Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 35

Chapter 35

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Allah grandma kidan karamin jinayi uwa kinamin cakwulkul da bulalan. Sosai ran gradma yakara baci tace kaji jahirar yarinya. Sokike karfina takers hakanki naki dukan sauran koh. Haka grandma tacigaba da dukansu. Amma dukan jikin Amriya yake shiga. Waka su nadirah sukafarayi tana dukkansu suna wakoki. Yarda bulalan Grandma tayi tana sauke numfashi gajiya. Shashashai kufucemin daga daki dasauri su nadirah suka fuce suna dariya. MONDAY 7pm Wata kyakyawa. Budurwa nagani sanye do gown Wanda yayi masifar yimata kyau. Dawasu matan a bayanta suma sanye da Abaya milk. Wanda suma sunyi kyau danoinoi. saida na matso dabb dasu nagane cewa Ashe su nadirah ne. Birthday girl. gsk sunyi kyau ba kadan bah. . nadirah naji tace ina Kum Amriya tayi sauri tafuto mu tafi Mikado fah haka jira a party Hall din. A hankali take taka steps din daya bayan daya sanye tale da Arabian gown pink wanda sukayi mata mugun mafisar kyau. Masha Allah bakina ya iya furrows gami da fadin wacece kuma wannan yar Saudi Arabia. Saida naji Kalisat tace Wow Amriya you look cute and adorable. Sai a lckn nagane Ashe amriyance da gsk. karasa saukowa tayi gabansu tace mutafi.. koh.. Tsayawa gabadayansu dilate suna kallon irin kyaun da tayi. Sakk saika dauka yar indian ce koh yar Pakistan. Nadirah tace na tabbata Amriya idan mukaje sai han dauka love meyin birthday sbd gabadaya kinfi kyau. Murmushi Amriya tayi tareda fadin toh... baranaje... na ...chanza.. Kayan... Kar.. Ha.. Dauka.. Nice.. Sai. Na.. Wanke.. Wannan.. abun ..dakuka shafamin.. A fuska . Aa ba abunda zakicire cewar nadirah. Ahaka zamuje. Dan haka muje.. Daga kan upstairs sukayi muryan Su mom nacewa Happy Birthday our daughter long life and prosperity more Health more years. And more money in your bank account. Happy Birthday nadirah. Thanks Mom ngd sosai. Gift Mom tamika mata. sosai nadirah taji dadin gift din Kalisat tace amma auty amarya bazaku jebah. Mom tace waa mu wai chab impossible wajan yaran zamuje . In munje mumuku mee. Wannan party saidai ku. Yara. Karba birthday Gift ne mamin ki ta haiko muki dashi. Karba tayi tareda yimata gdy. nadirah tace su yaya kabir fah. Mom tace Sun ruga dasun tafi ai. Aunty Amarya tace idan kundawo gift din ki yana nan ajiye. Kuje muna muku fatan Alhery. Shikenan sai mun dawo Futa sukayi tareda shiga mota sukabar gidan din. .direct zoo road suka nufah tareda parking a gaban Hall din. kisaukoh mushiga. Gabadaya takalmin da Amriya tasa ya isheta sbd yamata tsini sosai. Ummi tace Amriya muje koh. Kushigo . ni.. Zan.. tawo..daga.. baya.. shiga cikin Hall din sukayi mai DJ naganin su yasaka national anthem. Sosai mutane suka yaba da kyaun dasukayi. Mutane da dama Sun hallara party. da sauri Khadija da Aisha suka Isah garesu tareda mika mata gift. sosai nadirah Tami dadin ganin su Aisha. inda birthday girl kezama Nadirah tazauna da crown 馃憫 na birthday a kanta. mgn mai DJ yafarayi a futo yayani birthday girl suzo suyi mata Happy Birthday sai kuma kawayenta. Sannan ayi rawa. Yamutse fuska kabir yayi shi gabadaya a takure yake dan dai mom dinshi tace dole saiyazo amma ba abunda zai kawoshi. Takun takalmita yan Hall din sukaji. Hatake hankalin kowa yakoma kanta. kwas kwas haka take takawa. gabadaya a takure. DJ naganinta yasaka cool song. Wakan saiyayi matched da tafiyan datakeyi. kabir kam mamaki yashigayi gamin yanda tayi mugun kyau. Tsaki yayi tareda fadin duk kyaunki bazaki kai masoyiyata bah. Su khaleed dasu triplet Sosa suka yaba da kyaun datayi. Gaba dayama tah aska Hall din. kallon ko ina tayi saitaga gabadaya seat din ya cika. sai na kabir kawai. Bayanda ta iya haka tango inda yake. Dauke kansa yayi daga kallonta tareda jan siririn tsaki. Amriya kam koh ajikinta. saima zamanta datayi tareda maida kanta kan Hall din Shima kabir sosai yayi kyau. Ba kadan bah. Kallonshi tayi aranta kuwa tace wanan mutumin badai kyaubah. Uwa shi ya hallici kanshi saikuma mugun bakar zuciyanshi daya batashi. Ni yanzu tsorona dayane idan yaje ya sumbaci wata. Da zobena a hannushi. Toh tabbas. Rayuwata tana cikin hatsari. saida kowa yazo yabata Gift tareda yimata fatan Alkhairy. maza ka Kai Lemon idan su biyun ke zaune. hangama yallabai. Facemark mutumin yadauka tareda sakawa a fuskanshi daukan Lemon yayi. Tareda dauko wani wanna acikin aljihunshi da alama wani abune aciki. Zubawa naga yayi. Acikin lemon tareda gyaurayawa. Direct inda su kabir ke zaune ya nufah. Sir ga lemo kudan taba. Kallon shi kabir yayi tareda fadin ka bata ita tana iya bukata amma banibah. Amma Sir tunda kashigo fah baka taba komai bah. cikeda takaici kabir yace jikinka koh nawa. Amma Sir. kayy shikenan ajiye katafi. Ajiyewa yayi tareda barin wajan. Dauka Amriya tayi tafarasha. Tareda chanza na kabir tadau wani ta suite agabanshi. Tashaye gaba daya. Ajiye cups din tayi. Tafara ganin mutane bibiyu. Cool song DJ yayi playing. tashi Amriya tayi tareda hawa kan Hall din tafara rawa. sosai Amriya ke rawa. mamakI sosai su nadirah keyi dama Amriya Ta iya rawa. Akwan mutane sukafara daukan video. Tsaki kabir yayi tareda fadin aikin banza kawai wannan ai zubarda class ne dama ai bawani Class ne da ita bah. Daukan Lemon yayi tareda yafara sipin dinshi har yashanye. Dafe kanshi yayi jin yanda yafara saramai. Hatake shima yatashi Tandi kan Hall din yafara rawa shida Amriya sosai suka burge kowa na hall din yanda kasan masoya haka Suka dunga rawa All of the sudden kuma wutan Hall din yadauke. Fadawa Amriya tayi jikinshi bakinta a nashi. wani irin yarr jikinshi yayi hatake yaji sakk irin kiss dinda hakamai a teku saurin bari gun Amriya tayi. dan karyagane itah ce ta taimakeshi. Tabbas tananan Kabir yafada. Hatake light din ya kawo. Kallon ko ina yayi amma bai ga kowa bah. Tafiya yafarayi yana waige waige. Still baiganta bah. Tabbas kinanan Dan Allah kifuto na ganki. Haka yasauko daga hall din tareda tsayawa yafara dube dube. Sadiq ne ya isah inda yake tareda fadin. Meyafaru kabir naga hankalinkah a tashe. sadiq Wlh ta nan. Wa kenen. Kabir yace wave taceci rayuwata a teku. dafe kansa sadiq yayi tareda fadin kabir yanxu soyayus Dakar mata haryakai kafara gizonta. kabir yace haba sadiq taya ina maka mgn tana nan kaikana cewa nafara gizonta. baranaje na nemota dakaina idan bazaar tayani bah. Sadiq yace toh taya zaka iya ganeta acikin wanan jama'an eh. Zan ganeta. Barin wajanshi kabir yayi yafara dube duben masoyiyar tashi. Haka yacigaba da dubanta amma bai gantabah har haka tashi daga Hall din sosai nadirah tasamu gift ba kadan bah. Tashi Amriya tayi hatake jiri yafara daukanta. Ranshi a bace kabir yaja hannun Amriya tareda shigarda itah daki dake cikin Hotel din. wurgata yayi gefe. tareda fadin tana ina. Amriya tace wa.. kenen.. Kalb.. Idan kika kara kirana dawanan suna saina chanza miki kamanni. Ina kika kaita. Amriya tace bansan.. Wah kake fada.... Mgn tah ne yatsaya jin yanda cikinta yayi mugun hardewa. faduwa tayi hakasa tareda farajan numfashi sama sama. Waiyoo.. Cikina... Zan.. Mutu.. Katai makeni.. Kee banason wasa fah me haka Kikeyi. hawayene yafarabin gefen fuskanta. cikin zuciyanta tace kayi hakuri dole na , na chanza maka wannan Lemon nasha gwanda ninacutu hakan ka cutu. Kufane yafara futowa

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});