Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 55

Chapter 55

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na futo, Kuma nazo gidanan ne badan komai bah, Dan na karbi zobena da ta subuce tafada hannunka, na ceci rayuwarka batareda nasan ko waye kai bah, Bantaba tunanin da abunda zaka sakamin ba kenen, Rike kanshi Kabir yayi yace ALJANAR RUWA, Aljanar ruwa, kin isheni da wannan zance naki, kina tunanin, ni Kabir zan yarda da zancenki cewar ke ALJANAR RUWA CE. Toh ki tsaya kiji ni da kyau, wlh babu abunda nafi tsana da kyama a duniyar nan samada ALJANAR RUWA, su suka hallakar da kakana, bazan taba manta da wannan mumunan ranar bah, dalilin aka yasa, naci alwashin cewa dole saina zama mai company kifi, don kawai nasamu aka mamun wadanda suka kashe kakana, Hmmm babu Wanda yasan asalin labarin, Dan aka, maza kifuta daga gidanan, Kokuma nasa a kulle min kee a magarkama. Hada hannuwanta waje guda, Amriya tayi tace, "Naji basai ka yarda dani bah, amma Dan Allah ku yarda da maganata, da macuciya kuke rayuwa, wannan matar muguwa Ce, ita takashe Ummi, Dan Allah ku yarda dani. Gaskiya nake fada muku, ku taimaka ku ceci baiwar Allah dake dakin ......" Bata karasaba, taji Khalid yana Fadin tunda yace "kije, kitafi mana." Mom dake bayansu tasaki murmushin mugunta, Tareda daukan ruwan dake cikin Glass Cup na kan dining table, ta watsa ma Amriya Ajiki. Gurnani Amriya tafarayi, inda fatarta yafara sabulewa, faduwa kasa tayi, tana birgima, sosai tsoro da fargaba yakama ko wannensu, A hankali, sufarta yafara chanzawa, har sufarta na ALJANAR RUWA ya bayyana. Zaro ido gabadayansu, sukayi, kara su Khalid suka saki, inda gradma tafadi a wajan sumammiya. Dafe kansa Kabir yayi wanda yakeji kamar, Hana buga masa guduma. Sadiq da Khalid da sauran yan dakin suka jaa da baya, banda Kabir dayayi zololo, yana Kallon tah. Juyo da jelanta, na Aljanar ruwa tayi tace, "kwarai nidin ALJANAR RUWA CE, nafada maku cewar, nidin ALJANAR RUWA CE, amma kuka karyatani, toh yau na bayyana kaina" Dama nace Duk ranar da akasan ni ALJANAR RUWA CE, toh zamana a gidan nan yakare. "A yaud'inan zan koma duniyata, banki bah kona mutu konayi rai." Zan tafi, bazan sake dawowa bah, Hawaye ne, yafara bin kuncinta, share hawayenta tayi, da bayan hannunta, tacigaba da fadin, kiyafemin, Nayi muku karyar cewar, na manta abunda yafaru, kudin mutanen kwarai nee kun zauna dani, batareda kunsan asalin Wacece ni bah, Kuma yau zaku rabudani, Dan kunsan asalin Wacece nii, ina godiya da irin kulawa da soyayya da kuka nuna min, Allah yasaka muku da mafifi cin alkhairy. Ni zantafi, zan koma inda nafuto, amma Kuma taya akan zata yiwu kenen batareda zobena bah, saidai na zauna, a duniyar ku, har sai sanda aka gindaya min cewar zan mutu, idan ban koma duniyata bah. Kallon kabir tayi tace, nagode da irin wannan sakayyar. Kuma zaka dawo neman gafarata a gareka. Tana kaiwanan, halittar ta yadawo na mutane. Tashi tayi tanufi hanyar waje. Dakata, taji Kabir yafada, juyowa tayi tace, meyafaru, Kabir yace kin manta baki karbi takardar sakin ki bah, kije na sakeki, saki daya. Murmushi wanda yafi kuka ciwo Amriya tayi, tace, nagode sosai. Tana kaiwanan ta fuce daga gidan. Sosai tausayin Amriya yakama su Aunty Amarya. Direct wajan gradma da mom suka nufa Tareda .watsawa gradma RUWA, Hatake gradma ta farfado daga suman datayi, ririke kabir Tayi tace waiyyo, ku taimakeni, kabir yace aita ruga data yi tafiyarta, Rike mom DAD yayi yanufi dakin shi da itah, domin yayi mata maganin ciwon dake kanta. Tafiya Amriya keyi tana kuka, batareda tasan ko ina bah na layin, Wani bishiya ta hango, akan yasa ta nufi inda bishiyar take tareda, zama a karkashin bishiyar, Zama tayi, ta chunkushe waje guda, tana kuka, sheshekar kukan tane ya tashi wata mahaukaciya, dake kwance a wajan, Tashi mahaukaciyar nan tayi, tanufi inda take, Mahaukaciyar ta ce, "Kai wanene wannan, me yasa kike kuka." Tausayin Amriya ne yakama wannan, mahaukaciyar, daga Amriya mahaukaciyar tayi, hada ido sukayi da mahaukaciyar, da sauri mahaukaciyar taja da baya. Tana fadin kece, kece, "Tabbas kece, Kallonta Amriya tayi, tabbas ta gane wannan matar, itace na jiya wanda ta gani a asibity." Cikeda tausayawa, Amriya tace, "Kedin Wacece, waye ya mayarda ke aka, menene kika aikata, ke dama asali mahaukaciya ce?" Tsugunawa mahaukaciyar tayi, tareda fashewa da kuka, tace, "Dama ni mahaukaciya ce, bansaniba, Dama hauka nakeyi, shikenen Ashe Dama ni mahaukaciya ce, Dama Banida lafiya." Rike hannunwanta, Amriya tayi tace, ki nutsu, kada kidamu zaki, zaki samu lafiya da yardar Allah. "Zan warkar dake, zaki daina hauka, Kuma Duk wanda, tayi miki aka saita dandani kudarta." Rike hannun matan Amirya tayi gamm, Tare da rintse idanuwanta, Hatake aka Fara wani iska, Tareda guguwa, wanda ya gauraye gabadaya ilahirin, wajan. . MANAGE PAGE PLS 馃檹馃檹 COMMENT & SHARE 馃檹 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? AISHA M.B (Baby isha) 2/28/24, 22:12 - AISHA M.B (Baby isha): https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v JAJIRTATTAU WRITER'S ASSOCIATION 馃枈锔? (J.A.W) Rubutu baiwa ce daga Allah,jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan kasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauk'i鉁忥笍 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 4锔忊儯3锔忊儯鈻讹笍4锔忊儯4锔忊儯. WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔? BY BABY ISHA馃挒馃挒 (AISHA M.B) ----------------------- Jikin mahaukaciyar ne ya fara karkar wa, ta fara shure shure da kafafunta, lokaci daya matar ta kwallah kara wanda ya gauraye dajin. Daga bisani Kuma tayi Tsit alamun ta tsuma. Kallon ta Amriya tayi, cike da tausaya wa, tace insha Allah zaki samu lafiya, babu wanda zai Kara Kiran ki mahaukaciya, Tana gama fadin aka ta Mike tsaye Tareda jin ginar da matar a jikin bishiya, daga bisani Kuma tayi tafiyar ta. Saida dare yayi sosai matar ta farka daga baccin da takeyi, Kallon Jikinta tayi, taga gany'an yak'i da datti a jikin tah. Salati tasa ka tana mai fadin, meya ke faruwa dani, menene wannan Kuma? Taya akayi nazo wajan nan. Tambayar data Shiga yi wa kanta kenen. Rike kanta tayi domin ta tuna sanadi yar tah fada wa cikin wannan yana yin, amma akan ya cutura. Ba yadda ta iya, aka tafara ciccire dattin dake jikin ta. Kallon ko ina na jejin tayi, tace yanzu ta ina ne zan gane hanyar gida, haske ta hango daga Chan nesa, akan yasa ta karasa wajan domin ta nemi taimako". Zuwan ta keda wuya" ta tarar da Amriya a Zaune a wajan tayi tagumi. Kallon ta matar tayi cikin far gaba da tsoro tace! Sannu baiwar Allah. Dagowa Amriya tayi ta dora idanuwan ta akan matan. Ganin aka yasa Amriya Mike wa, tace laa kinsamu lafiya, yanzu zaki iya fada min wanda yayi miki wannan aika- aikan Cikin rashin fahimta doct khadija tace! Kamar ya kenen, Dama kin San ni ne, Amriya tace, Eh nice na warkar dake daga ciwon hauka da kike, inaso ki fada min Wanda yayi miki aka. Dafe kanta doct khadija tayi, sai a lokacin ta fara, tuna abunda ya wakana a baya. Kallon Amriya tayi tace, Wata azzaluma,Mara imani, wacce babu tsoron Allah koh ka d'an a zuciyar tah,Dan zuciyar tah a bushe take. Koh d'igon imani batadashi Kallon ta Amriya tayi tace, koma Wacece wan nan baza ta taba kai mom rashin imani bah. Doct khadija tace,wacece ke, meya kawo ki cikin jejin nan tsakar daren nan , Amriya tace wacce tayi sanadi yar ki fada wa wannan halin

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});