Chapter 6
Chapter 6
fadin .doctor ai kobakace ba daman haka halinsa yake . tun fil azall baya son surutu . kaga idan kaga yana dariya ko yana zuba toh ka tabbabtar yana wajan mom ne da Aunty amarya. where is she sukaji yace. sadiq yace what are you saying . tana ina kabir yakara maimai tawa. Sadiq yace doctor shin bawani abu dai kukayiwa abokinaba. maimakon ya dunga murnan cewa yasamu sauki . ta wata ma yake .ok ohh to malam kabir .wacece kuma . Bakowa kabir yabashi amsa. Yamarasa meke damunshi. wato bazaka fadamun bah koh kabir harnakai wanda zaka boye wa abu. lallai toh kasani nasan komai. wato ashe yanda kake zakewa kana cewa kai lagos zaka dunga zuwa kwashan kifi ashe dama sbd kadunga soyewarka ne koh. Cikeda rashin fahimta kabir yace i dont get you sadiq. Ok zaka ce bakasan wannan zobenba sadiq yanuna zoben hannunshi. Oh my god sadiq it mine kabani . I knew it .toh fadamun wacece. Wafce zoben kabir yayi a hannun hadeda sanya zoben. Stawa da walkiya sukaji ta fado. dammm damm kirjin Amriya ya buga dafe kirjinta tayi wanda takeji kamar an zuba garwashi . waiyoo nashiga uku . tabbas yasaka wannan zoben yazanyi yanzu ta ina zan fara ne manshi. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" Sadiq yace kaga dan baiwa wato sbd zoben soyayya ce shine hakayi walkiya. Don a nuna mana asalin kauna. Yanzudai ba wannan bah katashi kaje kayi sallah kaci abincin da hkaa siyoma saika sha magani. Ok yace . tareda mikewa ya nufi toilet . Washe gari jirgin su kabir ya sauka a abuja. mototcine ajere wajan goma sha. da alama family gudane . dan gabadaya su suna kama da juna. Grandma dake tauna goro tace wai haryanzu wa ennan yaran basu iso bane . Sun tsaya suna shiririta. Fatima dake gefen grandma tace . Ai sai jirgin yayi sauri tukun zasu iso da wuri . Toh sucewa direban jirgin yayi sauri mana haba nina gaji fah. gashi rana sai dukan bayana yake. Ihuuu fatima ta kwallah gasunan . Mom . Da gudunta taje gurinsu tareda rungumesu welcome bros. Murmushi kabir yasakar mata . Tareda fadin waike bakisan kingirma bane . Suma salma, khadija,Aisha, gabadaya sukayo kansu. Oyooyo brothers. We missed you guys so much bros. kai kusakeni muje gida. Kowa yayi murnan ganni kabir cikin koshin lfy ba kamar ma grandma bakinta har kunne. Hada ido sadiq yayi da grandma. Harara ya galla mata . Oh ni kakewa harara. Dannan. Ba laifinka bane laifin habibune .shine ya doraka daka dunga yimin rashin kunya. Zanyi mgn kane badai kundawo ba hmmm. Zaka sani. Shashasha da hakori uwa na AKUYA mai gatso dariya gabayansu sukayi. sadiq yace ke kuma fah kunne uwana zomo. ni kake cewa kunne uwana zomo. baramuje gida SALMA zaki aramin wannan rigan naki yayake dasunama, yauwa biri da wando .yau za'ayi yaki agidan muhammad muwuce dai gida tukunan sai kiyi zuba bakin mugani. toh grandma tace . Kabir gabadaya hankalinshi yana kan wannan zoben tareda fadin I LOVE YOU. grandma tace kaji yaron kirki duda banajin turanci amma nasan kalmar i lobu yu. toh kasani nibana sanka nafi karfinka kaji mai kan giginya kawai. Tsaki kabir yaja . Tareda fadin wlh zama da tsofafima wlh wani aikine . Nonse. Bai karasaba yaji grandma tace. kaga tsohuwar chan tanuna mom . kaganta dai koh toh itace tsohuwa amma bani bah Wlh kabiru kafuta idona kaji nafada mah. ya isa haka grandma mu wuce gida kinji. suna isah gida kowa ya zazzauna a falo. kabir yace mom ina dad . sorry yana spain amma cikin satin nan zai dawo. ok. yauwa uncle habib ya fada wlh kun tayar mana da hankali jiyan nan. bakamar grandma. Grandma tace toh taya hankalina bazai tashiba sbd jikanane ai. In badan ma ya samu nazauna cikin dareba inatamai aduoin da mahaifin wanda ya Aifi kakana. Yakeyi bah ai da tunan ya jima da shekewa. Amma wai yau nida na ceceshi din yake wa rashin kunya. Mom tace ayi hakuri grandma kiyi shuru muji abunda ya faru. Bazan badin , nace bazan yi shirun bah , Allah yabuden bakin mgn kice nayi shiru nakidin. Inkinga nayi shiru ha nan to kwado a kasamun a bakin. Jahirar yarinya kawai. Kallonsu fatima uncle habib yayi tareda fadin gabadayanku kutashi kuje sama yanzunan. Mikewa gabadayansu sukayi .suka nufi part dinsu. dan Allah kowa ya maida hankalinshi nan wajan . kabir munason kafadamana abunda yafaru dakai . tattaro nutsuwansa KABIR yayi tareda fadin . i reach lagos safely . I didnt hesitate . Grandma tace dakata hasiter din me nace hasiter din me . Kusan cewa wlh kuna shiga hakkina .kunsani ban iya turancinan bah shine kukeyi domin kudunga muna furcina toh ta Allah ba takuba. Wai shin turancinan gadon gidan nan ne daza ace sai anyi . Shin yaren ubankane koh yaren uwarka iyeee fadamin. Toh wlh kusani cewa ina sane da duk abinda kuke min agidanan wlh . Yara sbd lalacewa sun manta da yaran garinsu. Suna nawani kasar. Toh ni bazan lamintabah. Tsaki kabir yaja tareda fadin uban wanine yace kada kije boko . Ubanka ne ai ya hanani zuwa .koh kuma nace ubanka bai bani kudin dazan sakaina naje bokon bah. Karimatu kina kallo danki yana watsamin bakar mgn .kinyiwanai luff koh. Ai dama nasan bakin ku daya dashi. Hawaye tafarayi kamar yarinya .ni wlh hana cutata a gidannan ni kawai mutuwa zanyi . Ta tashi tsaye hakuri duka shiga bata . Sadiq yace ku barta mana ta sheke saime . Ni wlh bantaba ganni tsohuwa datakai wannan shekarun a rayebah. toh ta ALLAH bataka bah kaji shegen yaro da hanci uwana karas. Wato Allah, Allah, kake in sheka ka kwashi kayana kayiwa matar dazaka aura lefekoh toh bazan mutu dinba har sai lck na yayi . Jahili kawai. zama tayi tareda fadin oyaa fara mgn . meyafaru . a jiya. tundaga abunda yafaru har karshe ya zaiyane musu. tusa mai mugun kara grandma shiga sakarwa tasaki jikake buuuuttttt , puuuttt tusss. Bull shit kabir yafada hadida toshe hancin shi . Gabadaya hancin suka toshe . Kajisu wai tusana zasu rufewa hanci. In fada muku toh duk wanda yashaki tusana mai ya dunga Albarka kenen. kallon sadiq tayi tareda fadin kajishi .kaida tusan kama in kayishi yanda kasan mushen Alade ne ya mutu. Waini za'a toshe wa hanci. Kuku sani shegun yara kungani nayi dakina kucigaba da shakar Albarkar tusana . Cikin ranta kuwa tace Kam bala'i Aljanar ruwa chab baranayi gabass kafin nima a hada dani.. hajiyan zuciya kowa ya sauke mom tace koh zaka bar wannan bussiness dinne ka yi wani son . what mom what are you saying .wannan Aikin shine mafarkina fah kuma gashi mafsrkina ya tabbata kuma kice nabarshi. Ok kowa yatashi yaje part dinsa . Mikewa tsaye kowa yayi . Kabir da sadiq kuwa direct part dinsu suka nufah. Kwanciya kabir yayi akan makeken gadon sa tareda murza zoben hannunsa yace duk inda kike zuciyata saita namoki. """"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? .MANAGE PAGE. BANA NA KUDI KARFAFAMIN GWIWA DAKUMA SANYAWAR ALBARKACIN BAKINKU MA YA FIMUN KUDI LOVE YOU ALL ALKALAMIN馃枈锔忦煐婏笍 馃尮BABY ISHA馃尮 2/28/24, 22:02 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMIN RAHIM馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 5锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89