Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 30

Chapter 30

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,190 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

a sauka lfy. shigewa ciki sukayi gabadaya. Suka cigaba da shawaran yanda zasu hada kabir da nadirah. Suna haka har haka kira sallahn Magriba. Tashi sukayi suka dauroh Alwalah kamar yanda haka saba saida Amriya ta bata musu lck. Sbd zama Aljanar ruwan datayi cikin toilet.. Byaan Sun gabatarda sallah sukaciga da hira har haka kira sallah isha'i. Nan hka suka gabatarda sallah tareda yin Azkhar kamar yanda suka saba. Tashi sukayi gabadaya suka nufi dining sukaci abinci sannan Suka nufi parlour. Zama sukayi sukafara kallo a TV. Dawani irin firgita Amriya ta mike tsaye. Cikeda razana su nafirah suka Fara tambayanta meyafaru Amriya tace bakomai... Dama.. Bacci.. Nakeji.. Zan tafi.. Daki.. OK nadirah tace tareda fadin ayi bacci lfy mudai ba yanzubah . Barin parlourn Amriya tayi tareda nufah dakin Aunty Amarya tasaka bakaken kaya da mask. Dole na wargaza mugayen nufinsu hakan wannan a halin uwar shedanu. Namiki Alkawari Aunty Amarya saina gano shirinsu. Wannan Alkawarin Aljanar ruwa ce. juyawar dazatayi idanuwanta yasauka hakan na sadiq. nunata sadiq yayi tareda fadin Amriya. 馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯 TOH FAN'S BARANA DAKATA HANAN MU HADU A PAGE 馃搫 NA GABA. SHARE & COMENT 馃憦馃徏馃憦馃徏 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尭馃尭馃尭馃尭 2/28/24, 22:06 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHEEM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯9锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尯馃尯 --------------*-----------------*-------------*-----------* Dawani irin sauri Amriya ta hura Mai iskan bakinta. Faduwa sadiq yayi hakan kujera Ba'afi second 5 ba bacci yayi hawon gabadashi. Daff dashi Amriya tanufah tareda gyaramai kwanciyanshi. Tana Mai fadin kayi hakuri ya sadiq indai bansaka bacci bah bazaka bari naje na tarwatsa shirin su uwar shedanu bah. Rintse idanuwanta tayi daga bisani ta bace batt. Awani katafaren daji Amriya ta sauka. Tafiya tafarayi tana kallon ko ina na dajin. Amriya tace na rantse yau zankawo karshen komai. Dole yau na tarwatsa ki uwar shedanu sannan nazo na tarwatsa yaranki. Inda taga suna a tsatsaye ta nufah. Tareda tsugunawa ta gaishesu kamar yanda Aunty Amarya yadda musu. Tashi Amriya tayi Tatsaya a inda Auty Amarya take tsayawa. Alhj usman naji yafara mgn kamar haka. Barkanku dai yan qungiyan devilish. Uwar shedanu tace na sanar cewa bazata samu zuwa taron qungiya bah. Tace Mudau mataki mukuma gano wanene yake tarwatsa mana plans. Sbd A yanzu An Kashe monster. dayaransa. Anyimusu mumunan kisa. Kuma na tabbata acikin su kabir take sbd wannan kisan macece ta aikata bana miji bah mutun daya ce ta iya kashe shi. Impossible dole Akwai wani baiwa tattareda itah. Dole kuma blame zai iya zaiyyane mana komai. kawo naga daya daga cikinsu yadauka tareda busawa . Hatake naga bokan ya baiyyana. Gaisuwa gabadayansu sukashiga yimai. Alhj usman yace bokaa na tabbata kasan Abunda yasa muka kiraka. Kwarai kuwa bokaa yafada. Yanzu zan baiyyana komai. Ajiyee kayan sa yayi na bokanci yafara zama yayi yafara mgn dawani yarenda nikaina bantaba jinsabah. Zaro ido boka yayi tareda fadin ba mutum bace. Kwarai da gsk ba mutual bace. Itadin wata Halittace daban. Alhj usman yace wacece kuma wacce ba mutum bace. Boka yace wacce ta taimaki rayukan yaran wannan ahalin. Itadin ba mutum bace. Alhj usman yace bah mutum bace. Toh kadubamana waya turota wanan ahalin. Boka yace ba turota hakayi bah. Ita takawo kanta gidan tanada wani baiwa mara misaltuwa a tattareda itah. Kuma tanada zobe da idan tayi niya zata iya shafe gabadaya Mutanen duniyanan kuma batareda jinkirtawa bah. Indai har zobenan yana tareda itah bawani Maye koh Aljani koh mutum kokuma dabba dazai iya cutarda itah. A halin yanzu tana nan wajan tanajin mu. Rass gaban Amriya yafadi. cikin zuciyarta tace shikenan tabbas dole a yau nakawo karshen komai Amma kuma Shugabansu batanan. Taya sukasan inada zobe. Yakamata na karbi zobena a hannun kalb inbah haka bah komai zai iya faruwa. Alhj usman yace kamar ya Tana nan. Boka yace kwarai kuwa tana nan. Tashi bokan yayi tareda fadin kina ina kifuto kokuma na hallaka ki . Nasan kina nan wajan Dan haka kifutoh da kanki. Murmushi Amriya tayi tace kwarai kuwa ina nan wajan ganinan bawanda ya Isah yimin komai dama nafada muku cewa idan bakudaina farautar rayuwan ahalin nan bah nima bazan daina kasheku bah Doda mutane dari zaku tara ku farauci rayuwan Ahalinan toh kusani duk saina gama dasu. Cikide huci bokaa yace ke ba mutum bace keba yar waccan ahalin bace ina ruwanki dasu ehh bekamata kishiga abunda baruwanki bah . Eh Shin ahalinki nesu dazaki dunga shiga lamarin mu kwarai kuwa sudin Ahalina ne sudin dangina nane sudin jinin jikinane Sun nuna min kulawa tamkar yar cikinsu. Basua so koda kwarjane naji ajikina. toh meyasa nikuma zanbari suji kwarjanen eh. Idan ina raye bazan taba Bari ku aikata mugun nufi Hakan Ahalina bah . Dan haka ina kuma gargadin ku idan kuka kuskure koda ballin jini yafuto ajikin daya daga cikin wannan Ahalin. Na ratse , na rantse ubangijin talikai. Hanan zakuga asalin waceceni. Saina sakaku yawo a titi tsirara. Kuma bazan gaji da tseratar da rayukansu bah. Kuyi duk Abunda kukaga zaku iya. Tana kaiwanan tawuce zata tafi. Kallon daya daga cikinsu boka yayi. Mashi naga wannan mutumin yadauka tareda saka dafi ajikinshi. Dawani irin sauri ya cillah mata. Mashin bai zarce ko inabah yashige gefen cikin Amriya. Kara Amriya tasaki . Dago idonta tayi wanda Suka kara rinewa sukayi brown sosai. Tazubawa wanda yacillamata mashin. Wani irin gurnani tafarayi wasu Zara zaran farcina Suka fara baiyyana. Tashi Amriya tayi ta tada katotuwar guguwa. Hatake guguwan yafara dagasu yana nakasu dakasa. Shake wuyan wanda yacillamata mashin tayi. Kalloshi tayi daga bisani ta dora hakoranta a kan wuyansa. Tafara samasa dafin Wani azabanban kara mutumin yasaki . Hatake idon mutumin ya chanza kala zuwa Green. Gabdaya jikinshi yakoma kore. Ta cire mask din fuskanshi Tareda Sakin mutumin . Faduwa mutumin yayi. Kunfa na futowa daga bakinsa . Daganan kuma yayi Tsit da Alama yazama shekakke. Barin wajan Amriya tayi tanufi hanyar gida Hannunta dafe da cikinta wanda kemata mugun zugi da radadi. Ritse ido tayi domin ta bace tashiga gidan Amma takasa. Kara rintse idon tayi saikuma taga bata bace. Bah bayanda ta iya haka ta Aura face din gidan Mai mugun tsayi batareda tabari body gourds sunganta bah. Direct daki tanufah sai ta tarar da su nadirah sunyi bacci.. toilet ta nufah tareda kunna ruwan fanfo. yacika batting baff 馃泙 din. batayi wata wata bah tashige cikin ruwan. hatake bindinta na Aljanar ruwa ya baiyyana. wasu Zara zara hakora da farcina marasa kyan gani suka futo. Kallon kanta tayi a madubi saitaga gabadaya sufanta na Aljanar ruwa ya chanza. rass gaban ta yafadi. kallokanta tayi tace meyasa kuma wa ennan Galilean da farcinan zasu futo bayan kuma ba haka sufata na Aljanar ruwa yake bah. zobe, tabbas sbd zoben baya yatsana ne. yanzu yazanyi gashi lck Dada kuremun yakeyi. indan nacika kwanakin da gumurzu yafadamin mutuwa zanyi. Mekenan zanyi. Ya Allah ka kawomin agaji. Washe gari (day 1) Tashi sadiq yayi yaganshi a parlourn aunty Amarya meyakawo ni kuma part din aunty Amarya . Dafe kanshi yayi domin ya tuna da Abunda yakawoshi. Amriya ne yafadomishi A rai. Tabbas jiya nakira sunan Amriya saikuma daga baya bansan Meyafaru bah. Yanzu nan zanje insami Amriyan tayimin bayani Yanzu yazamuyi eh

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});