Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 15

Chapter 15

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,193 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

hanshigo. 馃尮 LONDON 馃尮 mutane ne azaune acikin meeting Hall din. Yan jarida, polices, sojoji, dadai sauransu ba abunda kake gani sai camera Wanda haka zagaye Hall din da shi . Mutane biyar haka zaba domin su futo su yi bayani hakan fishery cikinsu kuwa harda kabir. daya bayan daya suke futowa suyi bayani. Har haka zo kan kabir. Cikeda takunsa yaje hargaban kan hall din tareda rike lasspleaker 馃攰 . Daya daga cikin turawanan yace. Mr. KABIR MUHAMMAD we are welcoming you to our. INTERGRATED APPROACH TO THE REDUCTION OF POST HARVEST OF LOSSES OF FISHES . THANK YOU kawai kabir ya iya cewa. Wani kyakyawan dattijoh nagani. Sojoji wajan goma a bayansa a tsatsaye. Magana yafara kamar haka Mr kabir We want you to start now. Gyara tsayuwarsa yayi. Hade da kallon sadiq Wanda ke gefe. Fatan nasara sadiq yayi Mai. Saida ya murza zoben hannunsa yajin wani kwarin gwiwa da farinciki a zuciyanshi Gyara Muryansa yayi yafara magana. Saida yayi greeting kowa na hall din yayi sannan yayi introducing kanshi. wannan dattijon yace Mr kabir can you tell us the introduction about fish production in west Africa. Magana kabir yafarayi. The global production of fish capture fisheries and And Aquaculture in 2008 was about 142 million tones (F A O 2009) of this 115 million tones was uses as human food , providing an estimated Apparent per capita supply of about 17 kg (live weight equivalent). Which is an All time high. Karashe dacewa I think am right. Tafi gabadaya mutanen Hall din suka dauka. Gabadaya yan jarida sai aska shi suke. Hana askashi a TV. Again wannan dattijoh yakara tambayansa last question dacewa. Can you tell us what fish oil contain of. kabir yace fish has oil which contains important nutrients like vitamin, A, D, thiamin, riboflavin, nicotinic acid, and b12. Wannan karan gabadaya shuwaga banni wajan da wannan dattijon suka tashi tsaye hadida saramai. gaba daya kowa na wajan saramai suka shiga yi. kabir yace can I go. Yes of course dattijon ya fada tareda fadin the result of the winner will be release next tomorrow. Kabir bai bari dattijon ya karasa bah yayi fice warsa abunsa Inda yan jarida suka zage sai dauaknsa photo suke. Suna cemai yasamusu hannu. koh kulasu baiyi bah ya shige cikin mota. sadiq naganin hakan yabishi a baya . tare da shiga motan suka bar harabar hotel din. NIGERIA 馃嚦馃嚞 Su nadirah gaba dayan su ba Wanda baiga program din kabir da yayi a kasar London bah hatta su dad ba wanda bai gani bah. Kuma Sunyi farin ciki sosai hadida yimai fatan nasara. grandma kam bata ma gane kome yake fada bah ita dai taga hana ta mai tafi. Bangaren Amriya kuwa leko fuskanta tayi daga cikin labulen da take. Abunda ya bata mamaki shine ganin sakk dai irin rigar mutanen jiya ne ajikin ta tare da mask. Dube-dube, naga Mai mask kin keyi. cikeda baccin rai Amriya tace kenen basu daddara ba. cikin zafin nama ta fito daga bayan labulen dataike. Saurin dago Kai mai mask din tayi. Da Sauri tayi hanyar waje. Cikin zafin nama Amriya ta fi ciko tah. Hatake ta fadi. magana Amriya ta fara yi tare da fadin wacece ke?, wai meyasa kuke neman ran Kalb ne?, meya tare muku ehh?, wato jiya dana fada muku cewa ku daina bibi yansa baku daddara bah koh. Cikeda baccin rai mai mask din tace matsa kibani guri na futa. Amriya tace bazan matsa bah har saina ga fuska ki. Kokawa suka shiga yi tsakanin su Inda da kyar Amriya tayi nasaran fuzge mask din fuskanta. Tareda juyowa Rasssss gaban Amriya yabada. Baki na rawa Amriya tace Aun... ty.. Amar... Ya . Kace... Dama.. Uwar shedanu .. Ajiyan zuciya Aunty Amarya ta sauke. Tareda jan hannun Amriya ta nufi part din ta da ita. Sunci sa'a ba kowa a parlour zaunar da ita . Ta fara magana kamar haka. Amriya nasan zaki yi mamaki cewa a matsayin kiga wata saiki ka ganni. A gaskiya bani bace uwar shedanu. kuma bawai na shiga cikin qugiya bane domin na cutar da kabir. na shiga ne kawai domin nasan me suke kullawa. Cikda baccin rai Amriya ta mike tsaye tareda fadin makarya ciya. Karya kikeyi. Kice bason gaba yansa kike sonyi bah. Aunty Amarya tace kiyarda dani Amriya. Wlh na rantse da Wanda ya busamun rai. Banashiga bane Don na custarda dashi nashiga ne kawai domin na ceceshi. Ni kaina bansan wacece Uwar shedanu bah. Yanzu shekaru bakwai kenen suna neman ran family dinnan. Cikin rashin fahimta, Amriya tace ban fahimta bah. Bangaren Khaleed kuwa mafarki yake yaga shi cikin farfajiyan daji wanda yake dauke da furenni masu kyau da daukan ido. Saikuma Amriya a gefe sa yana mata kalaman soyayya Tana Mai banza. Kabir kuma suka ganshi ya bullo. Ranshi a bace ya wafce hannun Amriya daga na khaleed . Amriya kuma tasakar ma kabir murmushi .kabir yace da khaleed kada ka kara taba mun mata harka bar duniyan nan in koh ka kakara yun kurin taba lafiyan matata toh kasani Daga ranar Alaqar mu tazo karshe. Yana Gama fadar hakan yaja hannun Amriya ya tafi. Firgit Khaleed ya farka daga mafarkin dayake. Dafe kansa khaleed yayi tareda fadin meyake faruwa danine. Meyasa kuma kabir zai kwace mun ita. Zaro ido khaleed yayi tareda fadin kodai nafarason Amriya ne. what kenen sonta nake. akwan in haka ne bawanda zai rabani dake. Aunty Amarya tace shekaru baya dasuka wuce..................... ......鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪 MUJEDAI ZUWA DOMIN JIN MEYA FARU A SHEKARUN BAYA DAYA WUCE... . MANAGE PAGE 馃搫 WLH BANDA LFY DA KYAR MA NA IYA K WANNAN GURIN DAMUKA TSAYA COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃憦馃憦 ALKALAMIN馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA (NANA HUMAIRAH) 馃尮馃尮馃尮馃尮 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMIN RAHIM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 馃敓 WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA -馃尮馃尮------------------------------------------ Shekarun baya dasuka wuce. Nakasance yar Abokin Alhj Muhammad. Lck babana ya haikoni wannan gidan domin nabawa dad dinsu kabir wani document na careers dinsu. Nabashi harna futo zan futa sainaji. Wasu mutane da mask a fuskansu sunacewa saisun Hallakar da kowa na gidan, Abu bakaramin firgitani yayi bah. Kabir kuma a lckn yanada shekaru biyar a duniya yana kwance hakan kujera baimasan mesukeyi bah. Saida naje daff dasu amma basu ganni bah. Abunda kunuwana yaji na karshe shine mu futarda itah karsuzo su ganmu. Hakan bakaramin kara razana ni yayi bah ta nufi dakin karima dagudu saina tarar da itah Tana bacci. Nayi niyar tashinta nafada mata kawai saina fasa na koma parlour. Ina komawa parlour kuma natarar sunruga dasun tafi kuma banga wacce hakecewa mu futarda itabah. Haka naje gida a furgice.. Ina zuwa gida natarar da mahaifina a parlour. Nayi niyar fadamai komai saikuma wata dabara tafadomin. Nacemai Dan Allah ya auramin Muhammad ina matukar Sonshi. Shikuma mahaifina tunda nake bantabah tambayansa wata Alfarmah bah sai awannan lck. Saiyacemun zaiyi mgn da Muhammad inya Amince sai adaura aurena dashi. Duda basonshi nakebah amma hakan bakaramin dadi najibah. Kanwata hafsat kam sai dariya takemin tana zagina wai zan shiga a mata tabiyu. nikona shareta nabi abunda zuciyata yayi ra'ayi. Haka Dad dina yayi WA Muhammad mgn hakan aurena Dashi. Bazai iyayiwa mahaifina gardama bah

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});