Chapter 74
Chapter 74
nan, ya kashe speaker, sannan ya fuce daga wajan da sauri, tareda nufan cikin mota, Kuka ne yaci karfin sa, saida yayi mai isarsa,ganin su Khalid suna nufo inda yake,yasa yayi saurin share hawayen sa, tareda goge fuskan shi da handkerchief. Shi ga cikin motan suka yi, suka tarar da Kabeer yayi jugum, hajiyan zuciya suka yi, Sadiq yayi karfin halin fa?in, Kabir why are thinking?, kwanakin baya idan ba zaka manta bah,me muka ce maka? Lokacin da kake wulakanta ta, kayi mata duk abunda ranka yaso, duka, zagi, cin mutun cin, babu Wanda baka yiwa Amriya bah, so now tell me are you not regretting of all what you did to that innocent girl, who's suffering now between you and Amriya?. Tagumi Kabir yayi, yayin da ya nemi kuka ya rasa, cikin kasala ya motsa leben sa, tareda fadin, lokacin rashin sani ne, tabbas dana san cewa, Amriya ita ce ta ceci rayuwa ta a teku daban aikata mata akan bah,duk abunda kuka ga nayi,duk acikin rashin sani ne, kuma ina fatan ta yafe mun kura kurai na. Khalid yace yanzu solution muke nema,bah labari muka ce ka fada mana bah, mu tada mota muje a buga photon ta cikin jarida a ya?a, saboda a ganta, if not, am sorry to say, Ba zamu ganta bah, Kabeer yace, na ruga dana aikata akan tuntuni, an ruga da an ya?a photon ta,kuma nayi al?awarin cewa,duk wanda yayi nasaran ganin ta, yana da kyautar million ?aya. Khalid ya ce, Kabir bani motan na tuka,saboda yadda nake ganin ka ?in nan, bah lallai ka iya yin driving bah. Okay Kabir ya fa?a, tare da bawa Khalid driver sit ya zauna. Tada motan Khalid yayi suka bar harabar wajan. Babu abinda kake ji a gari, sai maganar batar Amriya, gaba-daya garin Photon Amriya ne kawai ke yawo, inda gaba-daya maganar batar ta kawai ake yi a gari,yayin da mutane na ?aukan Photon a waya suna ya ?awa a kasassen sada zumunta, irinsu facebook, twitter, Instagram dadai sauran su............ Kwance take a gefen bishiya, tayi ta gumi, yayin da gaba daya fuskan ta, ya Ku kumbura, idanuwan ta, sunyi jajir, hawaye ta, ta share da bayan hannun ta, sannan tace, Makaryaci, mugu, azzalumi, wato ni zaka nuna a idanuwan duniya ksce kana so, saboda na koma, ka cigaba da galla zamin azaba kamar yadda ka saba. Na tsane ka Kabir,bana qaunar ganin ka, bana fatan na sake hada idanuwa dakai har tsawon numfashi na, na karshe. Shafa cikin ta Amriya tayi, tana mai fa?in, kada ka damu ?ana, zan Kula dakai Kamar yadda kowacce mahaifiya zata kula da ?an cikin ta, bazan ta?a barin wani abu na cutar wa ya same ka bah, mundin ina raye, babu wanda ya isa ya taba ka. Tana kaiwa nan ta mi?e tsaye, ta cigaba da tafiya. Bayan isarsu Kabir gidan Ammi, suka tarar da kowa na parlour yayi ta gumi, Kallon su, Sadiq yayi yace, me yasa Kuma naga kowanne ku acikin damuwa, bai kamata ace mun zauna aka bah, mafita ya kama ta , ace mun nema, ba wai kowa ya zauna yayi tagumi bah, indai akan batar Amriya ne, insha Allahu zamu ganta. Yanzu ku taso mu koma gida kunji, insha Allahu, Allah zai bayyana mana ita. ?an jimmm Aunty amarya tayi, tareda kallo su Ammar tace, triplets Inason gobe goben nan, ki harhada kayayyakin ku, ku koma kasar Turkish. Abdul yace, Amma umma tayaya zamu tafi bayan ba'a ga Amriya bah, damuwar ku shine damuwar mu, tayaya zamu iyayin abunda ya kaimu, bayan bamu ganku cikin walwala bah kafin mu tafi, gaskiya babu inda zamu je, in mah mutuwar ce , mu mutu tare , amma babu inda zamu je. Daka mai tsawa Kabeer yayi! yace, Abdul Hope you are not out of your senses, Hana nuna muku hanyar daya dace, kuna yi wa mutane iska ci, toh Wallahi ksda kabari na saku a jeri mutanen da nake taming, Maza ku tashi mu koma gida, tashi ba?i ?aya su, suka yi tare da ficewa daga parlour,suka nufi inda mototcin su ke a fake, suka shiga, yayin da su Aunty amarya,da maman Kabir suka yi sallama da juna, daga bi sani suka fice daga gidan. Haahaha! Mom da Zainab suka kwashe da dariya, Zainab tace, ai ki min daidai karima, gwanda da kika azabtar dasu, hmmm wannan mah kadan su kaga gani. Mom tace ke dai bari, Zainab ai ina fada maki, ina kashe su baki daya zamu kwashe dukiyar, sannan mu more duniyar mu da tsinke. Zainab tace wallahi kamm, amma Karima, shin harda Kabir zaki kashe?, Mom ta bata amsa da fa?in eh mana hai shi zan fara kashe wa. Mike wa Zainab tayi tsaye tace, ba zai yiyu ba, ba zaki kashe Kabir bah, kinsan da cewa ina matukar sonsa shine zaki ce wai shi zaki fara kashe, toh gaskiya bazan yarda bah. Mom ji tayi kamar ta kurms ihuu saboda takaici, murmushi mugun ta tayi, sannan tayi ?asa da murya tace, ana dai Zainab, ke dadi na dake bakya kwashe wa, ai bah kashe kabir zanyi bah, ina nufin shi zamu fara kwamushe wa, na saka shi ya aure ki,koh yana so koh baya so. Murmushi Zainab tayi sa'annan tace, yanzu naji magana, amma dazu da kika ce shi za'a fara kashe wa, hankali na bah karamin tashi yayi bah. Mom tace shikenen dai,nidai na samu matsuguni, daga yau a gidan nan zan dunga zama, har zuwa wasu kwanaki, dariya Zainab ta kwashe dashi!, sannan tace, kada ki samu damuwa shugaba, ki dauka cewa nan gidan ki ne, kiyi duk abunda ranki yake so. Tashi Mom tayi tare da shigewa cikin ?aki, Zainab na ganin aka ta bi bayan ta da sauri. Zuwan su Kabir gida keda wuya, suka tarar Mom da sauran yan qungiyan ta basua nan. Cikin gidan suka shiga, yayin da Kabir ya tura keyan su triplets gaba, yasa suka fara har hada kayayyakin su. A ranar babu wanda yayi bacci kirki a cikin su, washe gari da sassafe, su triplets suka wuce ?asar Turkish, yayin da su kabir suka kuma koma wa gidan radio domin jin shin wani ya gano masani inda Amriya take, amma cikin rashin sa'a kuwa su kaje ba'a ji wani labari akan Amriya bah. Aka su Kabir suka dunga zaryar zuwa gidan radio harna tsawon wata guda, saboda yadda suke zuwa akai akai, yasa mutanen wajan suka gane su..................... Tafiya ta ke yi batare da tasan inda take nufa bah, gaba-daya ta rame tayi ba?i, fatar ta ya fara komawa ruwan tarwa?a. Yayin da gefe guda kuma cikin jikin ta ya soma girma. Wani karamin matsuguni ta samu acikin wannan jejin ta zauna, tare da share hawaye dake zubo mata. Kallon yadda farin wata ya haska dajin tayi, ta saki dan ?aramin murmushi, tare da shafa cikin ta tace, wai yaushe zaka iso duniya domin ganin yadda take da matukar kyau, gwanin ban sha'awa. Zan so ace a gaban idona zaka girma, amma akan bazai yihu ba, Saboda ni mutuwa zanyi na barka, amma ?ana zan roke wa wata alfarma , Indan Allah yayi kazo duniya da rai da lafiya, kuma ka girma, dan Allah kada kayo halin mahaifin ka, kaji koh, tsam
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89