Chapter 69
Chapter 69
kamasu, ganin Mom a daddaure jikin gado, ga idanuwan ta sun kada, sunyi jajir saboda duka, cikin kidima Doct khadija tace waye yayi mata wannan dukan? Grandma ta bata amsa da fadin, i tasidi madam, kwarai nice nan, koda magana, Doct khadija tace babu komai, amma kuma yadda kika yi mata dukan nan, zuciyarta Kara hassala zaiyi, kuma zaku kara tunzura tane. Grandma tace, bah tunzura bah koma sauya kammani zatayi ta koma shedaniya, bai damen bah, Tunda nidai na daki na jaki a jikin ta, an wuce wajan, Wallahi akan mah kadan ta gani, shegiya dangin gajeru kawai. A hassale Mom tace wallahi halima zaki gane kuren ki, Grandma tace, kutusin karan chan, bala'i, yau akwai gagarumar fad'a a gidan nan, ni kika kira da suna na, koh sanda Maman ki saratu take yawo akan keke, koh nono bata Fara bah, bata isa ta kirani da sunana bah, toh ki sani, wallahi yau saina ci ubanda yayi tattalin goron auren bikin gyatumar ki. Tana kaiwa nan ta dauki dorinan ta nufi kan Mom, daga hannun ta tayi sama da zimmar sha?awa Mom bulala, ba zato, bah tsanmani taji an rike mata hannu. Da sauri ta juya DAN ganin wanda ya dakatar da ita, hatake ta hada ido da Amriya, da sauri ta saki bulalan, tana mai fadin, Allah sarki y'ata Amriya kin dawo kenen, yau ke nake son kiyi wa wannan balamar dukan ja da baki. Karbar dorinan Amriya tayi daga hannun Grandma, tare da, jefar dashi gefe tace, duk Bakua bukatar wadanan abubuwan, ka mata ai ku barta domin kuwa yadda kike zagin ta, kina rage mata zunubi ne. Koh Baku yi mata Komai bah, watarana zata gurbi abunda ta shuka. Dad yace kwarai kuwa y'ata, maganar ki gaskiya yace, zamu rabu da ita, amma dan Allah kizo ki duba mijin ki haryanzu bai farfado bah, Shidin bah mijina bane, ku bazai taba kasancewa mijina bah cewar Amriya. Tom shikenen Amriya Amma Dan Allah ki taimaki rayuwar shi, cewar Mahaifyar kabeer. Da sauri Amriya ta juya kamar ta taba jin wannan muryar, juya warta keda wuya suka hada ido da Fatima wato Mahaifiyar Kabeer, da sauri Amriya ta nufi inda take tareda rungume ta tace. Dama kin futo, yanzu sungane kece asalin mahaifiyar Kabir koh, gaskiya nayi murnan ganin ki, Murmushi Maman kabeer tayi tace kuma ina farin cikin sake ganin ki, yanzu bah wannan bah, ki taimaki rayuwar dana, badan halin sa bah, for my sake kinji. Girgiza kai Amriya tayi cikin garin ciki tace, ai kodan ke mah, dole na Samar masa da lafiya karki damu Insha Allah zai samu sauk'i. Tashi tayi tareda nufan inda Kabir ke kwance, kare masa kallo tayi, tana karajin wani sabo tsanan da acikin zuciyar ta. Daukan hannun sa wanda zoben ta ke sanye a jiki tayi, tareda rike zoben tsamm , yayin da ta rintse idanuwan ta. Jikin shi ne yafara motsawa kadan kadan, yayin da zuciyar ta ke Duka da sauri sauri, amma duk da akan bata sake shi, saida takai kusan minty ashirin amma bai farfado bah. Ganin aka yasa ta ta Fara hawaye Hatake hawayen ta ya disa akan zoben, cikin kankanin lokaci zoben yayi aske wanda ya gauraye gabadaya dak'in. Jikin kabeer ne ya fara karkarwa, ganin akan yasa Amriya rungume shi a jikin ta, A hankali yafara bude idanuwan sa, inda daga karshe, yayi nasaran bude su baki daya. Sakin shi Amriya tayi tareda kwantar dashi ta mike da niyar tafiya, bah zato taji ya damke hannun ta, yayin da hawaye ke bin gefen fuskan sa. Hatake taji wani irin kasala Tareda jin tausayin shi ya Kama ta, wafce hannun ta tayi daga nasa, da sauri su Dad suka nufi inda yake a kwance, daga shi Dad yayi tareda rungume sa yace, kana lafiya dai koh Kabir, Nufan hanyar waje Amriya tayi ba tareda ta Bari kowa ya ganta bah, Kallon su tayi gabadaya, tareda sakin murmushi daga bisani ta fuce daga gidan . Doct khadija ce tace, Kabir Kaga asalin mahaifiyar ka nan, itace Maman ka, itace ta kawo ka wannan duniyar, Kallon mahaifyar sa, Kabir yayi hawaye na bin kan kuncin shi yace "Mama", jin akan yasa Fatima fashe wa da kuka, rungume Kabir tayi tana mai fadin, ka yafe min dana, laifina ne, ban taba bayyana a gareka na nuna maka cewar ni mahaifiyar kace, ka gafarce ni. Kabir yace babu abunda kika min Umma, nine ya ka mata na nemi yafiyar ki, dan Allah ki yafe min, Fatima tace na yafe maka duniya da lahira Kabir, Allah yayi wa rayuwar ka albarka. Bangaren Mom kuwa ganin kowa hankalin shi nakan Kabir yasa ta Fara yunkurin kunce kanta, inda a karshe tayi nasaran kunce zaren da suka daure ta dashi. Mikewa tayi da sauri, ta Kare musu kallo, sannan ta fasa wani mahaukacin dariya. A firgice gabadayan su suka waigo, tareda kura mata ido, Mom tace wato ni zaku daure koh, you saina kashe ku baki daya, Tashi Kabir yayi cikin kasala yace, menene muka aikata miki Mom meyasa kike haddaban rayuwar mu, indai saboda kudi ne koh dukiya, gasunan duk ki dibi na iba ki bar na bari, amma meyasa kike fadin Lallai sai kin kashe mu, ki barmu da bakin ciki da kuncin da kika sanya mu mana, iya akan bai wadace ki bane, Mom ta bashi amsa da fadin kwarai kuwa akan bai ishe ni bah, Nadira tace Mom meyasa kike aka, ga y'ay'an kinan suma kin hada dasu, duk mene aka, menene silan aka, Grandma tace kwarai kuwa, ki fada mana wane abu aka yi miki da kike son daukar fansa? Mom tace Yunusa yusuf wato mijin ki, shine silan komai da ke faruwa daku, Grandma tace yanzu mijin nawa mah saboda Allah da annabi baza a bar ruhin sa yasamu salama bah, sai anyi masa sharri, Tabbas nasan karya kike bawani mijina da ya miki wani abu. Dakatar da Grandma Kabir yayi da fadin ki bari muji menene yafaru, maida Kallon ta kan Mom yayi, yana mai fadin, ki fada mana abunda ya faru. Dad yace dakata tukunan, dole Sai Maryam da Habib suna nan domin banason ayi komai a bayan idonsu, yanzu ku kiramin Habib da Kuma Maryam yanzu, suzo, daukan wayar sa, Sadiq yayi tareda Kiran Abban sa wato Habib, sannan shima Khalid ya dau waya Tareda kira Mahaifyar su Mami. Bayan wasu hawanni kowannen su ya hallara . Dad yace toh Alhmadulillah kowa yana nan, yanzu zaki iya magana Kallon su Mom tayi tace. SHEKARU BAYA DA SUKA GABA TAH. Mahaifina da Kuma mahafin ku, wajen bussiness dinsu daya, Kuma sudin sun kasance babban abokai nee. Komai tare suke yi, amma mahaifin ku yafi mahaifina kudi nesa bah kusa bah, duda aka kakan ku bai taba nuna wai shidin wani ne. Hana aka sai suka samu sab'ani Shida babana, akan wani maganar kudin da suka samu wajan Millions of Naira, sai mahaifin ku ya yanke cewar za'a kai gidan marayu, Wanda babana tsam bai amince da akan bah domin shi a ganin shi da akai kudin gidan marayu gwanda su Kara wa kansu jari, shikuwa kakan ku yace, indai rabuwa ce saidai su rabu amma bazai taba bin maganar sa bah. Aka kuwa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89