Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 176

Chapter 176

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

taje ta shiga ta fahimci a duddunƙule Ummi ta bata lbrin Sarkin yanzu da matsalar dake faruwa. Washe gari da safe, bayan sunci abinci. Ummi ta miƙe dan taje tayi walaha, Hibba kuma ta tafi sashin Juwairiyya da tun jiya da safe bata sake shigowa ba. Jamil ne ya shigo neman Jalal da sauri tace. "Uhum yauwa Jamil zo mana". To yace kana ya dawo ya zauna. Cikin nitsuwa tace. "Dan Allah in ɗan tambayeka mana". Jingina yayi da jikin kujera tare da cewa. "To ba matsala Allah yasa na sani". Wayarta ta ajiye kana tace. "In sha Allah ka sanima. Wai menene banbanci sarautar gefen ƴaƴan ƴaƴa mata, dana gefen ƴaƴan ƴaƴa maza". Dariya yayi mai sauti tare da cewa. "Uhumm kema kin shiga Masarautar Joɗa cikin kitimurmuran yanayi ko kin ratso cikin ahlin da ba'a sonmu, kin fara fuskantar ƙalubale ko". Tashi yayi yaje ya sha ruwa kana ya dawo ya zauna ya fuskanceta da kyau a hankali yace. "Banbancin tsakanin sarautar gefen ƴaƴan ƴaƴa maza da gefen ƴaƴan ƴaƴa mata. Shine kamar haka. 1 Galadima (must be a prince ) 2 Chiroma (crown prince)first born to the king 3 Tafida ( most be a prince ) 4 Santuraki (must be a prince ) 5 Sarkin dawaki ( prince) 6 Ɗan buram 7 Ɗan isa 8 Ɗan lawan 9 Durbi 10 Wambai 11 Turaki 12 Ɗan maje 13 Yarima 14 Ɗan iya 15 Majidadi. Dan ɗagowa yayi ya kalleta tare da saƙe yatsunshi da yake naɗewa yana irga mata yace. "Wannan duk royal family ne mostly biological sons din sarki ne wasu kuma jikokin sarki kuma kunne biyu sukeyi a rawunansu sabida su ƴaƴan sarki ne ko kuma iyayensu ƴaƴan sarki ne. Kanta ta jinjina mishi alamun ta gamsu tana kuma ganewa. Shi kuwa a nitse yaci ga da ce mata. "Anan ake samin chief of staff da kuma senior councillor kamar galadima mostly shine senior councillor shine elders in royal bloodline ana samun galadima yapi sarki a shekaru kuma shi ake bama riqon gari in sarki bayanan. Sannan duka anan sunayen dana irga miki da fari kowa zai iya yin sarki tunda daga ɗan sarki sai jikokinsa na gegen ƴaƴa maza, shiyasa su kunne biyu sukeyi a rawanunsu. A hankali ya kalli Ummi data fito da Hijabi a jikinta ta zauna kusa da Shatu. Tare da cewa. "To kinji bayanin ƴaƴan ƴaƴa maza na sarki." Kai ta gyaɗa tare da cewa. "Na gane kuwa Ummi, yanzu gaya min na ƴaƴan yaran sarki mata kuma inji". Gyara zama Jamil yayi tare da cewa. "To sukuma sarautar gefen yaya mata sune. 1 Madawaki 2 Garkuwa 3 Makama 4 Majidadi 4 Waziri 5 Matawalle 6 Sarkin yaki 7 Magayaki 8 Jarma 9 Talba 10 Shatima 11 Ubandoma 12 Ɗan kadai 13 Magajin gari 14 Ɗan masani 15 Barma. Ɗan sauƙe numfashi yayi tare da ci gaba da cewa. All of these hakimai ne wanda sukeyin kunne daya a rawunansu. Kuma wasu a cikinsu jikokin sarki ne ta bangaren mamansu, mum dinsu ce yar sarki kamar dai mu a Masarautar su Sitti ko za'a bamu mulki iya waɗannan za'a bamu kinga baza suyi kunne biyu ba shiyasa suke kunne daya amma suma hakimai ne manya kuma yan majalissar sarki also akwai kin makers a cikinsu. Sai dai su cikin jerinsu babu wanda zai gaji sarautar sarki kamar dai mu yanzu bazamu gaji Jadda ba da masarautar gargajiyace sai dai da yake nasu na musulcine, in Kuma a masarautar Joɗa ne sunayen da na ƙirga miki na forko cikinsu za'a iya bamu, domin yanzu GARKUWA da aka bawa Hamma Jabeer matsayinsa yafi ƙarfin hakan shiyasa Magauta basu damuba." Ya ƙarishe mgnar da cewa kin gane ko Aunty Shatu, Kinga shiyasa da aka bawa Ya Jafar Galadima cikin kwana goma aka sabauta manashi. Ana tsoron kada tarihin Sarki Bala da mahaifinshi Madu ɗan Sarki Sule ya maimaita kanshi a kan ƴaƴan ɗakinmu. Shiyasa da aka bawa Hamma Jabeer Garkuwa mu bamu soba. To sauƙin abin ma ɗaya ne da suga sarautar gefen ƴaƴan ƴaƴa mata aka bashi duk da shi jikan ɗan ɗan ɗansa namiji ne". Ajiyan numfashin tayi kana a hankali tasa hannunta ta tallaɓe habarta, cikin alamun nisan zango na tunani da nazari. A hankali Ummi ta matso kusa da ita cikin sanyi da kuma yin ƙasa da murya tace. "Shatu ni kuma in tambayeki wani abu mana". Kanta ta jujjuya a hankali ta buɗe baki tace. "Na sani! Ummi nasan abinda zaki tambayeni! Zakimin tambaya ne kan menene yasa da na shiga ɗakin Yah Sheykh na suma na fita haiyacina, ko?". Ta ƙarishe mgnar wasu hawaye masu ɗumi suna kwaranyo mata a fuskarta. Cikin sanyin jiki ganin Ummi ta gyaɗa mata kai alamar eh. Jamil ma jiki a mace ya zuba mata ido. Tafin hannunta tasa ta sharce hawayenta murya na rawa alamun tana son danne kukanta tace. "Ummi ɗakin Yan Sheykh ɗakine mai cike da hatsara a rayuwarshi. Tabbas dan Allah yayi shi mutun ne mai ibada da imani da kekyawar zuciya, da yawan ambaton sunan Allah da zama da al'wala wlh da badan wannan nagartar da Addu'o'in da suka zame mishi abokan rayuwa suka zame mishi GARKUWA ba, kamar yadda Manzon Allah yace. "Addu'a'u saiful muminin da tuni sun kasheshi sun sabauta rayuwarshi. Ummi ban san komai ba kan masarautar Joɗa. Amman dan al'farma Annabi da darajar Umaymah. Zan taimaki Yah Sheykh iyakar iyawata. Zan taimake shi akan abinda Allah ya bani ikon gani". A hankali Jamil ya zamo ya zauna a ƙasa. Yana mai jin tsikar jikinshi na tashi. Itama Ummi zamowa tayi ta zauna ƙasa. Hakama Shatu a hankali ta zauna gaban Ummi hannunta tasa. Ta kamo hannun Ummi cikin muryar kuka tace. "Ummi ku yarda dani, ku bani haɗin kai, zan tone duk abun cutarwa dake ɗakin Yah Sheykh. Bazan cutar dashi ba, zan taimake shi kamar yadda Bappa na yake bani umarni duk sanda mukayi mgn dashi. Ummi keda Jamil ina buƙatar taimakon ku. Amman kafin nan ki gayawa Umaymah in ta amince, sai inyi aikin amman kada a gayawa Yah Sheykh dan bazai yarda ba." Cikin tsoro ido cike da hawaye Ummi tace. "To Shatu me zancewa Umaymah, me kika gani a ɗakin har ya firgitaki yasaki suma?". Cikin kuka tace. "Ummi kada ku tsaya bincike a kaina. Ni dai ku yarda dani bazan cutar da kowaba na cikin Masarautar Joɗa sai wanda ya cutar da kanshi Ummi bamu da sauran lokaci mai tsawo fa, komai zai iya faruwa da Yah Sheykh". Cikin tsoro da firgici Jamil yace. "Ba matsala mun yarda dake, ni yanzu taimakon me zan miki?". Cikin sauri ta share hawayenta tare da juyowa ta kalli shi kana tace. "Yauwa Jamilu zaka samo mana mai saka tayis, yazo da katon ɗaya na tayis ɗin irin na bedroom ɗin Yah Sheykh sak da sak. Sai kuma kayi ƙoƙarin mu samu ya Sheykh in ya fita ya wuni sai dare zai dawo". Cikin sauri yace. "Tayis da mai sawa ba matsala, batun in ya fita sai dare ya dawo kuma inaga. Sai zuwa jibi ranar ne zaije asibitin gwamnatin Genaral Hospital. To in yaje can wuni yakeyi wani lokacin sai dare zai dawo". Cikin gamsuwa da hakan tace. "To ba matsala. Ummi

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});