Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 83

Chapter 83

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ceta, toh zai lalace, kuma ina tunanin idan na fasa shi Amriya zata koma asalin mutum yadda take tun farko. Amma sai sai idan an kawo wannan zoben tukun an sanya mata. Babu shiri zuka ga Kabir yayi tsalle ya fada a ruwan. Hade hannayen su suka yi, inda suka soma yi masa adua, saida aka dau kusan thirty minutes fito bah, ganin aka yasa gaban kowanen su faduwa, inda Momsy ta zauna ta fara kuka tana mai fadin, "shikenen yanzu na rasa dana, na shiga uku ni Fatima, yanzu kenen Hydar ya zama maraya kenen". Ba zato suka ga gangan jikin sa yayo sama, ganin aka, yasa suka nufi inda yake da sauri, sannan su khalid suka fito dashi daga cikin ruwan. Gaban su ne ya fadi!, ganin ko motsi ba yayi, sannnan kuma gefen guda ya dun ƙule hannun shi, bude hannun Sadiq yayi, sannan taga zoben Amriya. Da sauri Sadiq ya dauki zoben sannan ya mikawa Aunty Amarya, karba Aunty Amarya tayi sannan ta nufi inda Amriya take, Danna masa ciki suka shiga yi, amma koh alamun motsi baiyi bah, ganin aka yasa hankalin su ya kara tashi. Saka wa Amriya zoben Aunty Amarya tayi, sannan ta dauko ƙwan wanda yake fari sall, sa'annan ta samu daidai kan Amriya ta fasa shi, tare da shafa mata shi duk jikin ta. Ganin bata motsa bah, yasa gaban Ammi ta fadi!, sannan tace kardai ƴata ta mutu!?, Aa insha Allahu babu abinda zai faru, ki kwantar da hankalin ki, cewar Aunty Amarya. Motsi suka ji daga cikin ruwa, waigawa suka yi, hatake idanuwan su ya sauka akan Mom, yayin da suka ga, an kwaƙule mata idanuwa sannan an cire mata kunne da hanci, gaba daya gawar ya zama abin tsoro, ihuu!, Zainab ta saka yayin da take kokarin guduwa, ta suɓule ta fada cikin ruwan, yayin da Aljanun ruwan suka janye ta ciki. Rintse idanuwan su gaba daya suka yi, yayin da gawar Mom ya zama abin tsoro, share hawayen ta, Ammi tayi tace,"yanzu duk izza da mugancin da kike takama dashi yana ina?, kalli yadda gawar ki ta zama wulakantanciya, yanzu gashi nan, kin mutu a wulakance, kin mutu ba tareda kin tuba bah, kin mutu ba tare da kin gyara kura kuran ki ba. Yanzu aga wanda ya kashe da wanda aka kashe, aga wa yake da riba ran gobe ƙiyama, tabbas Wanɗa da kika kashe, suke da riba. Dama ance karshen azzalumai bata yin kyau, indai mutum ya dade yana aikata zunubi bai nemi tuba ga Allah bah, toh irin abunda ke faruwa dasu kenen, mutuwa suke a wulakan ce. Ni na yafe miki duniya da lahira, saidai kije ki fuskan ci saka makon abunda kika aikata". Nufan inda gawar Doct Khadija yake, suka yi , tareda cinciɓar gawar suka saka s bayan Mota, Sannan suka cinciɓi Amriya da kuma Kabir suka suka su a mota. Tada mota suka yi, yayin da suka bar harabar dajin baki daya. Direct Asibity suka nufi dasu, yayin da aka shiga bawa su biyun taimakon gaggawa. Gefe guda kuma, suka koma gida, yayin da aka suturta doct Khadija, aka kaita gidan ta na gaskiya, sosai kowa yayi kuka game da mutuwar ta, su Mami da kuma doct Habeeb ma, mutuwar ta bah karamin girgiza su yayi bah, babu abinda kake ji sai koke- koke, saida sukayi mai isarsu, sannan aka dora da karatun Alqur'ani mai girma, aka shiga yi mata adu'oi. Koma wa Hospital din suka yi, yayin da Doct Habib ya zama shine special Doct wanda aka ware zai kula da Kabir da kuma Amriya. Saida likito ci suka dau kusan 3hours basu dawo da numfashin Kabir bah, amma an samu na Amriya ya dawo. Fitowa doct Habib yayi, yana sharfe zufa, ganin sa yasa gaba dayan su suka nufi inda yake, sannan suka ce ya jikin nasu?, Doct Habib ya basu amsa da cewa, "mun daiyi nasaran dawo da numfashin Amriya, amma. For Kabir, am sorry to say, ya fada doguwar suma, kuma a kalla zai kai kusan watanni koh shekara kafun ya far fado". What!, gaba daya suka fada. Baki na rawa Momsy tace kana nufin ɗana ya fada doguwar suma, girgiza mata kai Doct Habib yayi alamin eh. Innnalilahi wa inna hilaihi rajihun, la ila a ila anta suba'a naka inni kuntun mina zalumin. Abinda kowanen su ke nana tawa kenen. Hakuri doct Habib ya shiga basu, sannan yace "zaki iya zuwa ku duba lafiyan Amriya". Shi kenen Ammi ta fada, daga bisani suka shiga cikin ɗakin da Amriya ke ciki. Shiga ciki suka yi, suka tarar ta far fado, abunda ya fara fitowa daga bakin ta shine, ina Kabir?, Kwantar mata da hankali Ammi tayi, sannan tace, "Kabir dinki yana cikin koshin lafiya kinji, yanzu ba lokacin magana bane, ki kwantar ki huta kinji". Aa ni bazan kwantar da hankali na ba, ba tare da na ga Kabir bah, yana ina?, ku kaini inda yake dan Allah. Shikenen Amriya taso mu kaiki, mike wa tayi, hatake jiri ya dibe ta, saurin riƙe ta Aunty Amarya tayi, sannan tace,"kiyi a hankali zaki iya faduwa. Riƙe ta Aunty Amarya tayi sannan ta kaita dakin da Kabir yake. a daddafe Amriya ta karasa inda yake, sannan ta shafa fuskan shi tace, "gani nan na dawo gare ka, babu abinda ya same ni, kuma kaiwa ina fatan Babu abinda ya same ka". Dafa ta Ammi tayi tace, "kiyi hakuri Amriya, bazai iya magana bah, saboda ya fada a doguwar suma, taso mu tafi kada mu ta kura masa, hawaye ne ya fara bin kan kuncin Amriya tace, " kina nufin Mijina ya fada doguwar suma, me yasa bani ce na fada bah shi ya fada. Kiyi hakuri Amriya, ki taso mu futa. Cikin sheshekar kuka Amriya tace, " babu inda zani, zan zauna hanan har lokacin far fado warsa yayi. Da ƙyar suka samu suka shawo kan Amriya ta bisu suka fuce daga ɗakin, koma wa ɗakin da take tayi, sannan Ammi ɗauƙi Hydar ta bawa Amriya tace, "Amriya ɗan ki yana bukatar ki, ki bashi abinci. Karɓar sa Amriya tayi, sannan ta fara shayar dashi. BAYAN SHEKARA DAYA(1) COMMENTS & SHARE PLS 🙏🙏 ALKALAMIN ✍️ (Zinariyar 🪙 Jajirtattu) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*?? (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.?? ----------------------------------------- Likitoci ne gaba daya suka fara kai kawo a Cikin Asibity. Yayin da suka fara shiga cikin emergency room, ririke shi gaba daya suka yi, yayin da yake shure _shure, sannan yake ƙoƙarin wafce kansa daga gare su, yayin da yake ta daman kiran sunan Amriya. Ɗaukar waya doct Habib yayi, sannan ya yi dialing number Dad, ringing biyu Dad ya dauka, tare da karawa a kunne shi yace, "hello Habib lafiya naga kiran ka?, doct Habib ya bashi amsa da fadin "Yahya Kabir ya farfaɗo daga doguwar suma". Zumbur Dad ya mike tsaye, sannan yace "kana nufin my son is back to life, ya farfaɗo, gani nan zuwa right away, kada ku bari yaje koh ina". Shikenen toh saika zo, yana kaiwa nan ya kashe wayan. Dad na kashe wayan ya nufi parlour da sauri, yayin da ya tarar da su Khalid

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});