Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 43

Chapter 43

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,188 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kyau, lck daya kuma ya ya mutse fuska. Tareda Jan gashinta da karfi azabure Amriya ta tashi. Kee bakasheki zanyi ba kitashi kije kiyi Alwalah kiyi sallah. Amriya tace nayi ..sallah. Kabir yace agidan ubanwa kikayi toh idan sanda kike harkan barikinki nee toh kiyi dubunai shekaruma karkiyi Amma kinatareda kabir nee yin sallah wajibine. Before i show you my true Colour go now. da alama gabadaya Amriya bata fuskanci meyace bah. Tace. Magana.. Kayine.. Cikeda takaici kabir yace Aa bah magana nayi bah waka nakeyi. Wato tsabar kin maidani mahaukaci nayi mgn kuma kina tambayata mgn nayi tashi kije kiyi sallah ko ranki ya bacii banason bujiramewa Dad dina amma datunan kisha mari wlh. Tashi Amriya tayi tanufi toilet tadauro alwalah tayi sallahn taa. Ta tashi tanufi kan gado inda yake Dakamata tsawa yayi kee ina kike shirin zuwa. Amriya tace kwanciya.. Zanyi.. Kabir yace ni dake a gado daya impossible, na iya hada gado daya da karuwan titi. Amriya tace. Toh.. A ina.. Zan kwana.. Nunamata kan sofa yayi yace ga sofa Chan kije ki kwanta hakai. Bah musu Amriya tanufi sofan tareda kwanciya hakai. Sosai A.C dakin ke ratsa jikin tah rungume jikinta tayi hakoranta sukafara karkawa. Kashe wutan dakin Kabir yayi ai Inaa Amriya tamike zunbur. Tareda lalubo inda wutan yake ta kunna. Tashi kabir yayi yace kee menene hakan. Ehhh. Amriya tace bana.. Iya.. Kwanciya.. Cikin duhu. And soo Kabir yafada ina ruwana inbakya iya kwanciya a duhun banda shashasha dalla kashe mun wuta kafun kisha hannun maza. Wlh Bah musu Amriya takashe tanufin kan sofan tareda kwanciya. Sosai takejin sanyi nashigarta, gabadaya sanyIn nadada shigarta. Hatake jikinta yadau zafi. Hakoranta ne suka fara karkarwa. Kabir kamm jinta isheshi da hakoranta yasa ya kunna wutan tareda maida kallonsa gareta domin yimata fada saiya tarar ta dunkulle guri daya. Hatake yaji tausayinta yakamashi. Yamutsa fuska yayi tareda kashe A.C dakin, Yadauki bargo ya lullube taa. -------------------------------------------------------------------- TOH FAN'S KOYA ZATA KASANCE TSAKANIN KABIR DA AMRIYA. COMENT PLEASE.馃檹馃檹 ALKALAMIN 馃枈锔? BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒 2/28/24, 22:08 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHIM馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 30 WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔廈Y BABY ISHA 馃尯馃尯 """"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" Lulubeta yayi tareda yamutse fuska yakoma kan gado tareda yin adua bacci ya kwanta . Ana kiran asuba yatashi tareda nufa toilet yadauro alwala yayi sallah tareda yin azkhar Aka yacigabada azkhar har gari ya washe kallon kan kujeran da amriya ke kwance yayi amma saiyaga bata wajan . da sauri ya Mike tareda fadin itakuma wannan ina tashiga. Futowa daga cikin dakin yayi yanufi dakinsu khaleed . kwankwasa kofan yayi .ba'a fi five minutes bah sadiq yazo ya bude kofan. Kallon kabeer yayi yace mln kabir lafiya kuwa naganka a wannan lckn . kallon sadiq kabir yayi yace toh inba a wannan lckn bah a wane lokaci kake so ka ganni mtssww yaja tsaki. Allah ya huci zuciyanka cewar sadiq . kabir yace kai ni ba wannan bah ina wancan yarinyar take . Cikeda mamaki sadiq yace wace yarinya kuma ,aikin banza toh ina nufi wancan yarinyar mana mai kama da aljanar Chan. Kallon kabir sadiq yayi yace Dan tsaya wai kana Amriya ,kabir yace oho koma meye sunan tah toh ita make nufi. Aba kabir batare kuke bah da ita taya kuma zamusan inda take .kabeer yace toh ni banganta bah , What me kake nufi kana nufin Amriya batanan , kabir yabashi amsa da yes . Amma kabir bakada mutunci taya zaka iya barin yarinya tafuta kuma bayan kasan ba inda tasani anan. Kallon shi kabir yayi yace amma fah kacikai sadiq ni inazan San sanda zata futa , toh wlh kufuto da ita koma tana wajan ku Kamar ya mu futo da ita wannan wane irin magana kake fada aka . Khaleed daya yi labe yana jinsu yafuto daga dakin tareda fadin kunga bawai tsaya zakuyi kuna musayar yawuba abunda yakamata yanzu shine mu bazama nemonta inba akaba akwai matsala. Kabir yace toh kuje kunemota nizanyi wani aiki. Kallon shi khaleed yayi yace Kama isa tare zamuje wlh mune mota kokuma yanzunan nakira mom nasanar da itah halinda ake ciki Toh shikenen mutafi cewar kabir futowa sukayi daga cikin hotel din suka bazama nemonta amma koh inuwanta bazu ganiba. Tun kabir baya damuwa haryadawo yafara damuwa akai. NIGERIA Wani hawaye mai zafi ne yake bin kunci ta bude kofan taji anyi da sauri ta share hawaye ta kallon ta doct Amina tayi, tareda nufa inda take, sannan ta dafa kafa dan ta . Tace doct Khadija kina lafiya kuwa naganki cikin damuwa aka . Kallon doct Amina doct Khadija tayi Tace bakomai . Bakomai kuma naga kina kuka Dan Allah kifadamun meyafaru . Share hawaye tayi, tace na aikata babban zunubi da Allah bazai taba yafemin bah . na aikata babban laifi a rayuwata ta duniya babu Wanda zai iya yafewa . tabbas naci amana ,nayi yaudara, no muguwa ce ,kwarai banida imani, tana kaiwa nan ta fashe da matsanancin kuka, Sosai hankalin doct amina yatashi Tace wane laifi kikayi da kikecewa Allah bazai taba yafemiki bah ,shin kinsabawa mijinkine ,Doct Khadija tace Aa, Doct Amina ta kuma tambayar ta da cewa kin yi kisan kaine?, girgiza mata kai ta kuma yi, doct Amina takara tambaya ta shin kin sabawa sharia musluncine ,shiru doct Khadija tayi Tace inason zan nuna miki wani abune amma Dan Allah ki rikeshi a sirri banason kowa yasani. Doct Amina Tace menene nunamin. Mika hannunta doct Khadija tayi tareda nufa inda Jakarta yake tadauko wani karamin box . tareda koma wa inda take zaune Tace kinga wannan Box din yakai shekaru 30 da yankai ajiye kuma sbd zunubida na aikata yasa na Adana shi sbd wancan azzaluman matan inason koba yauba gaskiya tayi halinta. Doct Amina Tace nifa bangane abunda kike fada bah , wayan doct amina ne taji yafara ringing daga wayan tayi tareda fadin gani nan zuwa ajiye wayan tayi Tace kiyi hakuri Khadija abban Yusuf ne yadawo kuma yana son ganina gobe zaki cigaba barana taci . Shikenen toh asauka lfy. Daukan Jakarta doct Amina tayi tareda ficewa daga dakin . Nannauyan ajiyan zuciya tasauke tace ya Allah inason na sanarwa wadanan ahali biyu nan gsk amma nakasa ya Allah ka taimakeni natonawa wannan matan asiri. Daga sama taji ance badai yatona nawaba saidai yatona taki asirin. Bangare su kabir neman duniya sunyi amma basuga Amriya bah. Sosai hankalisu takara tashi . wajan shaguna suka nufah suka fara nuna photonta koh sungan ta amma bawanda yaganta Itakam Amriya tana geden bakin titi tayi tagumi. Manage PAGE pls 2/28/24, 22:09 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91. BISSMILLAHI RAHAMI RAHEEM 馃尮馃尮馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煂? PAGE 3锔忊儯1锔忊儯鈻讹笍3锔忊儯2锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED鉁嶏笍 BY BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒 ------------------------ Karasawa sukayi inda amriya take, Khalid yace Amriya menene kikeyi Hanan wajan, Amriya tace Babu komi , Jan hannunta kabir yayi yace taso mutafi, tashi tayi, gaban kabir ne yafadi ganin yadda idanunwanta suka kada sukayi jajir. Alamun kabir yamasu da ido, su sadiq na ganin aka suka wuce cikin hotel din. Rike mai hannu amirya tayi gamm hawaye nabin kuncinta tace, meyasa kake son hallaka rayuwata ne, Eh Kalb, meyasa nake fuskantar tozarci da bakin ciki

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});