Chapter 10
Chapter 10
su yaya khaleed da yaya sadiq casukayi suma fishery zasu karanta hakan yasa tare gabadaya suka futo .inda yaya kabir yafuto da,sakamako mai kyau ya bude company nashi na kanshi .suma yaya khaleed suka fara aiki a karkashin sa .amma yaya kabir baya taba bambantasu koyanuna musu cewa wannan company nashine . Komai taresukeyi bacci abinci komai mah tare .bandakine kawai,zansan batare suke shiga bah. Tun ina yarinyar nake matukar son yaya kabir sakamakon duk inda zaije saiya jedani . Lck dana baiyana masa soyayya ta tunda garanar ya tsaneni koh inuwa ta bayason gani. Hka bakaramin tayar min da hankalin yayi bah . Harnakasa daurewa nafada wa yaya khaleed .shiko yacemin na hakura ba'a,dole kada na kara takura masa aboki. SU yaya Abdul kuma suna turkish university final year . Medicine Yanzudai ni, khalisat , , Fateema,Aisha, salma, gabadaya yanzu muna university. Khadija dakuma ummi suna secondery zasu rubuta WAEC next year. haka muka cigabadaya rayuwa cikeda kaunar junanmu. WANNAN SHINE LBR FAMILIES DIN MU. Ajiyan zuciya Amriya tasaki dan ita gabadaya bawani fahimtar Nadirah takeyi bah sosai .wani abun ta fahimta wani abun kuma bata fahimta bah. yauwa Amriya muje mu girka lunch food .yanzu karfe daya yayi. Batareda Da Amriya ta fahimceta bah ta tashi tareda bin bayanta. Direct kitchen suka nufah Kalisat ce nagani acikin kitchen din tana bare kwai wanda zasuyi miyan kwai dashi. ba abunda ke tashi sai kamshi. Amriyaaaa taji kalisat tafada da karfi. Cikin firgita amriya tace .me..ne..ne.. oh my god na manta kada kitaka kwai ya fashe awajan zaki fadi kinga kan tyes ne . tsaki nadirah taja tareda fadin wlh kalisat shiri ritan ki yayi yawa. Ke kinsan kin fasa kwai a kasa,memakon kisa mopa ki goge. Kalisat tace abunda nake shirin yi kenen kuka shigo. Ummi ce tashigo fuskanta shabe shane da hawaye. cikeda damuwa nadirah tace ummi meyafaru me haka miki. cikin muryar kuka ummi tace bawanan mugun bane . nadirah tace wane mugu. ummi tace . ba yaya khaleed bane kawai dan yashigo dakina ina sanya dan kwali zan futo waje shine nacemai yadaina shigowa. nifah na girma daza'a ce katon gardi yana shigo min daki.shine yace min yarinya . Nikuma nace niba yarinya bace . Shine kawai yafara dukana da bellet meyasa wai zan kirashi da gardi shida ya wanke mun kashi . Toh yi hakuri ji yanda kike kuka toh danyace ke yarinya ce aibazaki musaba. Ummi tace wlh nidai ba yarinya bace shakara 16 wasane. kamar mai nazari amriya ta,tsugunan da kanta . da,sauri ta daga. tareda fadin . ka..ka..lisat. ina..soo..ki.. Bani .. Kw..kw..kw.. Kina nufin kwai wai cewar kalisat. eh Amriya tabata Amsa . cikeda kallon mamaki Nadirah tace mezakiyi da kwai kuma . Amriya tace . Kawai...ki..ki..ba..ni Mika mata kwai guda daya kalisat tayi .karba tayi .tareda wafce mopan dake hannun kalisat. futa tayi da kwain dakuma mopa . ganin Abun Amriya bana zubawa ido bane yasa suka bi bayanta. Daidai upstairs din gidan ta tsaya tareda fasa kwai a matakalan wajan .bubuga kofar dakin tashigayi,da mopan da karfin tsiya. Hade saurin barin wajan. Shiii tayi musu Alaman suyi shuru.. khaleed dake daki yana video call hakan system dinsa shida kabir. jin hana bubuga masa kofa kamar ,za'a balla masa. Yasa yatashi cikeda baccin rai hadida . Zaro ballet dinshi daniyan cin uban wanda yake bubuga masa kofa. Bude kofan yayi tareda farayi tafiya dacsauri sauri . wa Wacce banzan ce take bubuga mun kofa uwana na ubanta. I said who isssss ......bai karasa ba yaji yataka abu mai mugun tsantsi. Faduwa yayi hadeda fara gangarowa daga kan benen. Timmm yaji ya fadin . Wani azabanban kara yasaki. dariya gaba daya suka sah. kallonsu yayi da sauri suka shige daki. abba ne yashigo yatara da khaleed a kasa . Kokarin tashi khaleed yakeyi amma yakasa oh my god son what happened?, let me help you. dakatar dashi khaleed yayi da fsdin banason taimakon daza ta,zo daga gareka . i dont need your help. butt son nace banason taimakon ka yafada cikin baccin rai. ok Abba yace tareda fadin sorry son. ya wuce part dinshi. da rarafe khaleed ya shige dakin shi yana jin yanda kariya sa yake yimai mugun zafi. kuma yadau Alwashin indai ya gano wanda yayi mai wannan aika aikan saiya gane wa aya zaki ta Su Amriya na shigewa daki suka kuma kwashe wa da dariya. Bayan sun gama cin lunch dinsu suka tashi domin yin Alwalah suyi sallah. Yauma dai saida Amriya tabata musu lck tayita wasa da bindinta na kifi acikin toilet kafun ta futo .tabbas.Amriya tayi kewan ruwa ba karamin bah. Bayan sun idar da sallah ne suka fara koyam mata Azkhar Da karatunALQUR'ANI mai girma. Da kyar da wahala suka samu ta haddace hayada daya na suratul fatiha. 9:pm na dare . Ummi ce ta banko kofan . Cikeda baccin rai kalisat tace ke ummi bakida Hankaline Eh . Ummi tace sis kalisat .sis nadirah Anfarah film din dyesebel fah .kutawo muje. cikeda farincikin abunda tace suka mimike tareda nufah palour ummi kam taja hannun Amriya suka nufi palour tare . zama sukayi gabadaya suka fara kallon hankali kwance. Amriya kam ganin wata Aljanar ruwa tana wasa gefen ruwa tana waka. Yasa itama tunowa da sanda take cikin ruwa dakuma gwagwar mayar data sha wajan su sarauniya sunainah. chakk wani mutumi ya caka ma wannan Aljanar ruwan wuka A bidin ta . Wani mugun kara Amriya tasaki Ahhhhhhhh wanda yasa gabadaya gidan girgiza. gabadaya su ummi sun tsorata da lamarin Amriya . mami dake daki itada Abba suna tattauna wa. suka jiyo ihuuun Amriya . a firgice suka nufoh hanyar palour. Khaleed mah dayake jinyan katariyansa yajuyo ihuun A palour a daddafe . Ya isah palour. Amriya batayi wata wata bah fusge tv daga jikin bango hade da fasa dhi a kasa. gabadayansu sun tsorata da lamarin Amriya. Khaleed mah uban zuciya saida ya tsorata. mgn tafarayi kamar haka ina ya..ke ina wan..da yach..aka mah wan..an Alja..nar ru..wan wu..ka. Ina..wa..nan bil Ada..man tab..bas ba..zan kya..leshi bah. Sai..na.. Hukun..tashi cikin rawar murya Ummi tace ba .. Yanan .tv ne film.. Ne ba'a gsk bah. yana inaaaaaaaa takuma kwallah wani ihuuun jikintane yafara kakkarwa. nace yana inaa ... faduwa tayi awajan sumammiya. **************************************************************** ALJANAR RUWA 馃鈥嶁檧锔? fah NEXT PAGE,ZAI DAU CITTA鉁ㄢ湪鉁? MUJEDAI ZUWA KUSANI NI MAI KAUNARKU CE A KODA YAUSHE馃尯馃尯 ALKALAMIN BABY ISHA馃枈锔忦煐婏笍 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHIM馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE7锔忊儯. WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA.鉁ㄢ湪 ************************************************** Hankalin mami bakaramin Tashi yayibah. Abba yace who is she Yatambayi mami. Mami tace I don't know kawai nayi helping dinta Oyaa nadirah kudauketa kukai tah daki Ummi tace mami am scared maybe koh Aljanuntane suka tashi. Cikin daka tsawa khaleed yace baza kikama kudauketa bah koh saina karami miki hakan dukan danayi miki dazu. Kamar ummi zatayi kuka hakata sa hannu suka cincibeta sukayi dakin nadirah da itah. Suna tafiya khaleed shima yabar palourn . I don't want to see her in my house again mami taji abba yafada.. Cikeda damuwa mami tace Please Abban khaleed kayi hakuri Wlh batada inda zataje because she lost her memory kuma naruga danayi mata Alkawarin zan kula da ita. Cikin daka tsawa abba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89