Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yace nace miki banason kara ganinta agidana Inkuma kika kiji toh a bakin aurenki. Yana kaiwanan yabar falo. Baki sake mami tabi bayansa da ido. Wani tausayi Amriya taji a ranta hawayene suka farabin kan kuncinta Su nadirah kuwa kwantar da Amriya sukayi hade da rufeta da bargo.. Suka futadaga dakin. Bayan 1 hour Da tafiyansu Amriyaaa maza kizo, yanzu nan. Firgit ta farka daga baccin wahalan datake. Waige waige tafara amma bataga kowaba. Damm gabanta yafadi tareda fadin gumurzu. Meyasa kuma gumurzu yake kirana awanan lokacin. Tashi tayi hatake tayi baya zata fadi Dan jirin dake daukan tah banawasa bane. Dole nashiga ruwan teku inba haka bah bazan iyayin komai bah. Gashi ba zoben a hannuna dasaiyama fimin sauki. Dole yanzu na Isa wajan gumurzu. A daddafe tayi hanyar toilet. . Tana shiga naga ta sa hannunta hakan goshinta wannan dai sarkar naga ta futo. Cikeda mamaki saikuma taga bata zama Aljanar ruwabah kamar yanda gumurzu yafada mata lokacinda take cikin ruwa. Kallon sarkar tayi da brown eyes dinta tafara magganganu battt naga ta bace daga cikin toilet din. ABUJA STATE Grandma nagani zaune tana shan lemon pawo. Sadiq nadaga gefe yanada danna system dinshi. Ohh my god naji yafada. Itako grandma inbanda ba abunda take watsawa kabir inbanda harara. Shikoh sadiq baimasan tanayibah. Sadiq yafara kwallah Kabir kira Grandma tace Kai Kai ya isa haka duk kabi kacikawa mutane gida dawanan murya naka uwanan basamude. Tsaki sadiq yaja. Iyeeee nikake yiwa tsakibah. Ba laifinka bane laifin hajara Ne. Zanyi maganika ne Wlh. Ba a fi minty 10 bah kabir yasaukoh daga upstairs. Daidai lck da dad yake shigowa . ehhhhhh gadana, Dan Albarka yadawo. Waigawa su kabir sukayi hatake idonsu ya sauka hakan dad dake tafaman murmushi. welcome dad kabir yafada. Sadiq kam mamaki yasa yamanta dacewa baigaishe da dad. Bah. Ihuuu sukaji daga kan upstairs. Da gudu su Fatima sukayi kan dad tareda hugging dinsa. Welcome dad we miss you very much. toh kusakeni ina mom take yatambayesu. Ganinan Mai gidana. Mom tafada dariya gabadayan su suka sah. Mom tace meyasa baka fadamana cewa yau zaka dawo bah. Aida mundan shirya maka abubuwa. Dad tace i just want to surprise you that why. Grandma tace Kaga Muhammad daga zuwa suparn harkayo tumbi. fateema tace mene kuma suparn hana Spain kina suparn gsk grandma kikoma school Wlh. grandma tace ai inkinban kudin komawa mezaya hana na koma. jahira kawai. Sadiq da kabir tsabar farin ciki sun mah kasa fadin komai saima upstairs dinda suka nufah. saida dad yaci yasha sanan yanufi dakin Aunty Amarya. Domin yadan watsa ruwa. Sadiq meya faru naga dazu ya kwallah mun Kira dama wani appointment mukedashi hakan fishes production. Kuma fah it over 1 million thousand dollars 馃挼 duk wanda yaci toh yayi won. and zai Kai 1 month hanayi Appointment din. ajiyan zuciya kabir yasauke Tereda fadin wane garine. sadiq yace is not a state it a country. London shine zamuje muyi appointment din. What you mean London. I don't think i can go. Please kabir kada kabari murasa wannan daman. Kabir yace you know i have abunda mah yafi 1 million dollars right. yess i know but ai karuwanmu ce please kada kace bazaka jeba na rokeka. OK shikenan. Cikeda farinciki sadiq ya rungumeshi. Khaleed fah bazai jeba. Yess iya ni dakai ne kawai zamuje . OK kashirya min lodged dina. OK sadiq yace. Futa kabir yayi. Yanufi part dinsu mom. Saiyayi sa'a dad yana ciki. fada musu habunda yakawo shi yayi. Amma mom taki tace ba inda zashi. dakyar suka samu suka shawo kanta. AMRIYA bata zarce ko ina bah sai bakin tekun ruwa. shiga cikin ruwan zatayi taji anyi sama da ita an naka da kasa. Wani kara tasaki Tereda dafe kanta Wanda ya bugu sai jini daketa didisowa. Tashi tayi tareda kiran sunan gumurzu. Ba'a fi minty kalilan bah. Gumurzu ya futo.. Cikin muryan shi Mara amo da saurari. Yace Amriya meyasa kikayi sakaci haka. Saida nafada miki bazaki iya dawowa ruwa bah batareda wannan zoben bah. toh kisani lck yanada dadda kure miki. Amriya tace bansan mezanyi bane gumurzu. Narasa yazanyi naje gareshi. murmushi gumurzu yayi hadeda fadin. Kinrasa yazakije gareshi. Mutanen dakike zaune dasu fah. Amriya tace sunce zasuje gidan su shi BIL adaman dani daganan nace zan karbo zobena. Dariya gumurzu yasaki. Yana Mai fadin. Angaya miki cewa karbo zoben a hannunsa sauki gareshi nagaya miki cewa saikin sha bakar wahala a gidan dazakije.. Naji gumurxu. Amma aikace mun inna cire wanna sarkar zan dawo Aljanar ruwa kuma meyasa nake iya magana kamar sauran mutane. Gumurzu yace ai kinriga dakin lalata shi. Kuma kada kiyi mamaki Dan kinyi magana kamar sauran yan Adam koh kin manta abunda nace miki hakan wannan sarka nace miki yana kunshe da tarin sihiri. .amma fah kisani kada ki kuskure kibari ruwa ya taba koda farce naji kinkine idan kina cikin jama'an Bil Adam. Inkoh yataba zaki zama aljanar ruwane kuma kasheki zasuyi. wannan sarkar yanzu batada wani anfani sbd koda sarkar koba sarkar in har ruwa ya taba ki to zaki zama asalin halittarkine taya na lalatashi Amriya tah tambayeshi cikeda damuwa a fuskanta. Kina tambayata taya kika lalata shi. Menace miki. Nace miki wannan sarkar bata yarda da zalinci bah. Me kikayi dazunan. bah zalinci kikayibah. Amriya tace ba zalunci nayibah rama wa kanwansa nayi. Meye naki aciki shin abunda yakawo ki duniyar mutane yi kenen girgiza masa Kai kawai amriya tayi. Dole kifara Aikinki daga yau sbd yanzu makiyan wannan BIL Adam din suntara makaman yakinsu. Kema yanzu nakeso kitada naki makaman ta yanda baza su iyayi masa komai bahuke kulla Bawai zaki karbi zoben ki kadaibane dole saikin kawar da makiyansa tukunan. Amriya tace baruwana da makiyansa kawai dai na karbo zobena nadawo. Cikeda daga murya gumurzu yace ba ruwanki da mijinki na gobe. Zaro ido Amriya tayi Tereda fadin mekake fada haka gumurzu. aure tsakanin mutum da Aljanar ruwa. bazai yuwubah. Ke kika sani amma kisani in Abu yabaci kada kibukaci taimakoh nah naji bazan bukaci tsimakoh kah bah kuma zan karbo zobena nadawo duniyata. Toh kisani daga yau ranar mutuwarki tafara irga kanta . cikida tsoro da fargaba tace bangane bah gumurzu. Gumurzu yakaramata da fadin daga yau kinada wata shabiyu, da kwana shabiyu, sa'a shabiyu dakuma dakika shabiyu. Daya rage miki kikarbi wannan zoben kisa a yatsanki. Ikuma lokacin dana irga miki sun cika baki sa wannan zoben bah toh kisani zaki mutu ne. Zan Kara tunatar dake cewa idan Abu ya bace kada kizo gareni Dan bazan Kara yi miki wani taimako bah. Yana kaiwa nan yashige cikin ruwan. Faduwa Amriya tayi hakan gwiwo winta ta fashe da wani matsanancin kuka. Mami mekike nufi. Lina nufin gobe zamu koma abuja cewar Kalisat. Kwarai mami tafada. But why mami ummi ta tambaya. Cikin muryar baccin rai mami tace nina haifeku koh kuku ka haifeni eh kuban amsa. Toh Wlh karkubari na saba muku. Sorry mami zamu tafi insha Allah cewar nadirah. Ina Amriya mami ta tambayi nadirah. mami amriya tasamu bacci sbd karmu takurata shiyasa nace ma su Kalisat mu futa mubarta ta huta. Maza jeki tashe tah kice inason tazo yanzu nan. OK Nadirah tace Tereda yin Anyar part dinta . shiga

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});