Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 13

Chapter 13

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

lck kalilan su khaleed da sauran guards din gidan suka bazu wajan nemanta su nadirah mah ba abarsu a abayabah. Itako Amriya zuwansu gidan su kabir taga mutum da bakaken kaya da mask a fuskan sa yashigo yakuma futa hakan yasa tadau mayafin nadirah tareda daure fuskanta tayanda baza'a ganebah. Tabi bayanshi. Chan cikin jeji mutumin ya nufah itama Amriya tabishi. Chan naga sauran members din mutumin Wanda suke sanye da bakaken ruguna da mask sai kuma uwar shedanu wato Lord lady a zaune kan kujeran sihirinta. Buya amriya tayi a bayan bishiya. Cikeda mamaki Amriya take kallonsu. Wannan mutum ne naga ya Isah gaban Lord lady hade da durkushewa yace ranki shi dade ga abunda nagani a dakin shi property gidan shi dake garin jigawane amma bawanda yaganni. Dariya Lord lady tayi tareda fadin yanzu aikin mu yafara duk saimun rabashi da komai nasa sannan muzo murabashi da ranshi. Jin jina ga uwar shedanu gabadayansu naji sunce. Amriya kam tace kowa ennan ne makiyanasa da gumurzu yafada. Cikeda zafin rai tanufi wajan su . Cikin muryanta tace suwaye ku. Gabadaya juyowa sukayi. Uwar shedanu tace wacece ke taya kika gane inda muke. Cikide baccin rai Amriya tace ina ruwanku dasanin wacece ni kusani sanda zanbaiyana muku waceceni toh ku tabbatar a ranar lck ku yakare. Kuma menene kalb yamuku dazaku cutarda shi ehh meya tare muku dakuke son gannin bayansa . Ku ban amsata mana. Lord lady tace harke wace dazaki yi magana hakan kabir ehh. Cikin kunan rai Amriya tace Amatsayin Mai bashi kariya daga shedanun mutane azzalumai irinku. Kaiii naji Lord lady tace Tereda fadin inason yanzu inga kan wannan burdurwan agabana yanzunan. Mutane biyu naga sunyi kan Amriya. Cikin zafin rai Amriya ta kwalla kara Wanda yasa gabadaya dajin girgiza haka Fara iska Mai mugun karfi Wanda yake hade dakasa. Wani katoton guguwa Amriya tatara a hannunta tareda jefah musu. Gabadaya basua iya ganninta and guguwar data tada. su khaleed daketa dube dube sukaji anfara iska Kalisat ne tace yaya khaleed mu koma gida tayuwu mah Tana gida bamu sanibah. Khaleed yace daman nasani yarinyar nan yar leken Asiri ce. Rubbish zan kama kine Wlh. Komawa gida sukayi cikeda jimamin Rashin Amriya bakamar nadirah wacce takeji idan bataga Amriyabah baza ta iya baccibah Lord lady tace cikin ranta kodai itace mln haruna yafada jiya impossible bawanda ya isa yaga bayana. Amriya kam cikin kwarewa tajigaba da turamusu guguwan. Tace kusani inbaku daina farautar rayuwar Kalb bah toh kusani kumataku rayuwar bazatayi kyau a karshe bah. Tana gama fadin hakan tabar wajan da sauri gudun kar gyalen fuskanta ya cire suga fuskanta. Amriya nabarin wajan guguwan ya tsaya. Lord tace wacece wata har ita wace tashigo fada ta kuma tafuta lafiya. . dole saimun Kara daukan makaman mu. Inbanda huci ba abunda Lord lady take. Wannan karan za'ayi ruwan jini agidan Muhammad bawanda zamu kyale tunda haka ruga da haka tabo uwar shedanu. Dole ayi barin jini. Daya daga cikinsu yace yanzu kabir yana kasar London mubari inyadawo saimu hada dashi mukashe. Lord lady tace hakan yayi. tareda fadin ina bukatar jini yanzunan. hangama uwar shedanu naji mutumin yafada. Itako Amriya tafiya takeyi tareda neman gidansu kabir amma tsam takasa ganewa wannene aciki. Rintse idonta tayi saikuma taga gidan a baiyyane acikin idonta. Isah bakin gate din tayi. Saikuma bubuga kofar zatayi saikuma tafasa. Katangan gidan tabi da ido Wanda yake da mugun tsayi. Tsale daya tayi tadura acikin gidan. Su Fateema kam bawanda ya iya motsawa daga cikin palourn dasuke. Grandma kam sai surfa Bala'i take tanacewa meyasa zasu mantota sutawo. Shikam khaleed har gama komai yayi bacci . Tagumi gabadayansu sukayi Dad da Aunty Amarya suma bawanda ya iyayin motsin kirki. Itako Mom dama bataga gida taje gidan mahaifiyarta batada lfy. sallamanta sukaji gabadaya su naga sun Mike tsaye. Dagudu nadirah ta isah wajan Amriya taresa rungumeta haka suma gabadaya sukayi suka rungumeta. Sakinta gabadaya sukayi nadirah tace Amriya ina kuma kikaje muketa nemanki. fateema tace gaki kyakywa yanzu da kika futa inwani yaje ya cutarda kefah . Ina kikaje muketa nemanki. Grandma tace toh kusankan mun ita. Kun wani tusata Agaba kunamata tambayoyi. Ke Amarina tawo muje dakima dad yace Sannu Amriya. Yanzu kema kinzamo Yar gida Dan haka bakya bukatar jin kunyan kowa kiyi duk abunda kikeso. Aunty Amarya tace yanzudai nasamu diyar zama Mai tayani fira tunda Kabir bayanan yatafi London. Rasss gaban Amriya da nadirah yafadi. Nadirah tace Aunty Amarya kina nufin bayanan. Eh mana cewar Aunty Amarya. Khadija sukaji tace muje mu kwanta dare yayi yanzu. Tashi gabadaya sukayi inda Grandma naganin hakan yasa ta warci hannun Amriya tasaba a AMMATA tayi dakinta da ita. Bayanda su nadirah suka iya haka suka hakura suna gani grandma tashigar da Amriya dakinta. Wucewa gabadayansu sukayi cikin dakunansu. Saida kowacce acikinsu tayi sallah da hake binta sannan suka yi Adu'ar bacci suka kwanta. Bangaren Amriya mah hakane saida tayi sallah duda cewama ba abunda takecewa amma saida tayi sallahn ta gabadaya sannan ta tashi ta kwanta. Ganin yanda grandma taketa minshari duk ta isheta Yasata mikewa tareda nufah bandaki tarufe kofar hadeda shigewa cikin bathing naff馃泚 hatake Asalin sufan tah ya baiyyana tazama Aljanar ruwa wasa tashigayi da ruwan har gari ya waye Tana abudaya Futowa tayi daga cikin ruwan tayi Wanka ta dora da yin Alwalah saida tabari jikinta yabushe sannan ta futo daga bandakin yanzu Amriya jitake indai batayi sallah bah bazata ji dadibah. Duda batacewa komai amma tanason tadungayi Abunda ta iyayi a sallah shine tace Allahu Akbar. bayan ta idarda sallah saikuma abunda yafaru jiya yadafado mata a rai taresa fadin suwaye kuma wa ennen mutanen meyasa suke Sanye da bakaken kaya dakuma Abu a fuskokinsu dole saina bincikoh wacece wancan matar danaji sunacewa uwar shedanu. Dafata taji hanyi saurin dago dakanta tayi. Nadirah tagani magana Amriya zatayi Nadirah tayi saurin rufe mata baki. Cikin kasada murya nadirah tace kiyi shiru inba hakabah tsohuwan Chan zata tashi tafaramana masifah. Yanzu kishiga kiyi wanka kisa wannan kayan nawa na hanuna. Amriya tace. Na.... Ru.. Ru.. GA.. Danayi.... Wa... Wankan . OK nadirah tace kisa wannan kayan Abayan da mami ta siya miki ne inkinsa saimuje a gyara miki gashinki a miki kitso. Karbar kayan Amriya tayi tareda sakasu. Juyowa nadirah tayi Takalle ta Tereda fadin kinga yanda kikayi kyau kuwa Amriya muje yanzu zamu tafi jan hannunta nadirah tayi suka futa wajee wooow naji su fateema sukace oh my god. gsk Amriya kyakyawa ce matukar kyau . Ummi tace tun jiya Baku ganibah sai yau. Aisha tace Ai sbd jiyan hankalin mu baya jikin mune. Salma tace gsk kedin kyakyawa ce wow idonki brown gwanin ban burgewa .khadija tace waida itah da yaya kabir wanne yafi kyau. Fateema tace ina zaki hada uban jijida Kai dakuma Amriya tafishi komai Wlh. nadirah tace muje kafun wannan tsohuwar ta tashi ta hana mu zuwa. nadirah fateema dakuma salma sai AMriya ne suka futa . Suko su Kalisat kitchen suka nufah domin nemawa kansu abunda zasuci. Direct saloon suka nufah saida hakayi musu sanan hakazo kan Amriya tunowa da mgn gumurzu datayi. Yasata kinyarda. Ba yanda basuyibah amma taki bayanda suka iya haka suka hakura hakayi mata kalaba guda biyu Wanda yayi matukar

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});