Chapter 4
Chapter 4
kumai aikin daga baya za'a yi signing. Amma ai kowama zai iya Mai singing tunda nina kawoshi Mai zai hana namai signing. Impossible doctor Aliyu yafada. Cikin baccin rai sadiq ya tashi. Kai malam bar ganin ina lalabaka kanemi yimin wulakanci. . Kasan waye Mai company fishes production na Abuja. Dariya Doctor Aliyu yayi hadida fadin meye hadina dawanan kofanin. Konawaye meye ma hadin Mara lafiya nan dawanan company. Cikin daga murya sadiq yace toh wawa. Mai company ne a gadon hospital dinka kwance shashasha. Cikin rawar jiki doctor Aliyu yace kana nufin Sir kabir. Oho kaika sani cewar sadiq Wlh indai wani Abu ya samu kabir toh ka tabbatar saina sa an kulle wannan hospital kajinin koh. Cikin rawar Jiki Doctor Aliyu yace da yardar ubangiji mah babu abunda zai same shi. Tsaki sadiq yaja yafuta daga cikin office din. Ba'a fi 5 minutes bah doctor Aliyu yafuto Hadida tara sauran likitocin. Suka shiga cikin inda haka Kai kabir emergency. Taimakon gaggawa suka shiga bashi. Tunda suka shiga karfe 5:30 sai wajan isha suka futo suna sharfe zufa. Ganin su yasa sadiq dake takai kawo. Ganinsu yasashi nufoh Inda suke tsatsaye. Ya jikin nashi Doctor Aliyu yace. Alhamdulillah munyi nasarar ceton ranshi harma yasamu bacci. Hamdallah sadiq yayi. Doctor Aliyu yace kaga zoben Damuka gani .karba sadiq yayi zaro ido sadiq yayi hade da fadin Ai wannan diamond 馃拲 ne. A nidai bansan kabir da wannan zoben bah. Amma bara ya tashi daga baccin saiya fadamun gidan uban Wanda yasamu wannan zoben. Daukar waya shi yayi domin ya fadawa mom halinda kabir yake ciki. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" bangaren Amriya kuwa tana sakin kabir da gudu ta shige cikin kogon tekun hadida kwanciya tana Jan numfashi. Murza yatsar ta tayi domin taji saukin jirin dake daukanta taji wayam taga bah zoben a hannunta . Hankali ta ne yayi matukar tashi gannin ba zoben da tafi kauna a rayuwar ta. A yatsanta . Cikin tashin hankali tace na shiga uku ni Amriya ina zobe na yake. saida Amriya ta zagaye gaba daya tekun amma ba taga komai bah. Damm damm gaban amriya ya fadi. Hade da fadin kardai yana hannun waccan bil adaman. Yanzu taya zanganshi nakarbi zobena. Tabbas ya zama dole na nemoshi inkarbi zobe na. Toh a'ina zangan shi. Tunaninta ne yatafi wajan gumurzu. Chan cikin ruwan ta nufa hadida nutsewa ciki. Wajan wani halitta naga ta nufa . Shiba Dan ruwaba shiba Aljanin ruwaba. Tsugunawa tayi agabanshi hadida fadin. Gumurzu nazo na nemi wata Alfarmane. Cikin muryarshi mara dadin ji da amo yace. Nasani basaikin fadamunba, nasan meya kawoki. Kinzone domin a baki kafan mutane domin kije duniyarsu. Eh gumurzu inaso naje duniyan mutane domin nakarbo zobena na dawo. Dariya gumurzu yayi. Hade da fadin za'a baki kafa. tabbas halaka zata shiga tsakanin ki dashi wacce zaki sha bakar azaba amma zakiji dadi dagabaya . Cikin rashin fahimta tace ban fahimci abunda kafada bah gumurzu. Toh kisani zoben yana hannunshi . Amma saikin gyara zaman makaman ki. Sbd bazai taba rabuwa da zobenan a hannunshi bah ,zai kasance yana nuna miki tsangwama da tsantsan tsana. Amma daga baya soyayya Mai Karfi zai shiga tsakani. Kuma kisani yanada makiya wanda suke nuna Mai soyayya a fili, aciki zuciyansu kuma cin naman sa suke danye. Kana nufin soyayya zata shiga tsakanin Aljanar ruwa da bil adam. Haba gumurzu zobena fah zan karbo nadawo Mai zai kuma kawo mgn soyayya. Cike da baccin rai takarashe mgn. Gumurzu yace zakice nafada. Miki. Kije. Kuma inafatan kidawo lfy amma kisani inbabu wannan zoben a tare dake, bazaki iya dawowa duniyarki bah. Kabani kafar zanje kuma zandawo da zoben . Wani abunaga ya dauko. Kamar sarka. Mika mata yayi takarba. Kinga wannan Abu kamar sarka koh. Eh tace Hadida juyashi a hannunta. Toh ba sarka bane .wannan dakike ganinshi gadone daga wajan kakana . Dawanan abunda kike gani kakana yake zuwa duniya mutane. Kuma yana kunshe da tarin sihiri. inkika isah bakin teku kisa a goshinki. Zakiga kafan yan Adam a jikinki inkuma kinason kizama Aljanar ruwa toh zaki cireshine daga goshinki . Godiya tamai daga bisani tayi tafiyarta. """"""""""""'"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" bangaren sadiq kuwa number mom yayi dialling ringing biyu ta dauka. Sallama yayi daga bangaren mom ta amsa tare da fadin sadiq lafiya kuwa inata kiran abokinka amma inajin switch off. Meyake faru wane? . Nannauyan Ajiyan zuciya sadiq ya sauke yana Mai fadin. Mom kabir ne ba lafiya. Subha'anallahi mom tafada hadida Mike wa tsaye daga kan kujerar da take hade da fadin meya same shi eh ka fada mun mana. Ki kwantar da hankalin ki mom yaji sauki fah kawaidai wata yar karamar matsala haka samu. Grand ma dake zaune tanaji abunda sadiq yafada ta kwace wayar daga hannun mom. hade da karawa a kunnenta tace habu. badai abunda yasamu jikana ba daikoh. sadiq yace bansaniba banace kidaina Kirana abu ba. Kaniyarka habu nace kaniyarka. Sunan naka wani dadine dashi Daza'a fada da kyau. Toh haka nayi niyyar kiranka dashi. Shegen Yaro kawai. Mai kan agwaluma. Ke tsohuwa bawa mom wayar. Iyeee kaji yaronan toh gyatumarka ce tsohuwa amma baniba. Wlh habbu kada kasake kashigo hannuna dan inka sake ka shigo hannuna saina ma tsannane duka Wlh kajini koh.sadiq yace ai in kika hada jiki dani saidai a kwashi gawarki Wlh. da wannan kashi naki Wanda ya riga dayayi lakwass. Wato kashina ne yayi lakwass bah. Hawaye tafarayi hadida gogewa da bakin zaninta. Ba laifinka bane habu laifin gyatuminka ne. Zaka dawo ai zaka San ni kaciwa duduniya. Mom Da hankalinta baya tareda da ita ta karbe wayan yana so ya surfawa tsohuwa Bala'i yaji muryar mom Tana fadin yanzu dai ba abunda ya sameshi koh. Eh mom kawai dai wani da karamin ciwo yaji. Kinsan wannan aikin namu sai ha hankali in mutum baiyi da gsk bah zai iya rasa rayuwanshi. Mom tace yanzu zankira dad dinku inkira kowa na family mu tawo Lagos din. Noo mom you don't need to stress yourself. Insha Allah yana jin sauki. Gobe zamu bi flirt 鉁? mutawo. Kinji kawai adu'arki yake bukata. OK shikenen sadiq Allah yayi maka Albarka. Bara zan kira family kowa yadawo gida. OK yace daga bisani ya kashe wayar. tashi grandma tayi hadida cewa bani pam din aiban Gama shimai Albarka bah. Mom tabata amsa da ya kashe wayan. Oh kashe wayan yayi zai gamu danine. Yanzu ko awane hali Dan jikan nan nawa yake kuka ta fara yi kamar karamar yarinya. Ita mom mamaki grandma take bata sbd wani abun idan Tanayi Dan sheraka goma bazai iyayiba. kiran daddy mom tayi ta sanar mishi halinda dasu ke ciki. Daddy yace bazai samu daman dawowa gobe ba tunda yana kasar Spain amma cikin satin zai dawo. Kashe wayan mom tayi hadida kiran gabadaya family. Domin ta sanar dasu. Gaba daya bawan da hankali shi bai tashi ba jin abunda Mom tace. Suka ce insha Allah gobe zasu sauka a Abuja. """"""""""""""""""""""""""" Bangaren Amriya kuwa """""""""""""""""馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? .toh fans shin kabir zaiji zaisan Aljanar ruwa ce ta ceci ranshi kokuma ya, shin Amriya zatayi nasarar karbo zoben 馃拲 da tafi kauna ko kuma Aa. su waye kuma makiyan kabir wanda suke nuna soyayya a fili azuci kuma sun's gasashi da ranshi. 鉁ㄢ湪toh kubiyoni domin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89