Chapter 33
Chapter 33
kabir kayi matukar bani mamaki bah kadan bah. naga Alamu kwakwal warkah . Ta juya. Kabir hanyako Kai dana ne. Yanzu ace namaka mgn kakiji. Kabir ace nabaka umarni ka kibi kabir. Bacin kuma kaine babba acikinsu . Wai a ina kakoyi wanan bakar zuciyan da rashin imani. Koh rashin auren da bakadashi ne yasa baka mutunta mata. Toh nafada maka duk Duk Abunda zakayiwa Mace toh Kasani tamkar nikaiyiwa ne. Me yarinyar mutane tayi maka zaka watsamata abinci ajiki. Kai yanzu tsakaninka da Allah abunda kayimata daidaine. Inda kanwarka hakayi wa haka zakaji dadi. toh Wlh kabir gargadi nake maka. idan nasakeji irin wanan mgn kafun mudawo Wlh saina saba maka . kuma yanzu katashi kaje kasamesu a hospital din kuma kabata hakuri. ajiyan zuciya Kabir yasauke zuciyansa na tiriri. Hatake yaji wani irin tsaanar Amriya nadada ninkuwa hakan nada. Yace insha Allah mom bazan karaba kuma zan je hospital din na bata hakuri. mom tace ba abaki nakeson jibah a haikace nakeso. Kajini koh Wlh idan kaki bani bakai. Bata jira cewarsa bah ta katse wayan. Mon na Kaylee's na Aunty Amarya nashigo WA, daukan wayan yayi. Tareda yin sallama koh Asma sallaman Aunty Amarya batayi bah race kabir. Meke damun kah haka. Meyasa idan kana Abu bakayi da tunani ne eh Ance maka iyayenta basua sonta ne suka barta ko mee. Ka chanza halinka wannan rayuwar dakake yi ba rayuwa bace kabir. ka nisanci zuciyanka da biyewa shedan. kajini koh toh wlh ka kiyayi fushin ubangiji hakanka kabir nafada maka. Insha Allah Aunty ngd zan kiyaye gaba. Katse wayan Aunty Amarya tayi. tana katsewa na mami nashigowa. kabir kam jiyayi kamar ya kurma ihuu tsabar takaici. Daga wayan yayi sosai mami tayimai fada tareda yimai nasiha Masu ratsa zuciya. Amma fah bana tunanin nasihan yashiga zuciyan kabir. Mami na katsewa Na uncle habib nashigowa. Shimadai dayane sosai yashiga yiwa kabir nasiha. Wasu sunshigeshi wasu kuma sunshiga kunne sunfita. harya gama. saikuma na gradma. dafe kanshi Kabir yayi tareda yin salati. yace nikam nashiga uku na yau wannan tsohowar mezatamin ehh ni Wlh harna matsu ta sheka kowa ya huta da masifa. daga sama yaji tace toh ta Allah bataka bah. Zaro ido kabir yayi Dan baimasan ya daga wayan bah. Wato jira kake nasheka bah. Waikai in tambaye kah shin hanyi gini ne acikin zuciyankah ne dakake da wannan taurin zuciya. wato bakin ciki kake Amarina Tafika kyau shine kake kuntata mata koh toh Wlh Kabiru ka futa idona kaji nafadama. Naji kirabu dani ki kyaleni naji da Abunda ke damuna. Iyeee kaji ragoo da ihuuun Laiya. Saida gradma tagama shimai Albarka ta inda take futa batanan take shiga bah. Sannan takara dacewa. Kacewa su nadina Wlh zasusan ni suka hamagantar Inna dawo. Kashe wayan yayi tareda wurgi da itah kan kado. toilet yashiga ya watsawa ruwa sannan yafuto ya sanya kaya ya fesa turare. sannan yadau makulli mota yayi hanyar waje. su body guards nagani shi sukayi wajan sa da sauri daga musu hannu yayi. shiga motan yayi tareda duvets daga gidan shi Tandy baimasan wane asibiti zai nufah bah. jiyayi kawai yaje general hospital dayakai Amriya kwanaki. Direct nan ya nufah yana shiga ya hango motocinsu khaleed dakuma Wanda su nadirah Suka hau. parking yayi tareda futowa yanufi reception din. Nadirah tace insha Allah Amriya ba abunda zaisameki kiyi hakuri kitashi mutafi tunda kindan samu sauki. Shade hawayenta Amriya tayi tareda fadin yana... ina ..Kalb. Sadiq yace baruwan mu dashi kuma baza mu kara kulashi bah yayi rayuwansa muyi rayuwanmu. Amriya tace Aa.. Kada.. Kuyi.. Haka.. Banason.. Ace.. Sanadiyata.. Kan ku.. Ya rabu... Banaso.. Niyayiwa... Laifi..bah.. Kuba.. Dan haka.. Dan Allah.. Kada..ku.. Ki.. Masa.. Mgn.. Sbd ni. Khaleed yace shikenan Amriya duk Abunda kikace daidaine. Duk Abunda suke cewa duk acikin kunnuwan kabir. Amriya tace dan Allah ku.. Kiramun.. Kalb.. Inason..zan.. Bashi.. Hakuri.. what About yafada tareda fadin shida laid keda bada hakuri. Idanuwan Amriya ne yasauka hakan na kabir . Hatake jikinta yafara karkarwa tareda Nina's bakinta na rawa tace. Kal kal Kalb. Juyawa gabadayansu sukayi idanuwan su yasauka hakan na kabir. hatake gaban kowanen su yabada rass.. Mazewa gabadaynsu sukayi. Tsaki kabir yaja tareda fadin idan kun gama aukan naku ni ina jiranku. Sadiq yace tare muka zo ehh Dan haka banda bukatar kah kuma Vance kajiramu bah zaka iyayin ware warka. Cikeda baccin rai kabir yace sadiq Blake fadawa haka sbd wanan kucakar.. Khaleed yace Wlh ba kucaka bace. Kabir yace saidai wa ehhh. Yafada a tsawace. Sadiq yace gaga Dan Allah kada kamana Aushi hanan idan haushi zakayi kaje chan waje kayi aushin kah. A asalle kabir yadago Kai yamaida kan sadiq tareda fadin ninake Aushin ehh. You will regret what you say to me sadiq. Yana kaiwanan yayi fucewarsa. Da sauri Amriya ta tashi tareda Bin bayansa. Suma basu yi kasa a gwiwaba suka bi bayansu. Shan gabanshi Amriya tayi tana numfashi sama sama tareda hada hannayenta tace dan Allah kada... kayi...fushi.. Da.. Yan uwanka.. za'a iya.. Siyan.. Wasu.. Abubuwan.. da..kudi.. Amma bazaar.. Iya.. Siyan... Soyayyan.. Yan uwanka.. A gareka bah.. Kome zasuma... Sudin... Yan uwanka.. Ne.. Tsugunawa Amriya tayi hakan gwiwowinta tace ni.. Zan.. Baka.. Hakuri.. A madadin.. Su.. Dan Allah kayi.. Hakuri.. Sosai likitocin, da mutane Asibiti keji tausayin Amriya. Sadiq yace Amriya me ye haka kirabudashi yatafi.. Hana dole. Kallon Sadiq Amriya tayi tareda fadin. zaman lfy.. da hadin Kai.. Amriya kesawa.. Bawai.. Ta raba kan.. Yan uwa bah.. Dan Allah Ya.. Sadiq.. Kayi shiru. maida kallonta tayi kansa tace. Kalb... Nice Marsalan koh, nice aibakasan gani,, idan natafi ai zaka yi... Farin.. Ciki... Toh ni.. Hakan.. Nakeso... Nizan... tafi .. zan tafi. har abada.. bazan kara.. dawowa bah idai har.. in hakan.. zai sanya.. kah farin ciki.. Amma koda.. Natafi bazan.. Taba farin ciki bah. Sbd.. Ban fada.. Muku.. koni.. wacece bah.. Kafun.. natafi.. yusuf fake tsaye chan gefe talking tausayin Amriya sosai ciyake inama yanada dashish kabir Mai rabasu sai Allah . Amma ta.. Bangare.. Daya ..zan ..yi .. Farin.. ciki .. Amma ...har numfashina... na... karshe ...bazan ....taba Manta... da ..wannan ahalin ...bah. Amma.. Bazan.. Ji ..dadi ..bah.. Ban.. Baiyyana.. Muku wacece.. ni ..bah.. Tana kaiwa nan ta fashe da wani matsancin kuka. Daga sama sukaji Ance Amriya. Dago Kai gabadayansu sukayi suka dora hakan nasu zuby. Da sauri Zuby ta isah gun Amriya tareda dagata ta rungumeta. Tace Wlh nayi kewarki Amriya banyi tsammani zamu kara haduwa bah. cire jikinta Amriya tayi tareda fadin.. wacece.. Ke.. Zuby tace laaa kin manta ni.. Zuby, ga mansy chan. Kintuna a Lagos sanda hakasace ki.., nabaki kaya. Kika sa kintuna. Sai a lckn Amriya tagane zuby da mansy.. tsaki kabir yayi tareda fadin i Knew it dama saidanace karuwa ce Amma kukaki ji. Cikeda baccin rai. Mansy tace Wace karuwar Amriya toh Wlh ko A mata kasameta Kah godewa Allah. taya zakace mata karuwa idan ita karuwa ce kaima kwartone tass, Tass ya tsinka mata maruka. Niko nace Kai kam kabirr bakada wuyan marin fuskan mutum. dafe kuncinta Mansy tayi tareda fadin kuttt Wlh bazan yarda bah. jan hannunta Zuby tayi tareda fadin kinga mansy mutafi rabudashi bakisani koh taunts bane bah. cikin fusata Mansy race ni ina ruwana Wlh yau saina nuna masa ni cikakkiyar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89