Chapter 171
Chapter 171
cewa. "Kai maraba lale lallai yau munada manyan baƙi , oh duniya Yusuf da Aryan kamar ba kuba". Dariya sukayi tare da zama a kujeru. Hibba kuwa tuni ta isa gaban Affan lakace hancinta yayi tare da cewa. "Sakaliyar Umaymah ashe kina nan bana zakiga shagalin sallan Masarautar Joɗa". Cikin sauri ya kalli Shatu dake ce musu. "Sannunku da zuwa". Da sauri ya juyo ya kalli Ummi kana ya kalli Aunty Juwairiyya tare da cewa. "Wannan ce Auntyn nawa amaryar Sheykh Ustaz Malam Dr Jabeer akarmakallu". Murmushi Ummi tai tare da cewa. "Eh itace". Cikin dariya ya kalli Yusuf da Aryan da suke gaisawa da ita yace. "Kan bala'i ashe dama Sheykh Hamma Jabeer yana kallon mata kalli yadda ya zaƙulo zankaɗediyar sarauniya". Yusuf ne ya daki kafaɗarshi tare da cewa. "Kaifa Affan ɗan iskane baka da mutunci, baiyi aureba kace mishi. Shugaban tuzuran Afirka. Yanzu yayi auren kuma zakace yana kallon to dama ce maka akayi shi makaho ne?". Dariya sukayi baki ɗayansu, Aryan ne yace. "Bar Affan da shegiyar surutu". Dariya suka kumayi kana duk suka zauna. Suka gaisa cikin tsokana Affan ya kalli Shatu dake danna wayarta tana kallon hotunan da sukayi yanzu yace. "Aunty Amarya Hamman namu yana nan ne, ayi mana iso wurin shi mu kwashi gaisuwa". Shiru ta ɗanyi tare da kallon Ummi. Da sauri Hibba tace. "Eh yana nan yanzu ya shiga". Kai ya gyaɗa tare da cewa. "To Aunty Sayyada ayi mana sallama dashi ace ɗaliban shi ne, Affan, Yusuf, Arya,". Cikin tsoron kada Shatu ta kuma zuwa ɗakin abun da ya faru jiya ya sake faruwa Ummi tace. "Ai yana bacci ne yanzu ko". Da sauri Affan yace. "No ba matsala in ance masa Yusuf ne, tashi kice muna sallama dashi." Cikin murmushin jin Yusuf da Aryan sunce. "Eh gsky gwara mu gaidashi kada ya gammu a wurin sukuwa yace bamu nemi izininshi ba". A hankali tace. "To bari a gaya mishi". Ta yunƙura zata tashine Ummi ta riƙe hannunta tare da cewa. "Shatu kadafa". A hankali tacewa Ummi. "Ba komai fa Ummi". Ganin hakane yasa Ummi ta sake mata hannun tare da cewa. "To Allah yasa". Amin Amin Juwairiyya da Hibba sukace. Shi kuwa Affan cewa yayi. "Allah bazaiyi faɗaba in yaji mune". Kai Ummi ta gyaɗa sabida basu san me take tsoron ba. Ita kuwa Shatu a hankali ta nufi Side ɗinsa. Su kuwa hirarnsu sukaci gaba dayi a falon. A hankali ta tura ƙofar falon nashi ta shiga. Shiru babu kowa babu komai sai sautin ac dake tashi fuuuhhh. A hankali ta lumshe idonta kana cikin sanyi ta nufi ƙofar ɗakin nashi. Tare da cewa. "Salamu alaikum! Salamu alaikum!! Salamu alaikum!!!". Shiru babu motsin komai, hakane yasa a hankali tasa hannun hagun ta dafa ƙirjinta dake bugawa. Kana tasa hannun damanta ta tura ƙofar Bedroom ɗin. Sai kuma gashi ta buɗu ƙofar. Wani sassanyan ajiyan zuciya ta sauƙe jin wani irin masifeffen ƙamshi da sanyi daya ratsa mata jiki da zuciya. Sallama ta kumayi shiru ba amsa. A hankali ta cusa kanta cikin ɗakinta da yake duhu. Wani irin bugawa ƙirjinta keyi kana. Kanta na sarawa da masifan ƙarfi. A hankali ta juya gefen mashigar ɗakin hannun tasa ta lalubi abin kuna wutan ɗakin danna ɗaya daga ciki tayi, hakan yasa ƙoyin wutan ɗaya mai kalar Sky blue ya kawo wuta. Sanadin hakane ɗakin ya kawo wani irin haske mai ƙayatarwa. Yanayin wutan ɗakin labulayen da kayan jikinta dana jikinshi sukazo iri ɗaya. Juye- juye tayi tare da cewa. "To ina yak". Shiru tayi bata ƙarisa rogowar mgnar ba hangoshi can ƙasa yana konce rigingine yayi pillow'n da tafukan hannunshin. A hankali tayi taku uku zuwa biyar ta matso kusa dashi cikin sanyin da ya fara yimata yawa ga cikinta dake tsuma a hankali tace. "Salamu alaikum". Ko motsi baiyiba bare tayi zaton zai amsa. Sallama ta kumayi shiru ba amsa. Ganin hakane ta matso a hankali take takun saɗab-saɗab take taka sawunta a hankali har ta isa kusa dashi. Da sauri ta zubawa ƙafar damanshi ido. Ajiyan zuciya tayi mai sanyi tare da mgnar zuciya. "Uhumm ashe dama yana komciya a ƙasa haka babu shimfiɗan komai ba pillow, da kuma ƙaramar riga da wondo iya guiwa." A hankali ta iso gab da kanshi, Cikin yin numfashi a hankali wai karya jita, ta rusuna ta zauna bisa sawunta irin zaman yin tahiyan salla. Cikin ƙurawa babbar yatsar ƙafar damanshi inda ta rinƙa biyo wannan zanen macijin dake kwance lib a ƙafarshi. Da ido tabi zanen har kan guiwarshi inda iya nan wondon 3 qtr ya rufe. A hankali ta ƙara sunkuyowa ta kurawa wurin ido, tare da mgnar zuciya. "To iya ina wannan zanen tafiyar macijin ya tsaya ne a jikinshi?". Jim kaɗan tayi kana a hankali. Ta miƙa hannunta, cikin sanɗa a hankali hankali tasa yatsunta biyu ta kamo bakin ƙafan wonɗon ta ɗan jawoshi a hankali tayi sama das...! Littafin GARKUWA na kuɗine turo katin mtn na ɗari uku kacal ta wannan number 09097853276 in Kuma special Group kikeso wanda a mako biyu ake gaba part 1 kuma abiyu za'a gama Part two da izinin Ubangiji yimin TRANSFER ɗin 1k ta asusuna 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. sai ki turo screenshot shaidar biyanki ta wannan number 09097853276. By *GARKUWAR FULANI* Ta ɗan ja tayi sama da bakin ƙafan wonɗon wanda yake na robane bakin a tsuke yake. Da sauri cikin tsoro da rawan jiki ta saki robar. Pat ya fetti a jikinshi. Ganin ya motsa. Shi kuwa Sheykh Jabeer wani sassanyan numfashi ya ja mai tsawo tare da fesoshi a hankali kana, ya mirgina a hankali ya juya ya kifu cikin kasalan nauyin bacci ya ɗaura kanshi bisa cinyarta, Kana ya ware hannayenshi da sukayi ɗan tsami sabida pillow'n da yayi dasu. Ware hannayen yayi tare da miƙarar dasu. Ya zama tana tsakiyar hannunshi kana kanshi na kan cinyoyinta. Haɗe hannuyen nashi yayi ya sarƙafe yatsunshi wuri ɗaya, ya zama ya zagayeta tako ina yayi mata ƙawanya. Ya cusa hancinsa cikin mayafinta yana mai shaƙar daddaɗan ƙamshin jikinta dana kayanta. A hankali ya kuma gyara kwanciyarshi da kyau kana yaci gaba da sauƙe sassauƙan numfashin. Ita kuwa Shatu wani masifeffen tsalle da bugu zuciyarta keyi tamkar zaiyi tsalle ya fito woje. Gaba ɗaya ida nunta kan sumar kanshi ta zubasu. Tare da kallon tattausan sajenshi dake kwance lib-lib a gefen fuskarshi. Wani sassanyan numfashi ta sauƙe tare da lumshe idonta cikin zuciyarta tace. "Allah shi ƙara". Sai kuma tayi sauri ta buɗe idonta tana tambayar kanta. "Allah shi ƙara me ɗin? Ya ƙara ruggumata ko meyeye". Cikin kauda zancen a ranta ta ɗan muskuta dan janye jikinta. Amman sai ta ji ya riƙeta gam-gam, yana ƙara cusa kanshi cikin jikinta yana mai shaƙar daddaɗan ƙamshin turaren jikinta. Cikin tsoro murya na rawa a hankali tace. "Yah Sheykh!". Karab sautin muryarta ya ratsa kunnuwanshi. Sai dai ko motsi baiyi ba, A hankali ta kuma ce. "Yah Sheykh! Yah Sheykh!!". Shiru babu amsa sai numfashin da yake fiddawa a hankali yana kuma shaƙan ƙamshin jikinta. Cikin sanyi ta ɗan ɗago hannunta a hankali tasa taffin tattausan hannunta, ta ɗan rinƙa buge gefen fuskarshi a hankali a hankali tanayi tana cewa. "Yah Sheykh! Yah Sheykh! ! Tashi wai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185