Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 75

Chapter 75

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

banason ka dauko halin baban ka. Tana kaiwa nan ta jingina ajikin bishiyar tare da lumshe idonta........... Shin kai yanzu misali idan ka samu million ?aya, me zaka yi dashi?, dariya na kusa da shi yayi, sannan yace, kaii abubuwa da dama, farko zanje ne na biya kudin makarantun yaran na , sannan na siyi kayan abinci na gida , sauran kudaden da suka yi ragowa kuma, na dora wa kaina jari. Saurin dafa shi abokin nasa yayi yace, sani kaga mai na gani kuwa?, Sani ya bashi amsa da cewa, ni banga komai bah, menene ya faru? Nuna yatsan shi abokin nasa yayi, yayin da Sani yabi ?an yatsan nasa da ido, abunda ya gani ne yayi matu?ar bashi mamaki, dafa abokin sa Sani yayi yace, Wannan bah ita akace hana nema bah, wata ?aya daya wuce, tabbas babu makawa itace, Yanzu zan kira Sir Kabir na sanar masa,kaga mu kuma sai a bamu kyautar million ?aya. ?aukan wayar wacce take keypad yayi, tare da dialling number Kabir. Kabir dake kwance kan gado gaba-daya yayi wani iri, yayi sanyi bah kamar daba, ganin hana kira shi, yasa ya bi wayar da kallo, ganin sunan Sani ne bayyane akan screen din wayar sa, akai yasa shi jan tsaki, sannan ya koma ya kwanta... Wai me yasa mutumin nan baya ?aga wa ne , koh baya kusa da wayar tasa ne. Abokin nasa yace masa, ka kara kiran sa, wallahi million ?aya bah wasa bane. Cigaba da dialling number Kabir Sani yayi, yayin da Kabir koh takan wayar baibi bah, Inda a karshe ya kashe wayar gaba daya ... Kashhh!, wannan mutumin ya kashe wayar, kuma gata a gaban mu,kenen munaji, Muna gani, zamu tafi mubar ta, Sani yace, inada wata shawara, muje mu gwada jarrabawa koh Allah zai sa a dace. Nufan inda Amriya ke kwance suka yi, sallama rike a bakin su. Zumbur Amriya ta mi?e, cikin fargaba da tsoro!, kallon su tayi cikin tsorata tace, su waye ku?, me kuke nema?, shin akwai wani abu na kune a wajan nan?, Kallon ta Sani yayi yace, sannun ?i baiwar Allah, bamu zonan da nufin cutar dake bah, mun zone, domin jin matsalolin ki,menene sanadin da yasa kika kasance acikin wannan dajin?, me yasa ba zaki koma ga yan uwanki bah, Dan jimm Amriya tayi, sa'annan tace, babu komai, labari ne mai dogon zango, kudai kada kudamu dani, babu abunda zai same ni, kawai kuje kawai, a aka kaddara ta ta zomin, kuma a akan zan amshe ta. Sosai tausayi Amriya ya kama sani,da Kuma abokin sa Dini. Kallon ta sani yayi, tare da kallon kayan jikin ta, yaga duk sun yi kura sun yi datti sosai, ga ciki ta a gaba, wanda bazai wuce watanni bah. Cike da tausaya wa sani yace, Allah sarki baiwar Allah menene sunan ki?, kallon sa Amriya tayi, sannan tace sunana "AMRIYA". Toh Amili na, me zai hana kizo ki dunga zama a gida na, har zuwa sanda Allah zai sauke ki lafiya, sabo da naga alamun kina bukatar kulawa sosai, bai ka mata ki zauna hanan ba, kunji ke mace ce, ka mata ai ace ki kasance a inda yake da tsaro, domin ganin kyakkyawa irin ki, kan iyasa shedan ya rujayi zuciyar wani, sannan yazo gare ki da zimmar cutarwa. Haka ne, na gode sosai, bana bukata, banason ace na wahalar daku wajan daukan nauyi na, ku barni hanan kawai, inason ya kasance ni kadai ce, banason na kara shiga cikin jinsin bil adama. ???????????????? COMMENTS & SHARE PLS ?? ALKALAMIN ?? A'ISHA M.B ?? (baby Isha) Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 ?BISSMILLAHI RAHMANI RAHIM? ALJANAR RUWA CE ??♀???♀?? PAGE 5??2????5??3?? WRITTEN & DIRECTED ?? BY A'ISHA M.B?? (baby Isha) ----------------------------------------- Kamar ya kenen? Jinsin bil adama kuma! Sani ya fada, tareda fadin gaskiya baiwar Allah maganar ki akwai alamar tambaya aciki. Murmushi Amriya tayi, tana mai fadin, shikenen nagode, zaku iya tafiya. Mutafi ina kenen? Mufa babu inda zamuje idan baki biyomu bah, cewar Dini. Ran Amriya ne ya soma baci, ganin babu alamun zazu tafi su barta a wajan, danne fushin ta tayi, sannan tace, kada kudamu dani, ni nasan yadda zan kulada kaina, basai na bukaci taimakon kowa bah, kawai kuje, ni nasan yadda zanji da al'amurana. mudai mince miki babu inda zamu, kafarki kafar mu. Cikin baccin rai Amriya ta daka musu tsawa!, wanda ya sanya jikin kowannen su ya fara bari, ?ura mata ido suka yi, yayin da suka ga kwayar idanuwanta na sauya launi . Ja da baya suka fara yi, inda Amriya ta maida kallon ta kansu tace, ba so kuke ku tunzurani bah, ku tawo toh, banzaye marasa tunani, wallahi idan kuka yi wasa saina kashe ku hatake a wajanan. Ha?a hannayen sa guri guda Sani yayi, sannan yace, dan Allah kiyi hakuri, bamuzo wajan ki da niyar cutar dake bah, ki taimaka ki rabu damu, na miki alkawarin koh keyar mu bazaki kara ganin bah, kinji dan Allah ki taimaka. Tausayin sune ya kama ta, binsu tayi da kallo, sa'annan tace, shikenen ku tafi, na rabu da ku, amma kada ku kuskure Ku fada wa kowa cewa kun ganni, idan kuka kuskure ku ka fada wa koda Kabir ne, toh nan gaba ku za'a aska a jarida cewa kun zama shekakku. Cike da tashin hankali Dini yace, na rantse da gyatuma ta laure, bazamu fa dawa kowa bah. Toh maza maza yanzu ku bace min daga gani. Amriya na kaiwa nan, su Sani sa R, wato suka saka gudu. Amriya na ganin sun tafi yasa ta bar wajan, inda ta cigaba da tafiya. Su Sani basu tsaya bah, saida suka ga sun shiga cikin mutane, ha?i kowanensu ya dinga yi, tare da saukar da hajiyan zuciya. Wayan Sani yaji tana ruri, ?aukan wayar yayi yaga sunan Sir Kabir rubuce akai. bai bari wayar ta katse bah yayi saurin ?aga wa, magana Kabir ke shirin yi, Sani ya riga shi da fadin, sir Kabir ina ka hajiye wayar ka, inata kiran ka. Daga dayan bangare Kabir yace, eh bana kusa da wayar ne, mene ne ya faru? naji kamar kana ta ha?i, badai abunda ya faru koh?, Sani ya bashi amsa da cewa, ai sir Kabir komai ya faru, yanzun nan, naga wannan budurwa da kake cigiya wajan wata ?aya daya wuce. Zumbur Kabir ya mi?e daga kan gado, tare da daukan car key , yanufi hanyar parlour da sauri, ganin Kabir cikin tashin hankali!, yasa su Aunty amarya dasu Grandma suka nufi inda yake. Kabir yace sani fada min inda kake yanzu zanzo, dan Allah kada ka bari ta kufce muku, ina zuwa yanzu, katuramin da address din wajan right away. Fada masa address dinda suke Sani yayi, Kabir yace gani nan zuwa yanzu nan, yana kawai nan ya katse wayar. Da sauri ya fara tafiya, koh kallo gaban sa bayayi saboda kidimewa da yi. Saurin shan gaban sa Sadiq yayi, tare da fadin, ina za kaje aka?, naga kamar hankalin ka a tashe, fada mana mene ne ya faru?, dafa kansa Kabir yayi, yana ms fadin, Sadiq dan Allah ka hajiye wadan nan tambayoyin a gefe, zanje wani guri ne, and is very urgent so please allow me

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});