Chapter 181
Chapter 181
Nasiru basa sonshi? Meyasa baya shiri da Mom Imaran? Waye Gimbiya Samira amaryar Abba". Dogon numfashi Ummi ta fesar tare da gyara zamanta ta ɗan jingina bayanta da jikin kujera, cikin sanyi tace. "Tambayoyin ai duka amsarsu ɗaya ne!". Da sauri tace. "To Ummi gaya min sai muje tambaya ta biyu?". Fuskantar Aysha tayi da kyau kana a hankali tace. "Kwanakin baya can munyi makami ciyar wannan hirar. Babu wani abu da Sheykh yayiwa kowa na masarautar Joɗa, domin wannan ƙiyayyar da suke nuna mishi ta samu asaline tun yana yaro". Da sauri Aysha tace. "To tun yana yaro kuma haka kawai kenan suka tsaneshi?". Kai Ummi ta jujjuya mata tare da cewa. "A a ƙiyayyar da dalilin zaɓin tambarine". Cike da kaɗuwa Aysha tace. "Menene zaɓin tambarin?". Cikin yin ƙasa da murya Ummi tace. "Bisa al'adar masarautun gargajiya na Hausa Fulani, dole har kwanan gobe suna da al'adu ko wacce masarauta da al'adarta, sai dai mafiya yawan masarautun al'adar tambarin ɗaya ce. In kinji ance tambari wani kayan kiɗane da babu shi a ko ina sai gijen manyan masarautu. A bisa al'adar masarautar Joɗa bawai sarkine ke ko mutanen gari kance wane ne zai gaji sarauta ko wanene zaiyi mikinba. Duk ranar bikin salla ana fito da kakaki da al'gaita mabusar masarauta da kuma tambari a ajiye a tsakiyar faɗa, gaban sarki. Kana duk ƴaƴan sarki da jikokinsa da makusantasa maza, zasu hallara a fada, inda kowa zaije gaban sarki ya gaishesa, to muddin akwai nasibin gadar sarauta, a jikin mutun kana isa gaban sarki, kakaki da al'gaita nan zasu fara bisa kansu da kansu. In kuma kaine zaka gaji mulki daga hannun shi wannan sarkin na wannan lokaci to tambarin masarautar zaiyi ta kaɗa kanshi da kashi,. Duk sanda ka isa kusa dashi, in ka wuce zai bari in ka dawo zaici gaba da yi. Wannan al'adace tun ta zamanin jahiliya, kuma har yanzu wasu masarautun sunayi, to Amman masarautar Joɗa tun a kan Sheykh aka bar wannan al'adar tun yanada shekara uku a duniya, da akaje fada gaisuwar salla da yazo gaban Lamiɗo sai tambari yayi ta kaɗa kanshi kana kakaki da al'gaita sukayi ta busa kansu. Tofa wannan shine musabbabin ƙiyayyar da yake fuskanta har ya shafi mahaifiyarshi mahaifinshi yayanshi da ƙannenshi, sabida duk mutanen masarauta sun gani a gabansu abin ya faru". Ɗan tsagaitawa tayi kana a hankali tace. "Kinji amsar tambayoyinka duka". Da sauri Ummi ta kalli Aysha jin ta jefo mata tammayar. "Ummi Waye Mamansu Yah Sheykh ina Mamansu Yah Sheykh meya sameta". Jikin sauri Ummi ta miƙe tare da cewa. "Hajia Mama ce". Da sauri Aysha tace. "Kiyi haƙuri Ummi ki gaya min gsky". Juyawa Ummi tayi ta nufi falonsu tare da cewa. "Je ki tambayi mijinki shi yafi cancanta ki tambaya bani ba". Tana faɗin haka ta wuce ɗakinta. Jiki a mace Aysha ta miƙa ta nufi ɗakinta cikin tsananin gaskata tunaninta na ba Hajia Mamace mahaifiyarsu Yah Sheykh ba. Kai tsaye Bathroom ta shige, Brosh tayi sannan tayi wonka da ruwan ɗumi sosai, kana tayi al'wala. Tana fitowa ta shafa mai tare da shefe jikinta da humranta mai ɗan karen sanyi da daɗin shaƙa. Wata tattausar rigar bacci wacce iya karta cinya ta saka tare da pant ɗinta da hularta, rigar pink guava color cr mak taushi. A hankali tayi hamma tare da salati, ba tare daya kashe wutan ɗakinba ta juya ta hau kan gadonta ta kwanta ta bawa kofar shigowa tasa hannunta zata jawo blanket kenan taji wayarta na ringing da sauri tasa hannu ta ɗauka ganin Rafi'a ce, haka yasa bata rufe jikin nataba. Murmushi Rafi'a tayi tare da cewa. "Ina son kiranki Ina jin tsoro kada oga yana kusa". Ido ta ɗan lumshe tare da cewa. "To baya kusa, muyi hirarmu". Cikin shaƙuwarsu Rafi'a tace. "A a kai ba wata hira zamuyi ba, zan dai gaya miki cewa, gwamnatin tarayya ta nemi malaman jami'o'i da su zauna wata ƙil zasu sasanta mu koma makaranta". Cikin jin daɗi tace. "Kai Alhamdulillah Allah yasa a sasanta nima gobe zan kira Umaymah in gaya mata". Cikin sauri Rafi'a tace. "Allah ya kaimu, Ni saida safe tashi ki tafi wurin mijinki". Da sauri tace. "Ke da Allah baya nanne tsaya muyi hirarmu". Cikin wasa Rafi'a tace. "To da sauƙi tsoro nake kar in shiga lokacin sa ai". Dariya tayi kana sukaci gaba da hira. Shi kuwa Yah Sheykh ya kasa zaune ya kasa tsaye, yanzu karo na biyu kenan ya shiga Bathroom ya watsa ruwan sanyi. Sabida a zatonshi ko har yanzu suna falo da Ummi sabida ya leƙa ɗazu ya gansu duk da baijin me suke cewaba. Yana watsa ruwan ya fito jikinsa ya ɗan tsane kana ya shafa OudKareem dake cikin saman dreesing mirror'n. Wasu riga da wondo masu taushi red color and white yasa wondon iya guiwa ne rigar kuma mai guntun hannune sai dai tana da hula rigar. sa hular yayi a kanshi, kana ya feffesa turaren. A hankali ya ya kuma fitowa ganin sun hada ido da Ummi wacce lokacin ne ta miƙa zata tafi. da sauri ya ɗan wayance ya koma falo yana jin kasala, da sha'awa, zama ya yi kan kujera, ya jingina da ita tare da lumshe ido, hancinsa na zuko masa ƙamshin ƙasa mai daɗi, kunnensa na jiyo sautin kukan tsuntsaye mai daɗi, yanayin ya ƙara sakar masa da jiki kasala mai ƙarfi ta rufeshi wannen yasa bai sake leƙawaba, har suka watse, har yaje tai wonka. Ido a lumsh miƙe da sauri. Ƙarfe ɗaya na dare dai-dai agogon wayarshi ta nuna mishi. Hannunshi na hagu yasa ya damƙi kan Jabeer ɗin sa daketa harbawa, da miƙewa tsaye. "Hehyyyyyy". Ya fidda wani wani dogon sauti tare da komawa zaune yana taune lips ɗinsa ido ya zubawa Jabeer ɗin nasa data miƙe tayi sama ba alamun sassauci. Don izuwa yanzu ya fara jin mararsa ta yi nauyi, cikin tafiya da sassarfa, ya fito falon wani dogon ajiyan zuciya ya sauƙe ganin basa nan kuma ko ina shiru alamun sunayi bacci. Da sauri yaje ya rufe kofar babban falon tare da addu'a, kana ya kashe duk kayan wutan falon, ya wuce falon Aysha. A hankali yake taku wai sabida kada Ummi ta jishi. Saɗab-saɗab yake ɗaya ƙafafushi. Har ya isa kofar bedroom ɗin Aysha, hannunshi yasa a hankali ya murɗa handil ɗin, ajiyan zuciya ya kuma sauƙewa jin ɗakin a buɗe ne. Ga kuma wani masifeffen ƙamshi daya shaƙa. Ƙamshin turaren da take amfani da shi idan zata kwanta, ƙamshin ya kara hautsuna masa tunani. Can ya hangota bisa gadon, tana riƙe da waya ta bawa kofar shigowa baya, sai dariya takeyi, sam bataji motsin buɗe ƙofar ba bare shigowarsa. Cibiyoyin ta ya zubawa ido sabida a bayyane suke a fili. Dogon numfashi yana tare da ƙarasawa kusa da ita a hankali, ya hau bisa gadon tare dasa hannun sa ya rug...... By *GARKUWAR FULANI* Ta konta, kamar maiyin bacci kamar wacce ta suma. Cikin mamaki suka bita da ido kana suka juya suka kalli juna, Cikin mamaki Jamil yace. "Ummi suma ta kumayi ne?". Kai ta jijjiga mishi alamar a a. Kana tasa hannun damanta ta gyarawa Shatu'n. Kwanciyarta. Tare da cewa. "Bacci ne tayi". Kai ya kuma gyaɗawa cike da mamaki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185