Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 51

Chapter 51

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bazan jee bah, idan kinso kitashi sama, Hawaye ne yafara ciko mata a ido tace, yanzu ace mami Tana asibity DAD yana asibity ga aunty amarya da gradma, na tabbata tunjiya babu abunda suka saka abaki sbd jimamin mutuwan Ummi, abincin dazasu saka fah aikinsu zan Kai musu, Yanzu Dan Allah ... Bata karasaba taji yace shikenen, shikenen, ya isa banason takura, shirya mutafi. Cikeda farin ciki amirya tace, Ngd, kabir yace karki dauka sbd kince nakaiki zankaiki, zankaiki nee sbd mahaifina dakuma mami suna Chan,. Ya mutse fuska amriya tayi cikin ranta kuwa tace shidai wannan bazai taba chanzawa bah. Tashi yayi Tareda daukan car key, yanufi hanyar waje ganin akan yasata bin bayansa . Daidai suma su nadira na futowa daga part dinsu, gaggaisawa sukayi, inda suma sukadau mota, body guard suka bude gate din gidan suka fuce saura su amriya, Wanda yazage sai jamata aji yakeyi . Mom ce Tafuto daga part dinta idanuwanta sun kada sunyi jajir Duk Sun kumbura tsabar kuka. Ganin aka yasa hankalin kabir tashi da sauri yanufi inda mom take yace, mom what happened, meyafaru kinsan banason na ganki cikin Damuwa please mom kifadamin menene. Share hawayenta mom tayi tace kabir, meyasa mutane suka fiye zalinci, yanzu ace yarinya karama kamar Ummi asamu wani mara imani ya kasheta, Na rokeka kabir tabbas kasaka agano Wanda yayi kisan nan sannan agano Wanda yasace min yarinya Tana kaiwanan ta fashe da kukan muna furci. Rungumeta kabir yayi, yace insha Allah mom zansa agano ko waye yanzu aka yan sanda suna bincike akan case dinsu Ummi nee insha Allah kuma za'ayi nasaran gano kowaye. Murmushin mugunta mom tayi tareda Kallon inda amriya take ta kesta mata ido daya, ran amriya ne yakai kololuwar bacci, cikin baccin rai tace, Dan Allah kazo mutafi kada mubarsu, sunajin yunwa basuci komai bah. Sakin mom kabir yayi yace mom bara muje mudawo zamuje asibity. mom tace toh nima mutafi tare zanje. Cikin fusata amriya tace Aa mukadai zamuje, babu inda zaki bimu. Kabir yace me kike nufi, amirya tace aba kalb yanzu so kake muje ta dunga mana kuka , baka ga yadda fuskanta ya kumbura bah, baikamata muje da ita, bah sbd kada taje ta dunga kuka, itama mami tafara kuka, Kaga gwanda ta zauna a gida zuwanta babu abunda zai tsanana mana, zuwa inda mom take amriya tayi tace, Mom kije ki huta kisha magani ki kwanta sbd baikamata ace kina ganin abunda zai daga miki hankali sbd halinda kike ciki. Kabir yace mom amriya tafadi gsk kije ki huta, zamuje mudawo da gawar a mata sutura akaita gidanta na gsk. Fashewa da kuka mom tayi tace za'a kai Ummi gidanta na gsk shine baza a barni naga gawar yata bah, sbd mee, Cikin jin haushi da kunan rai amriya ta daka mata tsawa, Tareda fadin bayan kinkasheta, wato baki gamsu ta mutu bah shine kikeso kibimu, idan bata mutu bah ki karasata achan tantiriya, azzaluma, mai bushashiyar zuciya. MANAGE PAGE PLS 馃檹 COMMENT & SHARE 馃檹馃檹馃檹 ALKALAMIN鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍 BABY ISHA馃挒馃挒馃挒 2/28/24, 22:12 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 馃挮WRITER ASSOCIATION @@@@@@@@@@@馃挮 馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎 馃馃馃馃馃馃馃馃 馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠 BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM 馃尮馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 3锔忊儯9锔忊儯鈻讹笍4锔忊儯0锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 鉁嶏笍 BY BABY ISHA 馃挒馃挒(AISHA M.B) ------------------------ Firgit mom ta tashi daga mafarkin da takeyi, gabanta ne yafadi tace, yakamata Nayi wani abu kada yarinyar nan ta tona Min asiri. Tashi tayi tareda daukan mayafinta tanufi hanyar waje a daddafe Dan dukan da amriya tayi mata bah kadan bane. Futowa tayi harabar gidan, Daidai lckn taga su amriya suna kokarin Shiga mota. Kabir tafada da Dan karfi, juyowa kabir yayi yace, mom ina wuni , mom ta amsa da Lfy son, ina zakuje aka. Kabeer yace wlh zamu kai wa su mami abinci nee, Tom kabeer muje koh nima inason naje natayata jaje, Kabir yace Aa mom kizauna ki huta koh. Mom tace hutun me zan Zaune yi, yata amriya kice masa Dan Allah yabarni naje. Amriya tace mom keda Danki ni ina ruwana, dakin ne fah, kinga kinada Dama kimasa Mgn yaji. Kabir ya harari amriya, sannan yace shikenen mom Tunda kince aka muje, bude mata kofan motan yayi, tashiga, Inda amriya tatsaya tazuba ido koh zai bude mata itama. Ganin bata Shiga motan bah yasa yace ke bazaki shigo bah ne koh mee, kinafah batamin lck, amriya tace toh ni bazaka bude min kofan bah, Binta yayi da kallo yace, Mace daya tilo takk zan iya budewa kofa a duniyar nan, itace mahaifiyata, so idan kinga bazaki iya budewa bah toh, wa kanki, musaimu tafi, Ya mutse fuska amriya tayi ta bude kofan motan tashiga, masu gadi ne suka wangale musu kofa suka fuce. Tunda sukafara tafiya Ba wanda ya kulla Dan uwansa saima sake sake ds kowannensu yakeyi. Direct hospital din suka nufa, ba'afi 20minutes bah suka isa wajan, parking yayi yafuto daga cikin motan sannan yabudewa mom kofa ta futo daga cikin motan. Sanin cewar bazai bude mata kofa bah yasa itama ta futo daga cikin motan, tareda futowa da food flask din, direct cikin reception din suka Shiga. Tarar dasu sukayi a zazzaune kowa yayi tagumi, gaishesu su kabir sukayi, su aunty amarya suka amsa batareda walwalah a fuskokin suba. Amriya tace Yauwa ga abinci na dafa muku, barana siyo Ruwa, Gradma tace munkoshi wlh, Hade rai amriya tayi tace wlh Baku isa bah, sai kunci, murmushi DAD yayi yace Tom shikenen, daukan daya daga cikin flask din amriya tayi tace barana kaiwa mami nata abinci nasan tanajin yunwa. Dad yace mushiga tare, tunjiya rabona naga yar uwata. Tashi sukayi gabadaya sukashiga cikin room dinda mami take. Da sallama sukashiga, inda mami ta amsa kasa kasa. Murmushi amriya tayi tace mami ga abinci nakawo miki, kici kinji, idanuwan mami ne ya cika da hawaye tace Aa amriya nakoshi, kibarni da tarun bakinciki, da kuncin da nake ciki. Amriya tace aba mami, Dan Allah kidaina fadan aka, Allah yarabamu da bakinciki, Allah kada yakawo abunda bazai wuce bah., abunda yafaru yaruga daya yafaru, Allah yaruga daya kaddara cewar Ummi zata mutu batareda kinyi ido hudu da itah bah, ki share hawayenki mami , mu fauwala wa Allah komai, Bai kamata ace kina kuka bah aduar ki take bukata bah kuka bah, Mami tace yanzu shikenen Ummi ta rasu, batareda ansan wanda yakasheta bah, yanzu auta tah ta tafi kenen. Amriya tace aba mami kin manta kinadani, na miki alkawari zan Maye gurbin Ummi acikin zuciyarki, Kuma Allah yatona asirin wanda yayi wannan kisan nan bada dadewa bah, munafukai masu idon jemage, Tafada Tana Kallon mom takeyi fari da ido. Mami tace Dan Allah inason naga gawar yata, DAD yace bazai yuhuba sbd anruga da ankaita gidanta na gsk. Wasu hawayen ne suka Fara zubowa, Mom tace Allah sarki Ummi Allah yajikan ki da rahama, yamiki rahama yasa aljanna firdaus ce makomarki . Gabadaya suka amsa da Amin Maryam wato mami cewar mom sannan tace Dan Allah kici abinci kinji,abunda yafaru yaruga daya faru zaizai Allah ya kiyaye gaba. nadira tace, mami please, taya hankalin mu zai kwanta idan muka ganki a wannan halin. Share hawayenta mami tayi tace shikenen Naji zanci , Yauwa mami naa, yanzu baranaje na

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});