Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 140

Chapter 140

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

goma zai tashi ya fara shirin tafiya masallacin jumma'a na kasuwa." Kallonta ta ɗan yi tare da cewa. "Kin gane lokutan da yake aiki Dana hutuwa dana bacci ko dana cin abinci ko?". Cikin murmushi tace na gane. "Da safe zai sha bacci son ranshi, daga takwas zuwa goma kafin ya tashi ya shirya. Yaje masalacin jumma'a na kasuwa sha ɗaya tayi yayi tabsir ɗin awa ɗaya, daga nan ya dawo masallacin Masarautar Joɗa, shabiyu ya fara tabsir sai ƙarfe ɗaya ya gama, ayi salla ya dawo. Ya sake shan baccin awa ɗaya. Kafin kuma ayi la'asar ya tafi masallacin Joɗa state University. Yaje yayi tabsir in ya dawo, kuma ya lokacin hutawane har magriba. Daga nan kuma ayi buɗa baki a wuce masallacin daga can a wuce ABC. Sai tara a dawo. To yaseen wataran yunwa zata kadashi a hanya, ƙattin rigunan nan da yake sawa sune zasu jashi su kaishi ƙasa. To ma wai Ummi to yaushe yake zuwa aiki kuma?". Murmushi tayi tare da cewa. "To in baya garin an turashi wani state ɗin yana zuwa aikin ne?". Kai ta girgiza alamun a a. Cikin murmushin Ummi tace. "Shiyasa ko yana nan in dai a Ramadan ne baida lokacin zuwa Valli Hospital, bare Genaral Hospital ko kuma Asibitin jami'ar Ɓadamaya. Shine dalilinshi na ƙin yin aiki a asibitin gwamnati sai ƙarshen sati-sati yake zuwa sau ɗaya, duk wanda zai duba kyautane aiki". Naɗa hannunta tayi tare da cewa. "Batun yunwa ta kadashi kuma, yanzu aikin kine, kula da abinda zaici". Taɓe baki tayi tare da cewa. "To shi wannan da tsarabe-tsaraben falsafa nasan irin abinda zai cine ma. Mutun fuska a haɗe kullum kamar mai damuwar rashin jigo". Miƙewa Ummi tayi tare da cewa. "To kika sani ko hakanne. Kuma ai gani duk abinda kike son sani a kanshi tambayeni. Abincin da yafiso kuma yafi son ganyayyaki, fruits and vegetables sai kuma kayan ruwa, kana yana son nama da kifi in an mishi irin sarrafawar da yakeso. Sannan yana son abincin gargajiya wasu lokutan musamman a wurin yin sahur. Kai ta jinjina tare da cewa. "Uhumm lallai kam, wannan ai yafi Lamiɗo ma iya ƙasaita". Dariya tayi tare da cewa. Zo muje store kiga kayayyakin da yasa aka kawo ɗazu." To tace tare da miƙewa tabi bayanta. Suna shiga kitchen ɗin suka ɗan haura suka taka steps ɗin da zai sadasu da ƙofar store wanda wani ƙaton freezer ke konce a wurin sai ma dai daicin Fridge. Hannu Ummi tasa ta buɗe freezer'n. Motsowa tayi tare da zaro ido ganin yadda aka cika freezer'n maƙil dasu Kabej Karas kokumba green beans, masu kyau sabbi. Ɗaya sashin kuma nama ne jibge sai kifi a gefe, Sai ɗaya Fridge ɗin kuma cike yake da ababen sha na ya'yan itatuwa dana kwalba. Rufewa tayi kana ta buɗe mata drower'n kitchen cabinets ɗin. Kiret-kiret ɗin kwaine kusa goma suke jere a wurin ɗaya gefen kuma katon ɗin manyan gongonayen madara da millo ne. Sai katon ɗin sugar irin mai ƴaƴan nan. Sai katon ɗin Lipton. Da ganyen na'ana. Sai can gefe kuma su maggine da sauran kayan ɗanɗano. dasu kanan fari citta da dai sauransu. Cikin yin hamma tace. "Ummi duk yaushe aka kawosu?". Juyawa tayi suka nufi cikin cikin store tace. "Ɗazu da yamma kina bacci ya dawo, suda Jalal da Jamil". Kai ta gyaɗa tare da bin bayan Ummi. store ɗin cike yake da kayan masarufi na buƙatar rayuwa. Danginsu shinkafa, gero, waken suya, wake ƙosai dasu alale, sugar katon-katon na taliyar manya data yara, da dai sauransu. Sai kuma doya da dankali dake jibge a gefe, kana sai al'basa da sauransu. Fitowa sukayi kana suka dawo kitchen. tukunya Ummi ta ɗaura tare da ɗebo nama tazo ta wonke sabida an yanka wasu dai-dai misalin na miya, wasu kuma anyisu dogo-dogon yanka. a tukunyar ta zuba shi, kana ta ɗauko al'basa mai girma ta yayyanka a ciki. Sannan tasa tafarnuwa kaɗan kana tasa garin citta da kanamfari. Tare da maggi da kori da sauran kayan ɗan-ɗano. Kana ta kunna Gas ɗin ta ɗaura tukunyar, ɗanyen kuɓewa ta ɗebo ta miƙawa Shatu tare da cewa. "Wonke ki yanka min shi". To tace tare da amsa ta wonke kana ta fara yankawa, ita kuma Ummi al'basa da tattasai da tatuhu kaɗan ta ɗiba ta wonkesu kana ta markaɗesu dai-dai yadda takeso. Zuwa lokacin kuma gaba ɗaya kitchen ɗin dama Side ɗin gaba ɗaya ya cika da ƙamshin tafashen naman. Juyeshi tayi a wani kwano. Kana tasa mai kaɗan tasa manja kaɗan. Tare da watsa jajjagen kayan miyar, ta soyasu. Kana tasa naman da sauran ruwan tafashen. ta kuma ɗauko bandan kifin tarwaɗa bandanshi, ta gyara ta wonƙeshi da ruwan ɗumi. ta watsa a ciki. Sannan tasa ɗan dakekken yajin daddawa kaɗan." sannan ta rufe tukunyar. ta amshi kuɓewar tana ƙarisa yankan. Tukunyar data ɗaura ruwan tuwo ta ɗan kalla ganin yana tafasane tace. "Gacan garin semo na tankaɗeshi ɗibi kiyi mana talge." To tace tare da juyawa ta ɗebo tayi talgen. Ita kuwa kuɓewar ta saka, kana ta tsalli ɗan toka ta saka. Bayan wasu yan daƙiƙu miyar tayi lugub tayi kyau tayi kalar kore mai kyau. sabke tukunyar tayi kana tasa, man shanu a ciki. Sannan ta meda tukunyar gefe. Tuwon ta tuƙa ya ɗan turara kafin ta kwasheshi tana yin mal'mala tana sawa a leda. Saida ta cika wani madaidaicin Foodflaks mai ɗan girma. Kana ta ɗauka ruwan zafi. Ta tafasa tea ta ɗura a flaks tare da tarfa kanumfari da citta sai na'am. Sannan ta rufe, ta kimtsa komai a kitchen ɗin. Ganin Shatu nata Hamma ne tace. "Jeki kwanta tunda mun gama aikin. Sai kuma da asuba." Cikin alamun bacci tace. "To Ummi saida safe". Ta fita tana haɗiye minyau dan ƙamshin da miyar keyi. A falo taci karo da Hibba Aunty Juwairiyya ta rakota, da Foodflaks a hannunsu alamun abincin sahur ne a ciki. Cikin baccin da takeji tace. "Mun yi girki ma, Aunty Juwairiyya". Kai Juwairiyya ta ɗan gyaɗa tare da cewa. "A lallai kam sannu da aiki". Ta ƙarishe mgnar tana ajiye kulolin bisa dinning table. Ita kuwa Shatu harara ta watsawa kulolin tare da wucewa tayi ciki. Hibba ce ta biyo bayanta bayan tayiwa Aunty Juwairiyya Saida safe. Har sun shiga Ummi ta kira wosu. Falo suka dawo duk suna hamma alamun bacci, ganin Hamma Jabeer na zaune ne, gasu Jalal gaba ɗaya yasa suma suka ƙarasu cikin falon. Gyara zanshi yayi tare da kallon Hibba da Aysha da duk alamun bacci ya cikasu, cikin sakekkiyar murya yace. "T....! Uhummm Ramadan da daɗi, Ya Allah ka nuna mana ka kaimu watan lfy ka nuna mana ƙarshensa lfy ka maimata mana. Rayuwar Masarautar Joɗa a Ramadan yanada tsari da masifar daɗi da burge duk musulmi. Kabcen Shatu da Sheykh a kwanakin Ramadan da bikin salla yana sani murmushi da shauƙi.😘🥰🤝🏻 By *GARKUWAR FULANI* "To Alhamdulillah. Allah ya kawomu watan Ramadan, wata mai tarin al'farma da al'barkatu da tarin ni'imomi. Mutane da dama Allah bai basu wannan damarba, da yawa sun rasu. Wasu kuma basu da lfy, basu san me sukeyi ba ko a ina suke, bare su ribaci wannan dama da Allah ya bamu. An ga wata wanda haka keda tabbacin gobe zamu tashi

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});