Chapter 54
Chapter 54
a duniyar nan sama dashi, kuma saina ga bayansa tukunan hankalina zai kwanta ,Kuma keda barin d'akin nan har abada." "Wallahi Allah yafi karfinki, insha Allah d'ana bazai mutu ta hannunki bah, wlh saidai shi yayi ajalinki, uuma ki sani matar d'ana tafi karfinki, kedin kinayi duk abunan ne kawai sbd abun duniya da ya rufe miki ido." Itakuma haryanzu tana zaune ne a gidanan domin ta taimaka mana, kuma ita zata futo dani daga wannan bakin dakin dakika ajiyeni." Mikewa mom tayi tace, "Tom shikenen basai in tana raye bah tukun zata taimkeki." fucewa mom tayi, tabar matar a tsaye. Tsugunawa matar tayi tareda fashewa da kuka, tace "Allah ka kawomin agaji. Kasa wannan matar Ta gane gsk, kasaka ta gane hanya mai kyau.." Washe gari da sassafe Amriya tanufi part dinsu DAD domin ta je ta gaishesu kamar yadda aka saba. Tana cikin tafiya tafarajin kukan mutum, Juyawa tayi bataga kowabah, idanuwanta ne suka sauka akan k'ofan daki, Amriya tace "Wai Wacece wannan matar dake cikin wannan d'akin, kitchen tashiga tareda ebo abinci acikin plate, dakuma RUWA, tanufi dakin dashi. Bud'e d'akin tayi yauma kamar, kwanaki dakin duhu nee, kuna futula tayi, ganin matan amriya tayi ta chunkushe waje daya. Hajiye mata abinci Amriya tayi tace "Ga abinci kici nasan dacewa kinajin yunwa." Mika mata abincin Amriya tayi, barar da abinci matar tayi tace, "Bana bukata, ina bukatar yarona, dana kawai nake bukata." Fashewa matar tayi da kuka tace "Inason naga dana koda Kallon karshene kafun na mutu." Amirya tace Waye d'anki, fad'amin nikuma namiki alkawarin cewar zankawo miki shi ." Matar tabawa amriya amsa da cewar mijinki Kabir shine d'ana na cikina." Rass gaban Amriya ya bada, Amriya ta ce "Kenen Mom bah itace Mahaifiyar Kalb bah? hakan yana nufin cewa kece fatima wacce aunty amarya tafadamin cewa kinrasa d'anki daga bisani kika rasu?" Matar tace, "茩warai kuwa ina raye ban mutuba, wannan azzalumar matan ita tadunga azabtar dani bah kakkautawa, ki taimaka kiceci rayuwar dana." Amriya tace, "Tabbas yau 蓷innan, zan tona mata asiri kowa saiyasan abunda ta shuka." Tashi Amriya tayi tare da fucewa daga 蓷akin tanufi dakin Mom , tarar da mom tayi a Zaune tana shan lemon kwalba, Kallonta Amriya tayi tace "Tabbas kin tabbatar min da cewa ke din makura ce a fannin zalinci.." "Dama bake kika haifi Kalb bah, menene wannan ahalin suka aikata miki da har suka cancanci irin wannan mummunan sakayyar." "Kin kashe Ummi wacce bataji bah, bata ganiba, kin batarda Salma wacce take ya ta cikinki, Ba iyasuba kinkashe mutane da Dama wanda bazasu irgu bah." "Me yasa toh ki dakata aka, ya isa, yau zan tona miki asiri kowa yasani agidannan."murmushi mom tayi tace, "Nizaki tonawa asiri? to na fiki hatsabibanci, kafun ke kitona min asiri nizan fara tona naki." 'Daukan wukan dake kan table mom tayi ta yanki Jikinta dashi, tareda fasawa kanta kwalba, inda ta jefawa amriya wukan." Fa蓷uwa mom tayi kasa tareda fasa ihuu wanda yan gidan sukayo hanyar dakin. Duk abunda Mom keyi Duk a idon Salma, amma babu halin futowa tafada sbd tana a kulle ne. Bude kofa Kabir yayi, inda su nadira mah suka Iso gurin, Mamakine yakama kowannensu Ganin wuka a hannun amriya, ga mom rai a hannun Allah. Direct wajan Mom kabir yanufa a firgice yace Mom meyafaru, Mom tace" Zata kasheni, ku taimakeni, kada kubari takasheni.. " Kallon Amirya Kabir yayi, gaban Amriya ne ya fadi ganin idanuwansa sun kada sunyi jajir, tunda take bata taba ganin ranshi ya 'baci bah sai yau. Hatake yaji wani tsanan Amriya takara karuwa acikin zuciyarshi. Tashi yayi tareda shake mata wuya yace , "Menene mahaifiyata ta miki kikeson kikashe ta dama ashe mashekiya aka auramin bansanibah?" Kakari Amriya tafari , sakinta Kabir yayii , inda Amriya ta fara tari, idanuwanta suka ciciko da hawaye tace "Wallahi karya takemin sharri tayimin so take ace ni mashekiya ce." Mom tace, "Kabir wlh bah karya nayi mata bah, Kuma abunda baka sanibah shine itace ta kashe Ummi sannan ta batar da Ummi sbd bataso na tona mata asiri yasata kokarin kasheni." Zaro idanuwa gaba d'ayaba suka yi. 馃ス馃槶馃槶馃槶馃槶馃槶馃槶 Allah sarki amriya baiwar Allah koya zata kaya a nan gaba, mujedai zuwa. daga taku baby isha wato Aisha m.B. COMMENT & SHARE PLS 馃檹馃檹馃檹 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒(AISHA M.B) 2/28/24, 22:12 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 4锔忊儯2锔忊儯鈻讹笍4锔忊儯3锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 鉁嶏笍 BY BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒 (AISHA M.B) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*鉁嶏笍 (J.W.A) Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i.鉁忥笍 ------------------------ Tass Amirya taji saukan mari a fuskanta, Dafe kuncinta tayi wanda ke mata zugi da radadi, Kallon kabir tayi ta ce "Meyasa zaka mare ni? Saboda kawai na tsaya akan gaskiya, na tsaya, tsayin daka, domin cetan wannan Ahalin." Shiruuuu, Nadira tafada da karfi, tareda fadin, "Banyi tsanmmanin aka daga gareki bah Amriya, tabbas kin cutar damu, wane laifi muka Aikata miki? Shin mun taba cutar dake ne tun sanda kike Zaune a gidan nan, koh kuma mun taba tauye miki hakkinki, menene bamu miki bah, duda cewar bamusan ke Wacece bah, aka muka dauke ki kamar yar uwar mu, muka had'a kai muka zauna tare, amma kirasa da abunda zaki saka mana sai tsiya" Kabir yace Toh a yau bah gobe bah zaki bar wannan gidan. Dakatar dashi Aunty Amarya Tayi, tace Bai kamata ace kun yanke hukunci ba tareda, kunyi bincike bah, ku yanzu a Sanin ku da Amriya" ta taba yinkurin cutarda daya daga cikin wannan Ahalin? Dan Allah ku dunga bincike kafun yanke hukunci. Share hawayen da ke shirin zubo mata tayi, tace naji na Amince cewar zantafi, amma Kuma dole a yau bah gobe bah, zan tona asirin wannan makirar" matar, Kallon Kabir Amriya tayi tace, wannan matar da kake Kira mahaifiya, kake bauta mata bah dare bah rana, toh itadin bah mahaifiyar kah bace bah, itadin basaja kawai takeyi, tana nuna cewar ita ta haifeka. Fashewa" Mom tayi da kuka" tace, yau ni ake karya tawa agaban yayana, da mijina, Allah saiya saka min, Tunda ni na Haifi abuna bah wani bah. Nuna mata hanyar futa yayi yace, futa daga nan, banason na kara sake hada ido dake, na tsaneki, tsana mafi muni, bantaba tsanan wata Mace a duniyar nan sama dake. Ka mata Ai ace nasa aka ma min ke, Jami'ai su tafidake, amma bazan yi Akan bah saboda ni nasan darajar Mace, Dan aka fucemin daga gida, Amriya tace Dan Allah ku saurareni, zanyi maka bayani, wannan bah itace mahaifiyar kah bah, mom itace ta kashe Ummi, takuma batarda Salma. Rike hannunta yayi yanufi hanyar waje da itah, kokarin kwace kanta takeyi, amma Ya cutura, Tsakiyan parlour ya nufa Tareda jefata akasa, faduwa Amriya tayi, inda kafanta ya gurde, wani azzababben" Kara tasaki, Maza kifuta daga gidanan, yafada tareda, jefa mata pillow" a fuska. Yana mai fadin' wai waye ya turoki? Me kike bukata daga wannan family? Shin kudine koh, Dukiya, kokuma" turoki akayi ki kashe wannan Ahalin. Tukunan mah Wacece? Mikewa Amriya tayi daga kasan da take, ta Kalli Kabir" tace, nidin ALJANAR RUWA CE, daga teku
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89