Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 178

Chapter 178

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

har masallacin masarautar sun tada kabbara. A hankali take taku sabida har yanzu tanajin jikinta na mata zafin rabuwa da budurci. Sallaya ta shimfiɗa kana itama ta tada kabbara. Bayan ta idar da sallah ne, ta kuma miƙewa a hankali ta fito falo, sabida ta gaji da baccin kwanciya tayi bisa kujera da wayarta a hannunta, tana mgna da Junaidu. Ummi kuwa tana kitchen. Murmushi ta ɗanyi jin Junaidun na cewa. "Dan Allah Adda Shatu kicewa su Bappa su dawo haka nan, zamansu a waccar ƙasar ya isa. Ina kewar Junainah, Rugar Bani gaba ɗaya muna kewarsu dan Allah su dawo". Gyara konciyarta tayi tare da cewa. "To Junaidu in sha Allah zan gaya musu, su dawo maka da masoyiyarka dan nima nayi kewar Junnu ina kewar Ummey na". Ummu dake kitchin ne ta ɗan tsagaita daga motsa naman da take fasawa Aysha Sabida jiyo sallamar Hajiya Mama da Aunty Zuwairiyya. Haka yasa ta fito tai musu barka da zuwa kana suka gaisa tare. Sannan tace su isa Aysha na ciki. To Juwairiyya tace kana tai gaba Hajia Mama na biye da ita a baya. Ita kuma Ummi ta koma Kitchen dan kawo musu ruwa. Ba a jima ba sosai Ummi ta debo drinks ta fito da nufin kai musu. Sai kuma sukayi kiciɓis a bakin ƙofar falon Ayshan. Sun fito falon Shatu fuskarsu a murtuke, da alamun ransu a ɓace, suka wuce ta. A hankali ta bisu da ido, tare da tambayarsu. "Har kun fito ko ruwa baku shaba". Dukansu babu wacce ta kulata suka fice. Ajiyan zuciya ta ja ciki da mamaki, sai kuma ta juya ta nufi falon Ayshan. Tana gab da shiga falon ta ji sautin muryar Aysha na faɗa da ɗan ɗaga murya take cewa. "Mitssssss munafukan banza masu fuska biyu mugaye masu baƙaƙen zuciya. In sha Allah sai Allah ya toni asirinku!". Da sauri Ummi ta ƙaraso gareta tare da ajiye tray'n hannnunta bisa stoll cikin kula tace. "Lafiya dai Shatu Meya faru?". Girgiza kai Shatun ta yi cikin jin haushi ta ce "Ummi nace bana son su, bana son ganin sun shiga rayuwata, bana son su rinƙa zuwa inda nake saboda na tsani mu'amala da mai fuska biyu." Ajiyar zuciya Ummi ta yi tana jujjuya zancen Shatun, da kuma tsananin mamakin takun sakar dake tsakanin Aysha da Hajiya Mama. Numfashin ta ɗan fesar tare da dafa kafaɗarta kana a hankali tace. "Shike nan ki yi hakuri yanzu ai sun fita." Ƙwafa Aysha ta yi tare da kishingiɗa sosai tana mamakin yanda mutanen gidan suka kasa fahimtar komai tana matuƙar mmkin in ance wai Hajia Mama itace Mamansu Sheykh kuma ita har yau bata yardaba bata kuma jin zata yarda har gaban abadan. Bayan ta idar da sallar isha har yanzun jikinta ba kwari haka tana jin ciwo a gabanta musamman in ta miƙe tana tattakawa, miƙewa ta yi a ciccije, "Wash Allah na!". Ta faɗa haɗe da miƙewar ta fara tafiya tana gwale-gwale kamar ƴar kaciya, kallonta Ummi ta yi tana nazarinta, bayan ta shige ɗaki ta tashi ta bita ɗakin. A tsaye ta sameta gaban drower'nta. Juyowa tayi ta kalli Ummin dake matsowa kusa da ita tare da cewa. "Aysha kin sake shiga ruwan ɗumi kuwa?". Kai ta jujjuya mata a hankali tace. "Ɗazu da yamma dai na shiga". Kai Ummi ta jinjina kana tace. "Yauwa to kije yanzuma ki shiga ruwan ɗumi zakiji sauƙin abin sosai." Ya mutsa fuska ta yi irin na mai jin ba daɗi kana cikin sanyi tsce. "Ummi bana jin daɗi kwata-kwata." Kusa da ita ta matso cikkn kula tace. "Na sani, amma shiga ruwan ɗumin zai tai maka kwarai wajen jin daɗinki, don zaki sake sosai, duk wannan ciwo-ciwon zaki daina ji." Kwafe fuska ta yi kamar zata yi kuka. Yanayinta Ummi ta kalla, ta so yin dariya sai dai kuma danne tare da cewa. "Yi haƙuri kin ji Ayshs, daure kada ki zama raguwa mana." "Uhmm". kawai tace ta miƙe ta shige cikin bathroom. Ita kuma Ummi ta wuce kitchen tare da ɗauko haɗaɗɗen kunun gero wanda ake yinsa na musamman kuma shi ake bawa amaren masarautar haɗe da farfesun farararen tattabaru, wanda shi ma wani haɗi ne na sirri mai tsuma mace, da yajin da ake barbaɗawa akan tattabarun wanda yake ƙarawa mace wani ɗanɗano na musamman. Ita kuwa Aysha ta daɗe cikin ruwan ɗumin tana jin wani irin daɗi na ratsa ta, lumshe ido ta yi, tare da miƙewa tayi wanko fes kana ta fito. Tana buɗe toilet ɗin ta ji ɗakin na ƙamshin wannan gashin tattabarun da Ummi ta kawo mata su har ɗaki. A hankali ta matso gefen Ummi dake cewa. "Yauwa kin fito ko Aysha?". Kai ta gyaɗa mata tare da cewa. "Eh Ummi". "To yanzu ya kikaji jikin naki?". Ummi ta kuma tambayarta. A kunyace tace. "Alhamdulillah naji sauƙin". Cikin gamsuwa Ummi tace. "Toh zo ki zauna ga wannan kici duk za su ƙara miki ƙwarin jiki." Girgiza kai tayi alamar bazata ciba. "Yi haƙuri ki daure kici." Ummi ta daɗi mata cikin lallami. Zama Ummi tayi tare da janyo flask ɗin ta zuba mata mai ɗan yawa. Kana ta turo mata plate ɗin gabanta, kunu ta tsiyaya mata a cup mai ɗan girma ta miƙa mata tare da cewa. "Yauwa maza kici zakiji daɗin jikinki". A hankali ta gyaɗa mata kai, dan bacci ya fara kashe mata jiki. Cikin lumshe ido ta fara sawa a bakinta. Jin wani irin ɗanɗano mai daɗi ya ziyarce harshenta ne yasata, lumshe ido tare da haɗiye tsinkekken yawun bakinta ta cigaba da taunawa tana haɗiyewa tare da korawa da kunun geron. Ummi kuwa tana ganin ta faraci ne ta wuce ta fita. Bayan ta gama ta shanye kunun don shi ma ya yi mata daɗi sosai. Cike da bacci ta ɗaura plate ɗin kan kofin ta turasu gefe kana a kasalance. Ta wonke hannunta. hamma mai sanyi tayi kana ta kwanta nan bacci ya yayi awon gaba da ita. Shi kuwa Sheikh yana dawowa daga sallar isha ɓangarensa ya wuce kai tsaye. Yana shiga bedroom ɗin sa ya zare al,kyabbarsa tare ta ajiye hirami gefen gadonsa ya zauna, yana ajiyar zuciya tare da lumshe idonsa. Wayarsa ce ta yi suwa, Ido ya zubawa wayar yana kallon mai kiran, kamar ba zai ɗaga ba, Sai kuma dai ya janyota hade da murza screen ɗin wayar. Da sallama ya amsa. Cikin zolaya Haroon ya ce. "Barka da dare angon Shatu." Wani ɗan guntun Murmushi Sheikh ya yi, haka nan yaji sunan yamishi raɗau yayi masa a kunne a zahiri kuwa ɗan gajeren tsaki yaja tare da cewa. "Bana son surutu fa." Cikin Murmushi shi ma Haroon yace. "Kasan dai ba ƙarya na yi ba, balle ka fara yi min wa'azi." Gyada kansa yayi tare da cewa. "To ina jinka menene zaka kirani da daren nan?". Murmushi nan Haroon ya cigaba da tsokanarshi har ya gaji ya katse kiran. Dai-dai lokacin kuma ya ya fara jin yunwa haɗe da zazzabi mai zafin gaske wanda ya jisa atake. A hankali ya miƙe yana jin zazzaɓin tamkar wanda ake ƙarawa tun daga kan yatsansa har zuwa saman kansa, cikin tafiya a hankali ya fito daga bedroom ɗin zazzaɓin na cigaba da fisgarsa da ƙyar ya kai tsaƙiyar

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});