Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 149

Chapter 149

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bakya son na Hajia Mama ba, shine ita kuma Gimbiya Aminatu ta haɗo miki komai yanzu dasu muke amfani ai". Cikin gamsuwa tace. "To wancan ɗinfa ya akayi dashi?". "Umaymah ta tafi dashi duka". Hibba ta faɗa mata. Kai ta gyaɗa tare da cewa. "Ba matsala". Nan suka tafi suna salla suka shiga kitchen yau harda Hibba. Sannu-sannu dai bata hana zuwa sai dai a daɗe ba'a jeba. Yau an cika azumi goma. Gobe za'a shiga goma na wuya, an gama na marmari. Yau kuma makara Shatu tayi. Ganin har su Jalal sun zone yasa Ummi ta nufi ɗakinsu. Ai kuwa kan gado ta hangosu. Tadasu tayi kana ta fito. Tana cewa. "Shatu kiyi sauri kizo ki kaiwa Sheykh nashi". Kusan a tare suka diro ƙasa. Brush kawai sukayi suka fito. Da ƙaton hijabin ta fito. Tana zuwa Dinning area Ummi ta miƙa mata tray'n abincin nasa. Amsa tayi ya juya ta nufi falonshi. Tsaye ta sameshi gaban show glass ɗin dake gefen Fridge ɗinsa dake Dinning area, Cup ne a hannunshi cike da madarar gongoni da molt a haɗe. A hankali ta wuceshi kaɗan ta ajiye tray'n. Kana ta juyo da nufin sauƙowa, taku ɗaya tayi a na biyu ta iso gabanshi kenan. Aka saki bindigar shaidar huɗu da rabi tayi. Wani irin zabura tayi tare da af....! Littafin GARKUWA na kuɗine turo katin mtn na ɗari uku kacal ta wannan number 09097853276, domin shiga Normal group wanda a wata ɗaya za'a, gama Part one. Ko kima kiyi min TRANSFER ɗin 1k ta asusuna na Jaiz bank, domin samun shiga Special Group wanda a sati biyu cakal za'a gama Part two da izinin ubangiji, 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai ki turo shaidar biyanki ta wannan number dai 09097853297. Ke mai haushi kin turo ɗarinki uku, kinzo kinata haushi, nace ki turo ac no ɗinki in maida miki kuɗinki kin tsaya yimin tumasanci shiyasa nayi Black ɗinki, a rashin Sa'a na haɗa da number ki na goge. Kuma baki Turo ac na na meda miki shi ba. To Alhamdulillah a take a lokacin nayi miki sadaka da ɗarinki uku, ubangijina shine shaidata, banci kuɗinki ba, nasan zakiga PAGE ɗin sabida akwai waɗanda basu san darajar Allah da Manzonsa da iyayensuba, zasu fitar, to kiji ni Shatu na sauƙe nauyin ɗarinki uku. By *GARKUWAR FULANI* Cikin tsananin firgita, da tsinkewar zuciya da tsoro, tare da kerman jiki, ta juyo ta fuskanci inda yake tsaye tare da abkawa jikinshi. Cikin abinda bai gaza one second ba tamkar gilmawar walƙiya ya janye jikinshi ya kauce gefe. Hakan yasa ta faɗa jikin show glass ta ruggumeshi gam-gam cikin tsuma da karkarwa tare da sa hannunta duka biyu ta riƙe kanta, tana mai cewa. "Innalillahi wa innailaihi rajiun hasbunallahiwani'imanwakil, Auzubikalimatillahi ta'ammati minsherri makalaƙa." Tanayi cikin ɗan ɗaga murya mai baiyana firgicin da take ciki. Shi kuwa Sheykh Jabeer wani irin masifeffen dariya ne ya taso masa tun daga ƙasan zuciyarshi har zuwa kan lips ɗinshi dole ya taune lip ɗin shi na ƙasa. Kana sai ya gimtse ya murtuƙe fuska cikin tsare gida yace. "Karki fasamin abuna!". Sai lokacin hankalinta ya dawo jikinta. Janye jikinta tayi daga jikin show glass ɗin da abkawar da tayi kanshi marfinshi ya ɗan tsage. Nannauyan ajiyan zuciya ta sauƙe da ƙarfi. Kana ta tura baki sannan ta juya ta fara tafiya tana ƙunƙunin. "Allah ya isana banzan al'ada a rinƙa razana mutun anasa hanjin cikina na hautsunewa". Baki ya taɓe kana ya zauna bisa kujerar ya jawo tray'n ya ɗibi abincin tuƙeƙen tuwo ne da miyar kase. Tana fitowa sukayi sahur ɗin a gaggauce sabida lokacin ya ɗan ƙara to. Washe garin da rana bayan anyi sallan azahar. Ya shigo kamar ko yaushe. A falo ya samu Ummi da Hibba ita kuwa Shatu tana ɗakinta tana karatu so take ta samu izu uku a wunin yau ɗin. Gefen su ya ratsa kana ya zauna bisa kujerar zamanshi. Bayan sun mishi sannu da zuwa ne, ya kalli Hibba cikin kula yace. "Muhibbat ya azumin". Cikin langwaɓe kai tace. "Da wuya". Kanshi ya jinjina kana yace. "Jeki kira Aunty Juwairiyya". To tace tare da miƙewa da sauri ta fita. Shi kuwa wayarshi ya ciro ya kira Jalal dasu Imaran yace suzo su sameshi a falo. Jim kaɗan duk suka shigo. Key ya zaro daga al'jihun tattausan jallabiyar dake ƙasan al'kyabbar jikinshi ya miƙa wa Jamil tare da cewa. "Ɗauko min briefcase a kan Bedside drower'n." To yace kana ya juya ya tafi. Shi kuwa Ummi ya kalla tare da cewa. "Ummi me dame kuke buƙata ne?". Cikin kulawa tace. "Akwai komai, sai zam-zam ɗin kane ya ƙare saura baifi gora biyarba". Gyara zamanshi yayi tare da cewa. "Ba matsala zai isa". Lokacin Jamil ya iso. Miƙa mishi jakar yayi, tare da zaunawa gefenshi. Shi kuwa buɗe jakar yayi. Murmushi Jamil yayi ganin tana ciƙe maƙil da rafan dubu-dubu sabbi dal-dal. Rafa huɗu ya miƙawa Jamil hakama Jalal da Imran da Sulaiman. Sannan ya kallesu tare da cewa. "Kuje KMC plaza ku zabi kayan sallan. Sai ya kuma kalli Aunty Juwairiyya yace. "Aunty Juwairiyya, kuje tare dasu, da Ya Jafar ayi yadda aka saba. Sannan ku zaɓi abin buƙatar ku." Gyara zamanta tayi tare da cewa. "To mu gode, kuma za'ayi yadda kace." Sai kuma ya kalli Ummi yace. "Ummi kada ki manta da su Saratu". Murmushi tayi tare da cewa. "In Sha Allah babu abinda za'a mance". Kai ya jinjina kana ya zaro rafan guda biyar ya miƙa mata, sannan ya miƙa wa Aunty Juwairiyya wasu rafofin kana ya bawa Hibba biyu. Daga nan sukaci gaba da tattaunawarsu. Washe gari kuwa da safe, suka shirya tsab zasu fita. Aunty Juwairiyya ta Ummi cikin yin ƙasa da murya tace. "Ko zan kirawo Shatu mu tafi tare da ita ne?". Da sauri Ummi tace. "A a mijinta baice muje da itaba mujata mu tafi. Muje dai mu zaɓo mata duk abinda takeso". Cikin gamsuwa da hakan tace to. Hibba kuwa cikin sanyi tace. "Ayyah Ummi muje da ita". Fitowar Shatu ne ta samesu a tsaye cikin shirin tafi yasa ta kalli Ummi cikin sauri tace. "Ummi ina zakuje?". "KMC plaza". Ta Bata amsa a taƙaice cikin sanyi tace. "Nima inzo muje, in samu in fita insha iskan woje". Jalal ne ya ɗan kalleta tare da cewa. "Boss ya hana". Ido ta zuba mishi kana ta juya ta kalli Ummi cikin sanyi tace. "Shike nan Ummi kuje, Allah kiyaye hanya." Amin Amin sukace har sun juya zasu tafi sai kuma tace. "Ayyah Ummi dan Allah karku daɗe". To sukace kana suka fita. Shiru ta zauna a falon ba kowa hakane yasa ta kunna TV tashar Zee world. Wani film mai daɗi ta samu sukeyi, sai dai bata san forkonshiba, bisa alamu duk sabone. Konciya tayi bisa 3 str tana kallo wayarta na hannunta. Tana mgna da Rafi'a. A haka bacci yayi awon gaba da ita. Can Cikin bacci take jin alamun kamar mutun na tsaye a kanta, cikin magagin baccin ta buɗe idonta. Gabann Tv ta ganshi ya kashe TV kana ya juyo ya kalleta a fizge yace. "Ba salla sai kallo da bacci". Jin haka yasa ta miƙe zaune tana gyara mayafin kanta. Shi kuwa tuni ya wuce Side ɗinsa. Tana

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});