Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 24

Chapter 24

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Da Sallama tashiga daki daga ciki daddy ya Amsa. Mika wah daddy wayan mommy tayi. Karba daddy yayi tareda yin sallama. Amazes sadiq yayi tareda fadin daddy Dan Allah inason kayiwa nursings dinka magana suzo company mu da Ambulance Dan Allah. Ambulance kuma badai wani abune ya faruba. Eh wlh daddy bakomai kawaidai Amriya ce ta sabulo tafado daga kan ten stories. Innalilahi wahinahilaihi rajihun daddy fada tareda mikewa tsaye tareda fadin ganinan zuwa company yanzu. Noo daddy you don't need to stress yourself kawai Ambulance muke bursts sbd missing abata taimakon gaggawa. Amma Dan Allah daddy kada kafadawa su mom sbd kan hankalinsu yatashi. Shikenan sadiq barana kira nusings din sai sutawo da Ambulance . OK daddy muna godiya Agaishe mundasu Aisha. OK toh zasuji. Katse wayan sadiq yayi tareda sauke nannauyan ajiyan zuciya. Kallon ma'aikatan kabir yayi tareda fadin kowa yatafi gida nabaku holiday na 1 week kuma kowane mutum acikinku zaiji alert na dubu Dari wanda zai isheku na ci da sha har na tsawon 1 week. Godiya sosai ma'akatan sukashiga Mai daganan kowa yayi hanyarsa. Gefen naga zainab takoma tareda daukan wayanta tafara kira. Nikainah banji abunda take cewa bah sbd yanda take magana ciki ciki. ba'a fi 15 minutes bah Ambulance yakaraso cikin company .da sauri kabir yadauki Amriya tareda saka tah cikin Ambulance din suma su khaleed ba'a barsu a baya bah. Zainab naganin za'a rufe kofan Ambulance din tanufesu da gudu. Kutaya, kutsaya, Dan Allah cewar zainab. Cikin zafin rai kabir yace kee malama Murray's mu miki uban mee. ZAINAB tace nima zan iya binku Dan Allah . kibimu kimana mee cewar kabir. Koh ke zaki Samar mata da lfy. Dan Allah kabir bamuda ishashen lck kabari kawai ta tawo tareda mu cewar sadiq. Kinga shigo mutafi shiga ciki zainab tayi tana Mai murmushin gefen baki. Bayan wasu lck daya gabata. Hawaye nabin fuskanta tashige parlour . Alhj usman yace lfy yata waya tabamin kee yanzu nasa Asamin shi bakonci lahira. Aa Baba basaika sa han kashe shibah. Sir kabir nee. What wane kabir din,, zainab tace sir kabir Mai company K.B FISHES PRODUCTION. what meya hadaki dashi Gsk Baba I love him kuma inajin idan badashi bazan iya rayuwa bah. Wlh Baba jinake duk wanda ya hanani strands saina aikashi lahira koda kuwa kaine. Aa memazaisa na hanaki auransa. Auranki dake dashi bah fashi amma ta anya daya zaki iyasamun soyayyar sa. Wata anya kafadamin komenene Zanbi koda kuwa zan rasa Raina. dole kinemi aiki a company sa what ZAINAB tafada tareda fadin Baba amma aikasan ba fishery na karanta bah taya kuma zan iya aikin fishery. Kee Dan dallah bakya kwashewa Wlh ai daganan ai zaki samu soyayyar sa kuma inason zaki daukoh min kadararsa dake cikin company a boye.. Kayy amma Baba sosai ka hadu. Alhj waigowa gabadaya sukayi suka dora hakanta. Turo baki zainab tayi tareda fadin ya muna mgn kuma kizo kiyimana gatso. Kee zainab ni mahaifiyarki kike fadawa haka. Aba Alhj maimakon kadorata hakan hanya Mai kyau shine kuma kake dorata a gurba tacciyar hanya. kee malama ina ruwanki cewar Alhj. Da ruwana mana Alhj tunda nice nadau cikinta na wata tara. Nakuma haifo ta da cikina rai a hannun Allah na Raine ta hartakai wannan lckn. Toh taya zakace ina matsayin mahaifiya kace bazan San ciwon kaina bah. Alhj kasani karshe Azzalumai bata kyau. Wannan hanyar dakuka dauka ba hanya bace Mai kyau. Wlh ka chanza hali. Wannan kenen ke dallah rufewa mutane kofa khaleed yafada . A firgice zainab ta farfado daga tunanin data shiga. kulle kofan tayi tareda ya mutse fuska. Tafiya suka farayi. Lck daya kuma haka karya kwana. Kabir yace Kai ya haka Bayan mikewa zakayi kuma zaka Karya kwana. Shiru sukaji ba amsa. Cikeda baccin rai kabir yace ehh who are you dazanyi maka mgn kayimin banza. Juyowa hakayi hatake na razana ganin bah nursings bane monster ne da yaransa. Wani kwalba Mai kama dana Turare monster ya daukoh tareda fesa musu. Ba'a fi 30 second's bah bacci Mai nauyi yayi awon gaba dasu. 1hours later Su kabir na hango a daddaure ajikin bishiya. Ruwa acikin bokiti naga monster yadauka tareda watsa musu da mugun karfi. A firgice dukkansu suka farfado banda Amriya da haryanzu bata farfado bah. cikeda zafin rai kabir yace ehh who are you guys. wato kidnapping mu kukayi koh. kwarai kidnapping din ku mukayi kuma kaikadai kumayi niyan kidnap saikuma tsautsayi yasa suma sukashigo tarkon mu. waya monster yadauka tareda dialling numbern dad. Daga WA dad yayi. hello monster ne ke magana muna bukatan dukiyan kabir dake jigawa. Nan da 24 hour dakuma 1 billion inba Hf haka bah zaku zo kutarar da mushen su. Bai jira cewar dad bah ya katse wayan. a firgice dad ya Mike tsaya. Cikin tashin hankali Mom tace meyafaru dad kabir. Sun sace su kabir. Karima yan garkuwa da mutanene suka kirani. Salati gabadaya su sukayi. Harsu nadirah dake saukowa daga kan bene. Nashiga uku Aunty Amarya tafada cikin zuciyanta. Grandma tace waiyoo nashiga uku na lalace shiyasa nace su dunga tafiya da hody guds amma sunki. Muhammadu ka kara kiransu Dan Allah. A firgice mom tace dad kabir yanzu meye abun yi. Wlh in habu yasami dana zan iya mutuwa. Dashes gabadayansu sukayi dakuka. Banda Dad daya dake yace suyi shiru. cikeda kunan rai kabir yace kayi maza ka kunce mu inba haka bah ranka ya bace. Dariya monster yayi tareda fadin nasaba jin irin wannan kananun maganganun a irin bakin mutane irinku. Dan haka kayimana shiru kokuma ka bakunci lahira. murmushi kabir yayi yace fada kawai kayi baka aikataba idan ba tsoro bah kah aikata mana. Ka aikani lahiran indai da gsk gyatumarka namiji ta haifo bah Dan daudu bah. Toh kanunamin mazan takan kah mana yafada a tsawace. cikeda baccin rai monster yayi kan kabir tareda kunceshi hadeda shake Mai wuya. Kabirrr su khaleed suka fada . Cikin zafin rai kabir ya kwace wuyanshi daga wajan monster. Kokawa sukafarayi tsakaninsu Inda kabir yayi nasaran buga monster a kasa. wajan su sadiq kabir yanufah domin ya kuncesu. Kwarbo kafan kabir monster yayi. Kabir baiyi ko inabah sai jikin amriya. Hatake zoben dake hannun damansa yataba goshin Amriya. Wani kara da walkiya ne ya wanzu. Tareda bakin hadari. Wanda ya kauraye gabadaya ilahirin dajin. Yarrrrr jikin Amriya yayi. Tafara bude idonta kadan kadan. Daga bisani ta saukesu hakan kabir. Dake yashe hakasa. lumshe idonta takarayi domin dishi dishin datake gani. Budesu takuma yi ta kalli hagu da damanta saitaga su khaleed a daddaure. Zaro ido tayi sai hayanzu ta Lura a daji suke ba gida bah. allura naga monster ya dauko cikeda mugunta yayi kan kabir . Zaro ido Amriya tayi gannin yayi kan kabir. Kalbb. Amriya tafada rikee kan Kabir monster yayi yaseta daidai jijiyan wuyan kabir. Ya chaka mai Alluran. wani mugun kara Amriya tasaki. wanda yasa gabadaya dajin girgiza iska Mai mugun karfi hade da kura ya tashi. Fuzge zaren da haka daureta Amriya tayi takarasakin wani karan. Gabadaya su khaleed sun tsorata da lamarin Amriya. Hatake idon Amriya ya chanza color fatan ta yafara sauyawa. Wasu hakora Zara zara suka fara baiyyana tareda Zara zaran farcina masu mugun tsini. Wani hayaki ne yafara futowa daga bakinta.

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});