Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 40

Chapter 40

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bansani bah, aunty Amarya tace kenen hakan yana nufin kinada Halaka da jinsin mutane kenen. Amriya tace jinsin mutane kuma taya ni ALJANAR RUWA CE kuma banda kowa Banida yan uwa sai Aljanun ruwan damuke rayuwa tare harzuwa girmana . Taya zakice inada halaka da jinsin mutane. Kwarai kuwa Amriya mgn tah ba karyabane tabbas. Kedin ruwa biyu ce Ba iya Aljanar ruwabah tabbas kinada hadin Jinin da mutane. Dan Allah aunty Amarya kidaina fada kibarni naji da abunda kedamuna. Gashi mom tanason Ganin bayan wannan ahalin gashi zan auri Dan tah dawane ido kenen su nadirah zasu dunga kallona dashi. Aunty Amarya tace su kalle kidin mana sundade basuyibah kenen sokike rayuwansa ta salwanta a hannun wannan shedaniyan matan idan baki aureshibah taya zaki iya dakatar da mugun abu dazai tinkaroshi. Bayan kuma indan yaje ya auri wata matan Matar bazata bari kidunga zuwa kusada shi bah. Amriya tace Meye Anfani kyautata wah wanda baison kanamasa hallaci bah ya tsaneni koh da yaushe bashida wata mgn daya wuce na tsaneki banason ganin ki. Hantara, zagi, Shaka, Duka, wanne bansha bah awajansa tun kafun na aureshi kenen idan na aureshi mah abunda zaiyi saiyafi haka bazai yuwubah takasheshi din itah ta haifi abunta. Amma wannan ahalin bazan Bari ta cutardasu bah koda kuwa Hakan shi zaizamo sanadiyan daina numfashina. Aunty Amarya tace Amriya kawo kunnenki kiji datsa kunnenta Amriya tayi a saitin bakin Aunty Amarya. Saida Aunty Amarya tadau kusan 2minutes tana fadamata mgn. Amriya tace Amma kin tabbata hakan zai yuwu. Anty Amarya tace kwarai da gsk Shikenen baranje. Futa amriya tayi daga dakin tanufi dakinsu saida tadan tsaya. Tukunan tashiga. Suna ganinta suka mike tsaye. Nadirah fuskanta shabe shabe da hawaye tace mayaudariya macucuciya na tsaneki wlh. Banason ganin ki kifutamana daga gida. Amriya tace. Dan.. Allah.. Ku.. Fahimceni. Tasss tass Nadirah ta tsinka mata maruka har guda biyu. Dafe kuncinta Amriya tayi hawaye sukafarabin kuncinta. Daff da Amriya salma taje tareda tofa mata yawu a fuska tace Allah wadaranki maciya amana Sosai Zuciyan Amriya ke bugawa tsabar damuwa. Kalisat tace kin bamu mamaki Amriya a fuska uwata Allah Amma azuciya ke shedaniyace. Macuciya. Kawai. Bamuason kara ganin ki munafuka Kawai Tsugunawa Amriya tayi kan gwiwowinta tareda hada hannuwanta tace Dan Allah.. Ku.. Fahimceni... Ku.. Saurareni.. Kunyimin.. Mumunan.... Nadirah bata bari takarasa bah ta dauki glass cup tareda rotsawa kan Amriya. Faduwa Amriya tayi jini yafarabin kanta. Nadirah tace ke macuciya duk irin soyayya da na nunamiki duk irin soda kaunan danake miki bantaba banbantaki da sauran yan uwana bah kayanda nakesa shikikesawa Komai nawa nakine Amma yau kika butulce mana. Kinci Amana yan uwantaka damuka nunamiki. Dan Haka dole kifuce mana daga gida yanzu Dan idan nacigaba da kallonki zan iya kasheki . Fateema tace bakiji abunda tace bane maza kifuce. A hankali Amriya ta mikee hannunta dafe da goshinta wanda ke zubar Dajini. Murmushi su Mom dake labe sukayi mom tace hmmm bakiga komai bah ALJANAR RUWA wannan wahalan yanzu kikasoma shansa wlh wannan sammo tabine. Tunda kika sa Gabadaya shirina ya ruguje kema saina sa Duniya ta gundureki. ZeHari's tace dole idan munason mukara karfi kizamo uwar shedanu na gabadaya duniya sai mun karbi zoben Hannu kabir sannan zakizamo uwar shedanu nagabadaya duniya babu wataa koh wani dazai iya jaa dake. Mom tace kwarai kuwa wannan duniyan ta ninikadaice. Barin kofan dakin sukayi. Damkar gashin kan Amriya nadirah tayi tareda zubamata wani marin haka sukashiga marinta ba kakkautawa. Saida jikin Amriya yayi tsami bah Abunda takeyi sai rokon su Daga karshe salma tazage ta naushi cikinta wani irin azababban kara Amriya tayi. Faduwa Amriya tayi tafara numfashi sama sama hawaye nabin kuncinta. Tari Amriya tafarayi. Da alama asmanta ne yatashi. Kallon inhelar dinta tayi kan table. Jan jikin tah tayi tango inda inhelar yake. Ture table din salma tayi inhelarn yafadi kasa. . Ummi kamm inbanda kuka bah abunda take. Hakuri ummi tashiga basu amma koh kallo bata ishesu bah.. Sosai numfashin Amriya kesama sama. Nufan inda inheler yafadi tayi tareda mika hannunta zata dauka taka Hannun nadirah tayi. Ritsee idanuwanta Amriya tayi hawaye suna zarya a idanunta. Sosai zuciyanta ke bugawa da karfi karfi. Ganin zasu iya hallakata yasa ummi futa waje da gudu. Bataga kowa a parlour bah hakan yasa tango dakin su kabir. Tarar dasu tayi kowanne yana aiki a system. Dago kai Khaleed yayi tareda fadin kee lfyn ki zakishi go mana daki bah sallama. Cikin rawar murya ummi tace tanachan..zasu.. Kasheta. Khaleed yace wah za'a kashe ummi tace zasu kashe Amriya gashinan sunata dukanta Dan Allah kaje Ka dakatardasu. Da sauri khaleed ya tashi suka nufi dakin. Nadirah tace Kalisat daukomin wuka. Direct kitchen kalisat tanufah ta dauko wuka Mika wa nadirah wukan tayi. Daga wukan Nadirah tayi tace badai sbd kinaji da wannan kyau naki da gashi bah toh yau zan bata fuskan nakuma yanka gashin daga wukan Nadirah tayi zata yanka fuskan Amriya. Rikee wukan fateema tayi tareda fadin Nadirah yakamata mubarta haka basai kin lalata mata fuska bah. Mu kyaleta hakan mah taji ajikinta. Fusge hannunta nadirah tayi tace wlh bazan baribah tasan shekarunawa nayi inadakon sonsa saikuma itah banza Chan zata ruguzamin soyayya tah bazaiyubah. Daidai fuskanta takai wukan Domin tsaga fuskan. Sukaji am bankoh kofan itakoh Amriya tuni ta Suma tsabar jigatan datayi. Kallonsu khaleed yayi da rinanun idanuwansa Tareda maida kallonsa kan Amriya zaro ido yayi ganni yadda goshinta yayi jina jina da jini ga fuskanta shatin maruka Daukanta khaleed yayi yanufi hanyar waje da itah. Sharaff suka hada ido da kabir wanda ya harde hannuwansa guri daya. Kabir take waya baka izini daukan wacce zan aura. Khaleed yace kabir yanzu bah lckn wasa bane yakamata mukaitaa Asibiti zata iya mutuwa su nadirah ne sukayi mata haka. Kabir yace toh ka ajeta ta mutu mana saime waya damu. Khaleed yace kasani kabir koh kanaso koh bakaso ita zaka Aura kuma da itah zaka Karachi rayuwanka kasani cows idan kacigaba da wannan halin naka sai an wayi gari a lckn da kake bukatarka a lckn zaka rasata. Da sauri yabar wajan tareda nufah cikin mota ya aje tah sannan yaja motan yabar gidan direct asibity yanufah da itah . Tareda Korans Mom da Dad. Awaya yasanar dasu halinda amriya keciki. Bangaran kabir kuwa ranshi yakai kololuwar baccy gamida abunda sukayiwa Amriya yazare bellit dinshi yayi yanufi dakisu nadirah. A firgice su nadirah suka mike. Sukafaraja da baya kabir yace ku kwantar da hankalinku bawai kasheku zanyi bah duka ce kawai zakusha. Baiyi wata wata bah yafara dukansu tako ina saida yadau wajan 30 minutes yana jibagansu saida yaga sunyi laushi sannan yabarsu yafuce daga dakin Chakk kabir ya tsaya jin hana kuka acikin daki. Direct dakin yanufah tareda shiga ciki. Dawani irin karfi kofan ya rufe kansa. Kura da datti ne kawai kake gani a dakin. Zaro ido yayi gani wata mata jikinta buzu buzu gashin kanta Yabaze uwa mahaukaciya. Jikinta daddaure da kaca . Kallonshi tayi tace zata kasheka waccan matan azzaluma ce . Kabir yace wacece kee mekike hanan wajan. Ni nice bazato ba tsammani yaji an bugamai karfe akai faduwa yayi sumamme. A fusace matar dake daure tace mene haka meya miki Muguwa azzaluma tabbas bazakiyi kyakyawan karshe bah Dariya Mom ta

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});