Chapter 30
Chapter 30
ɗan harari Junainah dake cewa. "Uhum ta worke ai dama kawai hegen tsorone da raki". Dariya sukayi baki ɗayansu. Seyo ne wanda yakeda tarin jinƙai da nitsuwa, ya ɗan afa geɗan daya ɓare a bakinshi tare da cewa. "To Amman Shatu meya samekine lokaci ɗaya kika firgita?". Giɗi ne da shi kuma doya yakeci yace. "Kamar mai cutar al'janufa ta zama". Bappa ne ya ɗan kalleta cikin kulawa yace. "Shatu meya sameki ne?". Murmushi ta ɗanyi tare da kallon Ummey dake cewa. "Uhum tsorone da gajiya fa". Kai ta jujjuya a hankali tace. "Allah ko Ummey ba tsoro bane". Sai ta kuma meda hankalinta kan Bappa cikin sanyinta tace. "Bappa naga abinda ya firgitanine. Shin Bappa dama bakan Gizon cikin curi yake fitowa ne?." Cikin mamaki suka zuba mata ido baki ɗayansu. Bappa ne da kanshi yace. "Ban fahimceki ba Shatu". Bredy dake gefenta ta gutsura kana ta dandola da zuman data sa Junainah ta kawo musu, a baki ta ɗansa ta tauna kana a nitse ta basu labarin abinda ta gani da kuma yadda taji, ta ƙara da cewa. "Bappa dama bakan Gizo a curi suke fitowa ne?". Cikin mamaki da al'hini yace. "Allahu al'alamu. Sai dai koma menene, lallai tabbas akwai abinda ke tunkarar rayuwarmu, fatana mu dage da addu'a koma menene Allah ya kawo mana shi kan al'khairi ya kuma sauƙaƙa manashi, zan kuma bincika in sha Allah. Sannan kada ku gayawa kowa mgnar nan". Ya karishe mgnar da kallon Junainah. Wannan labari ya sasu cikin dogon nazari. haka dai sukaci gaba hira kamar yadda suka saba. A can cikin yola kuwa, yau tunda Ya Jafar yaje sallan juma'a ya dawo baiga Ƙaninshi Sheykh ba, gaba ɗaya ya tashi hankalin ƙanenneshi da iyayenshi. Domin kama hannun Jalal yayi yana kuka, yana jan Jalal zuwa sashin Sheykh koda suka shiga, Jamil kuwa sashin mahaifinsu ya nufa. Ba tare da ya saurari Hadiman ba ya wuce. A babban falon ya samu , Abba Haurawa sama yayi yana shiga kuwa ya sameshi a falo shida jarabebboyar amaryar tasa cingom dinshi. Sai dai tana konce bisa kujera, Shi kuma yana zaune bisa sallayane ya fuskanci al'ƙibla, da ƙur'ani a gabanshi yana karatu cikin suratul Khafi. cikin rauni Jamil ya ƙaraso gabansa. Bai kulashiba har saida ya kai ƙarshen surar kana ya shafa addu'a. Cikin haɗe fuska da alamun faɗa yace. "Jamil lfy kuwa mehakan?". ido na zubda hawaye yace. "Abba Ya Jafa". Rai a hade yace. "To me zan mishi?". Cikin zubda hawaye yace. "Abba tunda aka dawo aka sauƙo sallan jumma'a fa yaketa kuka yana bin Jalal yana kuka alamun a kaishi wurin Hamma Jabeer, yau ko abinci baiciba, Aunty Juwairiyya ma sai kuka takeyi hakama su, Jiddah." Tsaki ya ɗan ja tare da cewa. "To ni zaka gayawa? Kaje ka gayawa Mamanku mana". Wasu sabbin hawayene suka zubowa Jamil a hankali ya juya ya fita". A can sashin Sheykh ya samesu, Juwairiyya da Jalal ɗin da Affan sun tasashi a gaba, Affan yanata kuma, shi kuwa Jalal sai tattaune laɓɓansa yakeyi, da sauri Jamil ya iso cikin sanyi yace. "Affan je ka gayawa Mama". Da sauri Affan ya juya har zai fita kuma ya dawo jin Juwairiyya na cewa. "No Affan kada kaje, ka gaya mata, nasan yanzu tana bacci ne". Shi kuwa Ya Jafar sai ya shiga ɗakin nan ya fito ya shiga wancan ya fito yana kuka kuma. Shigowar Abbane ya sasu su Jalal duka fita. A hankali Abba ya kamo hannunshi suma suka fito, da mamaki a fuskar Jamil ya bisu da ido. Shi kuwa Abba yana riƙe da hannun babban ɗan nashi suka wuce har makoncinsa, Gefen gado ya kontar da dashi, kana a hankali yake shafa kanshi cikin taushi da tausayawa yace. "Jafar kayi haƙuri kayi baccinka kabar kuka, Sheykh yana lfy lau, ya tafi ƙasar Saudia ne shida kakarku Sitti." Shiru yayi yana kallon mahaifin nashi. Shi kuwa Abba, kanshi yake shafawa yana kontar mishi hankali a take yayi baccinsa. Bayan sallan ishane Jamil yaje wurin Kakansun ya sanar mishi halin da ake ciki ya ƙafarsa cewa. "Allah rene, magar gsky kace Hamma Jabeer ya dawo, sabida abin ya Jafar yana tsananta in bayanan". Murmushi kakan nasu yayi tare da cewa. "Uhum ai Allah ya sauƙaƙa abinda zai taso Sheykh ya dawo ba tare da an gama dai-dai-ta abinda ya kaishi ba Dole shi wannan mai saɓulellen mondon Jalaluddin shi zai dena yawon iskanci ya zauna ya kula dashi tunda yafi kallonshi a madadin Sheykh". Cikin takaici Jamil yace. "To ni zan kai Ya Jafar saudia wurin Sheykh ɗin suci gaba da zama a can in sun so, tunda dai kun san Sheykh shine GARKUWAnmu". Cikin kontar da murya kakan nashi ya ɗan tausasashi kana yace in yaje ya turo mishi Jalal. A can Saudia kuma, sosai aketa shirya yadda ɗaurin Auren Sheykh da Jazrah zai kasance, duk da basu sanar mishiba, sabida kashedin da Sarki Jalaluddin da Nuruddeen sukayi musu dan ko yaushe in dai ana shirya batun aurenshi muddin yaji sai yaƙi fir yayi ta kaucewa dole a ƙarshe aure ya fasu, to wannan abunne yasa ba'a sanar mishiba. Sai dai yasan batun zuwan da Jazrah take sashinsu wai nune da ita suke zaɓa mishi in tayi mishi. To shi kuwa bayan gaisuwa ko sannu bai taɓa haɗasu da itaba. Haroon kuwa da Jannart sunata shirye-shiryen dawowa gida Nigeria. A garin Bani kuwa, Yau tun bayan sallan isha'i yaro ya shigo yace, Ya Salmanu yana sallama da Aysha, haka kuwa ta fita taje, Suka zauna a dakalin ƙofar gidan nasu suna hango yadda, Yara keta wasa a dandali domin ranar jumma'a tafi ko wacce rana a garesu wurin shanawa. Ya Gaini ne ya fito riƙe da hannun Junainah, a bakin ƙofar suka wuce Su Shatu Bayan sun gaisane ya wuce riƙe da hannun ƙanwar tasa, Murmushi Salmanu yayi tare da cewa. "Shatu, inaga dai aurenmu dana babban yaya rana ɗaya za'ayi shi". Murmushi itama tayi, tare da cewa. "Tab shifa har an kai kayan aure". Ido ya ɗan lumshe tare da cewa. "To ai in kin bani dama nima gobe-goben nan sai a kawo kayan aurenmu ko?". Da sauri tasa tafin hannunta ta rufe fuskarta, alamun jin kunya. Su Ya Gaini kuwa kai tsaye ƙofar gidan Ahaji Haro sukaje, A bakin ƙofar suka tsaya, sunkuyowa ya ɗanyi a hankali yace. "Yauwa ƙanwaliya maza shiga cikin gidan kicewa Addanki Bintu tazo". Cikin happy tace. To kana ta shiga cikin gidan da sallama. Kamar yadda gidansu yake hakama gidan Ahaji Haro duk suna zaune a tsakiyar gida da yaranshi da matanshi sunata hira, bayan ta gaidasune taje gefen Binto cikin raɗa ta gaya mata saƙon ƴaƴansu. Wani ɗan kekyawan matashi ɗan kimanin shekaru sha takwas mai sunan Junaidu ne ya kalli Junainah cikin tsananin so da ƙaunar yarinyar yayi murmushi tare da taɓa mamanshi cikin raɗa yace. "Inno ga surkarki in Allah ya yarda". dariya suka ɗan yi dan kowa yasan Junaidu yasan son da yakewa Junainah tun tana ƙaramar ta. Ita kuwa Junainah hannun Binto ta riƙo suka fito tare, Junaidu na biye dasu a baya, Koda suka fita, Gaini ne ya kalle Junaidu tare da cewa. "Yauwa Junaidu raka min Junainah gida ko". To yace kana yabi bayanta suna tafe suna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185