Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

seat da jini. Tashi tayi suka nufi cikin hospital din. wata nurse yasamu yayi mata bayani komai. rikee Amriya nurse dintayi tace kaje kawai zan kulada ita abunda hake bukata yanzu kaje pharmacy kasiyo pad dazatayi anfani. What you mean mee. Naje nadiyo pad a big person like me. Impossible. mikawa nurse kudi yayi wajan five thousand yace kekije kisiyo mata. Saurin karba nurse dintayi hannunta na karkarwa . Tace ok Sir. Fucewa yayi daga wajan. Yakai motan wajan wanke mota. Dan bazai iya cigaba da ganin wannan kazantan bah shigar da Amriya nurse din tayi cikin room 2. Tace barana kiramiki doctor Amina saita dubaki. Daganan kidan gyara jikin ki kafun tazo. Toh Amriya tace. Futa nurse din tayi. Toilet Amriya tashiga tafara gyara jikinta. Saida tadau fifteen minutes kafun tadawo mutum daga Aljanar ruwa datake. Doctor Amina ce tashigo hannunta rikee da kaya. Futowa Amriya tayi. Sharaff sukayi ido hudu da doctor Amina. Wani mugun faduwa gabane ya ziryarcesu gabadaya. Amriya tace cikin ranta. Wannan bawanan matar bace da na buge bansanibah awajan kitso. Tattaro nutsuwanta dct Amina tayi tace sannu yata yajikin Naki. Da... Sau.. Ki.. Yauwa Ganshi inji mijin ki yace nabaki kisaka wannan kayan.. Amriya tace ba.. Mi.. Jina.. Bane.. kaninane... zaro ido Dct Amina tayi tace kani kuma ba yaya bah. Amriya tace... bai.. Kai.. nakira.. shi... yaya.. bane.. shi.. yasa... nace kanina... murmushi dct Amina tayi. lck daya taji Amriya tashiga ranta sosai. dct Amina tace inyaciki fah.. Tabe baki Amriya tayi tace.. Yaji... Din.. Mai... Zai... Iyayi.. Min.. Wanan.. Mug.... Batakarasa bah idanuwata suka sauka hakan na kabir Wanda ya tsaya fuska a murtuke hannusa rungume a kirjinsa. Kurrrr kara cikinta yashigayi. Hannu na karkarwa ta karbi rigan hannu dct Amina tashige toilet. murmushi Dct Amina tayi tace da Alama kanacin zalin wannan sister taka. Kalifah tana ganinkah ta rude. Zama yayi kusada itah yace kyaleta dct zamu gamuda itane. Ringing wayanta yafarayi dayawa tayi tareda yin sallama. Tace yusuf kafiye takura Wlh nacema idan ina duty kadaina kirana koh ban fadama bah. Bangaren yusuf kam ya shagwabe fuska yace aba ammi kinsan bazan iyayin 1 hour banji muryanki bah. Toh saikayi nika rabudani Wlh shiyasa mah nakeson babanka ya aurarda Kai kowa ya huta. Hau ammi korata kikeyi kenan. Ba dolebah duk kabi ka addabi mutane kodan kasan kai kadai mukeda shiyasa kakeson samun hawan jini koh. Noo ammi magana bazata kaimu har haka shikenan zandaina kiranki idan kina duty byeee adawo lfy. Katse wayan tayi tareda fadin this boy bayaji Wlh . Futowa amriya tayi cikin abaya pink wanda yayi matukar yimata kyau. Yamushe fuska yayi tareda fadin inkingama kisameni awaje. Yana kaiwanan yayi fucewarsa. yauwa yata kinsa pad din. ehh... nasa... yauwa.. toh ka wannan diklophenic din kishashi da safe dakuma dare. Godiya Amriya tayi mata daganan tafuce daga dakin. Murmushi dct Amina tayi tace gsk she is beautiful. Amriya na futa tanufi hanyar Motan tareda bude murfin no motan baya tashiga. Wani kallon bakida hankali yazuba mata yace. Wato ka drivern ki koh. Dallah futo kikoma gaba kafun nabata miki rai. Futowa Amriya tayi tashiga Hanan motan. Fucewa sukayi daga harabar hospital din suka nufi hanyar gida. horn yayi hatake body guard sukashiga bude kofa. . su mom najin karan mota sukayo hanyar waje. Parking yayi. Yafuto daga cikin motan futowa itama Amriya tayi. Su nadirah. Naganinta sukatafi da gudu suka rungumeta. Kusada grandma zaibi yawuce tace zonan Mai kan giginya wato Kai harnakai intsaya agabanka kaki gaisheni toh fadamun ina kakai mun yar jikata. Wajan su mom Amriya tanufah tareda gaishesu. Mom tace lfy mushiga ciki koh. Shiga ciki gabadayansu sukayi shiko gogon naku inbanda hura hanci ba abunda yakeyi... Mom tace fadamin yata Mai kabir yayi miki dakuka futa dazu. dago kanta Amriya tayi tadora hakan kabir harara ya watsa mata sauri dauke idonta tayi daga gareshi tace bako....mai. mun fu..tane yawo. shi...ne yake fada...min Abunda yayi...min ba...dai...dai ba..ne ku..ma inya...femai. shi...ne nace....mai naya...femai. Ya....kaini gu...rin siya...yya yasi...yamin wanan ka...yan. Zaro ido gabadaya su Kalisat sukayi. Dan tabbas sunsa gabadaya abunda tafada karyane. Grandma tace karyane Wlh wannan botoramin ne zai baki a hakuri AI Wlh koda AL qur'ani zaki daukoh ki min ratsuwa dashi bazan yardabah. wannan yaron da bakin zuciyansa gareshi zai baki akuri karewanta man harda siyan kaya. Su khaleed mah sunyi mamaki wai kabir yabawa mace hakuri shima kabir yayi mamaki yanda ta rufamai asiri. Murmushi Amriya tayi tace ku.. Yar.. Da.. Dani... Da.. Gsk.. Nake. mom tace shikenan wuce daki. daddy su sadiq mah yayi fucewarsa daga gidan . Dad yace kowa zai iya tafiya. su nadirah kam Bin Amriya sukayi hardakin Aunty Amarya. Kallonsu nadirah Aunty Amarya tayi tace kudan bamu guri zamuyi magana. Tashi gabadaya sukayi suka fuce daga dakin. Amriya meyasa kikayi karya. Fashewa Amriya tayi da matsanancin kuka tace bazan iya fadabah Aunty Wlh bansan meyasa bah zuciyata bata iya laminta Inga hanayiwa Kalb fada. Shiyasa. OK shikenen na fahimta ki kwatarda hankalinki. amriya Akwai fah gagaruman Matsala . Share hawayenta Amriya tayi tace wane matsala. Uwar shedanu zata sa yaranta su sace kabir gobe . Amriya tace Toni ina ruwana sukasheshi mah bazan kara taimakonsa bah Wlh. Kitaimaka Amriya kekadai zaki iya dakatardasu daga Darian hakan. Amriya tace taya, taya zan iya dakatarda su. Zan yiwa mom dinshi dabara sainace mata banyarda da maganan kibah nacewa hakuri yabaki daya futardake. Sainace mata tasa gobe kutafi wajan company sa tare yanda zamu tabbatar da cewa yabaki hakuri. Daganan kuma nasan dole yayarda kar hagane ba hakuri yabaki bah. Ni bazanje bah. Su kasheshi din sukawo min zobena natafi duniyata. Meee wanee zobee Aunty Amarya ta tambaya cikeda rashin fahimta Damm gaban Amriya yafadi . ************************* MUJEDAI ZUWA FAN'S DOMIN JIN YANDA ZATA KAYA 馃尯馃尯馃尯 DA ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃徏馃憦馃徏 DAGA ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尮馃尮馃尮 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILAHI RAHANI RAHIM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯3锔忊儯. WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 鉁ㄢ湪 ------------------------------------------- Tashi Aunty Amarya tayi taje kusada Amriya Wanda tayi zuru zuru tana Kallonta. Aunty Amarya tace wane duniya amriya zaki koma, kuma wane zobe kabir zai baki. Hmmm dama emm a gaskiya ni da kal.... Sallamar Kalisat sukaji waigowa sukayi gabadaya. Aunty Amarya tace banace kubani guri zamuyi magana bah. Turo baki Kalisat tayi tace Aunty Amarya su yaya Khaleed ne fah suka ce nakira musu Amriya. Mike wah Amriya tayi, da sauri tanufi hanyar futa. Aunty Amarya tace Amriya ina zakije bayan bamu gama magana bah. Kass Aun..ty Amar..ya ki ...ba.. Ri.. Wata.. Ran.. Na.. Fa.. Da.. Miki. Tana kaiwa nan taja hannun Kalisat suka fuce daga part din tah. Mamaki Aunty Amarya tashiga ganin da kafun Kalisat tashigo normal take magana. Amma tana shigowa kuma tadawo yin kikina. Lallai yarinyar nan miskilace. Bangaren su Kalisat kam suna futa direct part din su kabir sukashiga. Sallama sukayi. Daga ciki su khaleed suka Asma banda kabir Wanda gabadaya hankalinshi yanakan computer da Alama Abu Mai mahimmanci yake yi Aciki. Nuni khaleed yayi Kalisat data futa. Turo baki Kalisat tayi tace. Ni Wlh bazan tafi hakuma cin zalin Yar uwata bah. Kee dani kike. Tashi khaleed yayi yanufi inda Kalisat take. Kalisat naganin

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});