Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 76

Chapter 76

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

to go. Kallon sa Sadiq yayi, sannan yace, wani wajan bashi da sunane, ka fada mana Kabir, meyasa kake kokarin boye abubuwa wanda ya shafi rayuwar ka, Takaici ne ya ishi Kabir, ganin Sadiq bai gifta daga inda yake bah, yasa shi fadin, Kirana Sani yayi, sannan yake sanar min cewa yaga Amriya, what! Gaba daya suka fada, yayin da Kowa ya mike, Doct Khadija tace, kana nufin anga Amriya, a ina aka ganta?, ya kama ta kuyi sauri kuje ku nemo ta, inbah aka bah, toh ina mai tabbatar muku da cewa, tana gano cewa mun san inda take toh na tabbata saita bar wajan. Yanzu bakuda ishashen lokaci, Kabir kuje, sannan ka dawo da matar ka cikin rayuwar ka. Kabir bai jira Doct Khadija ta inda magana da ya fuce da sauri, ganin akan yasa su Khalid da kuma Yusuf bin bayan sa. Mota gaba-daya suka shiga, yayin da Sadiq ya tada Mota, suka fuce daga gidan. Location din wajan suka fara bi, bai dauke su Lokaci bah suka samo address din wajan. Fitowa Kabir yayi daga mota ya hangi Sani a tsaye sai sharfe zufa yake. Da sauri ya isah wajan su Sani, Sani da gaba-daya hankali shi baya tattare dashi, ya hangi Kabir yana nufo inda suke. Ganin Kabir yasa shi saurin nufa wajan su, kallon sa Kabir yayi, sannan yace dashi tana ina?, ka kaini wajan ta, ina bukatar ganin ta, yanzu ka kaini wajan ta Please, ya karashe maganar hawaye na sauka kan kuncin sa. Tausayi Kabir ne ya kama kowannen su, kallon Kabir Sani yayi cikin tausaya, yace, ka kwantar da hankalin ka Sir Kabir, ina mai tabbatar maka da cewa babu inda taje, a wajan muka barota, dan aka, kasha fawa zuciyar ka ruwan sanyi. Yusuf ne ya kalli Sani sannan yace masa, toh me zai hana ka kaimu, kaga bamu da isashen lokaci. Kallon su Sani yayi yace, eh mana mezai hana na kaiku, amma mu fara maganar kudin da kuka ce za'a bawa duk wanda ya ganta, dole mu fara maganar kudin tukun nan, dago rinannun idanuwan sa wanda suka kada sukayi jajir, cikin muryar sa wanda ya ruga ya dashe saboda kuka yace, Ban taba rokan wani alfarma bah, amma yau zan roke ka, na roke ka Sani ka taimaka ka kaimu inda take, indai maganar ku?in ce ba kada matsala, zan ninka maka akan wannan million ?ayan, amma first thing shine ka fara kaimu inda take Please and please. Kin Kabir yace zai ninka ku?in akan nada yasa sani, fadin Tom shikenen tunda kace aka, ku biyoni, yana kaiwa nan ya fara tafiya. Kabir dasu Khalid naganin aka suka bi bayan sa, Duk inda Sani da abokin sa Dini suka yi nan suma su Kabir ke yi, saida suka yi tafiya mai nisa sosai, sannan Sani ya dakata. Kallon bishiyar da Amriya ke zaune dazu yayi yaga wayam bata nan. Hankalin Sani ne ya tashi ganin ba Amriya a wajan, zagaye bishiyar ya fara yi koh zai yi nasaran ganin Amriya, amma ina koh gizon tah bai ganin bah, Cike da takaici Sadiq yace, ka kaimu inda take mana, kazo nan sai faman zagaye bishiya kake, dafa Sadiq Kabir yayi, sannan yace Aa Sadiq kayi hakuri, kayi masa magana a hankali, Kallon mamaki Sadiq yabi kabor dashi, wai yau Kabir ke cewa ayi wa wani magana a hankali, tabbas ya yarda soyayya tana iya chanza mutum. Kallon su Sani yayi yace, kuyi hakuri ta ruga ta bar wajan, da hanan take amma yanzu bata nan, munyi rashin nasara. Dafa kansa Kabir yayi, yayin da yake ji jiri na diban sa, zama yayi a bakin bishiyar, tareda cewa why Amriya?, Why?, wannan azabtar War da kika min ya isa aka, dan Allah ki taimaka ki dawo gareni, bazan iya rayuwa bah babu ke, nayi dana sanin abubuwan dana dunga aikata miki a baya, nasan nayi kuskure, amma meyasa ba zaki bani last chance bah, me yasa zaki tafi ki barni cikin wannan halin, ya karashe maganar hawaye sabon kuncin sa. Tausayi sa ne ya kama su baki daya, tabbas babu abinda so ba zai iya yi bah, dafa shi Khalid yayi yace kayi hakuri Kabir ka taso mu tafi, ta riga data bar wajan nan, kaji ka taso mu tafi, in Allah ya yarda wata rana zata dawo gare ka. Girgiza kai Kabir yayi, yana mai fadin, ni babu inda zanje kawai ku tafi, ni bazan bar nan wajan ba, bah tareda naga Amriya da idanuwa na bah, kuma sannan ta furta cewa ta yafe mun bah, kuje kawai ni zan zauna a nan wajan, ya fa?a hawaye na sauka kan fuskar sa, Kallon sa Sadiq yayi yace, Aba Kabir, ba zai yu mu tafi mubar ka hanan wajan kai kadai bah, na fada maka cewa Allah zai bayyana tah, bansan cewa mace zata iya chanza ka bah kabir, ka kwantar da hankalin ka, koh so kake wani abu ya faru dakai, kana tunanin idan wani abu ya same ka zamu kasance a raye ne, Please kada ka kashe kanka da tunanin, ga hawaye mah kullum yanzu yazamar maka ruwan dare, Dan aka mun fauwalah wa Allah komai kaji, Murmushi wanda yafi kuka ciwo kabir yayi, sannan yace, duk abinda ya faru laifi na ne, da tun farko na aminta da Amriya mun zauna lafiya da ba'a kai ga taki haushi ba, har tazo kuma ta tsaneni. Kawai ku tafi, ku barni a nan, Inason na kasance hanan har sai lokacin da naji cewa ta dawo gareni, bazan bar wajan nan bah har sai lokacin da bayyanar ta zai zo. Kuje kawai, kubar ni hanan, nasan yadda zan lallaba na rayu a wajan nan. Cike da tausaya wa Yusuf yace, Allah sarki Kabir kayi hakuri ka tashi mu tafi, Allah ya ruga daya rubuta cewa abunda zai faru kenen, ka daina ganin laifin kanka, babu wanda yazo duniyar nan sannan yace bai taba laifi bah, so kaga Amriya zata dube ka da idon rahama kuma sannan ta yafe maka, kaji. Maza taso mu tafi, mikar da Kabir Yusuf yayi, inda Kabir ya soma tafiya, amma cikin rashin sa'a jiri ya dibe shi ya fadi a wajan sumamme. Hankalin su Sadiq ne ya tashi! ganin Kabir cikin mawuyacin halin, jijjigashi suka soma yi amma koh gizau baiyi ba, su Sani na ganin aka suka salallaba sannan suka harce. Cikin tashin hankali! suka Cincibi Kabir, sannan suka fara tafiya, saida suka kai bakin titin, sannan suka nufi wajan motar su, yayin da gefe guda idanuwan jama'a akansu, Dire Kabir suka yi acikin mota, sannan Sadiq ya tada mota suka bar wajan, basu nufi koh ina bah sai hospital. Direct reception suka shiga dashi, inda nurses suka bawa kabir gado, aka shigs emergency room dashi. Daukar wayar sa Khalid yayi, ya sanar da su Dad da kuma su Aunty amarya halin da ake ciki. Cikin kankanin lokaci, gabsdyaa family suka bayyana a wajan, fuskar Mommy mahaifyar Kabir ne yayi shabe shabe da hawaye, sannan tace, shidai dana tun da yazo duniya cikin fuskan tar kalubale yake, Allah ka kawo masa agaji, kwantar mata da hankali Dad ya shiga yi, . Kallon su Khalid Doct Khadija tayi,sannan tace mene ne ya faru a

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});