Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 166

Chapter 166

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tsakiyan a kai sauran sashin ƴaƴansu robobin kuma akai sashin bayi". Haka kuwa akayi su Sara suka fara rabawa. Ita kuwa Ummi ita da kanta da Hibba suka kai na sashin Gimbiya Aminatu. Kana suka dawo da kuloli har uku na abincin sallan da Gimbiya Aminatu ta basu. Kana ɗaya daga cikin tace na Sheykh ne a ajiye mishi. Koda suka dawo samu sukayi su Saratu sun gama rabawa kab. Kamar yadda Ummi ta tsara. Har sun tattare ko ina sun gyara sun share sun goge sun tafi. Zuwa lokacin kuwa gaba ɗaya kan dinning table ɗinsu cike yake da Foodflaks iri da kala abinci kala-kala. Wani irin kallo Shatu tayiwa kulolin kana tayi murmushin da ita kaɗai tasan ma'anarsa ta juya ta nufi tsakiyar falon. A gaggauce sukayi wonka kowa yayi shirin idi. Ƙarfe tara saura kwata duk suka fito falo. Tuni lokacin kuma liman har ya fara huɗuba. Su Jalal, Jamil Ya Jafar suna tsaye cikin shiga ta al'farma. Karon forko dataga manyan kaya a jikin Jalal. Sai kamanninshi da Hamma Jabeer ɗin nasu ya fito sak-sak kamar an tsaga kara hatta rashin yawan dariyarsu iri ɗaya ne. Sai dai shi Sheykh ko yaushe zakaga lips ɗinshi na motsawa yana tasbihi saɓanin Jalal da zaka ganshi baki a tsuke. Hibba ce ta fito cikin tarin farin ciki da son Jalal yayi murmushi tare da cewa. "Masha Allah ya Jalal kayi kyau kafisu duka". Ya Jafar dake karatu kamar ko yaushene ya kalli Shatu da Hibba da sukayi shigar atampa iri ɗaya da manyan hijabai har ƙasa ga sallaya da carbi a hannunsu sunyi matuƙar kyau, murmushi yayi musu kana ya juya yayi gaba. Jamil ne yace. "Aunty Shatu sai mun dawo, in munci abinci sai mu sharewa. Oga, Dr, Garkuwa, Malam, akarmakallahu, Sheykh, mijin Sayyada, ɗin ɗakinshi". Dariya sukayi dukansu yadda ya jero masa sunayen nashi. Ummi dake cikin shiga ta al'farma ta miƙa tare da cewa mu tafi. Suna fita suka rufe ƙofar. Suka tafi masallacin. Masarautar Joɗa ɗan yin sallan idi. Suna fita su mata sukayi gefen mata su kuwa maza sukayi gefen maza. Bayan an idar da sallane kuma sai suka zagaya suka shigo ta asalin ƙofar sukayi yadda sunna ta koyar. Suna dawowa kuwa a falo suka zube nan sukaci suka sha sukayi haniƙan. A dai-dai lokacin kuma su Sheykh dama sauran al'ummar Annabi duk an sauƙo sallan idi. Suna ɗawafin ban kwana. Sosai Sheykh ke baza ido ko zai sake ganin wancan mutumin amman ina hakan bai samuba. Koda suka fito daga ɗawafin ban kwana. Kai tsaye gidan Sheykh Abdulkareem suka wuce. Nan yayi musu addu'o'in komawa lfy. Kusan duk baƙin gidan a ranar suka bar gidan. Da su Aunty Hafsat ma ranar suka juya Masco hakama Ibrahim. Koda suka iso Airport kowa da inda ya nufa. A nan Ibrahim ya ruggume Sheykh tare da ɗan dukan bayanshi yace. "In Sha Allah Auren Haroon dani za'ayi". Shima Sheykh ruggumeshi yayi gam-gam tare da cewa. "Allah yasa, ina kewar rashinka a ƙasar mu". Aunty Rahma ne tace. "Kai jirgifa ba jiranku zaiba oga Sheykh". Sakin juna sukayi kana kowa ya nufi inda jirgin ƙasarsa yake. Bayan duk matafiya sun shiga, jirgin ƙasar Nigeria wanda zai sauƙa jihar Ɓadamaya. A hankali ya zauna. Ya Hashim na gefenshi. Kasan cewar yana kusa da window ne, ya ɗan juya yana kallon mutanen daketa hada-hadar nufar inda jiragan ƙasar su jihohinsu suke. Can cikin wasu ayarin mutane maza da mata ya hango wannan fuskar da ya gani. Sun nufi can ciki suna tafiya yankin da jiragen ƙasar Cameroon suke. Cikin tarin mamaki ya bishi da kallo tabbas badon jirginsu ya fara ƙugin tashiba da ya fita yaje ya tabbatar da fuskar dattijon da yake hangowa. A haka dai suka ɓacewa ganinshi. Kana jirginsu ya ɗaga zuwa ƙasarmu ta haihuwa. Ana gida Nigeria kuwa cikin Jihar Ɓadamaya a Masarautar Joɗa. Zaune suke a falon. Shatu na waya da Junaidu nan yake ce mata, Sun samu sauƙi dukansu. Ance za'a sallamesu bayan salla. Kuma harda ɗinkunan kayan salla akayi musu. Bayan sun gama waya da shine ta kira Rafi'a. Nan suka gaisa har ta bawa Ummi su gaisa. Bayan ta bawa Ummi wayarne. Jamil ya ɗan kalli agogon hannunshi a hankali ya miƙe tare da kallon Shatu yace. "Muje mu gyara Side din boss kar ya dawo ya samu da datti". Kai ta gyaɗa mishi kana ta amshi wayarta da Ummi ke miƙa mata. tare da ce mata. "Eh dan Allah Shatu tashi maza-maza kuje share wurin da kyau". A hankali ta miƙe tare da cewa. "To." Hibba ce ta bisu a baya. Jamil na gaba ita Shatu'n tana tsakiya. Hibba na bayanta. A haka suka shigo falon. Da komai na ciki yake fes-fes babu wani daddi ko ƙura ko hargitsewa, sabida an share falon safiyar yau, sai ƙamshi da sanyi ke tashi. A hankali Jamil ya ɗan sa hannunshi tsakanin ziri-zirin igiyoyine masu sarkafe da jeren duwatsu masu sheƙin Daimond dake matsayin labulen Dinning area ɗin shi. Ita dai Shatu ido ta zuba mushi, ganin ya zaro key ɗin a cikinsu. Ƙofar bedroom ɗin ya nufa tare da cewa. "Muje." To sukace kana suka biyo bayanshi. Tana nazarin wurin da suke ajiye key ɗin. Key ɗin ya saka cikin raminshi tare da murzawa. Da sauri Shatu ta rumtse idanunta. A hankali take jin zuciyarta na harbawa da sauri-sauri. Shi kuwa Jamil tura ƙofar yayi bayan ya murɗa key ɗin ya buɗe. Wani irin masifeffen harbawa da azaban ƙarfi zuciyar Shatu tayi. Kutsa kai cikin Jamil yayi. Tare dasa hannunshi jikin ginin a hankali ya kunna wutan ɗakin hasken ya gauraye ko ina, jikin window ya wuce ya yaye labulen tare da buɗeglass ɗin. Iskam cikin Garden ɗin dake bayan window wanda ɗawisu yake ciki. Ya buso ɗakin. Juyowa yayi ya kalli Shatu da ke tsaye bakin ƙofar. "Ku shigo, in nuna miki yadda zakiyi mishi". A hankali Hibba ta ratsa gefenta tare da cewa. "Aunty Shatu mushiga". Ido ta buɗe a hankali tare da bin bayan Hibba da kallo. Kana ta ɗaga ƙafarta da kyar ta. Taka cikin ɗakin, wani irin azabebben sarawa kanta yayi tamkar ana buga mata guduma a tsakiyar kan. Cikin rawan ƙafa ta ɗaga ƙafafuwan ta, Tayi taku huɗu zuwa biyar. Ta kusa isa tsakiyar ɗakin. Kenan. Wani irin jujjuyawa taga kanta nayi. Wasu irin ababe masu ban tsoro ta fara gani suna gilmawa cikin ƙwayar idanunta, shiyasa taketa jujjuya kanta. Ta kalli gabas ta kalli yamma ta kalli kudu ta kalli arewa. Hibba ce ta juyo tana kallonta jin Jamil nata mgna bata bashi amsaba. Cikin sauri ta matso kusa da ita ganin yadda taketa jujjuya kai, ga idanunta da suka juye suka zama kamar harari garke, kana sai Rollin ball eyes ɗin ta take da sauri-sauri. Cikin Mamaki Hibba tace. "Aunty Shatu! Aunty Shatu!!". Shiru ba amsa hakane yasa. Jamil juyo kanshi ya kalli inda suke, da sauri ya juyo gaba ɗaya jikinshi ganin. Wani irin karkarwa da jikin Shatu keyi. Hibba kuwa da ƙarfi cikin tsoro tace. "Aunty Shatu lfy kuwa?". Ita kuwa Shatu, zuwa yanzu bata jinsu bata kuma fahimtar me suke faɗa hankalinta ya juye. Cikin wani irin layi da rawan jiki tamkar mazari ta nufi tsakiyar ɗakin. A nan

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});