Chapter 130
Chapter 130
san yadda ake soyayya da magance matsalolin ta da tattalinta gudun ta lalaceba". Wani irin dariya mai sauti Haroon yayi tare sara mishi. Da sauri ya juya, da nufin tafiya, sai kuma yaga Umaymah na tsaye a gabanshi. Hannunta tasa ta kamo nashi tare da janshi suka fara tafiya. Cikin sanyi yace. "Oh Umaymah ina zamuje?". Haroon kuwa baki ya taɓe tare da cewa. "Wlh gobe zan koma in sha Allah, komai sai an nunawa mana ƴan ubanci". Dariya Umaymah tayi tare da cewa. "Allah kiyaye hanya". Da sauri yace. "To na fasa tafiya". Suna gab da fitane yace. "Umaymah sakeni karmu fita a haka". Juyowa tayi ta kalleshi tare da cewa. "To taho". To yace mata kana yabi bayanta. Suna tafiya cikin ƴar faffaɗan hanyar da bishiyoyin namijin gwanda yayi musu ƙawanya, shiyasa wurin yayi sanyi. A hankali ya kalleta lokacin da suka iso. Bakin ƙofar Gimbiya Aminatu. tare da cewa. "Umaymah me zanyi a ciki?". Hannunta tasa ta kamo nashi. Kawai ta kutsa kai ciki. Dole ya bita a baya. Yana saka ƙafarsa cikin falon yaji zuciyarshi ta buga, da ƙarfi, lokaci ɗaya ta fara harbawa da sauri-sauri. Cikin sanyi yace. "Umaymah barni a nan". Bata kulashi ba taci gaba da janshi tayi har bakin ƙofar falon Lamiɗo. wani irin rumtse idanunshi yayi yin yadda zuciyarshi ke barazar fashewa. Da sallama a bakinta, suka shiga. Yayinda Lamiɗo da Abbanshi suka amsa mata. Cikin wani irin azabebben bugun da zuciyarshi keyi, yasa ƙafarshi cikin falon. yayinda Umaymah ke riƙe da hannunshi tana mishi jagora har zuwa gaban Lamiɗo da Galadima da Abbanshi da kuma Malaminshi Malam Abubakar. Kana ta tsaya dashi kusa da Aysha tare da rusunawa. Yayinda shi kuma cikin fargabar yadda ƙirjinshi keyi ya rusa a hankali ya zauna bisa tattausan carpet ɗin dake shimfiɗe a wurin. Dib, dab, dib, dab, dib, dab. Haka zuciyarshi keyi. yayinda itama Aysha da bai lura da ita Bama haka zuciyarta keyi, sabida jin an mutun ya zauna kusa da ita. A hankali ya lumshe idonshi, sabida bugawar da zuciyoyinsu keyi a tare yasa, ƙarfin nashi bugun ya ɗan ragu kaɗan. Cikin nitsuwa ya kalli Abbanshi kanshi a sunkuye yace. "Barka da safiya Abba". Cikin kula yace. "Barka dai". Sai ya kuma kalli Malamin nashi cikin kamala yace. "Allah hokke sabbugo, Malam Barka da zuwa ya gida?". Cikin nitsuwa Dattijan yayi murmushi tare da cewa. "Alhamdulillah Sheykh Jabeer ya hidima". Alhamdulillah yace, kana ya kalli Lamiɗo da Galadima. sai kuma ya kauda kanshi. murmushi Galadima yayi tare da cewa. "Mu bazaka gaishemu ba kenan?". Ɗan tsuke fuskarsa yayi tare da cewa. "Gaggawa dai aikin shaiɗan ne". Murmushi Lamiɗo yayi sabida ya fahimci duk abinda zasuyi, sai ya cisu gyara ta kuma fuskar gsky. Galadima ne yace. "To ni bari in gaisheka Ina kwana". Kanshi ya jinina mishi tare da cewa. "Kayiwa kanka tanadin lada ashirin, a madadin kaɗan da zaka samu in ni na ɗaga maka gaisuwar. Lfyta lau Alhamdulillah." Ya ƙarishe mgnar da amsa gaisuwar. Dariya sukayi kana, ya kalli Lamiɗo a daƙile yace. "Ina sauri dan inada aikin yi, menene kasa aka jawoni nan". Ya ƙarishe mgnar a hankali yadda Abbanshi da Malaminshi bazasu jiba. Kana ya ɗan muskuta ya matsa gefe yayi nesa da Aysha sabida wani tsalle da yakeji zuciyarshi nayi, a madadin bugun da takeyi kafin ya zauna kusa da ita. Cikin zuba musu ido. Lamiɗo yayi murmushi sabida sunyi masifar dacewa da juna, shigarsu da ta zamo iri ɗaya tayi matuƙar yi musu kyau. Cikin wasa irin na kaka da jika yace. "Ga amaryar taka baku gaisaba, ku gaisa sai ka kaita kuje ka gabatar da ita". Fuskarshi a haɗe yace. "Hakan addinine ko al'ada?". Da sauri Galadima yace. "Al'adace kuma sai kayi ta". Ta gefen ido ya kalli Galadima tare da cewa. "Da ba Galadima za'a bakaba, da sarkin raya al'adu za'a baka". Shiru yayi jin Abbanshi na cewa. "Allah ya bamu nisan kwana, kaima watan watarana a gabanka yaranka zasuyi min haka Muhammad". Cikin yin ƙasa da kai cikin girmamawa da karrama mgnar mahaifin nashi yace. "Sun isa! Suyi maka haka in barsu". Murmushi Malam Abubakar yayi tare da cewa. "Kamar yadda ka isaba". Shiru yayi gane manufarsu. Jin duk sunyi shiru ne, yasashi ɗago kai ya kallesu. Suma shi suka zubawa ido, da sauri yayi ƙasa da kanshi. Ita kuwa Aysha shiru tayi tamkar ruwa ya cinyeta, tanajin yadda suke musayan kalamai. Sai dai bata fahimtarsu domin, tuno nata ahlin. Gyaran muryan da Abbansa yayine yasashi ɗago kai ya kalleshi. Cikin bada umarni Abba ya nuna mishi Aysha tare da cewa. "Kama hannunta kuje, ka gabatar da ita, ka fara daga sashin ƙannen Lamiɗo, sai na Mamanku, daga nan kuje wurin Gimbiya Saudatu, dama sauran matansu Babanku Nasiru". Bisa dole yace. "To kana ya yunƙa ya miƙa, da sauri Umaymah ta miƙe tazo ta miƙar da Aysha. kana ta kamo hannunta ta miƙa mishi alamun ya riƙe hannunta. Cikin tsuke fuskarsa da kwaɓeta tamkar zai ɗaura hannunshi a ka ya kurma ihu. Ya zuba mata ido. Muryar Abbanshi ce ta katse tsayuwar da yayi kamar an dashi. "Riƙe hannunta ku je". A hankali ya ware tafin hannunshi da Umaymah ta kamo kana lokacin guda yaji zuciyarshi tana tsalle da harbawa, kamar dai tana mararin wani abu. Hannun Aysha Umaymah tasa mishi cikin nashi tare da meda yatsunshi ta rumtsesu. Dam-daradam-dam haka zuciyarshi tayi wani masifeffen bugun mai kama da na aradu kana tafara wani irin tsalle. Ita kuwa Aysha, wani irin tsuma jikinta ya fara lokacin da taji tattausan yatsun hannunshi da fatar tafin hannunshi ya rumtse nata. Hannun wani irin masifeffen tsoro da kunyane suka diro mata, a lokaci guda. Shi kuwa Sheykh wani irin asirtace kuma ɓoyeyyen dogon ajiyan zuciya ya sauƙe mai sanyi, jin gaba ɗaya zuciyarshi ta koma ta nitsu tabar wannan tsinkewar da bugawar da tsalle tayi lib a cikin ƙirjinsa. Jin muryar Jakadiya ne yasa, Sheykh Jabeer, yin ƙarfin halin ɗaga ƙafarshi ta dama. Jin ya ɗan yi gabane yasa itama, ta ɗaga ƙafarta ta hagu, sai hakan ya bada wata dama ta musamman, ya zama suna ɗaga ƙafafuwan su, a tare kana suna taku a jere. Sai dai shi ɗin ya ɗan kereta kaɗan. "Masha Allah. Tabarakallah,". Sune kalaman da Umaymah ke Maimaitawa, lokacin da take biye dasu a baya. Lamiɗo da kanshi da Galadima sunga wani irin dacewa na musamman a tsakin Muhammad Jabeer da Aysha. Abba kuwa murmushi yakeyi mai baiyana jin daɗi. Malam kuwa, Addu'o'in yaketa jero musu na fatan al'khairi da zaman lafiya da nitsuwa da samun zuriya ɗayyiba. A hankali suke taku yayinda kowa zuciyarshi ke bin takun sawunsa, A haka suka fito babban falon Gimbiya Aminatu nan suka samu Ummi. Tana ganinsu ta miƙe da tsauri tayi gabansu, hadimai hudu cikin na Gimbiya Aminatu kuwa, sukayi bayan Umaymah dake bayansu. Shi kuwa Sheykh Jabeer suna fitowa yayi wani irin saurin sake hannunta tare da janye nashi, Sabida shi ji yake tsikar jikinsa na tashi tamkar ya riƙe wutan lantarki ne sabida masifar tsuma da yaki naman jikinsa nayi. Murmushi Umaymah tayi ganin still dai suna tafiya a jere a jere suna wani irin taku mai ƙayatarwa. Suna fitowa, suka samu sallama a bakin mashigar wurin. Nan ya shaida musu,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185