Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 44

Chapter 44

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daga wajan kah, nuna saitin zuciyarta amriya tayi tace kasan yadda nakeji kuwa, jinake kamar na kashe kaina, Tana kaiwa nan ta fasheda kuka mai cin rai. Karo na farko a rayuwarsa dayaga amriya tabashi tausayi, rungumeta yayi kam jikin jikinshi yace, kiyi hkr, namiki alkawari bazan sake miki abunda bazaki ji dadi bah kinji. Dago kanta Tayi ta dora akan yatsansa, gabanta ne yayi mumunan faduwa, ganin babu zoben ta a hannunsa, cikin zuciyarta tace waiyyo Allah, zobena baya yatsan sa, yana wajan wa kenen, tunanin ta ne yatafi kan mom, tace tabbas wannan matar bazata bar kowa a Raye bah indai zobena yana wajanta, yakamata ace nakoma kafun ta aiwatar da mugun nufinta akan wannan ahalin , Kallonsa tayi tace Kalb, inaso mukoma gida, kabir yace kinaso mu koma gida karki damu gobe idan ma'aikatan dana tura zasuyi order na kaya suka kai saimutafi, amriya tace Aa Dan Allah yau mu koma, kaji, kabir yayi murmushin yake yayi yace Tom shikenen, Tareda sumbatar goshinta. Saitin tureshi tayi Jikinta yafara karkarwa, hankalin kabir bah karamin tashi yayi ganin halinda amriya tashiga, Ihuu ta kwallah, inda mutanen wajan suka zuba ido suna kallo, Bah abunda bakinta kefadi sai ruwa, dukanta yayi chakk yanufi cikin wajan da itah. Da sauri doct khadija ta juyo sannan tace, meya kawoki nan, murmushin mugunta mom tayi tace, abunda kike tunanin zai kawoni mana. Nazone na karbi memory daga wajanki ,yana ina, doct khadija tace, baya wajena kuma meyasa zan baki, Aba meyasa kika zama Mara imani aka, bazan kara aikata kuskure dana yi Ba abaya, har yau har gobe, saina tuna ranar dakika sani nayi kuskurenda bazan taba mantawa dashi bah. Ke wace iriyar muguwa ce, kin kashe mutane bah iyaka, kin raba da da mahaifyarsa, kin mayarda mutane bayinki, tabbas zakiyi danasanin abunda kikeyi, wlh wlh, wlh, Saikin yi dana sani, a lckn da aka zo zaran ranki, a lckn zaki San irin kuna da azabar da zare rai yake dashi. Hahahaha, mom ta kwashe da dariya Tana mai fadin kijira kinga abunda zai farudake tukun kafun kiyanke abunda zai farudani. Kallon sauran yan qungiyan tayi tace inason yanzunan ku kimin ita fadata, daya daga cikin mutanen yace angama shugaba.. Direct daki kabir yakaita tareda kwantar da ita akan gado, tareda dauko inhaler dinta yabata tashaka , babu bata lck tasamu nutsuwa, ajiyan zuciya yayi yace, na tambayeki, shin kinada aljanu ne koh shafar iska, Girgiza masa kai amriya tayi tace Aa, Toh meyasa, kike yawan faduwa, kamar wata mai aljanu, gsk abunan naki akwai lauje cikin nadi. Murmushi amriya Tayi cikin ranta tace Idan da kasan wahala da gwagwar mayar da nakesha wajan cetan rayuwarka da bazaka CE aka bah, tabbas yakamata, na koma sbd wannan azzalumar matar taruga tasaka wannan zoben , Kabir yace toh shikenen kishirya zamu koma yau, yana kaiwanan yafuce yabar mata guri. Yana futa amriya, ta Rike kanta wanda yake mugun saramata, tashi tayi a daddafe tanufi toilet. Chan cikin daji suka Shiga da doct khadija Inda yan qungiya suka taru , Daddaureta akayi ajikin bishiya Wanda yan qungiyan suke kiranta da bishiyar bishiyar azaba. Zama mom tayi, tace zan Kara tambayanki a Karo na karshe ina memory da bayanan nan suke, Doct khadija tace bansaniba muguwa azzaluma mara imani, mai bushashiyar zuciya, Allah ya wadaran wannan rayuwa taki, tabbas bakiji dadin rayuwa bah,. Kuma bazan Bari ki kara nasara akaina akaro na biyu bah. na rante da Allah saidai ki kasheni, amma bazan fada miki inda yake bah. Ran mom ne yayi kololuwar baci tace wato sbd kinga ban sakar miki azaba bah shiyasa kike baki koh, toh yanzu nan zan gama dake, idan yaso kya basu lbr achan. Daukan wuka mom tayi, tafara tsaga cikin doct khadija, wani irin azzababbiyar kara doct khadija tasaki, Zaki fadamin koh saina gama dake, hawaye ne yafara bin kuncinta inda jini keta malala abakinta da cikinta, tace Bazan fadaba, Kuma wlh, acikin yaranda kika bi kika mayardasu marayu, a lckn da basuji bah basugani bah, daya daga cikin su ita zata kawo karshenki, ki je kirubuta zakice nafada miki. Murmushi mom tayi tace ba yau nafarajin aka daga irinku bah, kindauka zan rabudake nee Dan kinfadamin aka, toh shikenen tunda bazaki futoda memory bah, toh kingaishesu idan kinje. Tana kaiwa nan ta soka mata wukan da karfi Chan cikinta har ya ratsa jikin bishiyar. Faduwa doct khadija tayi muttaciya Daga wukan tayi tace ina bukatar jinin jariri yanzu nan , angama shugaba, Akwaishe mun gawar wannan matar a jefa a cikin teku yadda kiyaye zasuyi abincin dare da namanta, angama shugaba. Hawaye ne yafara zuba a fuskan aunty amarya dake tsaye, cikin ranta tace tabbas matar nan shedaniyace, mara imani, wane sirri nee yake a memory, menene takeson doct khadija tabata, tabbas akwai lauje cikin nadi. Alhj usman ne yace ranki shi Dade, ga yata zainab tanaso ne tashiga qungiyan devilish, Kallonta mom tayi tace, yarka CE, Alhj usman yace Eh yata ce, zainab tace ranki shi Dade nima inaso nazama yar qungiya na sha'ara yadda babu Wanda zaimin na Kyale, Dariya mom ta kwasheda dashi tace karki damu indai zaki iya shan jini toh zaki zama yar qungiya, gobe ki hallarci taro, zaki zamo yar qungiya, kuma sannan dole ki sadaukar da abunda kika fiso, Zainab tace komai zan iya bayarwa indai har zan kasance a wannan qungiyar . Tashi mom tayi tace, yanzu kowa zai iya tafiya, yau karku manta kowa yasha jinin akuya, sbd jikina na bani akwai wani iftilahi dake shirin faruwa kwanan nan . Angama uwar shedanu, Watsewa kowa yayi daga wajan, inda aka dauki gawar doct khadija aka jefata a ruwa kamar yadda mom ta umarta. Shiryawa su kabir sukayi tsaff, inda suka Nufi Airport, Daukan Wayanshi sadiq yayi, yayi dialing number Nadira ringing biyu ta dauka, Tareda yin sallama, , amsawa yayi yace, my wife to be ykk, murmushi nadira tayi tace Lfy lau, kaifa, sadiq yace ina cikin koshin Lfy kamar yadda kike. Alhmd Nadira tafada, tana mai fadin wlh Nayi missing dinku yaushe zaku dawo, sadiq yace yau dinnan da yardar Allah. What, ta tashi a kwance datake tace are you for real, gsk naji dadi sosai, Shine Kuma baka gayamana bah, murmushi sadiq yayi yace, yanzu dai nafada miki kohh,. Tom shikenen Allah yadawo daku Lfy, sadiq ya amsa da ameen . Sadiq yace yanzu jirgi zaitashi, saimun Iso koh, Tom shikenen, ka kulamin da kanka, kabir yace insha Allah, kema ki kulanmun da kanki kinji. Tom Nadira tace, daganan sukayi sallama. Kashe wayan nadira tayi Tareda saukarda nannauyan ajiyan zuciya, Su Ummi dake Zaune suna Kallon ikon Allah Tace ohh wayaga su aunty nadira da soyayya, kamar bah da bah dakika mutuwar son yaya kabir. Yanzu Kuma Gashi, yaya sadiq zaki aura, inda Allah ke ikonsa kenen Murmushi Nadira tayi tace 馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮 ----------------------- 馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮 COMMENT & SHARE 馃檹馃檹馃檹 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒(AISHA M.B) 2/28/24, 22:09 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/IhGI6IqdpVVABEzyBe7LGM 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? 馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠 馃挒馃挒馃挒馃挒 馃尮Bissmillahi rahamani raheem馃尮 ALJANAR RUWA CE BOOK 2 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 3锔忊儯2锔忊儯鈴?3锔忊儯3锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? BY BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒 ------------------------ Murmushi nadirah tayi tace Allah ya ruga daya kaddara cewa bani zan aureshibah, banice na dasawa

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});