gama ta fito. A falo ta samesu suna. Waya da Sheykh yana ce musu kadafa suyi sakaci suyi sallan, dan babu lbrin ganin wata. Hakan dai suka haƙura. Bayan yaga waya da sune. Umaymah ta shigo ta sameshi zaune yanacin inabi. Gefenshi ta zauna da wata jakar. Miƙa mishi tayi tare da cewa. "Kace ranar salla da safe in an sauƙo idi dai zaku tafi ko?". Kanshi ya gyaɗa tare da cewa. "Haka dai Wannan tsohon Galadiman ya buwayeni da zancen komawar". Murmushi tayi tare da cewa. "Abbanka ma yace min ranar sallan zaku tafi". Kai ya gyaɗa. Ita kuwa gyara zama tayi tare da cewa. "Tsarabar me ka sayawa Shatu da ƴar ɗakinta Hibba". Da sauri ya kalleta tare da cewa. "Umaymah tsaraba kuma. "Yo tsarabar me zanyi sai kace wani sabon zuwa, Ni ibada nazo yi ba tsaraba ba". Jakar ta nuna mishi tare da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185