Chapter 86
Chapter 86
Amriya tayi tace,menene Sabeen, ka kira ni Amriya ba Sabeen bah, ni banaso. toh shikenen gimbiya duk yadda kika ce aka za'a yi. Yanzu dai na dawo, ɗaga mata gira ɗaya yayi yace," yau dai za'a bani hakki na koh?. Shiiii, tayi mai alama da hannun ta da yayi shiru. Kallon sa tayi tace,"aba Kalb, kana gani fa Hydar baiyi bacci bah kuma nasan yaji abinda kace". Dariya Kabir yayi yace," my wife kenen, toh shi din babba ne da za'a ce ya fahimci abinda nace, shagwabe fuska Amriya tayi tace," Toh nidai nace A'a koh". Kallon ta Kabir yayi, yaga ta masa kyau sosai, janyo ta jikin sa yayi ta fada kan cinyar sa, yayin da kamshin turaren ta ya bugi hancin sa, lumshe idanuwa yayi, yayin da yake ji kamar kada ya sake ta. Kallon ta yayi yace," wai me su Ammi ke baki ne aka naga kinyi wani kiɓa kinyi kyau, ga wani fari da fresh da kika kara?, Murmushi Amriya tayi sannan ta kawar da kanta gefe tace," sirri ne". Murmushi yayi shikenen tunda ba zaki fada min bah, amma kinsan mene ne?, shafa sumar kansa Amriya tayi tace A'a saika fada, Kabir yace wallahi ina matukar sonki sosai, i want to stay with you for the rest of my life. Murmushi Amriya tayi tace," nima ina sonka sosai, ta fada tare da rungume shi. Rungume ta shima yayi, sannan ya sumbaci goshin ta. Ɗago kai Amriya tayi tace,"kasan me na tuna, A'a Kabir ya fada. Amriya tace," na tuna lokacin da kake yawan musguna mun, kana ce min mai sufar Aljanu. Ka tuna idan ka shigo ɗaki idan ina ciki sai kace, ke maza zoki futa dan bazan iya hada gado dake bah. Dariya Kabir yayi, sannan yace," Lokacin yarinta ke damuna, ban san gaskiya bane ai, a lokacin rayuwa nake cikin duhu. Yauwa na tambaye ki mana?, Shin har yanzu ke Aljanar ruwa ce, koh kuwa kin zama mutun kamar kowa. @@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@ COMMENTS & SHARE PLS ALKALAMIN A'ISHA M.B (Zinariyar Jajirtattu) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*?? (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.?? BISSMILLAHI RAHMAN I RAHIM ALJANAR RUWA CE PAGE 57 TO 58 WRITTEN & DIRECTED BY A'ISHA M.B (Zinariyar Jajirtattu) --------------------------------------. Kallon shi Amriya tayi tace, "eh mana ni yanzu mutum ce kamar kowa, dan aka kar ka sake cikin Aljanar ruwa". Murmushi Kabir yayi sannan yace," tayaya zan yarda da akan eh". Ya fada tare da ɗaga mata hira ɗaya. Pillow dake kusa da ita Amriya ta dauka, tare da nufan sa dashi, ganin akan yasa Kabir saurin mike wa tareda ficewa daga ɗakin. Bin bayan sa Amriya tayi, yayin da suka fara zagaye palour, daga karshe tayi nasaran jefa masa pillow din a gadon bayan sa. Faɗuwa Kabir yayi kan three seater dake parlour ɗin, yayin da Amriya ta hau kansa, tare da ɗaukar pillow ta fara buga masa tana dariya. Waiyyoo baya na princess kiyi hakuri mana, zaki ɓallamin gadon baya, nayi alkawari bazan sake bah Dariya Amriya ta kwashe dashi!, tana mai faɗin," zaka kuma kirana Aljanar ruwa eh?, nace zaka kuma kirana Aljanar ruwa". Amsa Kabir ya bata da faɗin, "wane ni da zan kara kiran ki da Aljanar ruwa, da gaske nake ba zan kuma bah. Tashi Amriya tayi daga kan sa, yayin da ta mike tsaye ta saki murmushi. Tashi shima Kabir yayi zaune, sannan yabi Amriya da kallo ya dafa gadon bayan sa yace,"washh! baya na, gashinan zaki ɓallani tun ba'a kai koh ina bah, idan kika ɓallani yanzu taya zamu kara samun wani ɗan". Taɓe fuska Amriya tayi cikin zolaya tace," kai yanzu sai kace bah namiji bah". Murmushi Kabir yayi, sannan yasa hannu ya chafko ta, ba shiri ta fada jikin sa, yayin da numfashin kowanne su yana gogan na juna, kallon_kallo suka shiga yi a tsakanin su, murmushi Kabir yayi, sannan ya hura mata iskar bakin shi a fuskar ta. Lumshe idanuwan ta Amriya tayi, yayin da ta fara shiga wani irin yanayi na daban. Ba zato taji leben sa akan nata, sannan ya fara tsotsar leɓen ta cikin wani salo na daban. Da sauri Amriya ta cire bakin ta daga nasa, ganin yana shirin fita gayyaci sh, sannan ta mike tsaye take ƙoƙarin barin parlour, ganin akan da Kabir yayi, yasa shi janyo ta jikin sa. Ƙoƙarin kwace kanta take yi, amma ina akan ya cutura, ganin ya rungume ta kamm a jikin sa yayin da yake ta shakar kamshin turaren dake tashi a jikin ta, yasa ta faɗin," ka sake ni Kalb, karka maid ni ciki man". Ɗago ta yayi daga jikin sa, tare da zuba mata idanuwan sa masu ɗaukar hankali, yace ,"Amriya kunsan wani abu?, girgiza masa kai Amriya tayi tace,"Aa. Kabir yace, "wallahi ina matukar kaunar ki sosai, kiyi min alkawari ba zaki taba, tafiya ki barni ba, murmushi Amriya tayi, sannan ta shafa sajen kansa wanda suka kwanta suka yi luff tace," nayi maka alkawari bazan taba rabuwa dakai bah har sai numfashi na, na karshe a duniya. Murmushin jin dadi Kabir yayi! yace," Ni kuma insha Allahu zan yi ƙoƙarin wajan ganin cewa na baki hakkin ki a matsayin ki na matata uwar ƴaƴana, zan tarairaya ki tamkar kwai, zan kula da dake tamkar zinariya, zan tsaya tsayin daka domin ganin na kare ki kuma na biya miki bukatunki. Zan nuna miki soyayya tsantsa kawai batare da kiyayya bah. Na miki alkawari bazan kara bari wannan fuskar taki ta kara zubar da hawaye bah. Indai ina raye babu wani bakin ciki dazan bari ya kusanci inda kike, saidai idan bana wannan duniyar kaɗai wani abu zai same ki, amma indai ina nan toh fuskar ki bazata taba gushewa da murmushi da farin ciki bah. Murmushin farin ciki Amriya tayi, yayin da take jin kanta tamkar sarauniya, ringume shi tayi sannan tace," nima ina matuƙar son ka sosai Kalb, insha Allahu zanyi ƙoƙarin wajan ganin ban tauye maka hakkin ka bah na matsayin ka miji kuma uban ƴaƴa na". Alhamdulillah Kabir ya furta, sannan yace, yanzu muje kuyi sallah, sannan muyi wa Allah godiya koh. Girgiza masa kai Amriya tayi tace tom, tashi Kabir yayi sannan ya mika mata bayan sa yace, "maza hau na goya ki". Dariya Amriya tayi tace, " kana nufin goya ni zaka yi, aba dai sai kace wata yarinya". Kabir yace, " toh nidai a wajena ke komai ce dan aka maza hau mu tafi ɗakin . Murmushi Amriya tayi tace, "kamar bakai ne wannan Kabir ɗin ba mai shegen zafin rai da kuma zuciya". shagwabe fuska Kabir yayi yace, "nace miki kidai na tuna min abinda ya faru baya koh". Shi kenen kalb na daina cewar Amriya". Kabir yace, " yauwa koke fah, yanzu maza ki hau yau zamu yi abun. Kunya ce ta kama Amriya, daga bisani kuma ta ɗane bayan sa. Ɗaukar ta yayi a bayan sa sannan ya nufi ɗaki da ita.... Washe gari da sassafe, Amriya ta shiga kitchen domin samar musu da abin karyawa, ganin aka yasa Kabir hana ta, sannan yace shi zaiyi musu abincin Breakfast. Babu abinda Amriya bata ce mai bah, dan ya bar ta tayi Breakfast,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89