Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 89

Chapter 89

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 861 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tafi". . Yeeee! Yaran suka furta cike da farin ciki. Murmushi Kabir ya sakar mata yace, matar kinsan ina zamu je? Girgiza masa kai Amriya tayi tace nop! ban sani bah . Kabir ya bata amsa ta cewa swimming costume zamu je, ya fada tare da ďaga mata gira daya. Zaro idanu Amriya tayi sannan tace, "what! no bazan je bah a dawo lafiya. Dariya Kabir yayi yace, " koh kina tsoron zama Aljanar ruwa ne eh?. Ya fada tare da kista mata ido ďaya. Ture masa keya tayi, sannan tace, "bana tsoro muje ďin toh". Murmushi Kabir yayi sannan yace,"your wish is my command ". Yana kaiwa nan ya tada mota, tare da kunna musu waka suka fara rerawa daga bisani ya figi motar suka fice daga gidan. Cike da farin ciki da qauna Kabir yace princess yau dai za'a a bani abin koh, harara Amriya ta galla masa sannan tace, "bazan bayar bah ta fada yayin da take him sonsa na Kara shigar ta. Murmushi kabir yayi yace, "ai nasan mah ba zaki hanani bah, domin yaran mu uku kuma ni ina bukatar kari". Murmushi Amriya tayi tace shikenen toh. Kara wa motar gudu Kabir yayi cike da suka cigaba da tafiya a motan...... *πŸ’ž THE ENDπŸ’ž* *Alhamdulilah, Alhamdulilah Alhamdulilah, ya Allah ina Godiya daka bani ikon kammala Wannan littafin cikin koshin lafiya* *Darusan dake tattare da wannan littafin in mai amfanuwa ce ya Allah kasa ta amfane alumma muslumai gaba daya.* *Kura-kurai dake littafin kuma ya Allah ka yafe mana Dan falalar wannan watar da muke ciki na shita shauwal.πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»* *Insha Allahu Gobe zan cigaba da rayuwa da macijiya paid 300 Complt* *kuma sannan zan fara sakin WAYA FI CANCAN TA* , *kamar yadda kuka sani paid book #500, masu tambaya na nawa ne toh 500 ne Complt dinsa. Dan aka idan kinyi shirin biya, ki tuntube ni* *fan's masu labe duk ina Kallon ku, Dan aka kada kubari a Baku labari WAYA FI CANCAN TA, domin kuwa littafin zaizo muku da sabon salo na kayatarwa, ilimantar wa, wa'azantar, da kuma nishadantar wa* *DIAMOND πŸ’Ž STAR 🌟 LADIESπŸ§β™€οΈ* (*we stand together*) My greetings to you all *Mom muwadda* *Elharm pinky darling* *Meerat Umar* *Maman ihsan* *momeeyn irfa* *Allah ya kara shige muku gaba sarauniyar mu, muna gdy da kara karfafa mana da kuke yi, Allah ya kara hada kan zuka tanmu*. *Toh my fan's, my regards to you all*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ *saimun hadu daku a littafin mu na gaba* *ALKALAMIN*✍️ *AISHA M.B*πŸ’žπŸ’žπŸ’ž (*Zinariyar πŸͺ™Jajirtattu*) An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});