Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 23

Chapter 23

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sunanta zainab wai tana neman aiki. kabir yace kuce tashigo. futa sukayi itama Amriya tabi bayansu dakata. yafada a tsawace. Nuni yayimata data zauna zama Amriya tayi. Jiki na rawa. shigowa zainab tayi. Koh sallama babu. Tafara takowa inda yake. Daka mata tsawa kabir yayi tareda fadin ke nan din gidan ubankine koh daki gyatumarki daza kishigo ba sallama. Kayi hakuri Sir . Sir din kaniya. Futa kije kiyimin sallama. futa zainab tayi tashigo bakinta da sallama. koh amsawa kabir baiyibah. yacigaba da danna computer. sir kace nayi sallama kuma nayi baka amsabah. dago kanshi kabir yayi sai a yanzu yaganeta. ohh ashe domestic Animal ce tashigo min office bansani bah. toh kifara bayanin abunda yakawoki ki futarmin daga office. Sir dama nazo neman aiki ne. Kabir yace ki aje takardunki kifuce nan da two weeks kidawo. what cewar zainab amma sir two weeks ai yayi yawa. Kallon Amriya zainab tayi tace dan Allah Mrs kabir kice yarage yayi yawa. Who is Mrs kabir kabir yafada for what you said nakara two weeks akai. Kidawo nan da 1 months. Sir please kayi hakuri. leave, kabir yafada ranshi a bace, nace kifuta kafin ranki ya baci. sir Dan Allah, wurga mata takadun yayi yace Ke namafasa daukanki futa bazan daukeki aikibah, maza futa min daga office kafun nanuna miki asalin colour nah. Tattare takadunta zainab tayi tareda zines Amriya kallon tsana ta fuce daga office din. Useless dog kawai. Cikin zuciyan Amriya tace waishi wannan koda yaushe cikin zafin rai yakene inda nasan irin haka yake daban ceceshi bah a teku Knocking sukaji daga waje. Kabir yace come in. wani ma'aikaci ne yashigo hannunshi rike da files yace good morning sir. Amsawa kabir yayi fuskanshi a murtuke . Sir Mr Johnson famous daga U. S yana bukatar 1 thousand pieces of fishe and yace 15 thousand dollars zai biya. OK kuje kukaimai. Banason wani magana kuma. monster yanzu yazamuyi mushiga cikin wannan company Wanda naji ankira da monster yace saikace baka kware a harkan nan bah to kazuba ido kagani nizanshiga baterda anganeni bah. Kuma zan futo lafiya. ringing wayan kabir yaji yafara. hello. mom kabir maza kudawo gida yanzu. OK mom gamunan zuwa. kiransu khaleed yayi yace sutawo zasu tafi gida mom tana kiransu. tashi yayi tareda fucewa daga office din itama Amriya tabi bayanshi. idanuwan Amriya ne suka sauka hakan monster wanda yayi sama upstairs damm gaban Amriya yafadi wanan ba daya daga cikin mutanen uwar shedanu bane. Bin bayan monster Amriya tayi batareda tabari yaganta bah. futowa su ukun sukayi khaleed yace kabir ina take. Ohoh mutafi ta tawo a kafa. Haba kabir sadiq yafada. Meyasa kake behaving haka. Kaikasan ba inda tasani a nan kuma kace mutafi mu barta. Cigaba da Bin bayansa tayi zainab kuma na zaune wajan steps tana cin hayaba. taga Amriya tawuce .zainab tace wanan babban dama ce Dana samu yanda zan rama abunda sir kabir yamin hakanta. wajan ten stories din zainab ta hau tareda jiran Amriya tazo ta wuce. Tana ganin Amriya ta nufoh inda take. Ta yarda bawon banana hakasa . batareda Amriya tasanibah bah ta taka bawon hayaba. subalewa Amriyatayi daga sama . Takusan fadawa ta waje. Rikee karfen Da haka kawaye wajan Amriya tayi. Tareda rintse idonta. Zainab naganin haka tayi saurin futowa daga cikin company tareda kallon inda Amriya take a makale taruke karfen gamm. Ihuuu zainab sukaji. Tana fadin waiyoo GA Mrs kabir a makale zata fado. zaro ido gabadaya sukayi tareda kallon saman ten stories din. Amriyaaaa. Khaleed yafada kada ki tsaya kada ki saki gamunan zuwa. Rintse idanuwan tah Amriya tayi hawaye nabin fuskanta. Jin hannunta tayi yana mata zafi da radadi. Gashi inta Saki zata iya mutuwa. Kabir kam ibanda tsaki ba abunda yakeyi. wai mema yakaita ten stories kabir yafada. su sadiq da sauran ma'aikatan company sukayi hanyar hawa na goma lifter suka danna zasu shiga amma yakiyi hakan yasa suakabi upstairs. Amriya kam jin hannunta take kamar zai cire tama kasa yin ihuun. sbd Azaban datakeji. Cikin sheshekan kuka. Tace Allah sarki. Kiyi hakuri Aunty Amarya bazan iya cika miki Alkawarin Dana miki bah nasan ina cikawa mutuwa zanyi. Ban cika muradainah bah. kallon kabir tayi Wanda kokadan damuwa bata baiyyana a Fuskansa bah. Kayi hakuri Kalb bazan iya taimakonka bah ni nasan yanzu tawa taruga data Kare. Murmushi tayi tareda fadin zanyi kewarkah. Daidai su khaleed suka hauroh kan ten stories. Din. ina maka fatan Alkhairi Kalb. tana kaiwanan ta rufe idonta tareda sakin karfeen. Amriyaaaaaaaaaaa. 鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪 SHIN AMRIYA NA FADOWA NE KOH AA, HANYAKUWA ZA'A SAMU WANDA ZAI CECI AMRIYA DATA FADO, SHIN MUTUWA TAKEYI DAGA FADOWAR KOH KUMA HAKASIN HAKAN MUJE ZUWA DOMIN JIN YANDA ZATA KAYA. ACIKIN LITAFIN MU MAI SUNA ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煂婐煂? COMENT & SHARE PALEASE 馃憦馃徏馃憦馃徏 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尯馃尯 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILAHI RAHMANI RAHEEM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯5锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA (AISHA*M* B鉁? ) ''''''''''''''''''''''''''鈥?''''''''''''''''''''''''''''鈥?'''''''''''''''''''''''''''鈥? Kabir naganin haka yatafi daidai inda yaga Amriya zata fada da gudu. Da mugun karfi ya chafko tah tafada jikinshi sumammiya. Wani irin yarr yarr yaji sanda tafada ajikinshi Ajiyan zuciya su khaleed dake sama suka sauke. Da sauri suka saukoh daga upstairs din Tafi ma'aikatan suka farayi. Tsaki kabir yaja Tereda cewa duk Wanda yakaramin tafi toh daga yau zai bar aiki a company nah Tsit kake ji. Sadiq yace kabir amma fah wannan ranar kayi Abun kirki. Cikeda takaici kabir yace Kai dallah baka ganta a hannuna bah a rikee kuzo ku amsheta kokuma na jefarda ita Wlh. Zaro ido khaleed yayi yana Mai fadin kabir, sadiq Amriya bata numfashi fah. Rass's gaban Kabir yabada tareda fadin kamar ya bata numfashi. Ajiyeta kabir yayi a bayan mota. Tareda Kare mata kallo. A firgice sadiq yace bamu ruwa khaleed Gaban mota khaleed yanufah tareda daukoh ruwan faro. Mikawa kabir ruwan khaleed yayi. Kabir yace mezanyi kuma da ruwa. Tsaki khaleed yaja tareda fadin wayake takai hana ta rai kaikuma kana shakiyanci. Karbe ruwan khaleed yayi yafara watsa mata kadan kadan a fuska. Koh giftawa amriya batayi bah. Innalilahi Wa inahilaihi rajihun. Sadiq kirama daddy kah muna bukatar Ambulance 馃殤 yanzu. Mukaita Asibitin da motan mu cewar sadiq. Baza akaita a motana bah saidai ku tari napep. Wlh kabir bakada baka da hankali cewar khaleed. Cikeda zafin rai kabir yace ni kakecewa banida hankali sbd mace kuma agaban ma'aikatana Yess kabir kana Abu uwa mara lisafi. Kokuma nace kamar wanda baiyi karatun adini musluncibah. How dare you khaleed. Ganin abun nasu bana zubawa ido bane yasa sadiq fadin plaease kabir kudaina wannan bah girmanku bane. Kuna kuna musayar yawu da juna. Barana kira dad dina idan yana kan duty. Ringing biyu haka dauka sallama sadiq yayi daga dayan bangaren mommy ta amsa. Mommy ina wuni, lfy kalau sadiq ya aiki, sadiq yace Alhamdulillah. Toh haka hakeso. Amma bawani matsala daiko naga ka kira daddy kah. Eh Wlh mommy nah bawani matsala yau baije wajan aiki bane. Mommy tace eh Wlh baije bah sbd yau mami tadawo abuja. . Sadiq yace mami tadawo OK toh kibawa daddy wayan inason zanyi magana dashi. Mommy tace ok sadiq barana bashi Wayan. Direct dakin daddyn su sadiq ta nufah.

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});