Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 156

Chapter 156

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

al'jihun tattausan jallabiyar dake ƙasan al'kyabbar jikinshi ya miƙa wa Jamil tare da cewa. "Ɗauko min briefcase a kan Bedside drower'n." To yace kana ya juya ya tafi. Shi kuwa Ummi ya kalla tare da cewa. "Ummi me dame kuke buƙata ne?". Cikin kulawa tace. "Akwai komai, sai zam-zam ɗin kane ya ƙare saura baifi gora biyarba". Gyara zamanshi yayi tare da cewa. "Ba matsala zai isa". Lokacin Jamil ya iso. Miƙa mishi jakar yayi, tare da zaunawa gefenshi. Shi kuwa buɗe jakar yayi. Murmushi Jamil yayi ganin tana ciƙe maƙil da rafan dubu-dubu sabbi dal-dal. Rafa huɗu ya miƙawa Jamil hakama Jalal da Imran da Sulaiman. Sannan ya kallesu tare da cewa. "Kuje KMC plaza ku zabi kayan sallan. Sai ya kuma kalli Aunty Juwairiyya yace. "Aunty Juwairiyya, kuje tare dasu, da Ya Jafar ayi yadda aka saba. Sannan ku zaɓi abin buƙatar ku." Gyara zamanta tayi tare da cewa. "To mu gode, kuma za'ayi yadda kace." Sai kuma ya kalli Ummi yace. "Ummi kada ki manta da su Saratu". Murmushi tayi tare da cewa. "In Sha Allah babu abinda za'a mance". Kai ya jinjina kana ya zaro rafan guda biyar ya miƙa mata, sannan ya miƙa wa Aunty Juwairiyya wasu rafofin kana ya bawa Hibba biyu. Daga nan sukaci gaba da tattaunawarsu. Washe gari kuwa da safe, suka shirya tsab zasu fita. Aunty Juwairiyya ta Ummi cikin yin ƙasa da murya tace. "Ko zan kirawo Shatu mu tafi tare da ita ne?". Da sauri Ummi tace. "A a mijinta baice muje da itaba mujata mu tafi. Muje dai mu zaɓo mata duk abinda takeso". Cikin gamsuwa da hakan tace to. Hibba kuwa cikin sanyi tace. "Ayyah Ummi muje da ita". Fitowar Shatu ne ta samesu a tsaye cikin shirin tafi yasa ta kalli Ummi cikin sauri tace. "Ummi ina zakuje?". "KMC plaza". Ta Bata amsa a taƙaice cikin sanyi tace. "Nima inzo muje, in samu in fita insha iskan woje". Jalal ne ya ɗan kalleta tare da cewa. "Boss ya hana". Ido ta zuba mishi kana ta juya ta kalli Ummi cikin sanyi tace. "Shike nan Ummi kuje, Allah kiyaye hanya." Amin Amin sukace har sun juya zasu tafi sai kuma tace. "Ayyah Ummi dan Allah karku daɗe". To sukace kana suka fita. Shiru ta zauna a falon ba kowa hakane yasa ta kunna TV tashar Zee world. Wani film mai daɗi ta samu sukeyi, sai dai bata san forkonshiba, bisa alamu duk sabone. Konciya tayi bisa 3 str tana kallo wayarta na hannunta. Tana mgna da Rafi'a. A haka bacci yayi awon gaba da ita. Can Cikin bacci take jin alamun kamar mutun na tsaye a kanta, cikin magagin baccin ta buɗe idonta. Gabann Tv ta ganshi ya kashe TV kana ya juyo ya kalleta a fizge yace. "Ba salla sai kallo da bacci". Jin haka yasa ta miƙe zaune tana gyara mayafin kanta. Shi kuwa tuni ya wuce Side ɗinsa. Tana idar da salla ta fito. Nan ta samu Saratu tazo, kitchen Suka shiga suka fara aikin yamman. Sai gab da la'asar su. Ummi suka dawo da kaya niƙi-niƙi. Nan suka ajiye sukayi salla kana suka shiga kitchen ɗin. Hibba kuwa yashuwa tayi a ƙasa tana birgima kamar bazata kai magriba. Sai bayan sallan isha'i sun gama aikin sahur ɗin ne. Suka dawo falo, nan Ummi ta nuna mata ɗinkunanta da aka bada tun Umaymah bata tafiba. Sosai taji daɗin kayan da ɗinkunan, lallai tana son dogayen riguna Amman tana son surkawa da Shadda, atampa, leshi, musamman Waɗan nan ɗinkunan sunyi masifar kyau. Ko wanne dai-dai jikinta kamar an gwada ta. Daga nan kuma suka nuna mata gellulluka da hibai da takalma da saraƙunan da suka zaɓo mata bayan sun zaɓawa kansu. Sun nuna mata nasun ma. Ummi ta ƙara da cewa. "Duk zannuwan da abun ɗinkawan kuma an bawa Kabir telen suma duk cikin KMC suke. Nanda salla dai komai zaizo dai-dai. Cikin jin daɗi tace. "Ngd matuƙa Ummi Allah ya saka da al'khairi". Amin Amin tace. Kana tace. "Sheykh zakiyiwa godiya". Shiru tayi kamar bataji ba. Hibba kuwa cikin jin daɗi tace. Aunty Shatu na zaɓa mana wani Shadda lace mai masifar kyau iri ɗaya na ɗauka mana Royal blue and white Golding color. Nace a tsantsara mana dogayen riguna". Murmushi tayi tare da cewa. "Kai kinko kyauta mana". Daga nan suka tattara tarkacen suka nufi makoncin baccin su. Zaune take gefen Ummi tana riƙe da waya cikin murmushi tace. "Allah ko Umaymah munyi kewarki". Cikin jin daɗi Umaymah tace. "To ko zaku zomin Barka da sallane". Da sauri tace. "Eh Umaymah Allah in ya yarda zamuzo ki tambayan mana shi". Cikin dariya Umaymah tace. "Yoh mace da mijinta sai wani ne zai tambayar miki". Cikin sanyi tace. "Uhummm". Ita kuwa Umaymah cewa tayi. "Ina Umminku?". Da sauri tace. "Gata ta ƙarishe mgnar da miƙawa Ummi wayar. Cikin fara'a suka gaisa kana Umaymah ta tambayeta ya yaran nata, tace duk suna lfy. Nan take ce musu ta cewa Shatu ai a saudia zasuyi salla. Sosai Shatu ta tayasu Murna. Suna cikin hirar Hadimai guda uku suka shigo da jakukkunan guda uku. Rusunawa sukayi bayan sun gaidasu ne, suka ajiye jakukkunan tare da cewa. "Gashi biyun inji Lamiɗo ɗaya kuma Gimbiya Aminatu ce tace mu kawo miki". Sukarishe mgnar suna kallon Shatu. Godiya tayi musu kana ta kalli Hibba data miƙo mata kuɗi sun kai dubu biyar. Ta gane manufar Hibba shiyasa ta amsa ta basu. Godiya sukayi kana suka tafi. Jim kaɗan Hadiman Hajia Mama sukazo da saƙon Hajia Maman. Sosai Shatu tayi godiya ta mashi kuɗi a hannun Hibba ta basu. Nan Hibba ta tattara kayan ta shigar dasu, zata shigar dana HAJIA MAMA tace "A Hibba barsu zan shiga dasu." Gefe ta nuna mata tace ajiyesu anan. Bayan sunyi sallan azahar sun fito zasu Fara aiki ne ta kalli Ummi tace. "Ummi bari inje inyi godiya wurin Hajia Mama". Cikin tsareta da ido tace. "Ki bari mana sai ansha ruwa sai in rakaki daga nan kiyiwa Lamiɗo ma godiya. Duk dai wannan kyauta da yakeyiwa duk ahlin masarautar Joɗa in lokacin salla ya gabato amman muje kiyi godiyar." Da sauri tace. "No Ummi ba sai an rakani ba, zanje ni ɗaya ma, kinga nasa al'kyabba". Daga nan ta fice, cike da mamaki suka bita da ido. Bayan kamar 37 minute ta dawo cike da fara'a sukaci gaba da aikinsu. Can da suka fito dan yin sallan la'asar, Ba kayan ba dalilinshi. Da sauri Hibba tace. "Aunty Shatu kin shigar da kayan ne?". Ci gaba da tafiya tayi tare da cewa. "Maisu ta aiko an kwashe mata abunta dai". cikin mamaki sukabi bayanta. Yau azumi goma sha huɗu gobe 15 in Allah ya kaimu. Bayan yaci abinci ne ya kira Umaymah nan yake ce mata. "In Allah ya kaimu gobe iwar haka ƙarfe goma na dare zuwa sha ɗaya jirginmu zai tashi Umaymah". "Kai da waye zaku tafi ne?". "Nida Dr Aliyu, da Barrister Kamal, sai kuma Ya Hashim da Galadima, da Wambai da Abba na da cimgan ɗin shi". Da sauri tace. "To wai kana nufin kai bazaka je da taka cingam ɗin bane?". Cikin sanyi yace. "Kiyi haƙuri Umaymah dan Allah na roƙeki kada kice inje da kowa, dan Allah a

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});