Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 28

Chapter 28

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

lckn Kabir ya lurada su Mom dake tsatsaye. Grandma tacigaba da fadin kaji Dan iskan yaro wato da kanata zuba mata kalaman soyayya . Kana ganin mu kuma katureta sbd kar ace kuna soyayya. koh wani irin kunya da takaici NE yakama kabir., yana Mai fadin a gsk Wlh bansan tashigo min dakibah kuma ninadauka pillow narungume Wlh kuyarda dani. Grandma tace Kajishi wato muzakayiwa wayoo. wai yadauka pillow. yanzu kakasa banbance kashi dakuma Auduga . MMotace Aida kafadamana kanasonta da baka itah ai. wani irin kishine ya mamaye zuciyan khaleed. da sauri ya fucedaga dakin. kabir yace so kuma Wlh niba sonta nake ban mah san tashigo min dakibah. ke kiyi musu bayani mana yafada yana kallon Amriya Amriya tace. eh.. da gsk yake. Ina nemansu.. .fatema.. ne.. shine.. nashigo... fsteema tace kinga Amriya bakida Abun cewa kawai dai kuna soyayya ne. Dad yace ya Isah muje muci abinci. Fucewa gabadaya sukayi sukabar iya Amriya da Kabir. kalon Amriya kabir yayi yanufi inda take tareda shake mata wuya yace kee meya kawoki dakina fadamin wato sokike kisa zargina acikin zuciyoyin su mom ayi tunanin Akwai wani Abu tsakanina dake. cire hannushi Amriya tayi daga wuyanta tafuce daga dakin da sauri. shima kabir binta yayi a baya. direct dining sukayi tareda zama sukafaracin Abinci. ba abunda kabir keyi sai zubawa Amriya harara. kafanshi yazura takasa yafara takamata kafa stake face juna suke.. Rintse idonta Amriya tayi ganin yana mata zafi. Kasa ta kalla saikuma taga kafan kabir ne. Wani dabara ne yafado mata. Ruwan roban dake gaban grandma tayar. A kasa. Grandma tace oh nii ruwanan kuma bayason nashashine zai fadi. tsugunawa Grandma tayi zata dauka hatake idonta yasauka hakan kafan kabir Wanda yazage sai mintsinin. Amriya yakeyi. ikon Allah Grandma tafada. tareda fadin Kabir yaushe kazamo mara kunya. cikin rashin fahitar mgn tah yace banganebah menayi na rashin kunya. kaji shegen yaro. yanzu tsabar rashin kunyanka mah bazaka Bari mugama cin Abincin kuje chan kukarata da soyayyan ku. Amma saika bita ta karkashin teburi kuna soyayya. shafa kansa kabir yayi. daga bisani yatashi yabar dining din. sosai zuciyan khaleed ke tafarfasa. tsabar kishi. tashi shima yayi yabar dining din. baki sake suke binsu kabir da kallo. knocking suka ji daga waje. tashi Amriya tayi tareda nufah inda taga taga hana knocking. bude kofan tayi. dawani irinsauri su ukun suka rungumeta. wow lovely Sis haka kika girma. da kyar Amriya tayi Takwace wow gabadayansu suka furta. a ina kuma su mom sukasamo yar larabawanan. Amriya tace. kushigo. Adeef yace wow kuma tanajin Hausa fah. shiga ciki sukayi dawani irin gudu su fsteema sukayi kansu tareda rungume su. cikeda mamaki dad yace adeef kune. Eh mana dad ina Winin ku. tashi Aunty Amarya tayi tashige part dinta. Amriya naganin haka tabi Aunty Amarya. zama shiga parlour Amriya tayi tatarar da Aunty Amarya Ta rafta uban tagumi. zama kusada Aunty Amarya Amriya tayi tana Mai fadin. meyafaru naganki cikin damuwa ga yayanki sundawo bakiyi murna bah meyake faruwa. bazaki gane bane Amriya. innace banyi murnan dawoowasu ba karya namiki. Ina tsoron kada Uwar shedanu tagano cewa yarana basu mutu bah kuma zata iyayin komai Dan ganin tayi sadaukarwa da jininsu. tashi Amriya tayi tareda fadin Tsoro, tsoro, bai kamata kiji tsoroba. kada kimanta kinada ni indai inanan bazan taba Bari wani abu ya cutarda su bah. daga sama sukaji Muryansu adeef suna fadin meyake faruwa. 鉁ㄢ湪 鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪 MANAGE PAGE PLEASE 馃憦馃徏馃憦馃徏 SHARE & COMENT 馃憦馃徏馃憦馃徏 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尮馃尮 馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHMANI RAHEEM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂? PAGE. 1锔忊儯8锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尯馃尯 ************************************** Eh umma adeef yace bakita bah ganin mubah mumah bamu taba ganin ki bah sai a video call. Maimakon umma kiyi murnan ganin mu saikuma muga hakasin haka. Murmushi Aunty Amarya tayi tareda fadin kuzonan ku zauna. Daff da itah sukaje tareda zama kusada Utah. Aunty Amarya tace haba triplets dina taya bazanyi Murna dawowanku bah. Toh kusani bawanda yakaini murnan dawowarku gida. Dan haka kada kusaka wani abu a ranku. Kunjini koh i really miss you guys. Come on and hug your one and only mother. Dawani irin sauri su ukun suka rungumeta. Murmushi Amriya tayi daga bisani ta fuce tabarsu domin ganawa da Juna. Amriya nashiga daki su. Taji muryoyin su fateema nafadin Amriya ta bro kabir. Zama Amriya tayi a bakin gado tareda fadin kunga... Banso.. Wlh.. Karku.. Bari... Nadirah.. Taji.. Ku... Dan.. Bazataji... Dadi ..bah .. Cikin rashin fahimta maganan tata .ummi tace kamar ya nadirah zataji bah dadi meye hadinta da yaya kabir. Murmushi Amriya tayi tareda fadin kunason... Kusani... Atare su ukun suka hada baki wajan fadin ehh munaso musani. Tundaga conversation dinsu itah da nadirah na Lagos. Harsuka zo Abuja Amriya Ta zaiyyane musu. Ta kara musu dacewa kuma nama...ta Alkawarin.... samun soyayyan kabir kuma kusani.... bah.... soyayya sukeda.... kabir ...bah. Sosai su salma sukayi mamaki. Ummi tace dama sis nadirah nasan yaya kabir shine bata taba fadamana bah. Fateema tace insha Allahu sai mun hadasu soyayya. AMRIYA tace zamu sa yafara sonta cikin kwana bakwai Salma tace toh taya zamu hadasu acikin kwana bakwai Dan murmusawa Amriya tayi. Tareda fadin inada.. shawara.. Fateema tace wane irin Shawara kenen Amriya tace ku matso.. da...kunnen.. Ku.. Kuji.. Ba'a fi 2 minute bah naga gabadayansu sun kwashe da dariya. Niko nace kome Amriya tafada yasaka su a dariya. Dad yace oh my god mutanen nan sunfara damuna. Karima dole nakoma Spain Wlh and it will take me 1 week.to come back. Mom tace yanzu kenen bazaka zauna bah. Daga dawowanka koh 1 month Bakayi bah zaka koma. Dad yace kinsan inbanje bah yanzu abubuwan karuwa zasuyi. Please just 1 week fah. OK toh asauka lfy. Dad yace ohh haka zakice. Mom tace meko zance inba asauka lfy bah. Toh kinason natafi daku keda zainab kenen. Dawani irin murna Mom tace are you serious. Yes asinine muyi sati achan ko wata ma imkinaso. Mom tace gsk muyi two weeks tunda aikana da gida achan. Amma fah gsk naji dadi. Baranaje na sanar Mata tashirya. Kai karima kibi komai a hankali mana Spain dinnan fah zamuje in Allah ya yarda. Hmm dad kabir Wlh bazaka gane bane nikadai nasan dadin danakeji. Baradai naje nafada mata. dasauri Mom ta futo daga parlourn tah tanufi Part din Aunty Amarya. Tatar dasu Aunty Amarya Mom tayi suna hira dasu Adeef . dawani irin sauri mom tace Zainab. Aunty Amarya. Tace na'am Mom kabir lfy kuwa naga bakinki har kunne. Hmm kallonsu Amar Mom tayi tareda fadin kudan bamu guri zamu gana. Turo baki Abdul yayi tareda fadin wane sirrin za'ayi baza a iya fada a gaban mu bah. Mom tace Abdul ka rainani koh. Koh sbd video call danake yawan yi muku NE yasa zaku fara rainani. Allah ya huci zuciyar mom dinnmu. Suna kaiwanan suka fuce daga parlourn. Gyara zamanta mom tayi tareda fadin zainab Albishirinki. AUNTY Amarya tace goro. Mom takuma cewa fari ko ja. aunty Amarya tace fari. Mom tace kisani wannan karan dad kabir damu zai tafi SPAIN kuma 2 weeks zamuyi. Yace daganan mah zamuwuce aikin HAJJI . lck daya fuskan Aunty Amarya yasauya daga murmushi zuwa damuwa. cikeda damuwa Mom

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});