Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 8

Chapter 8

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,255 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

iskansu ba ya mun dadi inason na danji dadin nashiga ruwa. saurin rufe bakinta tayi tareda fadin badai sunji nidin na iya mgn daidai bah. rufe kofar tayi tayi saurin shigewa cikin ruwa hatake naga kyakyawan bindin ta ya futa yana wutsil wutsil. washe gari da asuba mami ta tashe su domin suyi sallah . Tashi sukayi tareda dauro Alwalah. ummi tace nadirah kitashi Amriya tayi sallah. daff da Amriya taje tareda tashinta farkawa amriya. ummi tace kitashi kiyi Alwalah saimu yi sallah. Amriya tace. Ni..ni..ba..san..mene..ne.. Shi..bah. Kallon mamaki gaba daya suka bita dashi. Nadirah tace kina nufin bakisan meye sallah bah amriya tabata amsa da eh . cike da tausayinta kalisat tace nadirah kinsan mami tace mana tayi loosing memory dinta. Shiyasa inaga ta manta da shi. Hakane nadirah tafada. Ummi tace aikoh insha Allah saita tuna kuma zamu koya mata harsai inda karfinmu yakare. kishiga kiyi toh Alwalan. Amriya tace Ba..ban..iya..ba. ok kalisat tace mushiga in koya miki. Rasssss gaban Amriya Yabada. Cikin zuciyanta tace. Nashiga uku. Taya zan bari ruwa ya tabani asalin kamanina yafutoh. Bazai yuwuba. dafa ta kalisat tayi .firgit ta farka daga duniyan tunanin data shiga. saida kalisat ta nuna mata yanda zatayi Alwalah. kafunan tafuta tabawa Amriya guri. kamar yanda taga Kalisat tayi haka itama tayi amma saida tazama Aljanar ruwa馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? har ta gama. Amriya bata futoba saida tabari jikinta ya bushe ta dawo mutum normal tukunan tafuto. nan mah wajan sallah saida su nadirah suka sha wahala sosai . kafun ta iyayi yanda taga sunayi. Amriya Kuwa saita tsinci kanta da dunga yin sallah .kwarai .Adinin ya matukar burgeta sosai. Bayan gari ya washe mami tabasu kudi. Suyi ma Amriya siyayan kaya masu kyau da tsada. Haka kuwa hakayi .kaya masu kyau da haduwa suka sisiyo mata. Bayan sun dawo gida agajiye. Nadirah tanufi part dinta domin tayi wanka tayi sallah. Amriya ta lura da yanayin Nadirah gaba daya yau bata wani saki fuska bah kamar daren jiya hakan yasa ta bita dakinta domin tasan meke damunta. shiga dakin da taga nadirah tashiga tayi . Dago kai Nadirah tayi. Saurin share hawenta nadirah tayi tareda,fadin Amriya kece karaso mana. karasowa inda nadirah take Amriya tayi. tace Na..na..di..dira. me..ya..fa..fa..ru..ki..ki.ke ku..ka.. nannauyan ajiyan zuciya nadirah tasake hade da fadin .. Matso kiki kiji. Zama tayi tana mai fuskantar. Nadirah. Kinsan mee Amriya. Akwai wani Abokin yayana wanda nake matukar sonsa. Sosai. Amma yana matukar bawa zuciyata wahala. Koh kallo ban isheshi bah. Haka zan zauna nayita tunanin sa amma shi koh ajikinsa nafadawa yaya khaleed amma yacedani nacire soyayyasa tunda ba dole hake soba. Amriya tace . Toh..toh .. Ki..ha..ku..ra..da..shi. murmushi nadirah tayi tareda fadin na kwatanta hakan amma nakasa . Narasa yazanyi gashi bawanda ya fuskance. Rikee kafadar Amriya nadirah tayi tareda da fadin Amriya wlh ina son sir kabir wlh .ina matukar sonsa . Jinake da zanga shi da wata toh na tabbatar cewa numfashina tabbas daga ranar zai daina harbawa. Ajiyan zuciya Amriya ta sauke tareda fadin . Ak..wai ma..fu..ta. Nadira tace wane mafuta . Cike da nazari Amriya tace mu..ko..ma gidan..su sai...na san abun..da zan..yi. na.. Samar...mi..ki .da.. So..so..ya..yar..ki .. Aci..kin..zu..ci..yan..shi. cikeda farin ciki nadirah tace da gsk kike .yar uwa. Girgiza mata kai kawai Amriya. Tayi. Cikeda zumudi nadirah tace barana nuna miki photon shi. Dauko wayan ta nadirah tayi tashiga gallery Tareda nemo photon KABIR. Yauwa gashinan mikawa Amriya wayan nadirah tayi. Karba wayan amriya tayi dammm, damm, Kirjin Amriya yabada. YANZU HAKA TSOMA WASAN鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? 馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮 ALKALAMIN馃枈锔忦煐婏笍鉁? BABY ISHA馃尯馃尯 2/28/24, 22:04 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMI RAHIM馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 6锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA鉁? ******芦*******芦*********芦******芦*******芦*********芦 Rass gaban Amriya ya fadi sakamakon ganin photon wanda take nema. Cilama nadirah wayan Amriya tayi tareda dafe kanta wanda yake mugun saramata. Kallon mamaki nadirah ta bitada dashi .tareda, fadin shin kinsan sane naga kamar hankalinki ya tashi. Saurin dago kanta Amriya tayi, daniya fada mata cewa eh tasanshi kamar ta tuna wani abu saikuma tace Aa bansan..shi..bah Ajiyan zuciya nadirah ta sakauke . Kallon gashin Amriya nadirah tayi tareda fadin gsk kinada gashi mai tsayi, ga brown eyes, pink lips .kinsame .wlh kedin matukar kyakyawace. Ina tsoron kar idan munje gidan su yaya kabir ya kware miki. Murmushi Amriya,cikin zuciyanta kuwa tace ina kika taba jin soyayya tsakanin Aljanar ruwa馃鈥嶁檧锔? dakuma bil Adam馃さ Tabbas dole sainaje inda kake na karbo abuna inba haka bah zan iya rasa rayuwa na kamar yanda gumurzu yafadamin . Zan sha wahalhalu wajan sa amma dole na dake nazama mai juriya. Dafa ta nadirah tayi .firgit ta farka daga duniyan tunanin datake. Wayan Nadirah naji yafara ruri na Alamamun kiranta hake. Daukan wayan wayan tayi Hakan screen dinkuwa naga hansa friend forever wattsapp video call . Murmushi nadirah tayi tareda daga wayan . Hello, salma tace kawalli kinji dadin lagos kinki dawowa koh . aisha, tace wai ina kalisat ne dan itace kawata. Dariya Nadirah tayi tareda fadin toh da nace kedin kawata ce . Fateema dake kallonsu koh em bataceba . Idonta ne suka sauka hakan Amriya wacce tayi zuru zuru tana kallon su. Cikin rawar murya fateema tace Nadirah wacce yar indian ce hka kuka samo. Suma su salma sai a lck suka lurada Amriya. Kallon Amriya nadirah tayi. Oh wai Amriy Kuke nufi. Aisha tace Amriya kuma wannan wane sunane haka. Nadirah Tace Mami ce takawota jiya . Yar kawar mami ce tabarma mami ita kyauta. Wow gaba dayan su suka hada baki wajan fadin gsk she is so cute and pretty. Nadirah tace damma baku ganta ba ne real . Nifah bana gajiya da kallonta. Jiya mah koh bacci banyibah sai kallonta nake ina inama nice mai kyau haka . Chab aida sai na dunga sa nikaff gudun kar yan bakin ciki su watsamin ACID. Dariya gabadaya sukayi .. Fateema tace dan Allah kice wa mami in zaku dawo kudawo da itah . Nadirah tace yess of course. Kee Ai gani nake in nayi 1 hour bangantaba saina yi zazzabi. Yauwa Amriya kiyiwa kawayene mgn. Fateema tace sannunki Amriya. Waving din hannunta Amriya tayi tace sa..sa..nu..nu..ku. Zaro ido gabadaya sukayi tareda fadin dama tana kikina . Nadirah tace wlh kada kubari mami tajiku inba haka bah zamu sha fada tace mudainah kiranta da mai kikina . Kikina daga Allah ne . Ajiyan zuciya suka sauke tareda fadin .ni sunana fateema. Salma tace nima sunana Salma .. aisha tace nikuma sunana Aisha humairah. Dafatan muma zaki kaunace mu kamar yanda suma kika kaunace su. Murmushi Amriya tayi wanda yakara wa fuskanta kyau . tace eh zan .... kau..na..ce ..ku.. yesss Allah na godema fateema tafada....... Toh shikenan sai anjima nadirah tafada . Salma tace toh shikenen Amma toh yaushe zaku dawo .Nadirah tace saina tambayi mami tukunan Ok byeeee... Ki ce ina gaishe da ummi da Kalisat. ok nadirah tace tareda katse,wayan. bangarensu su fateema kuwa salma na katse,wayan . Aisha,tace fateema bakiga AMRIYA Da Yaya KABIR sunyi matukar dacewa bah. Fateema Tace kuma fah hakane .Amma ai kinsan duk kyan macecbata taba burge yaya kabir. Salma tace karya yake bai ganta bah tukunan wlh na tabbata yana ganinta ko a,mafarkine saiya sota .wazai ga wannan kyau yaki kyasawa. Dariya suka kwashe dashi. Aisha tace

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});