Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 21

Chapter 21

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

haka kafa Mai naci ban baka bah. Matsoraciya kawai khaleed yafada. Harde hannuwanta Amriya tayi a kirjinta. Tareda yin kallan tsayuwan kabir. Tace ga.. Ga.. Ni.. Ance.... Kana... Ki... Ra.. Na.. Ajiyan zuciya khaleed da sadiq suka sauke. Khaleed yace Dan Allah Amriya zauna. Harara Amriya ta galla Mai tace da....ba...dan ka..ce Dan All.ah ....bah da...ba..zan zau.. Na.. Bah.. Zama tayi tace ga.. Ni.. Khaleed yace dama Amriya inason nabaki hakuri ne hakan halin tsana dana dunga nuna miki tun muna Lagos. AMRIYA Tace shi.. Ke.. Nan.... Na... Ha...ku... Rah.. Sadiq yace yauwa kanwar mu. Sadiq yakumacewa shima oga kabir din yace zai baki hakuri. Dago kansa kabir yayi yawatsawa sadiq wani banza kallo. Yace sadiq are you normal. Hope dai bawani abu kasha bah. Imagine mee giving this dog hakuri. Kee kabir ya daka WA Amriya tsawa . Karki yi tunanin cewa zan iya baki hakuri impossible. Abunda bazai taba yuhuwa kenen. Cikin kasa da murya sadiq yaceda khaleed inaga fah Oganan kishi yake. Dan yasan ko A mafarki bazai iya samun kyakyawa irin wannan bah. cikin huci kabir yace sadiq don't dare mee this afternoon. Wlh. inka karacewa kishi nake ranka zai yi mumunan baci. in rasa wanda zanji kishi sai wannan abar Mai kama da Aljana. god for bid. ku kyau yadama banibah. Kada kusake hada koda inuwata da wannan karyar. Khaleed yace kenen dama sanda kuka futa ba hakuri kabata bah. Daukan computer shi kabir yayi yace bani zaka yiwa wannan maganan bah. Ita zaka tambaya tunda itah takware a harkar karya harta iya fadin abunda bai farubah tace yafaru. Yana kaiwa nan yayi hanyar daki daga sama sukaji muryan Amriya tace da...ka..ta.. Kalb. tsayawa kabir yayi domin yaji wane raini hankalin tazomai dashi. Zuwa Amriya tayi hargaban kabir. Kallon zoben hannunshi Amriya tayi takuma maida kallonta kansa tace. Ban...yi tsam....ma....nin zaka iya gaya.....min ma.... GA.... Nah.. Har.. Haka.. Bah. nayi... tsa... mmani... koda... kowa.. zai.. gujeni... bazaka.. kujeni.. bah... sabida... taimakon ... Rayuwarka dana... dungayi... . keee what are you saying.. guys inaga yarinyar nan tah kwalbe ne Amma. Murmushi Amriya tayi. Tareda rikee hannun kabir da zobenta ke sanye ajiki ... Yarrr, yarrr. Jikinshi yayi. saurin fuzge hannunshi yayi daga nata. Tareda nunata da yatsa yace kada koda kuskuren ne yasa ka ki kara tabamin hannu. Domin jikina banaki banebah na adanawa masoyiyata ne harsai naganta. Kuma bazan gaji da nemanta bah. Dan haka bace min daga gani. Wani hawaye Mai zafine yafara zubowa Amriya. Murmushi Amriya tayi tareda fadin.. Ina.. Fa... Tan.. Kah... Gane... Gas.. Kiya.. kuma... Zanso .. Inga ... Ranar... Daza kah... Gah... Masoyiyar.... Taka... Wacce.. Ta mallaka... Maka... Wannan... Zoben.... Dake... sanye... A hannunkah.... Domin..... Farin.... Cikin... Kah.... Kuma... Itah... Ta zauna... Ciki... Bakin... Ciki.. Kee malama.. Na rantse inbaki futabah.. Daga dakinan bah. Zakisha mamaki. Nah. Cikeda kunan rai Amriya tace.. Wai... Meyasa... Baka.. Gane... Wah... Ne... tassss kakeji kabir yazubawa Amriya lafiyanyan mari.. Dago idanuwanshi yayi wanda suka kada sukayi jaa. Yace . Nine bana fahimta how dare you. Kara daukan hannushi yayi zai karamata wani marin.. sadiq naganin haka ya funcikoh Amriya. Yace is OK kabir. Kayi hakuri kashiga daki kaii malam gafara. kabir yafada . gabdayan su khaleed sun tsorata da halin kabir tunda suke basu taba ganin ran abokin nasu yakai kololuwar baci bah kamar yau. Cikin lion Voice dinshi kabir yace leave now kafun ranki ya baci. cikeda rawar jiki Amriya tayi saurin barin dakin. Direct dakin su nadirah tanufah. Da gudu ta shige dakin . A firgice su fateema dake firah suka dago Kai. Kafun suce Kala. Amriya tashige toilet tareda kulle wa. numfashinta na sama sama. Ta cika bafff da ruwa.. Tareda shigee cikin ruwan tana Jan numfashi hatake kyakyawan bindinta ya baiyyanah Hawaye ne sukafara bin fuskanta A furgice su nadirah sukayi hanyar toilet. Din sukashiga Bubuga kofan . Amma sukaji shiru. Kalisat ce tafara kuka. tareda fadin dama nasani shiyasa nace bazan tafi bah gashi inaga sunkarayimata wani abun. Cikin rashin fahimtar magana tah nadirah tace kiyi mana dalla dalla mana ni bangane abunda kike fadi bah. Tundaga abunda yafaru harkarshe Tafada musu. saida macemata kada takara shiga harkar su amma gashinan abunda yakarar faruwa. bubuga kofan sukacigaba da yi. bude kofan Amriya tayi. fadawa jikinta sukayi tareda fashewa da kuka. banbare jikinta Amriya tayi tareda kwanciya kan gado hawaye nabin fuskanta. 4 :30 am kada kadamu zan ceci rauyuwarka bazan Bari kamutu bah. a furgice yafarka daga mafarkin dayake. Dafe kanshi yayi Tereda fadin meyasa kike wahalar dazuciyata ne yaushe zaki dawo cikin rayuwata yaushe zaki baiyyana. Damm gabanshi yafadi zuciyanshi yafaramai zafi zoben hannunshi yakalla yaga yachanza Kala. dafe zuciyanshi yayi tareda fadin meyasa kuma zoben ya chanza Kala. 鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁? 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHIM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯4锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED BY BABY ISHA (AISHA M. B馃尯) ------------------------------------------- Meyasa mu wannan zoben tukunamah wai me wanccan yarinyar take magana hakai ne dafashi yaji hanyi. Dago Kai kabir yayi yazubawa Sadiq. Lfy kabir naga kana magana Kai kadai. Ajiyan zuciya kabir yasauke tareda fadin bakomai kawai wani Abu na tuna. OK toh tashi kadauroh Alwalah Kai kadai muke jira khaleed yana waje . Tashi kabir yayi yanufi toilet yayi Alwalah sannan suka wucce masjid. Bayan sun dawo daga masjid suka wuce dakin su dad domin gaishe dasu dama Alhadan gidan kenen da safiya kowane da na gidan saiyaje yagaise da iyaye Aunty Amarya na hango tana tafiya sadaff, sadaff harta Isah dakinsu nadirah. Murda hannun kofan tayi sai ta Tatar a bude. Shiga tayi tanufi inda Amriya ke kwance. Amriya, Amriya tashi. Bude idonta Amriya tayi tace Aunty Amarya kece Awanan lokacin. Shiii kiyi shiru Amriya kisameni A part dina yanzu. Tana kaiwanan tabarar dakin tashi Amriya tayi tabi bayan Aunty Amarya. Shiga part din Aunty Amarya Amriya tayi ta Tatar da ita a zaune kan kujera. Gani Amriya tafada. Aunty Amarya tace kin manta maganan da mukayi dake. Amriya tace wane magana kuma mukayi. Kai Amriya yanzu so kike kifadamin cewa kin manta maganan mu hakan kabir . Niba zanje bah cewar Amriya Aunty Amarya tace dan Allah Amriya kije ke kadai ce kawai zaki iya tseratar da rayuwansa daga WA encan shedanun mutane. Amriya tace toh wane tabbaci kikedashi nacewa zan iya taimakonshi tun jiya kikecewa ni kadai zan iya. Taya nidin harnaki matsayin wah dazan ceci rayuwansa. Murmushi Aunty Amarya tayi tana Mai fadin nafa ganki ranan nan. Damm ganan Amriya yafadi tace a ina kika ganni yaushe kuma. Aunty Amarya tace naganki sanda kika zo kika tada guguwa. A lokacin fuskanki sanye da gyale ina takallonki gabadaya a ranar kinyi matukar burgeni. Harnakecewa ina mazanga fuskanki. Kina cillah guguwan kuma gyalen fuskanki ya cire. Saikuma naga fuskanki ya baiyyana. A lokacin danaji su nadirah nafadin kin bata banyi tsammani kebace saida naganki tukunan. Sannan zuciyata yasamu salama sbd nasan idan kina tareda kabir bazaki bari a cutardashi bah. Duda bansan kedin mutum bace koh Aa amma Wlh zuciyata ta aminta dake fiye da yayan dana Haifa da cikina. Ajiyan zuciya Amriya tasauke tareda fadin a gaskiya nidin mutum ce kuma nibansan suwaye ahalina bah. Tun ina yarinya natashine da wannan baiwar ajikina. Amma dai zaki taimakeshi

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});