Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 22

Chapter 22

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

koh aunty Amarya Ta tambaya . Kwarai zan taimakeshi indai ina numfashi a wannan duniyan bazan Bari shedanun mutane nan su taba koda farcensa bah. Koda kuwa zan rasa Raina. Yauwa koke fah haka, haka San jaruma da cika magana. Yanzu kije kiyi wanka kiyi sallah nizan je na fadawa su dad dinsu kabir. Maganan mu najiya. Ni nayi sallah dazu tareda su nadirah. OK toh kishiga kiyi wanka. Toilet Amriya tanufah idanuwan Aunty Amarya ne yasauka hakan bayan Amriya wanda yayi kaca kaca da jini. A firgice aunty Amarya tayi kan Amriya. Tareda fadin Amriya meyasa meki haka naga jini a bayanki. jini kuma sai a lokacin Amriya ta tuna abunda kabir yafadamata jiya. period. ko kina period ne,cewar Aunty Amarya Amriya tace menene shi period din. Kee period ne bakisani bah da girmanki . Nidai gsk bansanshi bah. Toh Alhada wanda kowace mace idan ta balaga zatadungayin shi. Amriya tace nima jiya nafara ganinshi ajikina. whatt jiya kenen kika fara Amriya ta gigiza Kai na Alaman eh. toh shikenan barana baki pad dina daya rage saiki sa. daukoh pad aunty Amarya tayi tareda mikawa Amriya karba Amriya tayi tareda shigewa toilet fadawa tayi cikin ruwa. Bidin tah golden ya baiyyana. Wasa tashigayi da ruwan Tana dariya . Hartagama ta kintsa kanta 2 hours later. Da wannan shawaran zamu sani idan kuma baiyi maka bah. Toh komai kafada daidai ne. Nannauyan ajiyan zuciya dad yayi tareda fadin karima kiramin kabir yanzu awayaa. Dialling numbern kabir mom tayi ringing biyu kabir yadaukah yadauka bakin rikee da sallama. Kasameni a dakina yanzu. Bata jira cewarsa bah ta katse wayan sadiq yace me mom tafada. kabir yace haka tace nasameta a part dinta. OK toh kayi sauri zamu jiraka a awaje futa kabir yayi daga dakin tareda nufah dakin Mom dinsa. Da sallama yashiga ciki daga ciki su dad suka amsa. Kujera yasamu ya zauna tareda fadin gani mom Dad yace dama ni nasa mom dinka takiraka a awaya. Sbd maganan Amriya. kabir yace maganan tah kuma ai naruga dana bata hakuri komai ya wuce. Komai bai wuce bah. Cewar Mom. A gsk kabir bamu yarda da maganan Amriya na jiya bah. Dad yace Dan haka na yanke hukuncin cewa daga yau tare zaku dunga zuwa company kah da Amriya. Har na tsawon wasu lilac Dan mu tabbatar da gsk kabata hakuri. whatt kabir yafada. But please dad Dan Allah kada ka hadamu da itah. yanzu mah zaku iya kiranta agabanku nakuma bata hakuri. amma Wlh ma'aikatana su ga babban mutum kamar ni kuma da mace. Dad yace bah shawara nake baka bah umarni nakebah. Dan haka Katashi kutafi itama yanzu zata zoh tasameku. kabir kam jiyayi kamar ya kurma ihuu tsabar takaici da bakinciki. Cije lebenshi pink yayi wanda sukayi jaa kamar ansa jambaki yace shikenan Dad duk abunda kuka fada daidai ne. Amma Dan Allah ace mata tayi sauri muna jiranta awaje. Yauwa toh barana je nakirata. Cewar Aunty Amarya. kabir direct wajan parking space ya nufah idonshi sun kada sunyi jaa. khaleed yace lfy kuwa kabir. Sadiq yace yauwa body guards ku tawo mu tafi. Kabir yace bada body guard zamu tafi bah. Dakan mu zamu tafi. Cikeda rashin fahimta sadiq yace kamar yaa kasan tunda muke bamu taba futa batareda body guard bah. Kayiamana bayani mana kabir cikeda baccin rai kabir ya naushi gaban mota. tareda fadin kan you imagine wai mu da wanccan banzan yarinyar zamu dunga tafiya company nah. what su khaleed suka fada. khaleed yace wace banzan yarinyar kenen kabir. Kabir yace bansani bah inta futo kua ganta shashashai kawai. Kuna abu uwa bakuda kwakwalah. Jahilai. Tohhhh sadiq yafada wato kenen hakan mu zaka zuba fushin naka. Kabir yace Inna watsa hakan ku menene. Eh mezai faru. Khaleed yace Allah ya huci zuciya maza. Yauwa Amriya kinga yanda kikayi kyau cikin wannan kayan. Toh maza kitafi suna jiranki . Amriya tace amma gsk Aunty Amarya inajin tsoro kar kabir yakara aikatamin wani Abu. Ni yanzu gabadaya tsoronshi nake Wlh . Murmushi Aunty Amarya tayi tace kai Amriya Amma kinsan Ai matsoraci baya taba zama gwani koh. Toh Dan haka kidainah tsoronshi shidin fah bah Aljani bane koh Maye dazaki ji tsoronshi.. kawai abunda nakeso kisa a ranki shine taimakonshi zakiyi kinji koh. Toh ngd barana je. Karjinin shi ya hau. Dariya Aunty Amarya tayi tace Amriya kenen. Jeki toh ina muku fatan nasara. Futa amriya tayi tanufi parking space. oh my god su khaleed suka fada. Tareda fadin dama itah kabir yake fada. Wow gsk she look cute and pretty cewar sadiq. Tsaki kabir yaja tareda cillamai mukulin mota. yace gashi kayi driving Dan ni bah bawan wawuya karuwar titi yashige seat din baya bane. Kalman shi nakarashi bakaramin sosa ran Amriya yayi bah. Basar wa itama seat din baya tashiga. Su khaleed kuma suka zauna agaban mota Tada motan sadiq yayi suka bar gidan. Direct hanyar company suka nufah. Shiko kabir inbanda tsaki ba abunda yakeyi. Gabadaya su khaleed mamakin kabir sukeyi yanda lokaci daya ya chanza daga kabir dinda yake a dah. itakoh Madam Amriya gabadaya hatakure take yanda taga kabir yana watsa mata banzan kallo. horn sadiq yayi hatake masu gadi sukashiga bude gate duk inda suka gifta sai angaishe su. Saida kabir yawuce wajan gate uku. Sanan yayi parking. Gabadaya ma'akatan company sunyi mamaki ganin basua tareda body guards kamar yanda suka saba. futowa gabadayansu sukayi. Kowane ma'akacin company idonsa hakan Amriya. daya daga cikin ma'akatan yace sir wacece wannan yar Saudi Arabia din. Kallon saiq kabir yayi tareda maida kallonsa kan wannan ma'aikacin Yace sadiq ka rubutawa mutumin nan takadan kora daga aikin right now. Sir am sorry Dan Allah kada kasa hakoreni da wannan aikin nake ciyarda iyalina inkasa haka koreni da wane aiki zandunga ciyar dasu. kabir yace my wish is my command. Sadiq do as i said. yana Kaiwa nan yashige ciki company Wanda yake 10 stories fashewa mutumin yayi da kuka tareda fadin Dan Allah ku rokan min shi ya yafemin. amriya kam cikin zuciyanta tace amma gsk Kalb bashida imani. yanzu dama har yan waje yake wulakantawa. Gabadaya mutumin yabawa Amriya tausayi. sadiq yace kada kadamu zamu shawo kanshi. Amriya mushiga ciki koh. ciki naga sunshiga ba abunda yake tashi sai karan engine da machines. Gabadaya kowa ka gani harkan gabansa yake Dan sunsa halin sir kabir daidai da karamin abu kabatamai toh korace. Amriya kam ba abunda idanuwanta ke harba dasu sai kifaye wanda hake ta datsan su amasses cikin kwali tareda wrapping dinshi. gabadaya zuciyan Amriya a yanzu tafarfasa yake ganin yanda hake dadda tsa jinsinta. Wani Dan karamin kifi tagani za a datsa. Saurin wafce kifin tayi tana huci. Tasaka shi acikin ruwan flower. Tace ku me...yasa ...baku... Da... ima....nine tsaya...wa ma'aikatan sukayi suna kallonta. Cikeda mamaki khaleed yace kamar ya basuda imani. Ba....ka gah wan....nan Dan kara....min kifin za....su kashe......bah wa....ne laifi ya Aika.....ta mu....ku daza.....ku kashe.....shi. Kallon kallo sukashigayi tsakanin su lokaci daya ma'aikatan suka kwashe da dariya. jin ayaniya yasa kabir futowa ma'aikata naganin shi sukayi tsit. Kamar sunga mutuwa. suka cigaba da aikinsu. komawa office dinshi kabir yayi. Suma su khaleed suka bibayansa. Suna shiga suka tarar dashi a zaune. Kan chair. sadiq yace Sir kabir wata tazo

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});