Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 58

Chapter 58

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ki Bari zuciyar ki ta kaiki nesa, kada ki Bari shedan ya rin jaye ki, komai yayi farko zaiyi karshe, ma hakuri mawada ci, idan kikayi hakuri zaki dace. Amriya tace, hakuri na me, hakuri na nawa, wane hakuri ne nan banyi bah a wannan rayuwa, ya wulakan ta ni, yaci min mutunci, zagi ba dare bah rana, yace min kaskantaciya, Duka zagi Ba bu abunda baiyi bah. toh fadamin shin Nayi hakuri koh banyi bah, na tabbata da wata ce bani bah, wallahi saita iya kaishi ga hallaka.. kinga Dan aka yaje na bar masa zoben, Dama rayuwa tah bata da amfani, Kuma cikin kwanan na zan mutu, kamar yadda gumurzu ya fadamin. inaso zanga abunda zan haifa a duniya kafun Allah ya dauki raina. insha Allah babu abunda zai same ki cewar doct khadija, ta cigaba da fadin, kada kidamu, duda cewar Ahalin Muhammad sun tsane nii, saka makon sharrin da Karima ta min, amma akan bazai hana ni na je na bayyana musu gaskiya bah, dole Su san abunda Karima ta shuka. Karima tayi min abubuwa da Dama Mara misaltuwa. ta raba ni da yan uwana, ta rabani da yar uwata mafi soyuwa a gareni, ta kashe min dana, Wanda iya shi Allah ubangiji ya bani, ta sanya na raba da da mahaifiyar sa, ta kuntata wa rayuwa ta. tasa na aikata babban zunubi amma akan baisa ta rabu dani bah, dole ne na dauki mataki akan tah, shiru bazai yi magani bah, saidai abu ya Kara baci. Amriya tace, Dan Allah inason kikaini wajan mahaifiyata, inason zan ganta. Kallon ta doct khadija tayi tace, zan kaiki kamar yadda kika bukata amma yanzu lokacin kaiki baiyi bah, dole sai mun kashe wutar dake ci a gidan Muhammad kafun na kaiki, Amriya tace bazan karya rantsuwa ta bah, nice miki bazan sake dora kafana akan wannan gidan bah. murmushi doct khadija tayi tace, bazan ga laifin ki bah, saboda kina da hujja tayin akan, Kuma akan bazai sa naji bah dadi bah, Amriya tace zan cigaba da zama na a nan dajin har sai lokacin da zan sauka lafiya. Aa Amriya" bai kama ta ki zauna a nan bah, kama ta Ai ace kin samu gida, Wanda za'a dunga kula dake. ki tawo Tareda ni, zan kaiki gidan ka wata doct Amina, na tabbata zata kula dake harda abun cikin ki. Aa doct khadija, ki barni na cigaba da zama a nan shine zai fiye min sauk'i, saboda idan ina cikin jama'a, zan dunga jin zuciya tah na kuna, inaso na zauna ni kadai. Aa Amriya kiyi hakuri, ki tawo dani muje, Banaso na kaiki gida na, saboda har yanzu Karima bata San ina Raye bah, Kuma idan ta gano baza ta bar ni har ke bah, Dan aka ki tawo na kaiki gidan kawa ta Dan Allah. shikenen, zanje amma da sharadi, Doct khadija tace inaji ko menene ki fadamin . Amriya tace, zaki je gidan su Kalb, kamar mahaukaciya, Kuma sannan kice musu, mahaiyar Kalb Tana Raye, what doct khadija tace, Tana mai fadin kinsan ko me zanyi bazasu taba yarda bah, Amriya tace kawai kiyi abunda na fada miki . shikenen, Doct khadija ta fada, Tareda fadin, zanje Kuma zan fada musu. insha Allah gobe goben nan. ki taso muje gidan doct Amina,cewar doct khadija. Amriya tace, Aa ki Bari gobe. Tom shikenen, Allah ya kaimu goben..... Washe gari da sassafe Amriya da doct khadija suka wuce gidan doct Amina. Kwan kwasa gate din gidan sukayi, inda mai gadi ya bude musu Ganin doct khadija ce, yasa mai gadi ya bar su suka Shiga, yayi musu rakiya har wajan corridor din, parlour. Shiga ciki doct khadija tayi bakin ta rike da sallama. Kabir inason muyi wata magana mai mahimman ci da Kai, dago kai Kabir yayi ya dora idanuwansa akan mom yace mom inajin ki. mom ta cigaba da fadin, kasan wannan yarinyar kirkin wato zainab yar gidan Alhj usman, Kabir yace Eh nasan zainab, naga yarinyar Tana da tarbiya, Kuma tana da hankali, mezai hana ka aure ta domin d'aga darajar Ahalin mu. Dan jimmm, Kabir yayi, yace naji dadin wannan Shawarar mom, amma am sorry to say, i can't marry zainab, she's not my type. bata Kai tsarar da zanso tah bah. and mom as for me, inada wacce nake so, Kuma ni ban shirya yin wani aure bah yanzu gaskiya. Mom tace, shikenen Kabir, amma na Tambaye kah, shin tunda kake ka taba tambaya ta wani abu a duniyar nan, ban maka bah. Duk abunda kake bukata shi nake maka amma, shine bazaka iya cika min wannan muradi nawa bah, shikenen bakomai, zaka iya taciya. Dafe kansa kabir yayi yace, mom ki tambaye ni wani abu ko menene zanyi,.amma banda auren zainab. mom tace, auren zainab shine muradina, inason ka aure ta, Dan Allah, ta Fada tana hada hannayen ta guri guda. shikenen mom naji zan aure tah, cikeda farin cikin jin furucinsa, mom tace da gaske kake zaka aure ta. Kabir ya bata amsa da cewar da gaske nake zan aure tah, shikenen kinyi farin ciki koh, ya fada yana Murmushi, mom tace farin ciki mara misaltuwa mah. yanzu inason yau kaje ka ganta a gidan su, kaji, Tom mom naji, farin cikin ki shine farin ciki na, banason na ga bacin ranki kwata kwata, tashi yayi yace, zan tafi saina dawo, mom tace Allah ya dawo dakai lafiya. Kabir ya amsa da Ameen. Kallon su Nadira Kalisat tayi, tace, kuna Ganin abunda aka yiwa Amriya yayi Daidai kuwa, Meyasa za'a yanke mata irin wannan tsatsauwar hukuncin. Nadira tace, Meyasa ba za'a yanke mata bah, kokarin kashe mom fa tayi, Kuma ita ta kashe Ummi, kama ai ace an yanke mata hukuncin kisa. fatima tace kwarai kuwa, amma saboda yahya Kabir yaji tausayin ta yace tayi tafiyar ta, mu mun rike ta da hannu bibbiyu., bamu taba yin kurin kashe ta bah. kalisat tace dukkan ku, bakuda tunani , a ranar da abun ya faru,. naga mom da idanuna ta dauki ruwan dake kan dinning ta watsa wa Amriya. Nadira tace toh Dan Mom ta watsa mata ruwa mene akan yake nufi, kalisat tace mom ta Daidai tah lokacin da Amriya ta keson fadar wata magana. kinga akan yana nufin Mom tana da wani kulla kulla acikin ranta, Kuma akan yana nufin Amriya bah karya ta fada bah, gaskiya ne, Fatima tace Aba Kalisat, Meyasa bakida tunani nee, wannan abunda kike fada, babu hankalin da zai daukeshi, koda kin fada babu Wanda zai yarda saboda, Mom baza ta taba aikata abunda zai cutar da wannan Ahalin bah bare Kuma y'ay'an tah. Kalisat tace hakane, amma saina war ware abunda ya sanya kowa cikin duhu. Nadira tace oho Ke kika sani, kya yi kya gama, amma Duk abunda zaki yi, daga karshe Mom itace da gaskiya Ba Amriya bah. mikewa Kalisat tayi tace, aida yar uwarku ce bazakuBazakuce aka bah, amma kuma ni ina goyon bayanta, zan tsaya mata har sai inda karfina ya Kare, zan nuna mata cewar Tana yar uwa kuma wacce kuma zata tsaya mata tsayin daka, domin futo da gaskiya. Tana kaiwanan tayi fuce warta. ikon Allah doct khadija nake gani aka a gida na, murmushi doct khadija

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});