Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 42

Chapter 42

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nadaman daina tsananki dayayi sakamakon muna hanasa ashe dama kedin yar basaja ce. Yar leken asiri. Amriya tace niba haka nake bah. Nadirah tace toh ya kike, murmushi Amriya tayi tareda fadin nan gaba zaku sani . Yanzudai ba wannan bah Salma ina dutsen dakika dauke min. Salma tace bansanibah kuma yana wajena bazan bayarbah. Zama Amriya tayi wasu hawaye na shirin zanies da sauri ta share tace Allah sarki ni. Marainiyan Allah, na tabbata da iyayena na raye bazan fuskanci wannan muzancin bah. Shikenen zan bar Muku gida Zan tafi naje na nemo iyayena koda hakan zai yi ajalina. Tashi tsaye Tayi da niyyar futa da sauri sukasha gabanta. Nadirah tace ina kike shirin tafiya.. Amriya tace zanje nemo ahalina nee. Kalisat tace wane ahali bayan gamu. Nadirah tace idan kika tafi kika barmu kina zamu iya rayuwa bake. Dawani irin sauri gabadayansu suka rungumeta. Tsugunawa gabadayansu sukayi Nadirah tace Dan Allah Amriya kiyafe mana hakan abunda muka aikata miki. Sbd soyayya ta rufemin ido nakasa gane gsk Dan Allah kiyafemana. Murmushin jin dadi Amriya tayi tace nidama Baku mun laifibah. Kodayaushe kuna cikin tunanina meyasa zansaku a rai bayan kun mun komai. Tashi Amriya tayi tsaye tace inason kafun na auri Kalb na baiyyana muku ni wacece. Nadirah tace kamar ya kenen . Amriya tace kwarai kun min hallacin dabazan taba mantawa bah Dan haka yau na yanke cewa zan fadamuku asalin wacece ni duda ba lallai kukara zuwa inda nake bah. Fateema tace mufah bamu fahimta bah. Ummi ce ta banko kofa hannunta rikee da cup da alama ruwane aciki. Kafanta ne ya buge jikin table inaaa sai ruwan ajikin Amriya. Ba'afi 2second bah Amriya tazama Aljanar ruwa. Wani irin kara Gabadayansu sukasaki. Daga bisani sukayi shiru da alama Sun suma. Friday lckn kuma Aunty amarya keshigowa. Watsamusu ruwa tayi sukafarfado. dawani irin sauri suka koma bayan aunty Amarya. Nadirah tace aunty wlh zata kashemu kitaimaka mana. Murmushi Aunty Amarya tayi tace ba 'a abunda zatayi muku asalima itadin mai taimakawa ce bamai cutarwa bahh. Zaman dasu Aunty Amarya tayi kan gado. Sannan taje tadauko towel to gogewa Amriya bindinta ba'a fi two minutes bah Ta koma Mutum. Fateema tace idan harke aljanar ruwace taya zaki iya auran mutum bayan kee ba jinsin yan adam bace. Aunty Amarya tace Bawai auranshi zatayi dundundun bah tanaso ta taimakawa wannan ahalinne daga wajan shedaniyan matan chan. Kuma ta taimaki kabir. Kabir kuma salma tafada. Toh ku bude kunnuwanku kuji tundaga abunda yakawo amriya gidanan Amriya tafada musu. Amma bata fadamusu cewan Mom itace uwar shedanu. Dawani irin gudu sukaje suka rungumeta. Nadirah tace ba bukatar jin storonki Amriya sbd kedin bamai curates bace kedin tadaban ce. Inkoh hakane idan muka gano wacece lord lady bazamu barta bah tunda bayan ahalinan takeson gani. Amriya tace yanzu kundaina jin storon nawa. Dariya suka kwashedashi Nadirah tace kozaki Dan kara nunamana bindin kii. Amriya tace Aa bazan yidinbah. Akwan saikin yii ummi ebomana ruwa. Amriya najin haka tafuta dagudu tana dariya rufamata baya sukayi gabadaynsu dariya dauke a fuskokinsu. 1weeek later Kabir inason kasaurareni da kyau kada kace zaka nuna halin naka achan kasar waje. Ka kula da Amriya kamar kanwanka ta jini banason naji wani abu sabanin haka yafaru. Kabir yace insha Allah Dad zamu kulada itah. Amma dad ina da tambaya. Idan kabani daman fada. Dad yace inajinka son. Dad a yanda nasani iyaye susuke zuwa su siyo kayan lefe da kayan daki apart from iyayema, ni kadai mah zan iya zuwa Amma meyasa saina tafida itah. Grandma tace ohh nii halimatu sadiya wannan yaron uwa Dan Aljnanu tsabar naci a mgn. Toh barakijini nan zakujene domin kawai kukara dankon soyayya kajini koh. Kuma naga ai ba iya auranka za'a yi bah harda nasu habu dakuma kaluud. Suma ai zasuje su siyoma matayensu kayan lefe. Murmushi Dad yayi yace zakasani son idan kundawo kawai kutafidai. Karkurasa flirt. Inafatan dai Dubai zaku koh Kabir yace bah kasar dubai zamu jee bah kasar Ethiopia zamu. Wasu irin hawaye ne yakeshirin saukoma Dad dasauri yashare idon tareda fadin asauka lfy.yauwa Amriya kwananan bana ganin wannan yar uwanan taki.. Amriya tace ohh... Tacemin.. Zata.. Tafi.. Gidan.. Mujinta.. Ne. OK that's good. Yana kaiwanan ya wuce daki. Aunty Amarya naganin haka ta bi bayansa. Daukan photon first wife dinshi yayi yafara shafa fuskanta tareda fadin nayi kewarki fatima Tabbas ban cika Alkawarin dana daukan wah iyayenki bah. Shiga dakin Aunty Amarya tayi tareda zama kusada shi tace ka tunaninta nee Haba Dad Kabir kasan fah bakyau yiwa mamaci kuka.. Yakamata ace adua kakeyi mata sbd ruhinta yasamu salama. Koba komai zatayi farinciki .. Nasani zainab tunda ta rasu nake tunani kasheta hakayi ba wai gurin haihuwa ta rasubah. Haba dad kabir Menene hakan aikasan wasu suna mutuwa wajan haihuwa. Dad kabir yace kwarai da gsk amma wata doct cee tasamun tantama harna shekara da shekaru bandainaba kuma bandaina bincike aike bah. But what i know is that Fatima was killed by someone.. Aunty Amarya tace koh kasheta kokuma hakasin haka taruga data barmu adua mu kawai take bukata. Ance zato zunubi koda yakasance gsk kawai Adua zaka dungayi Allah ya baiyyana gsk lamarin. Nagode zainab hakika kedin mace tagarice inafatan kema bazaki barnibah kamar yanda fatima ta tafi. Murmushi Aunty Amarya tayii tareda fadin insha I will stay with you my husband till deat do us part. Allah yamiki Albarka matata. Ameen Aunty Amarya tace. Dad yace that's reminds mee wai ina karima takene. Aunty Amarya tace ohhh dazu tacemin wai her sister batada lfy tace zata tafi. Wayanka baya shiga shiyasa tacemin idan Kadawo nafadamaka. Girgiza Kai kawai yayi. Su kabir kamm Direct airport suka nufah. Sadeeq yafuto musu da boxes dinsu guda biyu. Amriya kamm inbanda zazzare ido ba abunda takeyi. Kallonta kabir yayi yace keee muwuce mutafi. Amriya tacee ba.. Inda.. Zani.. Inajin.. Storo. Wani irin kallon banza kabir ya watsa mata Yace alhamdulillah nima dama basonake kije bah barana kira daya daga body guard su komardake gida. Kohkuma ki hau napep ki tafi. Sadeeq yace amma fah kabir bakada mutunci kinga Amriya tawo muje. Basu sukakai Ethiopia ba sai bayan 4hours. Futowa mutanen cikin jirgin sukayi. Daya bayan daya. Rikee hannun Amriya khaleed yayi. Shiko kabir yabita sakanin hannun ya wuce da kallon mamaki su khaleed suka bishi dashi. Direct hotel suka nufah inda kabir yace Jana's daki hudu. Sadeeq yace Mezamuyi da daki harguda hudu daki biyu ya isah. Kabirr yace toh itah wannan din a ina zakusata hakaina. Koka mee. Khaleed yace da da halin zama hakan naka data zauna amma ba hakan zata zaunaba a dakinda zaka zauna zata zauna. Impossible kabir yafada nida wannan din zan zauna a daki daya. Wannan bazata taba faruwaba , sadeeq yace kabir why are soo arrogant. Toh a dakin naka zata zauna kayi duk abunda kake tunanin zaka yii. Room dinda haka bashi shida amriya yanufah tareda ajee jakansa yashiga toilet domin watsa ruwa. Tareda dauro alwala. Itako Amriya gabadaya zaman jirgin ya sa tagaji sosai. Hakan yasata kwanciya hakan makeken gadon. Suko su khaleed tuni sukashige dakinda haka basu. Futowa kabir yayi yaga tayi shememe hakan gado. Sallah yayi tareda yin azkhar. Yatashi kallonta yayi yace she's not Bad. Tanada

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});