Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 36

Chapter 36

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daga bakinta karona farko a rayuwansa yaji tausayinta yakamashi. ke meyasameki daga tayayi tareda fara jijigata kadan kadan. Ke mene haka. Kibari Dan Allah kada Mom tace na cutarda kee please. tari Amriya yafarayi kallon fuskanta yayi hataka gabanshi yafadi. ------------------------------------------- COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃徎馃憦馃徎 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尮馃尮 2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JrpckJSXSPGCtZPOKObFYm Duk maison cigaba da karanta litafin ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? Toh shiga ta wannan link馃憜馃憜馃憜 din 馃尮BISSMILAHI RAHANI RAHEEM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 2锔忊儯3锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯 {NANA HUMAIRAH 馃尮} --------------------------------------------- Sosai hankalin kabir yatashi ganin yanda farin kunfa kefuta daga bakinta. Ke mene haka dan Allah kibari kada ace na cutarda kee. Please idan sbd tsana da tsangwaman da nake nuna miki ne zan daina. Dan Allah kada kisa ace na cutardake Rungumeta yayi Kamm ajikinshi. Dago Kaii Amriya tayi race Aa kada ..kadamu... Dani.. Katafi.. Ka ..hadoramaka .. Laifin.. kisa . Badamuwa.. Bace... idan.. Na mutu.. Kawai.. katafi ..ka barni.. Hanan.. na mutu haka kaddarata.. Tazomin ..haka.. Zan.. karbeta. Takarashe maganan haste nabin kuncinta. Kada kikara gaban haka taya zan tafi nabarki kina cikin wannan mawuyacin halin. Banana iya bah.. Indai nasake natafi bazan taba yafewa kainabah. Duk rashin imanin mutum koda yatsani mutum nee dolee watarana Sudan nunamasa tausayawarsa agareshi. Tashi nakaiki hospital. Tari Amriya yafarayi daganan numfashinta yasaya chakk. Dago Kaii yayi yaga Tanadaina numfasawa . Kee Dan Allah kada kimin wasa da hankali mana. Nace kitashi nakaiki asibiti sokike ace nakashe ki kome. Jin da gsk bata numfashi yasa gaban shi faduwa lilac daya Innalilahi wa innahilai rajihin kalman dayaketa nanatawa kenen. Dafe kanshi yayi hatake idanunwasa suka kada sukayi jajur. Wani Dan kara yasaki. Su khaleed najin karan kabir yasa su nufah dakin da sauri. Shiga ciki sukayi suka tarar da kabir rikee da Amriya da Alamun bata numfashi. Saurin jaa baya khaleed yayi tareda nuna kabir da yatsansa yace ka kasheta koh yanzu ka kasheta zuciyankah tatami salama. Tashi tsaye kabir yayi tareda fadin kada kuyimin mumunan zato bah kasheta nayi bah Wlh i don't even now what gave came over mee dana kawota dakinan. Nima ganinayi tafara futarda kunfa. Su fateema dasu Khadija najin haka suka fashe da kuka. Tareda nufan inda Amriya ke kwance Karya kake sadiq yafada tareda fadin. Meyasa zaka kasheta kabir Meta taremaka ne a rayuwanka Why kabir why did you kill her. Kabir yace yanzu kunyarda ni kabir zan iya kisankai. Cikeda bacin rai khaleed yace kwarai kuwa zamu yarda. Kaine ka kasheta. A yau kayi abunda bazai taba gogewa bah daga sunan ahalin mubah har abada. Sadiq yace bantaba sanin kaii macucine, azalumi, mara imani, mara tausayi,, sai yaudinan Khaleed yace Kabir kasani idan Amriya da gsk ta mutu koh ka kasheta toh kaima hukuncin kisa nakanka. Adeef yace kudauketa mutafi asibiti. Cincibarta suka futa waje. Kabir nagani haka tarragon da niyar Bin su. Dakatar dashi khaleed yayi tareda fadin mekake shirin yii Kabir yace bangane bah zan bikune hospital din. Khaleed yace bamua bukata bamua bukatar masheki Mai kisan kaii. Watoo sokake muje asibitin idan bata mutu bah ka karasata achan koh. Nuna kanshi kabir yayi tareda fadin ni nine masheki Mai kisan Kaii . Kasan Mai kake fada kuwa khaleed did you know what you are saying. Yess of course mugu tantiri. Dakai nake bawani bah yau dinan nayi danasanin sanin kah arayuwata munyi danasani kasance warkah Dan Ahalin mu masu tsarkakun zuciyoyi. Kadin tabbas cikaken mara Imani ne Azzalumi, macuci, Your know what kabir i hate you. Yana kaiwanan yayi fucewarshi tareda kiransu mom yasanarda ita halinda hake ciki. Wani irin jiri ne yazoma kabir saurin dafe bango yayi. Yanajin zuciyanshi kamar zata fashe. Ni khaleed yake fadawa munanan kalamai haka hakan abunda ban haikata bah. Nida koh mgn nayi basua gardama shine yau koh su saurari mgn tah. What is happening am I dreaming what is wrong with them. Meyasa bazasuyi bincike bah kafun su sartar da hukunci. futowa yayi daga cikin Hotel din yatarar Sun ruga dasun bar hotel din . Direct wajan motanshi yanufah tareda shiga ciki. Yadora kanshi kan styearing motan. Sosai Takei zuciyanshi uwa zata buga tunda yake a rayuwansa koda sabani Silas's tsakaninsu basua taba zaginshi Amma yau sunyi mai abunda yafi zagi ciwo. Tada motan yayi yabar harassed hotel din direct hospital yanufah. 15minute yayimai a asibiti koh gama parking baiyibah yafuto daga cikin motan tareda nufah reception. Su mom na hango a tsatsaye suna kaikawo Kallo daya zaka musu kasan suna cikin tashin hankali. Idanuwan mom ne yasauka hakan na kabir. Daga hannunta mom tayi tareda nunasa tace idan ka kara taku daya hanan sai na lahirah yafika jin dadi. Chakk kabir yajin mgn tah uwa aradu Ya daki dodon kunuwansa. Chak ya tsaya tareda dago da rinanun idanuwansa wanda Suka kada sukayi jajir. Yace Mom i can explain. Explain what eh kabir nace bayanin mee cewar Mom. Bantaba danasani wani abu a rayuwata bah sama da danasani haifo kah duniya. Sosai mgn tah ya ratsa kowane sashi da bangarori na jikinshi. Uncle habib yace Kabir meka aikata haka bantaba sanin tsanan dakake yiwa Amriya yakai haka bah. Kasan damuka shiga emergency me muka tarar gameda lfy Amriya. Kah bata poison wanda yake dauke da sinadarai da kwayoyi na Chemical wanda ke sanyawa zuciya dena harbawa. Kabir yace ni kuma yaushe nasamata poison Nevada zan kasheta yanzu koda awaje hakace nasawa wani koh wata poison a abu tasha zaku yarda. Khaleed yace kwarai kiss kuma ni nagani da idona ai sanda wanda kuka hada plan dindashi ya kawo Lemon dazu naga chakayi bazaka shaba ina kallo ita Kadai haka tadauka tasha wannan poison din. Yakarashe mgn da fadin makaryaci kawai. Grandma race Kabiru kabamu namiji matuka. Yanzu da'a ace awaje nee za'a yi mata haka hai saika dau mataki Amma da kankah ka aikata tirr da halinka. Aunty Amarya tace dan Allah ku nutsu ba kyau yanke hukunci batareda anyi bincike bah. Mujirah in amata aiki. Idan anyi nasaran ceto rayuwanta zata fadamana gsk Amma Dan Allah kudaina tu'Uganda da kisankai batareda tsatsauran bincike bah. Bude kofa sukayi anyi da sauri su Mom suka Isah gareta tareda fadin doct Amina ya jikin nata. Doct Amina tace gsk yarinyar nan saidai kusata a adua sbd poison dinan sosai tashashi. Bamuda tabbacin zamu iya ceton rayuwanta. Kuma Abu sai ya hadu da asman datake dashi. Doct habib dama kainazo kira mushiga ciki kaima kadan bamu gudun mawankah. OK uncle habib yace tareda shigewa cikin emergency room din. Zama Mom tayi zuciyanta na tafarfasa tace khaleed kiramin police. Zaro ido khaleed yayi tareda fadin mezamuyi da police kuma. Kakirasu kace dana ya aikata laifin yunkurin kisan Kai. zaro idonsu gabadaya sukayi sadiq yace haba mom Dan Allah karmukai ga yin haka. Bah lallai shidine yasamata posion dinabah. Mom tace khaleed do as i said . Sosai khaleed yaji bazai iya kiran Dan sanda atafida Dan uwansa bah. Khaleed yace amma mom mezai hana mukara hakuri idan taji sauki. Shikenen gobenan za'a tafida shi. Kisses gidasukayi gabadaya bawanda ya iya yin banccin kirki acikinsu. Washe gari da sassafe suka kama hanyar hospital. Sosai suke zarya

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});