Chapter 9
Chapter 9
dole ma saimun hadasu soyayya. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" Kabir nagani zaune hakan makeken kujeran shi ciki office dinshi chan gefe kuma naga wani mutumi zaune kafa daya hakan daya mgn naga yafarayi kamar haka KABIR wannan company naka inason ya hada hannun jari dana wa company . Na yarda share dina zan baka 50% Akwai chemicals dinda zansa a samun acikin fishes din wanda zai kumburasu sosai amma zai cutar da mutane da yawa. ni bada mu wana bane idan ya cutarda mutane amma kawai burina shine ka yarda mu hada hannu dakai . zaka samu kudi fiye da yanda kake samu da. hade rai kabir yayi .idonsa yayi jajur yakoma ciki. kabir yace first sauke kafarka daga kan kujerana. Alhj usman yace what did you mean . cikeda baccin rai kabir ya daka mai tsawa .tareda fadin kai hamago nace ka sauke kafarka daka kan kujerana this is my office not yourse this id my company duk abunda nace shi hakeyi dan haka maza sauke that your dirty legs. saurin saukewa Alhj usman yayi. gyara zaman suit dinshi Kabir yayi .tareda fadin . Alhj usman yanda na fahimta kanason ka hada hannun jari da company na . mu dunga yin bakar Arkalla. Koh. Answer mee. alhj usman yace yess . Mgn danake fadama zaikai over 5 billion nairah. Keep that your dirty mounth shut. What Are you saying .yanzu sbd just common 5 billion nairah kake son ka Hallakar da mutane. How much is 5 billion kasan nawane a net worth dina . Kai 5 billion yadama amma baniba. koyanzu inkanason inbaka kyautan 10 billion ma zan baka. Rubbish . Ni ina aikina ciki gsk da Amana ne . Nayi wa kaina Alkawarin bazan,taba cutar da dabba ba bale kuma dan Adam. Waiku meyasa bakuda imani ne kadauka a duniyanan zamu dauwama ne dole saikoh wa ya mutu . kuma kada ka manta akwai hisabi ranar tashin Alkiyama. cikeda baccin rai Alhj usman yace dakata kabir banadon kafadamin mgn . Bakasan wayeni bah bakasan mezan iyayibah. kabir yace bansan waye kai bah kuma baka isah kayi mun komai bah. Dan haka get out of my office . Koh kuma nakira maka gourds. Suyi maka jan kayan wanki. Alhj usman yace kana nufin baza ka hada hannu danibah Cikin fusata kabir yace bazan bah .dan bazan ci haram bah .koda banida komai nayiwa kaina Alkwarin bazan ci hakkin wani bah kuma bazan ci harambah. Koda banida komai a company in Allah yasama company nah Albarka iyashi kawai ya wadaceni. leave now, oh else kasan sauran. cikeda baccin rai Alhj usman ya dau document dinshi hadida fucewa daga cikin office din. useless human being kabir jiyakae kamar zuciyansa zata fado. sbd baccin rai. murza zoben hannun shi yayi hatake yaji wani sanyi da nutsuwa ya ziyarceshi NADIRAHna katse wayan ta sauke nannauyan Ajiyan zuciya . Amriya tace,.mee...nee..ne. hadi..tsa..kani.. Ku .da..su.. murmushi nadirah tayi tareda fadin kinason in fada miki halakar dake tsakanin mu. girgiza kai Amriya tayi. Gyara zaman ta nadirah tayi .tafara mgn kamar haka. ALhj Yunusa yusuf shine Asalin mahafin dad dinsu yaya kabir shidin babban dan kasuwane gabadaya duniya bawanda baisan shibah . matarsa daya wato grandma wacce taci suna halima . grandma takasance bahaushiya yar kauyen kano. Wani bussinees ne yakai Alhj yunusa kano a nan ya haduda grandma . Inda sukayi Auren soyayya Bayan shekara daya grandma ta haifi Alhj muhammad wato mahaifin yaya Kabir fateema dakuma salma Farin ciki tsakanin wannan ma auratan ba'a mgn . Daganan takuma haifoh santalelen data wanda ya ci suna habib. wato mahaifinsu yaya sadiq, Aisha, daku kuma khadija. Bayan wasu shekarun kuma takara haifoh mami wacce tacisuna maryam. daganan kuma haihuwa ya tsaya mata. haka yan uwanan suka girma cikeda kaunar junansu . Har mami takai minzalin aure haka aurarda ita wa abban mu. Mami tunda ta Auri abban mu bata taba farinciki koda na second dayane. Abban mu shi kudi ya fiyemasa komai a rayuwa. Bai san koh ya muke ci muke sha ba . Baya kulada mu .amriya yanda kike ganina nan bansan meye dadin ubaba . Lck daya mami taji lbrn yakara Aure a kasar dayaje saiyarda gold abban mu yakeyi . Hakan yasa jini mami yakara hawa. mahaifin su yaya kabir shi ya nuna mana soyayya tamkar shi ya haifemu. Barana cigabada baki lbrn Rana tsaka sukaji lbr mahaifinsu wato yunusa ya rasu bisa Asarin mota daya samu. mutuwarsa ba karamar tayar musu da hankali yayiba. har hakayi mai sutura haka kaishi gidansa na gsk. Kuka kam grandma tashashi harta godema Allah. Wannan kenen dad dinsu kabir yayi degree dinsa lfy ya futo da,sakamako mai kyau. Inda yafara . Aikinsa shima bussiness yakeso kamar dai mahaifinsu Uncle habibu kuma doctor yakaranta yanzu yanada asibitin kanshi. bana government bah. uncle muhammad ya auri first wife dinshine a kasar malesia lck da yaje karantar wani course . Wato fateema. Da kyar iyayen fateema suka yarda da auren ta da dad dinsu kabir sbd a ganinsu bazasu iya bawa bakar fata yarsubah . saida mahaifin fateema ya yarda tukunan haka daura aurenta da dad. shima uncle habib yasamu matarsa kyakyawa mai suna hajara. auren dad da firt wife dinshi fateema shekara uku amma bata taba batan Al'ada bah bare a sa ran tadau ciki. hakan ya matukar tayarwa grandma rai .hakankali. dad dinsu kabir bashida niyar kara aure . Grandma tasashi agaba dole saiya karowa fateema kishiya. bayanda ya iya haka ya Auri mom wacce taci suna karima kanwar abokin dad wato Sulaiman . Bayan shekara kawai Haka ga ciki tareda fateema murna wajan dad ba'a mgn . Gabadaya ya maida kulawansa da komai nasa wajan fateema. Itama a lck mom tanada cikin yaya kabir Hana haka har cikin yakai munzalin,haihuwa. Hanan ta haifi danta , daga nan tace ga garinkunan . Koh yaron su dad basu gani bah shima yabita. Allahu Akbar. Wannan rashin da dad yayi yasa B.P yakamshi. hana haka itama mom ta haifi danta kyakyawan son kowa. kin wanda yarasa wato yaya kabir. Bayan wata biyar da haihuwan yaya kabir. Itama matar uncle habib ta haifin danta kyakyawa,sadiq. Bayan shekara daya .mami itama ta haifi yaya khaleed. Dad dakuma Dad dinsu Aunty Amarya wajan bussiness dinsu daya. Sbd yardar da yadorawa dad Hakan yasa yabawa Dad Yarshi wato zainab wacce muke kiranta da Aunty Amarya. Aunty Amarya itama tanada kanwa Mai suna Hafsat. Wacce takwarai a harkar bariki . Karuwancin datakeyi ne yasa mahaifinta ya koreta daga gidanshi. Bayan shekara daya da Aure Aunty Amarya ne ta haifi yaranta yan uku .amma basua kama. ABDUL, ADEEF, AMAR. haka rayuwa tacigaba . Tundaga nan bawanda yakara haihuwa acikinsu bayan shekaru 8. Mom takuma haifoh yarta fateema .mai binta kuma Salma. Mami ma ta haifeni nadirah sai kalisat saikuma last ummi. hajara ma at the same time kamar sunyi shawara a tsakaninsu dasu mom ta haifi Aisha saikuma khadija. Mami dina da mom dinsu yaya kabir da mummy dinsu yaya sadiq gabadaya kawayene. daga nan haihuwa yatsayawa ko wacce acikinsu. Yaya kabir, yaya sadiq , dakuma yaya khaleed sun taso cikeda kaunar junansu. . Mafarkin yaya kabir shine kawai ya bude company saida kifi. hk yasa yayi karatun AGRICULTURAL FISHERY PRODUCTION dinshi a massacusett univesity na U.S suma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89