Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 45

Chapter 45

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kaina sonsa bah lkcn danace inason yahya kabir, idona yarufene akansa, kuma yanzu Allah yabani mafi alkhairy, kuma gashi yahya sadiq dinmah ya Maye gurbin yahya kabir . Kuma naga aibakwa sonsu aka baku. Gabadayansu sukace mezai hana musosu, saidai fatima da Aka bawa yahya khaleed . Yamutse fuska fatima tayi tace nifah Allah yahya khaleed inba biyayya iyaye bah bazan aureshibah. Tunda sukatafi koh kirana baitaba yibah ,sai shegen jijidakai jaraba ni nama rasa da yahya kabir da shi wanne yafi jijidakai. Aba kema kinsan yahya kabir yayi gaba wlh cewar nadirah. Toh susuka sani wlh koh ajikina Nadirah tace Yanzu tsoro na daya nee, shine kada agano cewar amriya bah mutum bace shine kawai tsoron danake jii. Dan jimm gabadayansu sukayi Fatima tace wlh abunda nima nake tsoro kenen sbd idan akasani most especially yahya kabir zai iya saa a kulleta a gidan yari. Insha Allah mah akan bazata faruba cewar kalisat. Tashi Ummi tayi tace kunga bah zama yakamta muyi bah kunsan yau zasu dawo muje mufara shirye shirye. Oh akane fah kunga kutashi muje. Tashi sukayi inda sukafara gyara gidan. Kalisat dakuma nadirah suka nufi kitchen sukafara shirye shiryen girki. Saida suka dau 1:30 minutes sannan suka gaba komai dakomai . Dakinsu triplet salma tashiga tace sufuto abinci yayi ready. Gamunan zuwa cewar adeef. Bayan tafuto tanufi dakinsu mom tace angama lunch food. Mom tace kee malama dallah fuce kiban guri. da mamakin ta ummi tace Mom meyafaru kuma me aka miki Dan Allah mom idan nice namiki laifi kiyi hkr ki gayamin zan kiyaye gaba. Kallonta Mom tayi sannan ta buga murmushi yake tace sorry ummi wlh damuwa ce tasani yimiki ihuu kinji. Shikenen mom ,fucewa tayi daga dakin sannan tanufi dakin aunty amarya. Bayan fucewar ummi mom tayi dariyar mugunta sannan tabude drower tadauko wani dunkullalen magani. Tareda juyashi a hannunta tace yanzu aka soma wasan. Saina kasheku gabadaya sannan dukiya gidanan yazama nawa na ni kadai. Futowa tayi daga dakin ganin bah kowa a parlour yasata nufah dining inda kuloli na abinci ke jere akai. Kallonsu tayi tareda bude abinci gabadaya tafara barbade abinci da guba . Sannan tayi saurin rufeshi. Ammi kiyi hkr kidaina kuka Dan Allah banajin dadi, yanzu daga yin mafarki saiki tashi kina kuka, kallonsa tayi tace aba yusuf yanzu wajan shekara 20 kenen da yan kai, bah ranar dazata tashi tafadi banyi mafarkin yata bah. Jikina yanabani cewar yata tana raye Ammi kinayi mafarkinne sbd kinsa abun aranki, babu inda mutacce yake dawo duniya wai yacigaba da rayuwa. Gashi inason zuwa wajan aiki ankawo case wanda zan gabatar gobe a kotu. Yanzu taya zan iya zuwa kina kuka. Daddy Dan Allah kashawo kanta. Dago kai daddy yayi yace yusuf nikam mezance . Nace mata mu fauwala wa Allah komai, ba ita kadai take jin kunci bah nikaina mah aka, so mezanyi . Yanzu gashi har B.P ne da itah Kuma at anytime idan tacigaba zai iya zama high. Yusuf kawai kaje wajan aikinka nizan rarrashi abata ba kaiba. Maza maza ka wuce kaje. Amma daddy bazan iya tafiya bah batareda naga tadaina kukan bah. Ni dadi nadai taurin kai nace maka katafi koh i know what am saying. Okay daddy shikenen zantafi amma ka tabbatar kasata farinciki, kuma kasa taci abinci. Never mind. Fucewa yusuf yayi sannan ya shige mota dafa kan tyring motan yayi wani hawaye mezafi nabin kuncinsa.yace Allah sarki kanwata , Allah yajikanki da rahama. Share hawayenshi yayi yatada mota sannan yafuce daga gidan . Bayan fucewarshi daddy ya tashi yaje kusada ammi tareda rike hannunta yace. Aba my ameenatuwa kiyi hkr kidaina kuka. Kinji adua yakamta mudunga mata bah kuka bah, kinji. Ammi tace nikasakeni nayi kuka naa, aba my dankalin Hausa, kinsan mena tuna ranar auren mu dakika sha asha ado da dambareren jambaki, sai kika zama kamar indon kauye Dariya manya ammi tayi tace kafara kohh, nace kadaina tsokanata , Aa nibazan daina bah har lckn wata mata tamiki gira wanda daya yayi hanyar arewa daya kuma yayi kudu Hatare suka kwashe da dariya gwani sha'awa, share fuskanta ammi tayi tace kaiko meyasa koda yaushe idan ina cikin bakinciki saika San yadda zakayi kasani farinciki gsk kaidin na mussaman nee. Daddy yace kwarai kuwa nidin na mussanman nee aii sbd ni nakine kema tawace. Dan aka tashi muje muci abinci. Aa nibazanci bah. Masha Allah kenen yin kishiya a gidanan babu fashi kenen yafada cikin zolaya. Aba my chief Ni banaso cewar ammi, Toh tunda bakya so kitashi muje muci kinji. Tashi sukayi cikeda kaunar juna . """"""""""""""""""""""""''""" Jin hana kwankwasa kofa yasa Nadira tashi tanufi kofa tareda budewa. Ganinsu kabir nee yasata farinciki sannan tafara kiran sauran hatare gabadayansu suka iso, rungume amriya sukayi . Sosai kowa yayi farinciki da dawowansu, Idan bangare guda kuwa ma'akata suka fara shigo da akwatuna dozen dozen da kayayyaki . Sannan suka shigardasu ciki babbar daki na ajiya suka tafi. Futowa Mom tayi tace wow my son kundawo lfy. dasauri kabir yaje ya rungumeta sannan yace i really Miss you mom. Murmushi mugunta tayi tace aba son yaushe kuka tafi da Jataka fara missing dina takarashe maganar tana kallon amriya. Idanuwan amriya ne yasauka akan yatsan Mom wanda zobenta ke sanye ajiki. Sai a lkcn gabanta yakara faduwa . Tace kindai rantse saikin GA bayan wannan ahalin toh wlh muzuba mugani Allah bazai baki damar cimma mummunar manufanki akan wannan ahalinbah Sakin Mom kabir yayi yanufi wajan aunty amarya yagaisheta sosai aunty amarya taji dadin dawowansu, Itama amriya batayi kasa a gwiwa bah tanufi wajan aunty amarya sannan ta gaisheta, sosai aunty amarya ta tarbeta hannu bibiyu. Aka gabadayansu sukafara gaisawa da juna cikeda kaunar junansu. Mom tace yata amriya bah fada maiyakawo gaba, nibakizo kingaisheni bah aii. Cikeda jin takaici ta tashi tanufi wajan mom, Sannan ta gaisheta tah. Kallonta Mom tayi cikin kasa da murya tace yakika ga salon nawa. Murmushi amriya tayi tace yayi kuma aciki harda Nasaran daukan zobena dakikayi, kisani cewa wahalar da kanki kawai kikeyi bah wani abuba, irinku kamata ai ace kutsaya kuna tallah goro a kasuwa. Jin zafin maganar amriya Mom tayi har makogaronta. Grandma tace haryanzu Baku gama kusun kusun dakukeyi bah. Murmushi Mom tayi tace grandma kinsan tsakani ya da uwa sai Allah. Yanzu bah wannan bah kutashi kuje kuci abinci. Kabir yace okay mom baramuje mudan watsa ruwa muyi sallah. Tashi gabadayansu sukayi inda suka nufi part dinsu . Bayan sungama komai da komai suka nufi hanyar dining. Daidai lkcn itama amriya tafuto daga part din aunty amarya. Zama gabadayansu sukayi inda mom tafara bude musu abincin. Kallonta Khalid yayi yace Mom ke bazaki ciba, mom tace eh wlh nakoshi, Kallon abincin amriya tayi taga tabbas abincinan an zuba guba aciki. Murmushi amriya tayi cikin zucinyata tace kindai dage saikin ga bayan wannan ahalin Serving dinsu gabadaya mom tafarayi idon kabir ne yasauka akan yatsan Mom wanda zoben amriya kesanye yace Mom dama zobenan na wajan ki , eh wlh yana waje na sanda naje dakinka naganshi akan table, nima kuma zoben na burgeni shiyasa nasaka kafun ka dawo , kabir yace amma naji dadi dakikasa sbd idan kikasa kamar nasaka nee ,Daukan chokula gabadayansu sukayi tareda yin adua suka tsokala chokali zasu faraci

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});