Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tace zainab meyafaru. Kinason nima nashiga damuwa nee ehh kifadamin meyake faruwa. Murmushi Aunty Amarya tayi ta na Mai fadin haba ke kuwa. Nifah bakomai naji dadi sosai baranaje nashirya. Kar murasa flirt 鉁?. Murmushi mom tayi tareda fadin nidai kayana a shirye suke kema kishirya naki. aunty Amarya tace ninawa ai kullum mah suna a shirye kawai ciki zanshiga nadan watsa saimu tafi koh. OK Mom tace tareda fadin nima baranaje na shirya. Tashi tareda fucewa daga parlourn. Nannauyan ajiyan zuciya. Aunty Amarya tayi. Daukan wayanta tayi tareda dialling numbern fateema. Ringing biyu. Fateema tadauka tareda karawa a kunnenta. Hello. aunty Amarya. Aunty Amarya tace yauwa fateema. Shin Amriya nakusa kuwa. Fateema tace ehh tananan tareda mu. Aunty Amarya tace ok Mika mata waya. mikawa Amriya wayan fateema tayi. aunty Amarya tace Amriya maza yanzu ba bata lck kisameni a part dina kinji. Toh.. Ganinan.. Katse wayan Aunty Amarya tayi tareda zama. Ta dafe kanta wanda ke saramata. ba'afi 10minute bah Aunty Amarya tayi sallaman Amriya. amsawa Aunty Amarya tayi. Kusada itah Amriya taje tareda fadin gani. Ajiyan zuciya Aunty Amarya tasauke tareda fadin. amriya nida mom din kabir dakuma dad dinku zamu tafi kasar Spain kuma zai daukemu sati biyu kafun mudawo. Amriya tace toh adawo lfy. aunty Amarya tace bakigane menake nufi bah. A gsk inaji tsoro. Amriya tace tsoron mee kuma. Aunty Amarya tace inajin tsoron kinga yanzu Inna tafi kasar spain bazan San mesu Uwar shedanu suke kullawa bah. gashi ina tsoron Karsuje su cutar mun da yarana dakuma kabir . Murmushi Amriya tayi tana mai fadin wai kin manta kinada jarumar yaa. Kimanta sunada kanwa Amriya wacce bazata taba barin koh kwarzune sujibah. Nasani Amriya. Wata Alfarma nakeson na rokeki. Kinga yanzu innaje bazanjebah mom bazata ji dadi bah. abunda nakeso dake. Dan Allah kije qungiyar uwar shedanu. A matsayin ni. Kullun kidunga zuwa harna tsawon sati biyu. Meee ni kuma Amriya tafada. Gsk Aunty wanan mgn naki. Bazai yuwubah zasu iya ganoni fah . Kumani gsk bazan iya shan jini bah. Dan Allah Amriya kada kice Aa zuwa zakidungayi a matsayin ni kuma na tabbatar miki cewa bazaki sha jini bah. Amriya tace toh shikenan zan je. Amma nidai gsk bazan iya ganin Hana zalunci agabana nayi shiru bah.. Dole nayi mgn. Aunty Amarya tace ngd Amriya shikenan Amma please ki dunga danne fushinki. kiyi hakuri dasu kamar yanda kike hakuri da kabir . naji Anty. yauwa Allah yamiki Albarka tabbas wacce tayi sanadiyanki zuwa duniya. Dazan ganta yanzu dasaina durkusa har gwiwowina nayi mata godiya. Sbd tabbas mai taimako da nasara ta haifo. Wacce zata dunga taimakan rayuka mutane. Amriya tace toh nizan tafi. aunty Amarya tace kinsan inda wannan bakaken kayan yake Amriya. Kwarai kuwa nasan inda suke asauka lfy. Tana kaiwanan tayi fucewarta. 1 hour later. Toh kabir mudai zamu tafi Dan Allah banason jin wani Abu yafaru tsakaninka da Amriya. Kema Amriya kicigaba da hakuri da yayanki kamar yanda kika saba. Amriya tace insha ...Allah. Mom zan...cigaba da ...hakuri. Dad yace toh mudai zamu wuce. kabir kaine babba Dan haka kah kula da gidanan idan naji wani Mgn mara dadi hakan Kah. Kasan sauran. . kabir yace insha Allah dad ba abunda zai faru. Kallon triplets dinshi dad yayi tareda fadin toh yan uku kyautan Allah. Muzamu wuce. Nasan ku bakuda matsala. . Abdul yace Toh dad safe arrival. toh mudai mun tafi. 馃憢 Aunty Amarya tafada. . Har wajan mota su Kabir dasu nadirah suka rakasu . Inda body guard suka tada mota daganan suka fuce daga gidan. tsaki kabir yaja tareda shigewa ciki. motansu mom nafuta nasu nadirah nashigowa . Parking motansu sukayi dawani irin gudu Kalisat da nadirah sukaje suka rungume Adeef da Amar. Nadirah takuma zuwa ta rungume Abdul. Banda Kalisat.wacce sai faman kallonshi take. kee sakeni duk kunwani rungume mutum uwa yara. Nadira tace Amma fah munyi fushi daku zakudawo shine kukaki fadmaana koh.. Amar yace surprise muka muku. Cikin muryar tsokana fateema tace Kalisat baki rungume Yaya abdul bah. Dawani irin kunya Kalisat tashige ciki. Shimadin Murmushi yasaki tareda Bin bayanta. Shiga ciki gabadayansu sukayi inda suka zauna sai kwasan ira suke. Nadirah tace Wai inasu Mom ne banji muryansu bah tunda muka dawo. salma tace su Mom badai a Nigeria bah saidai a Spain. Spain kuma nadirah ta fada. ummi tace kema kinsan burin mom daya shine taje kasar Spain. Toh kinga maigidansu sai ya kwashesu yatafida su. nadirah tace kayy Amma hkaan ya burgeni. Gashi itama mami ta tafi lagos yanzu saura yaran gida kenen saikuma grandma. Muje daki nadirah zamuyi mgn. Salma tafada Gabadayansu sukayi. Sukabar Mazan. dakisukashiga. Hanan fateema ta zaiyyane masu komai . Kalisat tace dama nadirah kinason yaya kabir nee. Ehh inasonsa. amma wannan shawaran zaiyukuwa. Amriya tace zaiyu.. Indai... Babu.. Tsohuwan.. Chan... Tashi salma tayi tareda fadin ga shawara. Munaji. salma tace aikunsan kawar Grandma koh lubabatu .eh mekuma yashafe mu da itah cewar fateema. Daukan wayanta salma tayi tareda fadin kubiyoni kuganewa idonku.. Tashi su biyardin sukayi sukabi bayan Salma. daidai window grandma salma ta tsaya. tace kuyi shiru. . dialling numbern grandma salma tayi tareda hanfani da private number. Gradma dake kan gado ta zage sai taunan goro takeyi. Taga wayanta na ruri. wai waye zai daman dakirane idan inacin goro ba'a kirana. Katse wayan Gradma tayi. Shittt tsohuwanan tanada matsala Wlh barana kara kiranta. Ohh nii halimatu sadiya. Wai wannan wace iriyar jarabawa ce nace bazan daga bah sai damuna hake da kira. Toh barana daga nashiwa Wanda yake kirana Albarka. Daukan wayantayi tareda karawa a kunnenta tace wane dan Bala'in ne wannan zaizo yadaman da kira ehhh make murya Salma tayi tace shin ina mgn da halima. cikin fushi Grandma tace Aa kina mgn ne da gyatumar halima bah halima bah. salma koh bake bace kawar lubabatu daga kano.. Ina grandma naji sunan kawarta ta mike tareda fadin ehh nicee Wlh nice kiyi hakuri bansan itacebah. Dan Allah bawa lubabatun yanzu shekaru 10 kenen bamu hadu bah. salma tace a gsk lubabatu batada lfy rai a hannun Allah. Kuma sunanki kawai take kira. Cire gwagwaronta Gradma tayi tafara rafka salati Tareda fadin meyasami lubabatuna. tafada hawaye nabin fuskanta. salma tace saikinzo dai a yau zakizo inba haka bah zata mutu. Wlh lubabatu bazata rigani shekawa bah. Ganinan yanzunan mah zan shirya. Wayoo lubabatuna. Ganinan bazan bari ki mutubah. Katse wayan Salma tayi kallon Juna sukayi lck daya suka kwasheda dariya. salma tace yanzu mungama da babinta saura kuma hada soyayya. 30 minutes later. grandma na hango tanajan katoton akwati a kasa fuskanan duk ya kunbura yayi shabe shabe da hawaye. Su salma dake zaune a parlour Suka ga futowarta. Fateema tace grandma inazaki dawanan katon akwatin. Share hawayenta grandma tayi da zaninta. Tana Mai fadin Wlh kawata ce ba lfy rai a hannun Allah shine zanje. Kano. Hade dariyanta Kalisat tayi tace Amma hai saiki bari gobe koh tunda yanzu yamma tafarayi. Gradma tace rufamin asiri. Wlh inban isah kano yaubah mutual zatayi. Kuma na tabbata lubabatu na mutuwa nima washegari zan bita. Kunga kuzo kutayani daukan Kayanan.. Ciciban Akwatin su nadirah . Suka kaimata hargaban mota. albarka tasa musu. Sannan driver yaja Mota sukabar gidan sai hanyar kano. nikoh nace grandma

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});