Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 2

Chapter 2

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kulle. Niko nace baza'a a barni a baya ba saina shiga . Wow nace ganin gidan yayi matukar kyau da tsaruwa tabbas kudade sunyi kuka wajan gina wannan katafaren gidan ashe a wajan kawai keyar gidan na gani banga jikin ba. Direct parking space naga mototci sun tsaya Body gourds naga sun fara futowa daga cikin bakaken motocin. Daya daga cikin body gourds din naga ya nufi wannan farar motar ta tsakiya. Budewa yayi hadida saramai. Saida haka dau kusan ten minutes ba'a fito ba, daga nan naga an zuro kafa sanye da canvas white colour . Daga bisani wani handsome mature guy ya futo daga cikin motar. Dukkan yabo da jinjina su tabbata ga ubangiji wanda yayi wannan kyakyawan hallita, fuska shi dauke yake da kasumba wanda ya kwanta yayi luff, fuskan nan a murtuke kamar gobara zata tashi. Sanye yake da black suit da white jacket ba karamin kyau kayan suka masa ba. Cikin izza da kasaita ya fara taka wa kamar yana tausayin kasa . Saida yaje hargaban wani kofa sa'annan naga ya danna pin hatake naga kofar ta wangale. Shiga cikin parlour yayi, Wanda yake kunshe da kayan more rayuwa ba abunda kakeji saikaran A.C wata mata na hango kan kujera wacce bazata wuce 57 zuwa 58 bah cikin kayan ta na alfarma.hannun ta rikee da newspaper. Dago kanta tayi ta sauke su hakansa, murmushi tayi hadida fadin welcome son. Cikin shagwaba fuska yace dont talk to me again. Zaro ido nayi jin yanda zazzakar muryansa mai dadin sauraro ya daki kunnuwana. Kusa da ita yaje tare da hade rai yana kunguni kamar gaske. Murmushi mom tayi tana mai fadin am sorry son i know i offended you please forgive your one and only mother. Tashi yayi ya nufi inda take zaune hadida durkusawa kan gwiwowi sa yace am sorry mom amma kinsan ina fushi dake, meyasa baki kirani bah tunda natafi Lagos. oh am sorry KABIR you know am always busy amma bazan kara ba kaji . Murmushi yahi wanda yasa asalin kyawunsa kara bayyana. Yanzu dai ka dawo amma zaka yi month kafin ka koma koh?, What! Mom, Kabir ya fada, who is going to take care of my careers prodct. haba mom bayan kinsan company na na kifine muke muke producing kinga dole na dunga zuwa lagos da kaina sbd na dunga ganin kifin da ma'aikatana ke kawomin company kinsan last time ma rubbish suka yi, suka sa nayi westing din hundred million just for transportation. Shiyasa na yanke cewa zanga zuwa da kaina ina gannin aikin da suke min, in yaso sai su kawo min company. Shikenen mom kawai ta furta. Tace you need fresh air Kabir, go and take your birth kayi sallah, daga nan kazo kaci abinci yana dinning, tom shikenen mom, wai inasu fatima ne?, oh baka jiba uncle din kune ya kwashe su wai dole holiday dinsu a gidan shi zasu yi . Okay bah damuwa akan ma yayi, amma ina grandma?, Mom tace, ai grandma ta tafi aikin data saba. What!, kabir ya furta wato grandma bata daina zuwa siyan goro ba kenen. Eh wlh yana iya, okay ina aunty Amarya? Mom ta bashi amsa da cewa, tana part dinta, tom barana je nasan cewa bata san na dawo bah. tashi yayi ya nufi part din Aunty Amarya . Sosai tayi murnan ganin kabir. Dan taba hira sukayi. Sa'anan ya mike da niyar nufa part dinshi, ganin hakan yasa Aunty amarya rufe kofan tace alimbir ba inda zashi hakuri ya shiga bata amma taki . Ba yadda ya iya haka yayi wanka, yayi sallah, ya chanja tufafi, ya ci abinci, fitowa yayi cikin kananan kaya wanda suka matukar yi masa kyau waya shi yaji ya fara ringing, daukar wayar yayi hadida karawa a kunnen sa yace hello. ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, BANGAREN AMRIYA. Ba'a zarce ko inada itaba sai gaban sarauniya sunainah. durkusawa Amriya tayi cikin gwiwowin ta hade da fadin a gafar ceni shugaba hakan ba zata sake faruwa ba. wata mumunan halitta nagani kan kujera irin na Aljanun ruwa, wani abu naga ta fara yi da hannuwan ta . Jikin Amriya ne ya fara karkarwa, sama naga anyi da ita hadida na kata da kasa. Ruwan tekun naga ya fara girgiza . Kafun kacemai gaba daya Aljanun ruwa sun hallara magana naga ta fara yi ciki murya ta mara amo da dadin sauraro. Amriya kinyi kunnen kashi kin tsallaka iyaka, dole ki fuskanci mumunan hukunci, hukunci dana yanke miki shine zakiyi kwana bakwai a daure ade damiki azaba ba sassauci, baza kici bah, kuma baza kisha ba. Ki taimaka sarauniya kada kiyi min haka ki dubi halin maraici na ki tausayamin. Cikin zafin rai sarauniya sunaina tace wannan shine hukuncin dana yake miki daidai da laifin da kika aikata. Tashi Zeharis tayi daga kujerar da take kai, sannan ta daga bindin ta na kifi da iya karfin ta, ta buga wa Amriya. Wani razanannen Kara Amriya ta saki hadeda faduwa kasa. Gaba daya Aljanun ruwa Amriya ta basu tausayi. Zeharis tace cikin murya ta mara dadi kuyi min sama da ita. kacha naga sun dauka sukayi sama da ita hadeda daddaureta . Bulala mai mugun kauri da tsayi in kaga shi saika yi zaton da narkakkiyar dalma haka hada shi, wannan bulalan na tabbata haka daki mutum dashi toh sai yayi shekara yana jinya Zeharis ba tayi wata wata ba ta fara zubawa Amriya bulalan ajiki ihuu Amriya ta fara yi, tana fadi, kuyi hakuri nayi alkawari bazan sake zuwa ganin yanda duniyan mutane yake amma inaaa koh sauraronta zeharis batayi bah illah kara karfin bulalan da tayi. Cikin zafin rai da kunan zuciya . Amriya tayi,ihuuuuu!, wanda yasa gaba daya ruwan tekun馃寠 fara girgiza. bude ido ta tayi wanda suka kara rinewa sukayi brown sosai. Rintse idanuwan ta tayi hadeda cije lebenta ta kara sakin wani ihuu! da gurnani wanda ya tsorata gaba daya Aljanu ruwa. tsinke wa kacocin suka yi, ta dura kasa hadeda mikar da bindin ta, ta shake wuyan zeharis. Ihuu zeharis ta fara yi, hajijiya Amriya ta shiga yi da zeharis tana buga ta jikin manya manyan dutsinan dake cikin ruwan tekun, saida taga zeharis ta jigata sa'anan ta wurgar da ita . Dakarai Aljanun ruwa ne suka yo kanta hadida zagaye ta. Cikin bacin rai ta fara hajijiya da ruwan tekun hade da wulli dasu daya bayan daya. Cikin muryanta nanuna gajiyawa hakan zalinci da hake musu tace,. '"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂妕oh Fans yanzu haka soma yakin 馃馃 daga taku ALKALAMIN baby isha馃枈锔忦煐婏笍. wannan litafin is not paid book is free book .And i hope you guys will enjoy this book soon after馃尯馃尯馃尯馃尯鉁嶏笍 2/28/24, 22:00 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM馃尮鉁╓RITTEN & DIRECTED鉁煐婏笍 BY 馃尮BABY ISHA馃尮 ALJANNAR RUWA 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂奝AGE 2锔忊儯. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" Amriya ta fara magana kamar haka, kinyi kuskure sunaina, kunyi kuskuren tabani da kuka yi. Da nazu bamu ku ido nayi, Kuka cigaba da zalinci acikin ruwan nan. Kema kinsani saurauniya karfi na danaku badaya bane . da inada niyar hallakar da kowa na tekun nan kinsan tsaf zan iya da karfina amma kitsani daga yau zalinci yakare kowa saiyayi rayuwar shi kamar yanda yasaba a da. Cikin baccin rai sarauniya sunaina tace sokike mu gwabza ne. Kwarai inaso mu gwabza.

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});