Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 170

Chapter 170

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yankin tsuntsayen bakin ƙoramar dake gudana a tsakiyar Garden ɗin ya nufa. Inda agwagin ruwa keta shawagi a bakin wurin. Zama yayi yana nazartan lamuran halittun ɗan adam. Ko wanne halitta akwai mace akwai na miji. Kuma ko wanne halitta namiji baya iya rayuwa saida macce. To shi menene matsalarsa da duk manyan likitocin duniya suka kasa ganowa, kowa sai yace mishi lafiyarshi lau. Shi kuma yasan baida lfyar maza, tunda bai taɓa jin wani abu ya motsa a zuciyarshi bare yasa wani sashi na jikinsa motsawa ba yana dai jin shi wasu lokutan a namiji jim kadan lbri zai sauya. Gefenshi Lamiɗo da Galadima sukazo suka zauna. Bisa wani carpet da hadimin da ya shigo yanzu ya shimfiɗa musu. Yana fita wani ya shigo da kayan abinci. Cikin kula Lamiɗo yace. "Taho nan muci abinci Ustazu". Hannunshi yasa ya shafa cikinsa. Sosai yakejin yunwa hakane ya sashi gyara zama nan sukaci abinci su ukum su. Gani. Ƙarfe ɗaya tayine, lokacin salla ya ƙara to. Ga ɓaki nata shigowa masarautar Joɗa. Yasa suka tafi. Shi yana shigowa bathroom ya wuce. Wonka ya fesa mai rai da lfy kana yayi al'wala. Kana ya fito ya kimtsa cikin wasu tattausan riga da gajeren wondo 3 qtr yasaka kana yasa tattausar rigar mai guntun hannun. Duk kalarsu Royal blue ne, sai ya ɗauka farar jallabiya. Fara mai ɗan karen kyau. Kana yasa baƙar al'kyabbar jikinshi tare, dasa hirami mai fari da ja, yayinda hakama takalmanshi fari da ja. Wasu sabbin turaran da ya seyo ya fesa a kan sabbin kayan da ya saka masu ɗan karen kyau. Wani irin ƙamshi yakeyi mai daɗin shaƙa. A hankali ya fito falonshi, kallon abinci dake jere kan Dinnin yayi kana ya wuce ya fita. A falon ya samu su Jalal da alamun da al'wala a jikinsu. Can falon Shatu yajiyo muryarta tana kiran Hibba dake ɗakin Mama. Sai yanzu da yaji muryarta ne ma shi ya tuno da ita a gidan. Kai ya kaɗa yasa ƙannenshi a gaba suka tafi. Suna isa masallacin akayi sallan azahar. Ƙarfe ɗaya da mintu arba'in suka firfito masallacin da ya cika yayi maƙil mafi akasarin matasa suna cikin shigar sukuwane. Yana fitowa gida ya nufa sabida bai son yawan hayaniya, kuma zaiyi baccinsa da ya saba dashi, baccin tsakanin azahar da la'asar. Su Jalal kuma cikin abokansu suka nufa. Yana dawowa Falon Hibba kaɗai ya samu ta kunna tv tana kallon Film ɗin India kamar zai hanata kuma dai sai ya wuce. Bayan tayi mishi sannu da dawowa. Yana shiga ɗakin ya tura ƙofar ɗakin ya rufe ba tare dasa key ba. Kana yasa hannunshi ya kashe fankar, tare da kashe wutan ɗakin. A hankali ya iso bakin gadon. Zare Al'kyabbar ajikinshi yayi ya ajiyeshi bisa gadon. Kana ya zare jallabiyar jikinshi itama ya ajeta kan gadon ya rage dagashi sai 3 qtr da ƙaramar rigar. Dan sosai yake jin bacci, sanadin ɗan zafin hadarin dake haɗuwa yayi yawane yasa ya ƙara gudun AC kana. A hankali yayi taku zuwa, gefen gadon agogon hannunshi ya cire ya ajiye a kan Bedside drower'n dake kusa dashi. Konciya yayi a nan a ƙasa bisa tayis babu shimfiɗan komai bare pillow. Wannan tsarinshi ne da yakeyi, wanda yanayin hakane dan tuna konciyar ƙabarin da wata rana zai riskeshi. Wani lokacin ma, harda AC'n yake kashewa. Yana konciya ya fara tasbihi yanayi a hankali idonshi na rufuwa, wannene yasa yakeyin bacci a lokacin da yaso. A can cikin masarautar Joɗa kuwa. Cikin wani irin farin ciki Jalal Jamil suka nufi Side ɗin Hajia Mama jin labarin Ya Affan ya dawo daren jiya karfe biyun dare, a bakin Imran A falo suka samu Hajia Mama cikin tarin bege da kewar ɗan uwan nasu Jalal yace. "Mama wai Yah Affan ya dawo?". Cikin murmushin tace. "Eh ya dawo". Da sauri Jamil yace. "Yesss Jalal zomu tafi tafi Side ɗinshi Aunty Mami an shawo turai an dawo". Da sauri suka tsaya jin Mama na ce musu. "Basa nan tunda safe Aunty Mamin naku ta matsa ya kaita gida wai Abban Yusuf ba lfy, to sun tafi can, Aryan ma yazo bai sameshi ba shima ya tafi can duk sun haɗe a can". Da sauri Jalal yace. "Muje mu ɗauko shi dan wlh su Hamma Yusuf da Ya Aryan bazasu barshi ya dawo da wuriba". Cikin murmushin Jin yadda yaran ke son Juna tace. "Yanzu kuwa zasu dawo, dan kunsansu duka uku da son daba, sun girmama su basu bar hawa doki da tsereba kuma kasan Yusuf zaice suzo wurin uban gidansa Malam Jabeer". To da hakane suka ɗan gamsu suka nitsu. A can Dou Gire kuwa samun jikin Abban Yusuf da sauƙine yasa. Suka shirya suka nufo Masarautar Joɗa. Ummi ma tayi kolliyar sallanta tayi kyau ta fito falon, inda Hibba take. Shatu kuwa tana ɗakinta lokacin ta gama yin kolliya tasa wani damdatsen Shadda lace mai masifar kyau, Royal blue ne mai kyau da ɗaukar hankali sai zaren lace-lace ɗin da akayi da red and pink guava mai masifar kyau, sai wani irin sheƙin shaddar takeyi tana fidda maiƙon kyau. Doguwar rigace inrin fitet ɗin nan na zamani mai ɗan karen kai duk inda sirin yanken fisis ɗin yake an bishi da jerin duwasun shuwa riski masu sheƙin Daimond, cib-cib rigar tayi a jikinta. Murza ɗauri ɗan kwali tayi irin mai stpes ɗin nan Kana ta tura ɗan kwalin kaɗan wannan tattausan saje da suman dake konce a goshinta ya fito ras. Sai ta baya kuma ta tsakiyar ɗan kwalin ta bar rami ta fito da jelan gashinta ya konto har kafaɗanta ba tare da ta kitseshi ba. Wasu ƴan kunne da sarka na azurfa ta saka a wuyanta, sai wani kekyawan agogon fata rea ƙirar Gucci ta manna a tsintsiyar farin hannunta da yake, ɗanɗase da zanen jan lalle mai kyau. Gyale rea color mai masifar kyau ta ɗan yafa a kafaɗunta. Wasu turaruka kala biyu ta fesa, kana ta kalli muskarta da jikinta a madubin. Wayarta ta ɗauka ta ɗan kaikaice ta ɗauki kanta hoto ta cikin madubin tayi kyau sosai. Wasu takalma marasa tudu tasa suma rea color ne. Tana riƙe da wayarta ta fito falon. Da sauri Hibba ta miƙe tare da cewa. "Wow! Wow!! Wow!!! masha Allah Aunty Shatu kin ganki kuwa masha Allah." Murmushi Aunty Juwairiyya tayi tare da cewa. "Kai gsky amaryar Sheykh ta fito da madarar kyau masha ALLAH". Ita dai sai murmushi takeyi dace musu. "Ngd". Cikin jin kunya. Hibba kuwa duk takun da motsin da zatayi sai ta ɗauke ta hoto. Daga ƙarshe ta rinƙa yi musu selfi su duka huɗu. Saida suka gajine kana suka zauna suna hira. Nan suka kira Umaymah suka sha hira. Suna cikin hira Ummi ta juyo da sauri jin muryar Affan yana sallama tare da cewa. "Assalamu alaikum. Ina Umminmu ina amaryar Hamma tuzuru". Miƙewa da sauri Ummi da Aunty Juwairiyya sukayi tare da cewa. "La Affan yaushe ka dawo". Murmushi yayi tare da cewa. "Jiya da tsakiyar dare, ina Auntyn nawa". Ya ƙarishe mgnar yana shigowa cikin tsakiyar falon. Tafa hannu Ummi tayi tare da cewa. "Suwa nake gani kamar Yusuf da Aryan". Cikin dariya sukace. "Muɗin ne dai Ummi". Cike da jin daɗi Ummi da Aunty Juwairiyya ke

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});